ABDURRAHIM MATUKIN JIRGIN RUWA NE CHAPTER 1 BY FADDY BABY
ABDURRAHIM MATUKIN JIRGIN RUWA NE CHAPTER 1 BY FADDY BABY
Tafiya ta keyi da ga gani sauri take yi,i dan kakalli fuskar ta zakaga tanuna yanayin damuwa. matashiyar budurwa ce dabaza ta wuce shekara goma sha takwas ba.
Wani ma dai-dai cin gida ta shiga. Zau ne ta iske su sun sa shi tsakiyar su suna ai kin yi mai sannu,”
Yauwa na’ima ina Hassan d’in? Cewar mama kafin ta bata amsa yayi sallama ya shigo, da sau rin shi yak’araso in da malam yahaya yake akwance sannu baba ya jikin naka? Yauwa sannan jiki alhamdulillah, baba jikin ne ya sake ta shi? mama ce ta amshe maganar ta hanyar cewa” Hassan dan Allah salan ke zaka ka amso mai maganin yanzu, adafa mai ko Allah zai sa jikin ya lafa, tom mama amma wallahi bani da ko kudi ko na mota balle na maganin, kafin mama tayi maga malam yahaya yace” mariya ya d’auki buhun masara daya ya a sai da sai yayi kud’in motar da su da na amso maganin. ”
Cikin minti goma Hassan ya kai buhun masarar kasuwa ya Saida yahau motar salanke,”
Dayake tsakanin sabon yalwa da salanke bawani nisa bane cancan cikin hours biyu Hassan yadawo, cikin sauri mama ta amshi magani ta wanke tasa jar kanwa ta d’ora maganin a wuta.”
Cikin yarda ubangiji malam yahaya yana shan magani yaji dama-dama so sai yaji jikin shi duk ya sake bakamar daba. ”
Masha Allah cikin kwana uku jikin malam yahaya yayi sauk’i Sosai. ”
Zau ne yake da iyalinsa suna fira Sosai yana basu labaran duniya Hassan yayi sallama ya shigo, goye da jakar goyo abayan sa, gefan malam yahaya ya zuk’unna bayan sun gaisa ne Hassan yace” yau ne tafiyar mu kasan nacema zamu atantan ce mu na EXam d’in da mukai sunana yafitu tom yau ne su kanemu maje dan ganin mu peaciall, Masha Allah Hassan naji dad’in jin maganar nan, Allah ya tai maka Allah yayi maka albarka Allah yabaka Wanda zai mayema gurbin uba kamar yadda kamaye min gurbin d’a, Ameen nagodee Sosai baba da a……. Sallamar da yaji ce ta hana shi kasa k’arasa abinda yake son fada…..
Yayyan malam yahaya ne dukkan su bakin da suka shigo su uku.
A’a yaya jimmai kune barkanku da zuwa cewar malam yahaya, yaya rabi’u yaya ya’u kuzauna mana ga guri ya shimfid’a madu tab’armar kusa da shi, ”
Bayan sun Zau nake anyi anyi gaishe-gaishe jimmai tace” ya’u? Na’am yaya. Kafadama yahaya abun da muke tafe da shi. Wanda akakira da ya’u kara gyara zama yayi sannan ya kalli yahaya yace” yahaya yame da auran na’ima ne tom mun yanke k’arshan watan nan za a d’aura auran ta da gali kamar yadda kasan da maganar,
Ba na’ima ka d’aiba tatta malam yahaya da mama idan kakalle su zakaga tsantsar fur gici a fuskar su. …….mun ji shiru yahaya kai muke saurare cewar” rabi’u. Dama ni yaya rabi’u wani hanzari ba guduba nace dama inda ita na’imar tadage bata son galin mai zai hakana a…….. K’arya kake wallahi dama ba ra’ayinka ko na’ima ba mukazo ji ba a’a mun zo ne muce muku kushirya k’arshan watan nan zamu d’aurama na’ima aure. Yaya rabi’u ina gudun abun da nasani ne shi yasa bawani abu…… Hannu yad’aga mai yace yaya jimmai kuta shi mutafi cewar rabi’u cikin hanzari na’ima ta kama k’afar jimmai tace”
Gwaggo dan Allah kitai makan wallahi nayarda zan auri koma waye amma bana son yaya ga…… marinda ya’u yawanka mata ne yasa takasa karasa abinda tayi niyya cikin wata kid’ima da rawar jiki ta kama kamar rabi’u tace” baba rabi’u katai makan kar……. Wata in giza tayiyi mata mama bata sansanda taje da sauri zata rik’e taba amma ina sai datakai kasa cikin wahalara azaba ta fasa wata uwar kara kafin kace me sai ga jini na zuba abakin na’ima”.
Aunty jimmai! Yaya rabi’u! yaya ya’u kuyi hak’uri bazan iya aurar da na’ima ba agun Wanda bata so cewar malam yahaya mahaifin na’ima. Karya kake aure dama bakai ka had’a ba Allah ne yahad’a dan haka kamar anyi angama ne cewar yayar su jimmai tana kai wa nan tace ku muje rabi’u. ”
Allah sarki malam rabi’u daya rasa abunyi sai ya fa she da kuka cikin kid’ima na’ima da sauran k’annan ta suka karasa wajan baban. Hassan ne ya zaunar da shi yace dan Allah kabar kuka baba yawuce, na’ima tace” baba dan Allah kabar kuka ni nayarda zan aure shi, kai ya girgiza mata yace” a’a na’ima bazaki aure shiba, buta ya d’auka yanufi hanyar bayi tari ne ta turnik’e shi yafadi gurin da sauri na’ima ta karaso gun tace baba dan Allah kakwantar da hankalinka zan aure shi Allah . Na’ima baban yakira sunan ta har yanzu cikin tarin yake. Indai nine mahaifinki tom bazaki auri gali ba. Amma baba kaji yadda su gwaggo jimmai suka ce ? Kai yake girgiza mata magana yake son yi amma tari yahana shi yi, mama ya yafito da hannu da sauri tak’araso inda yake. Ma.ri. ya ko. bayan raina banyarda na’ima ta auri ga.. liba cikin sar kewar harshe yake maganar, tarinda yaci k’arfin shine yasa basa jin abinfa yake cewa sai kalmar shahadar shi sukaji, cikin gigita mama ki girgiza shi ganin baya nun fashi, malam dan Allah kar kai mana haka dan Allah katashi. ”
Kullunafsin za’ikatul maut tabbas haka maganar take .