ARNE CHAPTER 6 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 6 BY Surayyah.M.S
Janshi tayi har cikin wani daki empty bakomai aciki said Chinese carpet da aka shimfida akan tiles
TSungunawa Raphael yayi yana Hajiya dan Allah kiyi hakuri ,bazan kara ba
Dariya ta fashe da shi kace me? Ba Allah zaka kira ba Jesus dinka zaka kira kamar yadda kasaba
Nan ta jawo wayar wuta ta dinga zabga masa,kota ena bata damu ba
Tun yana kukan anaji har yafara na zuci.ga yunwa ga gajiyar wanki
Itako Hajiya mariya bata bar dukansa ba har sanda taga ya Fada kasa sumamme
Kuka faryal takeyi sosai ,ya zafar ka kira abba mana
Mummy dukan ya raphael takeyi tun tuni fa tafada cikin kuka
Shima da hankalinsa ya gama tashi,daukar wayarsa yayi ya danna number abban su
Sau biyu yayi ringing na a dauka ba,
Ya sake dialing yana sawa a kunne yaji ankwace wayar
Me nake gani? Wa kake kira zafar? Nan ta duba ,hmmm ohhh ubanku Ku kukee nema ko, me zaku CE masa
Shiru sukayi dukansu inbanda bari ba abunda suke
Faryal me zaku CE abban ku,kifada. Min ko na miki shegen duka irin na arnen can
Mmun…ga kina du…kan yya raphael ne..shi…..ne
Yi min shiru,awajen
Haj mariya ta daka mata tsawa
wato azzaluma tana zalunci bari Ku kira sarkin yaki ko?
Toh bari kuji edan naji ko naga wani daga cikinku ya fadi wani Abu,ena kunga abunda na ma yaron nan?
A tare suka gyada kai,
Good ,to naku sai yafi nashi
Kunaji na?ringing wayar zafar tafarayi
Dagawa tayi taga ABBAH.
Gashi Tamika masa inajinka ka amsa anan sa a speaker saura ka ketara abunda nagaya maka yanzu
He…loo abba,zafar ya dai lpya kuwa?
Zare masA ido tayi ,nan yafara uhmm
Um mmm umm lpya lau abba
Dama muna wasa ne da faryal shine muka dialing bamu sani ba,
Ohh ok na fahimta ena Raphael kuma,
Nan gaban jafar ya fadi ,shiru yayi baice komai ba
Sa hannu tayi ta kwace wayar ta kashe abunta,
Ku wuce ku bani waje..da gudu faryal ta wuce tana kara sautin kukanta,shima zafar ya bi ta zuwa sama
Kiran wayrta alhaji ya yi, alhaji komai lpya sunce wasa sukeyi kasan faryal da zafar ba arabasu fa
To ena raphael?
Yana chan dakinsa mana nifa alhaji kaga zan shiga ciki,sai da safe kat ta kashe wayarta
Alhaj abdullh da hankalinsa bai kwanta ba ,sake sake kawae yakeyi aransa
Da kyr ya kawar da tunanin bisa dalilin maganarsa da zafar dazun