ARNE CHAPTER 14 BY Surayyahm.s
Wasa wasa Khalid da raphael suka dawo kamar wuta da auduga acikin makarantar
Jabir shikadai ne abokin raphael wanda bayansu zu zafar dashi kullum zaka gansa
.siyama kanwar khalid wacce tayi popular kowa yasanta a ajinsu faryal
saboda itace yake cewa golden sister
,itama kyakkwa CE ba karya
Itakuma Allah ya daura mata son Raphael, don’ haka take riritawa a makrantar kowa sanda yaji labari
Wanda ya Dada haddasa wani wutar fitina tsakanin raphael da khalid
Sam faryal ta kasa fahimtar meyasa takejin tsananin kishi da siyama duk da ma Raphael din yasha proving mata ba abunda ke tsakaninsu da ita…
Bayan kammala exam na shiga ajin next class su zafar za shiga ss2 ita kuma jss2
Ranar da wuri aka tashi,Hajiya mariya CE tazo dakanta daukan su
Tsayawa yayi a gefe baikarasa ba ,don yasan dokan ta
Shima zafar kin zuwa yayi ya tsaya tareda shi
Ta kirashi awaya tayi aika amma still yace bazai zo ba
Daganta ta fito ta zo ta samesu, zafar wai nikam Sa’ar kace kawuce mutafi
Mikewa yayi yace muje raphael.
Yaje ena? Gida mana mummy nifa ba inda zanje in ba raphael…..
Hehehehe zafar girma yazo,yaushe ka kai 16 ma da zaka nemi gaya min kai ga abunda kake so?
Mummmy……. ,just shut up zafar
Kai kuma bakin Arne,nagode maka da ka juya ma yaro na kwakwalwa akaina,…haba wannan cusa kai dama nasan hure masa kunne kakeyi toh burin ka ya cika…..matsiyaci dan gidan matsiyata
Allah ya isa tsakanina dakai,Arne, kazami,Allah ya tsine haihuwar ka
Sunkuyar da Kansa kawae yayi domin kuwa duk ancika anata kallo yadda Hajiya mariya take bal bale shi da masifa
Barin ma khalid da har a wayansa ya dauki komai,yana yi yana dariya
Bayan sati biyu da kama Hutu
,ranar da yamma faryal ta fito da gudu zuwa bakin pool ya zafar zo kaga wani Abu
Da hanzari ya mike ya taho wajenta,wayarta ta kunna video a YouTube Khalid yayi uploading ….
Mutane kowa na fadin albarkacin bakinsa
Idon zAfar da ya kada yai ja baisan lokacin da yace lallai Khalid is crossing limit
Yanzu kam
Ficewa yayi ya sami raphael dake zaune bisa stair chair a dakinsa yana karanta littafi mai taken patience,(hakuri)
Ganin yanayin zafar yasa shi mikewa cikin sauri ,yace lpya zafar are u ok?
Have you Watched this Raphael? Ya mika masa wayar faryal
Murmushi raphael yayi yace yes..nakalla tun last week
What?! Shine……shhh zafar kyaleshi
Action without reaction is d best way to defeat a fool like Khalid…
idan na biye masa mun dinga yi kenan
Just chill nasan yadda zanyi da shi
Numfashi zafar ya sauke yace ok yayi ,ko na ji magana
The boy is crossing limits, ya isa haka