ARNE CHAPTER 2 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 2 BY Surayyah.M.S
Hajiya Mariya ne tareda da yaynta biyu zafar da faryal,.kasa zama tayi sai kai kawo take fuskarta cike da dimuwa.
Ganin kawu kabiru da matarsa biyu yasa ta nufo hannu aka tana cewa na Shiga uku kawu,
Alhaji haryanzu ba ace komai ba
Nan ta zube kasa tafara rusa wani sabon kuka
Haba Mariya wai meye haka ne,kitashi da Allah
haj Shafa’tu ,haj zainab Ku dagata mana,
Nan suka shiga rarrashinta suna bata baki
Gefen su zafar da faryal kaeu kabiru ya zauna,
Bayan 2hrs doctor ya fito da file a hannunsa yana dubawa atakaice.
Da Sauri auka nufo sa ,Doctor ena alhajin ya jikin dai
Ku kwantar da hankalinku,komai is under control nan da dan mintuna zaku gansa
Alhmdulihhi ,kawu masha Allahu,
Hajiya Mariya take maimaitawa
Mungode doctor kawu yace
Bayan mintina talatin nurse ta basu ixinin shiga wajen alhaji
Enna lillhi wa enna ilaihi rajiun alhaji? Kawu yafada yana matsowa
Ya jikin naka Yaya,.lallai anji jiki kam
Allah ya baka lpya ya kuma Tona asirin wanda suka aikata,in masu shiriya ne Allah yA shiryesu
Ameen kabiru,Alhj yafada da kayr
Nan kowa ya shiga bada baki wa alhaji ,
Gefe guda kuma Hajiya mariya inbanda tsinuwa ba abunda take yi
Haba Mariya,Ashe bazaki yi tawakkali ba?wannan al amari takaddari ne,
Addua yakamata muyi Allah yasa da Abunda ya tsare
Chab,a irin wannan bugun kisan alhaji? ena ga baka ganka bane yadda ka dawo,
Nidai bazan dena tsine musu ba Allah ya isa ko kabarinsu maci da wuata bazan yafe ba
Ya isa haka haka Mariya Hajiya zainab tace,
Kada kai kawae alhaji yayi yace Allah shi kywta
Tura kofa akayi enda doctor salman da wasu sojoji guda uku da wata mata tasha suit su ka shigo
Sannunku,ya mai jiki ?
Lpya lau doc
Alhaji abdullhi ya jiki,babba daga cikin sojojinn yafada
Alhmdullhi jiki sai godiya
Akwae dan vayani da Zamu dauka, doc bring him please
Nan doc da kawu suka daura alhaji abdulhhi akan wheelchair zuwa ward din da aka ajiye yaron nan
Tausayi ne fal a idon Zafar da faryal yadda sukaga yaron kwnce yana hawaye,
Alhaji da kyar ya mike yace masa sannu, ya jikin.
A hankali ya amsa da sauki sir,
Ya sunanka?
Suna na Raphael
Chab.Ashe ma ARNE ne yaron,ai da mutuwa kayi aka rage mana iri,Hajiya Mariya ke rayawa aranta
Nan babban sojan yadan musu tambayoyi,daga bisani yace nagode da bada hadin kan ku
Doctor please keep me updated,in akwae wani Abu
OK sir
Bismillah madame u can carry on,.
Allah ya Baku lpya.sojojin suka Fada suka fice
Doctor salman,sunana madame Gloria correspondent inchage of orphanage home tafada tana nuna masa ID
Akan case din yaron nan ne,ga takarda zakayi signing idan ya warke zamu zo mutafi da shi
Mika hanu doc yayi zai karba takardan
Dakata doc? Madame can we talk for a min?
Sure why not alhaji
Inaso nayi adopting yaron nan pls
What,excuse me?
Yes ko akwae matsala ne?is der any law akan adoption_
No sir, ba komai,amma akwae hanyoyin da ake bi kafin nan a declaring din case din
Ah wannan ba matsala,zan tura lawyer na gobe zuwa offishin ku
Zanji komai daga bakinsa
Ok sir ,good day tafada tana mikewa zuwa waje.
Wani bakin ciki da haushi ne ya turnike haj mariya,tana Allah Allah, afita a
koma ta ma alhaji magana
Yaya yanzu daukan yaron nan zakayi,bakasan daga ena yafito ba ,bamusan asalinsa ba
Charab haj Mariya tasa baki,GAshi dan ARNE,
Ke mariya,ki rufa min baki,
Nan alhaji yabasu labarin gurmuzun da sukayi agaban barayi, harda tare masa bullet din da yayi
Hmm toh Allah shi kywta dai Yaya,amma ai da ka barshi kawae aka kai gidan marayu
Kai kabiru,na Riga na yanke hukunci dani zai zauna
Haj Mariya da ta kasa nutsuwa a ranta tace zamu gani kuwa…ena ni ena renon dan Arne Allah ya kiyaye