ARNE CHAPTER 19 BY SURAYYAHM
Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran abun aranta…..
Duk lokacin da rashin kirkikn ta ya taso hka zata ci masa mutunci abunta
Shafa atu CE tace mata ,karta shagala da dadin baki da wa’azin karya da alhaji yamata
A fadin ta wai kar alhaji ya mutu ace zaa ba kaamil wani kaso daga ciki arziki da kaddarorin alhj koda sadaka ne…..
Haji mriya da Allah ya Dora ma son kudin,Jim hakan yasata warware sauran imanin da yaso ya Shiga zuciyarta
Sai dai ta barsa ya sake a gidan,amma bata yadda ta hada shi matsayi da yaranta ba…dole sai ta banbance su.
Bayan shekara daya makrantar su zafar cike take da many a manyan mutane inda motoci na alfarma ke famar zurga zurga
Academic gown ne ajikin su kowa ya Sanya murmushi a fuskarsa,baka ramin kyw kuwa sukayi ba anata daukar selfie
Siyama CE da kawayenta suka nufo su
Dafa shi tayi tace amour I’m going to miss you,tana Fada tana nemar kwntar da kanta a gefen kafadarsa
Dan tureta yayi yace ojh God siyama say nawa zance miki ki daina sa hannunki a jiki na ne,I hate it_common girl..yafada ya juya mata baya ya cigaba da abunsa da zafar
Kallon kawayenta tayi sunyi kicin kicin suna mata dariya kaSA kasa
Nan ta hantsile ta bar wajen da gudu
Ko kallonta baiyi ba ballantana yasan me take ciki
Kaamil meyasa kake ma siyama haka ne wai,
Look zafar yarinyar ta gama fita min ne,ta takura min ko yawo bata bari yawuce min fa……think God ma zan bar schl din Yau
Dariya zafar yayi ,hmmm karya dai ba kyw…
Inajinka ranar kana ma faryal alkwarin bazaka sake kula siyama ba
Dan Sosa kai kamil yayi yace ,tooooo gulma kenan….she’s my sis ai anything for her….besides nifa ba son siyaman nan nake ba
Ehmm hmmm nidai bazance komai ba
What,me kake nufi zafar
Ahh ba komai She’s our sis yafada yana kyal kyalewa da dariya
Toh ya isa ko,muje ma na dubata nasan tana chan tana ciye ciye…tohm let’s go
Marairece masa tayi a garden suna zaune ,yay kaamil nikadai zan na zuwa schl kenan…..I’m missing you already,
Ware idonsa yayi yace missing me? Bayan gidan mu daya ko,….
Just concentrate on your studies banda kula wasu banda kuma Fada da kowa
No Yaya kamil just tell me bakason na taba maka siyama….
Ohhh gosh haba Angel,u don’t trust me?
I do,tafada tana murmushi…..
What’s d smile for faryal?
Ai ji nayi kace mkn angel Yau natashi daga litl sis din ne?
Dariya tabasa ,a ransa yace to barin tsokaneta
Wait,dama bakisan meaning din sunanki bake nan? Nidai na San sunanki nakira
Faryal means Angel….
Oho dai tafada tana mikewa,ni bacci zanje
Toh gudnite faryal sis
Dan hararsa tayi ta wuce ni bazan amsa ba
Toh shikenan gudnite angel……
Aikuwa dadi ya lullubeta da sauri tace gudnite bro tana kyal kyale dariya
Kallonta yakeyi har ta kule kafin shima ya nufi dakinsa
Bayan sallar da sati biyu had su faryal ana shirin komawa hutun jssce.
Kafin nan siyama tasha zuwa gidansu yafi abunda yafi
Duk da ma watarana sai dai suyi hirar su da zafar amma ba shi zai hanata sake dawo wa ba
Tasaba da zafar kuwa domin shikne kullum vikin bata baki idan kaamil ya mata wani abun
Gashi tunda haj mariya taji labarin abinda ke kawo ta kuma tasan waye ubanta
Hankalinta ya matukar tashi son bakin ciki
Amma bata nuna ba ,inbanda ma Jan siyama da takeyi ajikinta
Hakan kuwa bakaramin sosa ma faryal rai yake ba..son aduniya ba wanda ta tsana kamr siyama
Da yamma lis aka fara ruwan sama kamr da bakin kwarya
Ko ena shiru kasancewa ma yamma ne,kowa na gida
Gate ake ta bugawa kofar gidan alhji abdallah.
Da kyr ma mai gadi yaji karar saboda tsabar karfin ruwan dake saukowa lokacin ga dare yafara
Raincoat yasa yafito ya duba ganin ta ne yasa shi bude gate din da hanzari
Ta jike shataf,ga alaman girma yafara bayyana a kirjinta,komai na nunawa hatta pants din datasa shatinsa ya fiton cikin satin gown dinta data kameta
Jin labarin hajiya mariya da Alhj sunyi tafiya sunkai gaisuwar rasuwa yola yasata Shiga direct har dakin kaamil
Fitowarsa kenan daga wanka,yana goge jIkinsa da hand towl dinsa
Innalillhi yafada tareda juyawa cikin mamaki,
Siyama ? Me haka
Me ya kawo ki cikin wannan lokacin are u well?
Da gudunta ta karaso ta Fada jikinsa tankan kame shi, amour I’m cold ,sanyi nakeji help me tafada tana larnewa a kirjinsa
Da karfi ya tureta sanda tafada kan gadonsa ,are you insane?
Zo ki FItA kije gidanku,just get out siyama
Gyra kwnciyarta tayi ,I’m not going anywhere kamil…kai bakada da tausayi ne ruwa fa akeyi
A tsawce yace to ni INA ruwana…look just get out kafin kisa na fitar dake dakaina
Dariya ta fashe dashi,ni wallhy ba Inda zanje anan zan kwana
Farar singlet dinsa kawae yaci nasarar sawa ya kama hanya zai fice.da gudu ta taso ta rungemasa ta baya amour please don’t purnish me dis way
Wallhy bani NASA kaina sonka ba
Kokarin cire hannunta yake daga kirjinsa..yaji karar plate fas a kasa
Daga idonsa da zaiyi ya ga faryal,da har ta fara kokarin dauke numfashinta a tsaye
Baisan lokacin da ya ture siyama ba Inda tafadi kasa tabbuga bakinta jini ya fara zuba
Da saurin shi yabi bayan faryal din da tuni ta waske hanyar dakinta
Ihu siyama takeyi wanda yaja WO hankalin zafar,
Siyama? Meya kawonki nan
Yafada cikin mamakin ganin yanayinta
Taimaka mata yayi ta tashi sannan ya bata tissue ta goge jinin dake bakinta
Na tambayeki baki bani amsa ba?
Baruwanka dani tafada wani sabon kuka na kokarin kufce mata
Kama hanyar waje tayi cikin ruwan ga duhu akan zata koma gida
Shima bin ta yayi ,ya rikota ke siyama are you crazy?
Kinsan me kikeyi kuwa,a ruwan nan ne zaki CE zaki fita?
What did u care zafar? Da sannunka kaamil yake wulakntani amma ba abinda kakeyi na taimaka min
I’m your friend kuma ai shi kamr dan uwanka ne,
So don’t pretend like u care about halin danake ciki yanzu
Dan kwantar da murya yayi yace OK siyama im truly sorry,
But can we talk ,at least mufita a cikin ruwan nan ko gefe muzauna a cikin gida please na roke ki
Dan karamin open palor suka zauna ,ya kunna masu warmer ya bata body blanket ta rufe jikinta,
Meyafaru siyama what brought you this night?
Tun daga
Labarin yadda kawayenta suka tsara mata plan din tafara basa har inda aka tsaya…zafar na rasa meye ke damuna akan kaamil ,I’m dead in love with him… Wani lokacin nakance ko dan kywun halittarsa ne nakasa rabuwa da shi?am just confuse zafar na rasa yadda kemin ciwo tafada tana kokarin wani sabon kukan,
Ahankali ya taso fuskarsa cike da tausayi ya fara bata baki,kiyi hakuri siyama i don’t think kaamil is ready for you….give him space
Wani kukan ta sake rushewa dashi tana Dada kankame shi,nasani kawae take furtawa
Haka ya dinga rraashinta har ruwan ya tsagaita ,haka fir taki kwana agidan
Driver aka turo daga gidansu ya maida ita
Nagode zafar,atleast I feel better
Bakomai siyama just make ur decision kiyi abunda zai sa ki farinciki OK?
OK,bye tafada sannan driver ya fice
Da su
Text ta turo ma zafar,akan gobe yazo gidansu tanason ganinsa
Duk da ma dai besan meyasa ba ,shima reply ya mata akan shikenan sai gobe din
Buga kofar yayi iya karfinsa yana kiranta haka faryal taki Sam ta bude masa
Ba irin abinda bai Fada mata ba amma shiru haka har ya gaji don’ Kansa ya koma dakinsa
Kwance yake inbanda sabon haushin siyama ba abun yake yawo aransa