ARNE CHAPTER 15 BY Surayyahm.s
Ana shirye shiryen bufday gidan su Khalid wanda mahifinsu ya hada na mussaman domin siyama
Dama tun a schl ta ta kura ma raphael akan dole sai yazo,nacin balain siyama ke dashi mussamman ma akan abunda take so
Dukkansu su uku ne a zaune a dakin zafar ,faryal tana game da wayar raphael shikuma na kan karanta littafinsa
Shigan kiran ne ya sake shigowa bazata,domin dama yana fara shigowa saita danna busy duk basu gane abunda takeyi ba…..
Fuskrta a daure yace ya raphael ga wayarka
Siyama yagani akan screen da kamr bazai daga ba sai kawae ya amsa
Saukar da murynsa yayi yace yan mata
Nan tafara zuba wait ita a dole tana fushi baya daga wayarta
Toh kiyi hakuri siyama garba ,Allah ya huci zuciyanki
Bakomai ,kasan da ena fushi dakai da runi na mance da kai a rayuwa…
Ehmmm maganar party na ne ,abba ya gama min komai,I hope kagama yanke shawara
Siyama pls bazan sami zuwa ba wallhy,I wish u can just understand abubuwan danake Fada miki tun a schl
Haba amour, kaifa kasan it will mean everything to me in kazo ,kar ka damu da Yaya Khalid ba abunda zaiyi pleasssse
Hmm siyama kenan,ok ah WL try.
Ihu ta daka tace thanks my handsome cutie pie
Wani dogon tsakin da faryal ta ja ya sashi yanke wayar ba shiri
Suka tsura mata ido
Suna mata kallon lpya ?
Hawayen dake neman fitowa a idonta ne yasa ta fita
Waje dagudu
Dariya zafar ya fashe dashi har yana saukowa kasa
Sai ka bita ai kaji me kuma aka mata anan din yafada cikin dariya
Fita raphael yayi yabi bayanta,ya duba ko ena baiganta ba
Chan ya leka space din windown palourn sama ya ganta a tsaye tana kallon waje daga sama
Haurowa yayi do ya sameta ,yana isowa ta kara damke fuskarta ta juya masa baya
Faryal ya kira ta acikin sanyin murya,me aka miki kike fushi?
Wani mugun kallo ta masa sannan ta fashe da kuka
Da Sauri ya janyo ta kusa dashi,hankalin shi atashe yake mata tambayoyi kala kala….
Nine? Eh ta fada tana gyda kai ,ni faryal menayi miki kuma?
Ka shareni kanata waya da wata wawiya akuya mana
Dariya tabashi sosai ,amma yasan yana yi zata sake wani sabon rikicin
Rike kunnuwansa yayi yace natuba anty faryal bazan sake ba
Noo ban yarda ba wallhy har wani kashe murya kakeyi..wai itadin meye dinka CE?
Faryal munshayin wannan maganan shes just a friend, kinsman fa yadda take da naci….
Toh nidai karkaje ko ena Yau..inba haka ba mun raba gari dani dakai
Nan ta tashi ta fice tabarsa awajen
Murmushi kawae yayi,had cikin ransa yana matukar jin faryal amma ya barshi kawae a matsayin soyayyar yan uwantaka ne
Kwance tashi har anci sati uku da bufdayn siyama
ranar monday aka koma makaranta yayin da
Kowa ya nufi sabbin ajinsa na gaba
Da gudu yaji an danke masa riga,amour ka ganni fa ka dauke kan ka….kaida laifi kaida fushi ko
Kodan kana tare da wannan ne bazaka tsaya ba….tafada tana Nuna faryal da ta cika fam sai yatsine take
Ahhm siyama banganki bane,so how far ya bufday? How old are you now?
Cike da rashin kunya tafara shagwaba awajen ,amor kenan I’m just 13 yanzu kaki yanka cake ai thanks.amma you know what kayi missing……
Ke da Allah malama ki wuce kiyi tafiyarki..kinbi kin cika mana wake da surutu
A hatsale faryal take Fada
Tooo kajimin shegiyar yarinya waya kasa dake?,mayya kawae kinbi kin makale masa kin hanasa shan iska
Enough girls,me ya kawo wannan kuma
siyama,faryal is my sis pls don’t talk to her like dat
And faryal,siyama is just a plain friend please get along,kusaba kinji banason fada,
Duk maganan nan dayayi tsura masa ido kawae sukayi suna kallonsa…siyama aranta tana rayawa nice raphael zaice min just a plain friend?
Hakama faryal_wato I’m jus a sis ko
Kamar sun hada baki lokaci daya dukansu suka watse suka barsa awajen