BAƘIN DARE CHAPTER 12

BAƘIN DARE 
CHAPTER 12
Steven wani irin Kallo yayi wa Alhaji BaIa dake Neman sakin fitsari a wando yace “ehe wetin shock you like this go inside bring money Jo u dey waste our time” 
“Alhaji Bala zubewa yayi agaban Steven yana “Sirl beg u in the name of God make u no harm my pikin she is the only one I have I go give you plenty money and all my cars wey dey outside” Steven Dariya ya kwashe dashi yace ” u beg me with who”? Cikin rawar murya Alhaji Bala yace “God and Jesus“ Kyalkyalewa sukayi da dariya gabad’aya har Ogansu Steven na fadowa daga kan kujera da kyar ya tsayar da dariyarsa yace “me i no even know God before you go waste your time beg me with am go bring money make I chop food dey go” Fadar tashin hankalin da Alhaji Bala ya tsinci kansa a ciki bata bakine banda lugude babu abinda kirjinsa ke yi 
Mugun tsawan da Chucks ya mishi ne yasa fitsarin da yake rik’ewa ya k’wace mishi “Go bring money my friend u think say na play bring us here” 
Aguje Alhaji Bala ya nufi d’akinsa Obi da Emmanuel suka bishi a baya 
Duk kud’ad’en dake cikin gidan sai Da Alhaji Bala ya fito musu dashi jikinsa sai rawa yake addu’a kawai yake Allah yasa kar su taba mishi Naila 
Sai dasu Emma suka tabbatar da duka kudin dake cikin gidan ya Fito musu dashi sanan suka koma palon Ghana must go din suka ajiye agaban Steven 
Steven ya saki wani murmushi ta gefen baki yajanyo Ghana must go d’in ya zura Hanun shi a ciki ya debo ‘yan dari biyar biyarya kai hancinsa yana shinshinawa tare da Lumshe ido 
A hankli ya bude idonsa ya Kalli Obi yace “Money good 000 today we go enjoy now mak una separate una self mak una choose food wen una go eat me na dis rat I go eat bcos na fresh blood she be” ‘ 
Da Sauri suka raba Kansu gida biyu Obi Emma John Chuku Destiny sukayi wajen da Hajiya Lubna ke durkushe jikinta na mugun rawa suka tsaya agefenta suna wani Lashe lebbe 
Steven kuwa wani irin murmushi kawai yake yana kada k’afa yabi su Daniel Uche lkenna Andy da kallo da suka tsaya a kusa da Naila ce musu yayi “una sure say only me no go fit kill this rat weh dey my front because even me na she I go eat” Naila a guje ta nufi wajen Alhaji Bala ta kankameshi jikinta na mugun rawa Dan ta d’auka su biyar din harbeta zasu yi cikin matsanacin kuka tace “Daddy ka taimakeni kar ka bari suyi min komai sunce harbeni zasu yi Daddy karka bari su Kasheni” 
Alhaji Bala zuba mata ido kawai yayi take ya fara ganin fuskar sa‘arta da yayi raping a 
lokacin da sukaje fashi wani gida yarinyar haka taje ta kankame Mahaifinta tana kukan ya taimaketa amma me fincikota yayi ya yage kayan jikinta Mahaifinta babu kalan rokon da bai mishi ba kuka sosai Mahaifinta ya ringa yi yana rike mishi kafa da yaga ya takura mishi ya buga mishi gindin bindiga akai take ya suma awajen shi kuwa ya Danne yarinyar ya mata fyade tun kan aje ko ina yarinyar ta daina numfashi har ya gama bidirinsa Lion ya hau ya sauka Killer shima ya hau duk da yarinyar bata numfashi ahaka suka baro gidan basu sani ba ko ta mutu ko tana rayye wai sai gashi abun ya juyo kansa ‘yarsa da yake tattallawa wasu na Neman keta mata haddi 
lhun Naila ne ya dawo dashi daga tunanin daya tafi a lokacin da Steven yazo yajanyeta daga gabansa babu ko kaya ajikinsa 
Alhaji Bala shima ihun ya saka dan hallitar Steven ya tsorata shi babu Shakka idan ya kusanci 
Naila zai iya kasheta 
A guje yaje ya durkusa agaban Steven ya rike mishi kafa hawaye na gudu a kuncinsa mantawa ma yayi Steven baya jin Hausa ya fara rokonsa yana “Dan Girman Allah karkayi Mata komai yarinya ce bazata iya d’aukarka ba idan ka kusanceta kasheta zaka yi ka taimaka min zan baka duk dukiyata ita kadai gareni Dan Allah” 
Steven bai ma San mai Alhaji Bala yake cewa ba yafara k’ok’arin Danne Naila Naila kuwa sai lhu take da iya karfinta tana “Daddy karka bari ya kasheni Daddy kazo ka taimakeni” 
Alhaji Bala duka ya fara kaiwa Steven cikin tashin hankali yana kuka Steven kuwa ko gezau bai yi ba dan kamar ba dukan shi ake ba 
Afusace Emmanuel yajanyo Alhaji Bala ya zuba mishi naushi a fuska a takejini ya balle a hancinsa yaji gidan najuya mishi Dan kamarda guduma ya buga mishi hanci ahankali ya 
sulale kasa tare da Rike kansa da hannu Biyu Dan jiyake kamar ba a duniya yake ba 
Hajiya Lubna kuwa Steven kawai ta zubawa ido a lokacin da ya danne Naila da ko motsi bata iya yi sai ihu sabida mugun Nauyi da kibar Steven Jikinta rawa kawai yake tana wani tsuma ita kadai 
Mugun Ihun da Naila ta fasa ne yasa Alhaji Bala ya dan dawo Hayyacinsa Hajiya Lubna kuwa ta Kira Sunan Naila da K’arfi 
Alhaji Bala wani gigitacen ihu ya fasa a lokacin da yaga Steven ya rufe Naila ruf baka hango komai nata in ba tafin k’afa ba rose flower dake kan center table Ya raruma yayi kan Steven a guje Kafin ya karasa wajensa chuku ya tare shi ya zuba mishi naushi biyu a fuska a take 
Alhaji Bala ya baje a kasa 
Steven wani mugun dariya ya kwashe dashi a lokacin da yake daga Nailan dake kwance ko numfashi bata yi cewa yayi “this girl no strong at all she just be like toy l no even do anything she dey faint  Abeg mak we no kill person pikin Daniel na only u go ride am mak d rest leave am go chop d Mama may b she go strong pass in pikin mak una do fast make we dey go” ‘ 
Daniel da Sauri ya cire kayansa yana wani lashe lebbe yayi kan Naila Emmanuel kuwa ya nufi wajen Hajiya Lubna shima yana zare belt d’in dake kugunsa 
Wani irin zabura Hajiya Lubna tayi ta mike suka fara kokawa da Emmanuel aikuwa ya zuba mata lafiyayyun mari biyu daya sa taga stars tadiyeta yayi ya hau ruwan cikinta tsabar azaba Hajiya Lubna k’asa ma ihu tayi Dan ji take kamar itace yake tura mata agabanta ga wani mugun wari dake fita a jikinsa ga masifar nauyi ahaka ya gama bidirinsa ya sauka John shima yazo ya hau ruwan cikinta tun Hajiya Lubna najin radadi da zugi da azaba a hankali ta fara kokawa da numfashinta sai da suka sadu da ita dukansu duk da itama ta daina numfashin 
Alhaji Bala kuwa yana daga kwance yana kallon duk abinda suke yi take ya fara tuna lokacin da ya ketawa wata mata haddi da duka da cizo da yakushi haka ya danneta mijinta da yaranta nata ihu ko sauraransu bai yi ba sai gashi shima agaban idonsa wajen maza bakwai sun sadu da matarsa ya kasa yin komai 
A hankali suka fara sulalewa daga palon bayan sun dauki kudin Steven ne kusan na karshe kafa yasa ya hambareshi yana “Stand up my friend mak u carry them go hospital may be dem still dey alive d next time i go come na u I go chop cos me i dey do boys and girls” daga haka ya yasaka kai ya bar palon 
Alhaji Bala kuka ya fashe dashi ya yunkura dak’yar Dan kansa kamar ba ajikinsa ba da rarrafe ya karasa wajen Nailan da bata numfashi ko kadan 
Jijigata ya fara yi da karfi yana kiran sunanta yana ta taimaka mishi karta mutu ta bar shi 
da sauri ya kinkimeta yayi waje da ita ya saka ta a mota ya koma ya kinkimi Hajiya Lubna ya saka ta a mota itama sai kuka yake kamar karamin yaro aguje ya ja motar ya bar gidan ba tare da yabi ta kan mai gadi dake d’aure ba Emergency akayi dasu Naila dan tun a bakin gate aka taro shi dan ya musu waya 
Alhaji Bala kuwa ana shigewa dasu Naila ya zube a k’asa yana wani irin kuka 
Bayan minti goma da aka shiga dasu sai ga likita yaflto daga d’akin yana sharce gumi A guje Alhaji Bala yaje ya tare shi yana “Ya ‘yata ta farfado”? 
Doctor ahankali ya sauke ajiyar zuciya cikin tausayawa yace ” Am sorry sir we lost her but your wife is alive” Wani irin razanannan ihu Alhaji Bala ya saki ya zube a kasa a sume Nurses sukayi kan shi a guje dan su bashi taimakon gaggawa Da kyar Alhaji Bala ya farfado ahankali ya bude idonsa yana karewa Likitocin dake kansa a tsaye kallo ahankali maganar doctor ya fara dawo mishi “Am sorry we lost her but your wife is alive” Wani mugun ihu yasa yana kiran Sunan Naila ya mik’e cikin zafin Nama duk rukon da likitocin suka mishi sai da ya zubar dasu yayi waje aguje ya nufi dakin da aka kwantar da su Naila 
Kan Naila yayi da sauri da aka rufe mata fuska ya bud’e zanin da aka rufe ta dashi ya zubawa Naila ido yana kallonta tamkar bacci take 
Rungumeta yayi gam ya fashe da wani irin kuka yana “Naila mai yasa kika tafi kika barni bayan kinsan banida sama dake Naila dan Allah ki dawo zan baki Raina” 
Kuka Alhaji Bala yake sosai yana kankame da Naila 
Likitoci kuwa suka ringa kokarin banbare shi daga jikin Naila da kyar suka iya janye shi suka yi waje dashi Alhaji Bala kuwa ya kwanta a kasa ya ringa ihu yana kururuwa yana a taso masa Naila ita kadai gare shi 
Zumburya mike yayi waje da sauri yana bazai yarda ba sai ya kashe su Steven ………… 
Hmm lallai fa nan ake yinta muje dai zuwa

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE