BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 5 BY AUTAR MANYA

Mayun lumsassun idanunshi suka sauka a kan santala santalan cinyoyin ummul waɗanda suke jawur kamar ka taɓa jini ya fito gasu acike babu alamar rama ko bushewa a tare dasu.
Wani irin yammm zittt yaji acikin dukkan ilahirin sassan jikinsa ga wata irin baƙuwar kasala dake kawo mai cafka bai da ikon koda ɗaga yatsan hannunshi.
Tsintar kanshi yayi da saurin sada kanshi a ƙasa tare da janyo ƙasan lips ɗinshi a wahalce yana tsotsa tamkar ze cire shi. zazzafan huci yake fesarwa da sauri da sauri nan da nan idanunshi sukai wani irin ja har wani ruwane ya kwanta a saman su.

Sannu a hankali kukan ummul ke tashi acikin kunnenshi wanda tana yinshine da iyakacin gaskiyar ta domin yadda Dr ke matsar wajan data buge bada wasa take yi mata ba.
Dai dai sanda zata matsa mata saman ƙugun ummul ta cije taƙi yarda seta fara mata magiya.
“Dan Allah likita ki barni haka wallahi da zafi kin famo har inda bai yi”
Murmushi Dr fauza ta sanya na ganin sakarcin ummul wanda yake ɗauke da wata irin shagwaɓa.
Kafin a hankali ta furta.
“Haba amarya kamar ba jaruma ba pls ki bari saura ƙiris na kammala miki bazaki ji zafin ba”
Tafaɗa mata hakan cike da son bata ƙwarin gwiwa domin ta tsaya.
Noƙe kafaɗa tayi tare da cewa.
“Umm umm! nidai ki rabu dani haka wallahi har zazzaɓin wahala nakeji”
Dariya dr fauza ta sanya tare da furta.
“Gaskiya wannan amaryar kin cika raki Yallaɓai kaɗan matso ka taimaka na gyara mata wallahi ta bugu sosai barin wajan ze zame mata illah don wataƙil yama hanata tafiya idan ba’a gyara ba”
Muryar Dr fauza ta fita lokacin data ke ƙoƙarin janye hannun ummul data ɗora akan ƙugun nata.

A hankali ya ɗago da idanunshi waɗanda suka ɗan ƙanƙance kaɗan, sabida yanayin daya tsinci kanshi a halin yanzun kasance warshi mutum mai saurin shiga yanayin buƙata.
A hankali yaɗan matso kaɗan ya tsira ma fuskar ummul idanunshi wadda fuskar tata tayi wani irin ja sakamakon kukan data ci har wani gumine na zafin azaba ya jiƙa mata saman rigarta.
Yawu mai ɗaci ya haɗiye tare da tattare hannun rigarshi, Kaɗan sannu a hankali yakai hannunshi dai dai ƙugun ummul yaɗan matse kaɗan yana wani kawar da kanshi ganin hakan yasa dr ta soma gabatar da aikinta inda ta cigaba da gyara mata wajan.
Kuka sosai ummul take duk ta gama matse shi batare data san ta aikata hakan ba murya cikin kuka take furta.
“Wayyo bamu wayyo babarmu kizo zasu kashe miki ƴarki wallahi se Allah ya sakamin dukkan ku mugayene”
Abin da take faɗi kenan tana ture Aliyu daga jikinta.
Baƙaramin dauriya yake ba sabida yadda take goga mai albarkatun kirjinta a jikinshi saukar kukan ta kuma yafi kama dana wadda ake having sex da ita tana raki wannan yanayin dayake ayyanawa shine yake ƙara jefa zuciyar sa da gangar jikinsa cikin wani irin shauƙin buƙatuwa kasancewar shi namiji mai muguwar sha’awa ta gasken gaske! danshi daya rasa wannan guri gwara ya rasa abincin daze ci.
Har aka kammala ummul bata daina kuka ba dr fauza miƙewa tayi ta shiga cikin wata ƴar ƙofa tana zame safar hannunta inda shikuma ya tsinci kanshi da fisgo ummul ta zauna saman cinyarshi.
Da wata irin taɓara ta shigar da kanta tsakiyar kirjinsa tana cigaba da kukanta.
Bai iya rarrashin mace ba don ko basmah itake rarrashin sa dan haka seyayi mata shuru yana kokawa da nutsuwar shi kafin A hankali ya rankwaɓa tare da kai kanshi dai dai saitin kunnenta ya wani buga mata hucin zafin bakin shi kafin ya aro jarumtar magana.
“Haba mana pls kibar kukan tashi mutafi”
Yafaɗi maganar kamar bai da niyyar furta ta.
Bata kula shi ba sema miƙewar datai ta kama hanyar barin office ɗin kuma har lokacin kukan dai take bata dena ba.
Dr fauza ta fito hannunta ɗauke da ledar drugs ta miƙawa Aliyu tana dariya.
“Yallaɓai wannan amaryar taka ta cika raki wannan ruwan ɗumi za,a samu se a gasa wajan se a shafa shi wannan kuma tasha sau biyu a rana Allah ya sawaqe”
Kamar baze magana ba seya miƙe ya zube hannun shi guda cikin aljihun wandon shi tare da furta.
“Thanks”!
A ƙasan laɓɓanshi ya ɗauki ledar ya fice yabarta da mayen ƙamshin sa.
Lumshe idanu dr fauza tayi a matsayin ta na budurwa wadda ta jima batai aure ba kuma tana fatan samun mijin aure nan da nan taji Wannan mutumin ya burgeta ba kaɗan ba cake biron hannunta tayi tana wani irin lumshe idanunta.
Sedai akwai tsantsar izzah da taƙama a haka ta faɗa tunanin banza na wanda bai san tana yiba.

Acan gaban mota ya iske ta har lokacin kuka take bata dena ba

Bai ko dubi inda take ba ya buɗe motar ya shiga.
Ganin ya shiga ya data yana kokarin barinta a wajan yasa ta kai hannunta ɓarin mai zaman banza ta bude ta zauna har lokacin hawaye na zuba a idanunta.
Ƙarar kukan ta dame shi matiƙa ga basmah na kiranshi a waya rediyon motar ya kunna sannan ya sami zarafin ɗaga wayar basmah magana suke yana faman sakin tsadaddan murmushinsa yayi kamar ma ya mance da wanzuwar ummul a cikin motar tashi.
Wanda hakan ba ƙaramin ɓatawa ummul zuciya yayi ba dan haka ta ƙara volume na kukan ta wanda yayi matiƙar ɓatawa Aliyu ranshi.
Saurin katse kiran basmah yayi tare dajan wawan birki ya dakatar da tuƙin idanun shi duk ya fito dasu waje tare da kallonta fuska babu walwala ya furta.
“Fitar min a mota na”
Yafaɗa daɗan ƙarfi kaɗan.
Amai makon ta fita seta gyara zama tare da ƙara sautin fitar kukan nata.
Sunkuyar da kanshi yayi tare da sanya hannu ya toshe dukkan kunnuwanshi yana furta kalmar.
“Hasbinallahu wani’imal wakil,dan girman Allah ki saurara min hakan nan jina ke kaina kamar zeyi bindiga bani son hayaniya da ƙara”
Yafaɗa idanunshi sunyi wani irin ja jijiyar kanshi ta tasa tai wani irin ruɗu ruɗu wanda hakan seda yaɗan so bata tsoro.
Ganin gaskiyar maganar daya gaya mata cikin idanuwan shi yasan ya ta fara rage sautin kukan nata.
A hankali ya kunna motar ya cigaba da tafiya cike da rashin kuzari.
Aranshi yana jin tsananin tausayin yarinyar don tabbas son dake masa ya zama son maso wani ƙoshin wahala dan shikam daga basmah ya rufe ƙofar aure ko soyayya duk macen daze kula sedai tausayi badai soyayyah ba……….
ANYA KUWA?

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE