MEERAL CHAPTER 6 BY AMINATUH

Abubuwa dayawa sunfaru bayan barin maamah daga asibiti ciki kuwa harda manya da suka shiga cikin maganan auren zayn da miral.. Inda maamah tace lallai sai dai aje can mambila gun mahaifinta tunda sudin ba wasu yanuwa sukeda agarinba,
Sun saka rana akan zasuje cikin watan nan inda itakuma maamah tace zasutafi a satin dan tafara cimma iyayennata damaganan, taga yazasu, dauketa dan ita kanta tasan bata kyautaba da batasake nemansu ba dan rabanta dasu tun miral nada shekara daya shima saida ta matsa Malam Yusuf yabarta amma da sharadin shibazashiba..
Sauri take tashiga o!ice dinta dan batasan haduwa dashi.. Kasancewan yau din Friday ba wani yalwar mutane a company din sai taji dadi dan bawanda zaisan tazo bare afada masa, dantaga karfin halin nasa yayi yawa bamata auresa dinba amma yabata dokan Indai zatafita dole sai tasanar masa saboda shibayasan ace fiancee dinsa tana fita any how ba girmansa bane, yarda tabor o!ice din haka yake saidai gyarasa da akeyi kullum amma komai yana nan inda ta ajesu, yan abubuwan da suka kasance nata ta zo dauka dan satinta na wajen uku kenan da barin aiki saboda zayn yace shi bazai lamunta, saboda ita din tasace although yace shi ba Santa yakeba amma fa bazai lamunci yana shirin aurentaba amma wasu suna kalleta abunma yazama kaman cin fuska agunsa, musamman wanan heavy behind din nata dake shouting Nicki minaj yafi komai tsone masa ido.
hankali ta nakan wayanta tana duba message din da yashigo mata kenan Gware taji tayi da wani hard chest.. Och sorry sukafada a tare dagowa tayi eyes dinsu sukayi locking ita tana kokarin fitowa shikuma yana kokarin shiga….
Wani kyau yaga tamasa sosai so yakasa dauke idonsa akanta itakuma sotake ta wuce amma Ya tare mata hanya and taga alaman kaman suna di!erent world ne yanzun…. Sanye take cikin wata yellow blouse mai santsi then simple long black pencil skirt jikinta black veil ta daura ma kanta den ta dauko black jacket mai laushi sabida sanyi da ake yi black Zara heels ne kafanta sai backing back data goya excuse me tafada da dan karfi wand shi yadawo dashi duniyan sa na ainayi simple daily skin care nata tayi applying ba wani make up amma Bakaramin kyau tayiba dan kowane Ya kalleta yasan ita din mai kyauce
Mai Ya kawokinan yatambayeta yanasan yabasar da wacan halinda yashiga kuma nace miki banasan wanan shigan inzakifita am a highly man of upper class baikamata ace wasu can waje sunsan Yaya yanayin tsarin fiancee na yake ba ba ajina bane…
Ita dai jinsa kwai take dan bataga wani aibu a shigantaba hasalima aitafi wannan shegiyan karuwan nasa dressing decently….
Dama inason zanje gida na sameki ko baki zo ba, gobene zaku mambila ko?
Dagamasa kai tayi
I hate body language banaso nasha fada miki ince kina da baki answer me my friend..
Eh ta amsa a takaice dan ita yau she’s not into his damn fights..
Inason zamuje gun ammi ne..
Naam ido tazaro tana Kallansa kasan mai kakecewa kuwa nidai gaskiya da kunyana..
Kallanta yayi a wani lalace ke stop acting kaman wani romantic relationship ne tsakanina dake oo wani kinjin kunya ke. Wai me sirika ba I repeat it don’t fall for me saboda I wont catch you never…
Maganan sosai Ya zafe ta amma bata nunaba dan murmushin rainin hankali tamasa to da amfadamaka kana da wani qualities danakeso a namiji wlh baka dashi ai kai din baka kaiba.. Kuma kasani ni bani nake tura kai akan ka aureni ba kai kanace yanzu kayi lissafi na kudin ka da kakashe kagan inban biyakaba.
Kan uba yafada dawani.irin murya lalaima yarinyarnan ai wlh barikiji bakin alkalami yabushe ai tun lokacin da kikasa Hannu a papern nan from that very moment kikazama MINE.. You are my property ..
Hissing tayi unders her breath tayi gaba tabarsa.. da kyar ta yarda yaidata gida..
Washe gari da sassafe suka dau hanyan mambila.. Yarda maamah tayi tsamanin iyayen nata ba haka ta ganiba dankuwa kaman zasu maidata ciki ita yaran nata.. Kan Kace mene yanuwa da abokan arziki suntaro kowa yana murnan zuwansun kawo wannan kawo wancan inna wuro kam mahaifiyan maamah bakinta har kunne dan murna. Ba!anta ma kam abun ba a magana… Asia har tsiya tafara ma maamah dama sunada wanan gatan amma suke garinda dagasu sai su ni wlh badan makarantabama zamana zan. Ba!a kam washe baki yayi wlh kuwa amaryar ga dakican na gyare maka shi duk suka kwashe da dariya wlh bafa nida macene banamiji ba kakecemun wani kai… Jairin yaro duka sa dariya cikin nishadi kana ganinsu kasan suna cikin farin..
Dangi sosai suka zaga har saida suka gaji dan mama yar dangi ce sosai.. Kwanan su biyu kanwan mama inno dije tazo dan ita tana aure ne a nijar..
Koda maamah Tama ba!a maganan auren miral din Bakaramin murnayiyiba dacewan dama ai Tama wuce lokacin aure insha Allah in magabatan sa sunzo bazasu tafi ba sai an daura… saura wancan yaron yana nuna asia da baki bara jauro yazo sai Ya kawo shanunsa manyan ciki biyu sai ahadashiii.. Baki asia tarike laa inna kiji min wanan tsohon mijin nakifa yarinya yar chras kamanni ace zaamin aure ko makaranta bangamaba wlh da sake…… Dariya yayi sosai jaaira dan shi kam ba!a yanason tsokanan asia dan sosai yarinyan kedashiga rai
Koda magabatan zayn sukazo ba!a yabasu bukatansa nasan a daura auren inyaso in anje can sayi shagalin bikinsun sosai dad yaji dadi wanga batu dan haka atake yabada sadaki na naira dubu hamsin aka daura auren zayn zaid da miral Yusuf bukar..
Koda akafadama miral din kuka kwai tasaka na tunanin halinda zata shiga yanuwantan kam da suka taru sukayi Tamata shakiyanci akan ai itatace tana so..
Zayn kam da Adeel nafada masa bata rai yayi irin ina ruwansan nan gyara tsayuwa Adeel yayi big bro ni narasa bane irin wanan gulma irin taka kanaso kana kai wa market.. Hannu Ya kaimasa ya kauce yana dariyan shakiyanci.. Koda yashiga dakinsa wani farinciki from no where yaji yarufesa yarasa dalili…..
Sosai akayi shagalin bikin a mambila sunyi al adu dayawa na fulani gwanin shaawa.. Innodije sosai ta gyarata inda ita kuma take ganin rashin amfanin hakan dan dashi da babu duk daya dan duk ranan ma da yazo inda take saitafasa masa kai
Watansu wajen guda a garin sanan sukayi shirin komawa kano sosai kudi ba!a yabama maamah yace ama miral kayan daki dan ba!a mutum ne irin masu kudin fulanin nan….
Tare suka tafida inno dije da yarta salima sai yayan yayayun maamah maza zainab Aisha da Khadija… A”er sun komane maamah tayinata gayyan..
Gogankam abokansane suka hada masa party har wajen Kala uku dan sunce ai yawane bikin d mighty zayn bawani cashewa bachelor party sukafara sanan lunching shima da kyar miral ta hallata dinner ne yarage wanda yauda da dare zaayi….
Adeel ya aiko koyakawomata dinner gown din wata pink simple gown ce mai masifan kyau da heels da jakansu..
Da kyar tayarda aka mata makeup shima sai da yanuwan nata suka matsa asia ne kan gaba tanata Didi please…. Yanmatan amarya sunyi dressing cikin ankon lace material maroon mai kyau anmasa kwaliyyan milk su saima kan manyan kwaye an kashe kyau bakadanba. Su carina ma anfito kai ka rantse duk sune yarda da saje dasu…
Kana ganin asia kaga amara kirjin biki itace yinan yican sosai itama tayi gayyan kawayenta.. Around 8 angwaye sukazo daukansu.. Adeel ne yakai miral motan ango muryan asia yaji to Malam saikaji dani tunda ka rabanida didee na… Oh madam bakitafiba Ashe wayyo gimbiyata kinji yarda kuwa wani abu yasoke zuciyata sosai tayi masa kyau dan dukan sa tayi a chest na wasa Dinan ouch yadafe gun nasa duk na soyayyane sosai Ya shakamata danhaka tayi gaba inda motansa yake kajidashi.. Abaya Yabiya yanata harzukata…..
Miral kam tanashiga motan Kamshin turarnsa Yamata sallama sosai taga Yamata kyau cikin as gizna dinsa da tasha tsadadden aiki Ya gyara hair dinsa Ya shakyau den Ya dura masa hula quarter million dinsa sai dake Kara fito da hasken fuskansa yasha gyara sai sheki yake.. Itakanta tasan duk inda kyau yake da gayu to zayn yawuce nan dream din kowace macene amma bandai tafada aranta
Shima nasa bangaren kyandatayi yake yabawa danji yake kaman yayi shekaru baigantaba ga wani haske da fatanta tayi sai sheki take jiyake kaman yataba dan yasan zatayi laushi.. Shiru ne yaratsa cikin motan har suka isa gun dinner din gun yasha kwalliyan pink and ash sosai aka kashe kudi wajen tsaragun… Hand dinta cikin arms dinsa haka suka shiga gun whilst flower girls suna gabasu.. Sosai akaci akasha aka danse a gun dollar kam sunyi kuka dan in banjemin’s abokan ango suka ringa liki… Mc ne yayi announcing amarya da ango su yanka cake.. Ita tafara yankawa tasa masa abaki den turn dinsa kato Ya gutsoro da ja da baya taiyi mc kam yadage sai koda ango yake haka na nanu ango bazaibar amaryasan da yunwa ba blah blah.. Turamata yayi and Yamata yawa gashi duk yabata mata baki azuciyarta sai tsine ne masa take dan tace tasan da salan mugunta yayi hakan. Hannunta taji yarike den ya jawota jikinsa sa tunani take Maikuma zaimata bata ankaraba saijin lips dinsa tayi Kannata as if his life depend on it tas yayi licking cream dindayabatata… Ihu gurin ya dauka da tafii.. Damn my first kiss wani mugun takaici taji yarufeta kaman ta wankesa damari wani bagaren kuma mamakin munafurci irin nasatake dan koda zata rantse akan ba soyayya tsakaninsu bamaiyarda dan Turesa tayi in a style tanabasa wata harara kasa kasa shikuma yana bata wani smirk na rainin hankali irin kadan kika gni dinan
A”er antshine wajen 12 sannan yamaidata gida shima sai dyagama rarraina mata hankali da threatening Kala Kala na intazo gidan sa.. Washe gari kam aka kaita gidan Mr zayn zaid..
Koya zaman nasu zai kasance??

Yooo pretties as I promise here is zayn zaid the billionaire how do y’all find him?.. Handsome huh lol I know he is..
MEERAL
Zaune take kan very huge kingsized bed dinta gabadaya tarasa maikemata dadi kana kallan fuskanta kasan ansha kuka agurin,
tafiyan su saima kenan tayi tayi sukara zama sunce ina ai ango yace sauyi sauri su fito ga motocizasu maidasu gida..
Shakiyanci Iri Iri tasha shi.. Zainab hardacewa to mudai saimuzo kwatanki gobe da safe,,
itadai ba abun da take inbanda kuka, kukan da ya kunshi nesa datayi da mahaifiyarta da kuma tilon kanwanta.. Yau wai itace gidan aurenta aurenma da wanda bata kauna… Goge hawayenta tayi wani courage taji yazo mata a hankali tafurta I refuse to be disrespected, neither will I allow some arse to play with my pride and dignity… Kodameyazo nima nashirya masa..
Jin gidan Shiru yasatafara tunanin bakowa ciki.. Dakin nata ta fara bidaido tana karantarsa aranta wata irin soyayyar mahaifiyarta nakara ratsa dan sosai aka kashe mata kudi agun.. Sosai zayn ya rinka Rokan maamah akan basai anzubamata kayaba amma tace ina ba wanan zancen.. Komai na dakin baby pink and white ne..baby Pink and white curtains were covering the large windows.. Bed dintama had pink and white cover that looked very expensive. Every other furniture was having same theme komai na daki n Abun kallo ne her mirror set was just wow.. Room din had its own ensuite bathroom complete with an attached walk in closet..
Grabbing silver door knob tayi tabude oak door, what she saw made her open her mouth in awe large bathroom ne dauke pinkish white komai was design by carrara marble komai gwanin shaawa da glass shower, jacuzii etc nikaina chuchu dana shiga kaman karnafito saida Salmah-D tajawoni tace nafito kar zayn yatarfamu a gidansa Lemmi share una the bathroom

Komai na daki n nata abun kallone kaman kanace
.. Wanka tayi tafito tasaka comfy nighties dinta sallah tayi ta kwanta dan batajin zata iyacin wani abun yanzun……
A!er ta tashi da safe wankatayi tasa comfy house gown mara nauyi da hula tuanani take wanan wane irin aurene ace ankawo maka mata amma ko lapianta bakazo kaduba ba bare kaji yatakwana taci abinci aa kai kwai baruwanka… Cikintane taji yana kukan yunwa damagata bamai jimre yunwa ba tho abincin kadan take yafita ammafa bata zama bataciba.. Tunani tayi wannan zama tunda kowa nakansa yake aibataji kunyan fita neman nasawa acikintaba.. Dariyatasaka ita kadai wayaga amaryar jiya tafita neman abinci….
A hankali tafito daga dakinta right takala tagan wani glass balcony dayaraba part dinta da dayan part din I guess part din mr monster ne… A hankali take taka staircase din har ya kai ta parlour bakadan tagan parlour din Yamata kyau ba,
kitchen tashiga tanata kalekale tama rasa mene zatasamu tasama cikinta, fridge ta bude taga madenoddle all covered a cikin robansa warming dinsa tayi den tayi frying eggs 3 ajewatayi kan kitchen cabinet, fridge tabude taciro hollandia daya…
yes I won’t look for food anjima saikaci kanka tafada tana juya hollandian a hannunta.. Batayi expecting ba sai jin hannun mutum tayi an zagaye mata waist din ta, tsoro mai tsanani taji ya rufe ta saboda yarda ta kawo ko wanine yashigo mata cos bata tunanin mr arrogant sir ya kwana gidan.. kowane addua yazo bakintafada take,,,,
Wani karfi tajiyazomata gwiwan hannunta tadaga daniyan tayi masa gula aciki tasan duk masifansa ai yacikata inta taba cikinsa kowane shikuwa..
Kaman yasan mai take shirinyi tana kawo hannuta yataresa tsaf, bakinsa yakawo daidai saitin kunneta not your lucky day babe yaradamata a hankali
.. Wani yar taji tundaga kan yatsan kafanta har tsakiyan kanta Kace dan isakan yana nan ta ayana cikin ranta… Bata ankaraba saijitayi ya saka one hand yayi squeezing right butt dinta wani unexpected growl tasaki tana kiciniyan kwacekanta, bana san sabon iskancii kuma mene ha… Maganan tane yatsaya dalilin jin tongue dinsa kan earlobe dinta yana licking cikin gwarewa. Wani irin moan hade da hissing tasaki , gawani unknown feeling dataji yana tahomata wanda batasan daliliba..
Zayn banasan isakanci wlh zanbaka mamaki tafada cikin wani irin voice wanda bamatasan tanadashiba.. Gradually from ears taji yana tahowa neck dinta yana barmata hickeys dalilin wani irin pressing mouth dinsa dayake kan skin dinta and at sametime sucking it… A hankali taji yana tahowa izuwa collarbone dinta.. Wani irin pleasure taji yana zuwar mata at the same time pain…
Tunawa datayi wanene zayn yasaka ta tataro duka karfinta ta Turesa saboda yagama sakankancewa da shagala kan abunda yake..
Kallonsa take dawani yanayin na bakinciki wasu hawaye masu zafi taji suna zuba mata..
Kana Kallansa kasan daga gym yake cos gym short ne jikinsa da white singlet
Sai wani pure white towel daga gani zufa yagoge dashi… Kasan dai ni ba yar iskabacebako muryanta harwani ciki ciki yake wlh idan kacigaba munda haka cikin gidan nan bazamuna zaman lapia ba dan ba abunda zaihana na maka bakin rashin mutunchi kaji nace Allah..
Tunda tafara magana yake bin pink lips dinta da kallo jiyake kaman ya kamasu yamusu licking din lollipop amma very soon…
Masifan dai take tayi ba tsayawa idonta har wani rufewa yake sabida masifa..
A hankali yatako inda take batadaniba saiji tayi. The arrogant 6.5 muscular man yayi caging dinta he was pressed against her face dinsu inches away sunajin numfashin juna.. Hannu yasaka yasafa lips dinta a hankali ya furta soon very soon wanda ita batasan mai yake nufiba.. sai ido datake rarrabawa dan bakinta yagama mutuwa.. Hannusa yakai kanta ya cire hulanda ke kai revealing her long black silk hair in a bun.. J an bun din yayi hair dinta suka zubo baya, he began to brush it, Its so! and luscious lumshe ido yake yana wani shinshinan kanta the smell is divine I love it yayimata whispering a kunne wand itakuma hakan Bakaramin illa yake mataba talurama da sanisa yake mata hkan.. Stupid arse tafurta a hankali.
Wani wicked grin yabata hannu yasa yadago habanta you will repeat that when I fuck u hard wanda you will be begging for more..
Allah ya kiyaye tafada wani mugun fusace tana Turesa am not a slut you jerk..
Dariya yayi yana maida hair din bayan kunneta yes baby I know you ain’t a slut but remember you are mine.. And very soon I will reclaim what is damn mine.. You are mine nobody else can take you koda kuwa bana sanki…..
Pecking yabata a goshinta Ashe bamu gaisa bafa good morning sugar… Kishirya zamuyi baki anjima.. Sannan yajuya fita, yabartanan kaman wanan wawiya..
Abincin da bataci bakenan takoma daki tanata aikin kuka wlh bai isa Yasamu jiki naba dan nasan shiyakeso.. Hickey dindayabar mata tasake dubawa allah ya isa hannutasa tanashare hawayenta cos duk concealing dindatama gurin saida yanuna….
Wanka tayi then tayi sallah wani arnen milk vowel material tasaka tazaune gaban mirror tana gyara gashita sai ganin mutum tayi tsaye a kanta well dressed in his ash sweat pant and white shirt batawani yi mamakin yarda yashigo dakinba dukada tasaka key. Why? Sabida gidansane…
Kinyi baki, yitayi kaman batajishiba saida taga yana matsowa inda takene tace naji wild crinkle Muslim hijab at the same time scarf ta dan rolling nasa sannan tafita..
Kanan ammine su biyu sai yayarta wanda suka mata intro as aunty muna, aunty hafsa, sai babbar tasu aunty umma Den husna da ta rakosu kuma takawo abinci.. Sosai suka yaba da miral din sai Janta suke jiki shi kuma gogan sai wani lovey dovey yake da ita adoles shi masifan san matarsa yake.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE