BAKAR KADDARA CHAPTER 10
Washe gari koda Buddu tayi sallah sai takoma takara kwanciya hade da dukunkunewa waje daya sabida sanyin da akwai,
Goma da rabi yagama shirin sa tsaf yafito sai yaleka Dakin da Phendo ta kwana ya tarar da ita tana bacci da alama ma ko sallan asuba batayi ba,
Dayake yana fushi da ita sai kawai yajanyo kofar dakin yarufe,
sai yajuya yashiga dakin Buddu dan a iya sanin shi jiya bataci abinci a cikin jirgi ba dalilin shigan shi dakin kenan,
Itama kwance ya tarar da ita saidai yanda yaga ta wani dunkule waje daya ne yaso bashi daria dan yasan bazai wuce sanyi bane ya sanyata yin hakan,
Daga bakin kofar ya tsaya yafara kiran sunan ta da dan karfi yanda zataji,
Cikin bacci taji ana kiran sunan ta saita tashi a firgice tana zazzare idanuwa sai kuma sukayi ido hudu da Jimeta daya kafeta da ido saidai fuskar nan tashi a hade yake as always,
Cunno dan karamin bakin ta tayi tana son taji dalilin daya saka ya tashe ta tana cikin yin baccin ta me dadi, sai kawai ta sauko daga kan gadon tana kara Cunno bakin nata tayi hanyar shiga bathroom harta rike handle din zata bude murfin bathroom din yace mata,
“Ke baki iya gaisuwa bane kuma sannan wa kike turowa wannan shegen bakin”
Maimakon tabashi amsa saita dago ta kalle shi hade da zuba mai idanuwa tana wani kada su sai kuma tabude murfin kofan bathroom din ta shiga tana tabe baki,
Yasha matukar mamaki sosai dayaga yau kwatakwata babu wannan tsoron nashi a cikin kwayar idon ta, yafi mintina uku a tsaye a bakin kofar sai kuma yajuya yafice yana jan dan karamin tsaki a zuciyar shi yace, saina kara koyawa yarinyan nan hankali wallahi,
sai yayi hanyar ficewa daga falon sai kuma yaji bazai iya tafiya ba batare daya ji muryan Buddun ba, baisan sanda yaja wani dogon tsaki ba yabude kofan falon yafita yana kara buga wani uban tsaki, ashe baida hankali dahar zaiso jin muryan yar karamar yarinyan nan harya bar cikin unguwar mita yakeyi saidai Fuskar Buddun da kuma yanayin jikin ta yakasa bacewa a cikin idanun shi,
saida ta tabbatar yafice daga gidan gaba daya sannan tafito daga bathroom daure da dan karamin towel tana jan dan karamin tsaki tace,
“Angaya mashi yanzu dane dazan dinga daukan abunda yake mun”
Saita saki murmushi takarasa ta zauna akan kujeran dress mirror ta dauki cream ta shafe jikin ta dashi tana gamawa saita feshe jikin ta da perfume sannan tamike takarasa wajen wardrobe tabude saita tsaya tana karewa kayan ciki kallo sai kawai tayi deciding sanya kananun kaya taga ko zasu mata kyau,
Dogon wandon jeans ta dauko tasaka hade da wata yar karamar riga wacce tawuce cibiyar ta da kadan, Karasawa tayi wajen madubi ta tsaya tana karewa kanta kallo sai taga tayi wani mugun kyau barin ma data cire ribbon din daya rike gashin nata sai yawani bazu a gadon bayan ta,
dan karamin dan kunne tasaka saita dauko wani hular sanyi ta daura a kanta saiya kasance rabin gashin ta duk a waje yake,
Ita kanta tasan tayi kyau sai taga ai kananun kayan ma sunfi yiwa Jikin ta kyau akan Phendon da Hamma Faruq
Yake mugun so,
fitowa daga dakin tayi tafito falo tadan gyara shi duk da bawani datti yayi ba tana gamawa saita wuce kitchen ta daura abunda zatayi breakfast dashi 20min ne ya dauke ta tagama hada abunda zataci saita hado komi akan wani dan karamin trey tafito falo ta zauna hade da kunna TV duk da babu wani abun arziki amma sai tabar channel din raye raye,
Tana cikin yin breakfast Phendo tafito daga daki daga ita sai yar karamar rigar baccin data sanya tun a daren jiya sai Buddun tayi kamar bata ganta ba taci gaba dayin breakfast dinta,
Tsayawa kikam Phendo tayi tana kallon Buddu sabida mugun kyaun da taga tayi sai taga komi na jikin ta yafito yayi wani dass dan har saida ta hadiye yawu amma saita hadiye maitar ta data tuno da ai Matar Handsome dinta ne,
Wani dogon tsaki Phendon taja sabida neman tsokana saita cewa Buddun,
“Ke ina nawa breakfast din”
Banza da ita Buddu tayi hade da daukan Mug co!ee tana kurba kadan kadan, sai tayi kamar bata jime Phendon take fada ba,
Ganin rainin wayon da Buddun tamata sai hakan yayi mugun bata mata rai cikin daga murya tace,
“Ke wai badake nakeyi ba ko a gidan ku ba’a koya maki tarbiya bane”
Murmushin Rainin hankali Buddu tasaki hade da dagowa ta kalli Phendo kana tace,
“ALLAH sarki ai idan ana maganar tarbiya ke baki isa kiyi magana ba sai kibar masu tarbiya suyi, sannan kinsan dai niba yar aikin ki bace ko koshi masoyin naki bai gaya maki niba yar aiki bace matar shice”
Saita kare maganar da kuma sakin wani malalacin murmushi hade da mikewa tsaye tana karkada kugun ta, tana wani sauya tafia da ita kanta batasan sanda ta koyi irin tafiyar ba, kitchen tanufa ta ajiye trey din hade da hada kayan data bata ta wanke su,
Sosai Phendo tasha mamakin Buddun daman yarinyan tana magana haka bata sani ba sai tayi hanyar dakin Jimeta a haukace a tunanin ta yana nanne saidai tana shiga taga dakin wayam babu kowa, saita rasa abun dake damunta sai kawai tawuce bathroom tayi wanka hade da sauya kaya tafito a falo takara tadda Buddu saidai bata kula taba takarasa tabude kofa tafice daga gidan,
Tana fita neighbor dinsu na fitowa shima sai yasakar mata murmushi yana daga mata hannu kunsan halin mutuniyar kawai itama saita sakar mai murmushi hade da daga masa hannu itama, sai taja ta tsaya harya karaso inda take cikin harshen turanci yace mata,
“You are very beautiful and sexy I’m Donald, ga gida na nan”
sai yamata nuna da gidan daya fito, murmushi tayi sai tace mai kenan su neighbors ne, daga nan saiya tambaye ta inda zataje sai tace mai ai zataje cin abinci ne dayake dan duniya ne sai yace mata mezai hana su shiga gidan shi yahada mata abinci me dadi irin na kasar su batare da tayi wani dogon tunani ba tabishi suka shiga cikin gidan,
a takaice dai tare sukayi girkin bayan tagama cin abincin saiya nemi ya kwanta da ita batare da wata damuwa ba ta amince mai, bayan sun gama sai tamai alkawarin zasu dinga haduwa kullin idan Jimeta yatafi wajen aiki,
Dan harta koma gida Jimeta baidawo bah sai kawai tawuce dakin shi ta kwanta,
Buddu kuma data gaji da zaman falon saita koma dakin ta, ta kwanta cen zuwa wajen yamma sai takara yin wani wankan ta sauya kaya zuwa burn shot da wata yar riga da bata gama rufe cibiyar taba,
Sai kayan sukayi mata wani mugun kyau saita koma kamar wata yar sana,
Saita fito falo ta zauna hade da sanya channel din yan raye raye sai taji wakar tayi mata dadi saita mike tafara takawa tana kada kugun ta duk da yaune rana na farko data taba rawa amma sai rawar tayi mata kyau,
Sosai take kada kugu tana jujjuya bam bam dinta Jimeta da dawowan Shi kenan yana shugowa falon da ita yafara cin karo, baki da hanci yasaki yana kallon yanda take wani kada kugu hade da bam bam dinta sosai ya shagala da kallon ta itako bata masan yanayi ba,
a hankali yamaida kofar yarufe sai yafara takawa a hankali har zuwa inda take bata ankara ba sai jin hannun mutum tayi akan kugun ta,
Dayake Tanada dan banzan tsoro saita fasa wani uban ihu hade da kiran sunan Umman ta saidai juyawan daza tayi sukayi ido Hudu da Jimetan yana binta dawani kallon sha’awa,
Cunno dan karamin bakin ta tayi hade dawani shagwabai fuska tace,
“Hamma shine kuma zaka tsora tani wallahi bakaji yanda na tsorata ba”
Saita kare maganar da cire hannun shi akan kugun ta tayi saurin wucewa dakin ta ta turo kofar hade da sanya mata key, tana maida ajiyar zuciya ba karamin karfin hali tayi ba wajen yiwa Hamma Faruq din magana ba,
Shiko kamar wani tsoko sai yakasa koda motsawa daga inda yake fitowan Phendo ne daga daki ya sanya shi dawowa daga duniyar tunanin daya lula tana cemai,
“handsome badai ihun yarinyan nan najiba” Batare daya kula taba yabita gefen ta yashige daki,
saida yayi wanka sai yayi alwala yayi sallah sai kuma yakasa sukuni sabida mugun sha’awan Buddun daya taso mashi sai yarasa inda zai saka kanshi dan dole yabiyewa Phendo suka fara aiki,
Kamar jiya haka suka hana Buddun Bacci sai kawai ta sanya earphone ta toshe kunnuwan ta kamar yanda tayi jiyan tana jan tsaki amma zatayi maganin su a hankali tunda taga abun nasu harda iya shege wani ihu ne har cikin dakin ta in banda iskanci.
Washe gari tunda tayi sallan asuba sai bata koma ba tashiga bathroom tayi wanka tana fitowa tasaka wata yar mininiyar rigar dako cinyar ta bai kaiba sai tayi parkin gashin ta hade da sakin jelar gashin har gadon bayan ta,
perfumes masu mugun kamshi ta feshe jikin ta dasu sannan tafito daga dakin, falon dai yana nan yanda yake babu abunda yasame shi babu wani datti amma duk da haka sai data dan gyara shi bayan tagama sai tawuce kitchen,
Dayake akwai komai a kitchen din sai batasha wuya wajen hada abun breakfast ba, chicken biryani tayi hade da soya chips da kwai saita dafa ruwan zafi tazuba a cikin wani dan karamin flasks sannan ta jera komai a cikin wani babban tray me ruwan gold hade da zuwa falo ta ajiye shi akan center table,
sannan takara komawa cikin kitchen din tagyara ko ina yayi fess dashi sai yayi kamar ma ba’ayi girki a cikin kitchen dinba tana gamawa saita dawo falo ta zauna hade da kunna TV saita kure Volume yanda ko baccin Mutuwa sukeyi dole dole sufito,
Aikuwa ko mintina biyar batai da kunna TVn ba saiga Phendo tafito daga ita sai rigar bacci me sharara dan ana iya ganin komi na jikin ta, Buddu tana kallon ta ta wutsiyar ido amma sai tayi kamar bata ganta ba,
Karasawa wurin TVn Phendo tayi hade da kashewa sannan taja wani dogon tsaki tace,
“Hala bakida hankali ne da mutane na bacci zaki wani kure volume haka”
Murmushin ta mekyau Buddu tasaki hade da mikewa karasawa inda Phendo take tsaye sai taja ta tsaya kana tace,
“Menene matsalar ki da kure volume da nayi ai inaga gwanda ni kure volume din TV nayi, ba jini akayi cikin dare ina ihu ina sambatu ba da alama dai Hamman nawa ya iya aiki”
Sai takara sakin wani murmushin rainin hankali kana ta kuma cewa,
“Am dan Allah a daina damuna da ifice ificen nan cikin dare a dinga barina ina samun bacci inko ba haka ba kuma bacci saiya gagare mutum da safe”
Sosai maganar Buddun yabatawa Phendon rai sai tafara daga muryar ta yanda Jimeta zaiji, sosai take zagin Buddu hade dayi mata gori kala kala karshe harda cemata tayi ai rashin iya kwanciyar gado ne da kuma rashin jin dadin ta da Jimeta bayayi ya kasa zuwa da ita kadai har wata kasar saida yadauko ta suka taho tare,
A daidai lokacin Jimeta yafito daga daki daure da Towel a kugun shi da alama daga wanka yafito aikuwa Buddu tana ganin shi sai tafasa kuka hade da rike kuncin ta tayi saurin karasawa inda Jimetan yake sai kawai tafada jikin shi hade da sakin kuka,
sosai ta kankame shi tana goga albarkatun fulanin ta a jikin shi, cikin muryan kuka tace
“Hamma kana jin Abunda wancen matar take cewa waifa cewa tayi dangin mu duk yan iska ne kuma harda cewa tayi wai ai gadon iskanci mukayi tunda kaima dan iska ne Hamma harfa da Ba!ah saida tacewa tsohon najadu, Hamma a haka kake son wacce batasan darajar iyayen kaba karshe dana mata magana sai kawai ta wanka mun Mari”
Saita kara sakin wani sabon kukan tana kara kankame shi sosai tafara rikita mai lissafa duk da maganganun data fada sosai sukayi tasiri a cikin zuciyar shi dan daga idanun shi zaka fahimci hakan,
Mutuwar tsaye kawai Phendo tayi tana mamakin daman haka yarinyan nan ta iya kisisina da iya hada fada, muryan ta har rawa yakeyi wajen cewa,
“Wallahi handsome karya take mu..
Bai bari takarasa maganar dake bakin taba ya daka mata tsawan daya sanyata mugun tsorata dan hatta Buddu dake jikin shi saida ta tsorata saidai taji dadin hakan sosai sabida abunda Phendon tace mata yayi matukar bata mata rai,
Yace”iyayen nawa zaki zaga harda fadan gadon iskanci mukayi tau ke dan uban ki ai kece kikayi gadon iskanci tunda har yanzu uban ki yanada ya’yan daya haifa ta hanyar zina uwar ki kuma da auren ta haryau bin maza takeyi shegiya jaka kawai wacce batasan darajan iyayen taba balantana tasan darajan iyayen wasu, wallahi daga rana irin tayau kada na kuma jin kin zagi iyaye na tunda ni nasan darajan su sannan abu na karshe dazan fada maki kada ki kuskura ki kara daga hannun ki, ki mare yarinyan nan tunda ba zaman ki takeyi ba zama na takeyi”
Ihu Phendon tafasa kamar wata mahauciya sai tayi kan Buddu zata cafko ta, aikuwa Jimeta yace idan tasake ta taba ta sai yayi mugun bata mata rai, sabida tsananin bakin ciki batasan sanda tafashe da kuka ba tawuce daki tana durawa Buddu ashar,
bayan barin Phendon falo sai Buddun tayi saurin janye jikin ta daga na Jimetan tana kara matso wa’insu hawayen karyan, batare daya mata magana ba yajuya yakoma daki yana shiga yazube akan gado yana rintsa idanun shi,
A hankali yace, wayyo Yarinyan nan so takeyi ta kasheni wallahi wane irin jikine da ita haka daga hugging harta tada munda hankali dole ma yau taci uban ta wallahi Allah yakaimu da dare”
Sai yamike yafara shiryawa, itako bayan shigan shi daki sai tasaki Murmushin jin dadi dan harda rawa sai data dan taka sai takoma ta zauna akan kujera tana jiran Fitowan Hamman dan acewar ta baza tayi asarar breakfast din data hada ba tunda ba iya cinye shi ita kadai zatayi ba,
Sanye yake da uniform dinsu na soja yau sosai yayi kyau naban mamaki dan koda yafito falo saida takare Mai kallo zata iya cewa bata taba ganin Wanda kakin soja yake mai kyauba kamar Hamma Faruq dinba,
Ko kallon inda take bayyi ba yabi ta gaban ta zai wuce sai tayi saurin mikewa tsaye tasha gaban shi hade dayin kalar tausayi,
Cikin daga murya yace”Ke lafia”
Dukar da kanta tayi kana tace,
“Hamma nafa hada maka breakfast dan Allah kaci kafin katafi”
Sai tayi maganar cikin muryan shagwaba tana wani langwabar dakai,
Dan karamin tsaki yayi hade dabin gefen ta zai wuce sai takuma shan gaban shi tana diddire kafafuwa tana mai kukan shagwaba hade da rokon shi akan yadawo yayi breakfast din kafin yatafi,
Kallon ta kawai yakeyi yana mamakin sanda ta canza sanda takoyi wa’inan abubuwan dafe kanshi yayi da hannun shi na dama a zuciyan shi yace, yarinyan nan bata san abunda nakeji bane amma ai zan dawo zata gane batada wayo,
Batare daya kula taba yakoma da baya yakarasa ya zauna akan Kujera ganin haka sai tasaki murmushi tayi sauri karasawa tayi serving dinshi sannan ta zauna a kusa dashi,
Shi yama rasa dalilin dayasa kwana biyu yayi sanyi haka badan yaso ba yafara cin abincin tun baya sonci har yasaki jiki yaci dayawa yana gamawa ya kora da fresh milk, sannan yamike yafara takawa harya isa bakin kofar fita daga falon harya sanya hannun shi a jikin handle din kofar sai tace,
“Thank you Hamma”
Jinjina kai kawai yayi hade da ficewa daga gidan, yana fita saiya tsinci kansa da sakin murmushi,
Itama murmushin tasaki hade da serving kanta itama tayi breakfast din tana gamawa ta kwashe kayan takai kitchen ta wanke sannan tawuce daki ta kwanta bata jimaba bacci ya dauketa,
A bangaren Phendo sai data tabbatar Jimeta ya dadai da fita sannan tayi wanka tashirya tafice daga gidan tashiga gidan Donald, ranan ma tare suka wuni suna abu daya sai cen gabda dawowan Jimeta tabar gidan tadawo gida takara yin wanka hade da shigan kece raini a cewar ta sai taci uban Buddu saita nuna mata banbancin su a yau.
Dayake yau Jimeta yadawo late sai Buddu batasan da dawowan nasa ba danko daya dawo tana dakin ta, shiko yajima a falo yana jiran yaga fitowan ta amma sai yaji shuru, shiyasa koda phendo tazo tana damun shi akan yayi hakuri bazata kara ba bai kula taba daga karshe ma tashi yayi yawuce dakin shi hade da turo kofan ya sanya key,
sosai ranta yabaci sai kawai ta shirya cikin wa’insu shegun kaya tawuce gidan donald daga nan kuma suka wuce night club,
A cikin daren sai gaba daya Jimetan yakasa bacci daya gaji sai kawai yafito daga dakin shi yawuce dakin Buddu yakoyi sa’a dakin a bude yake yana shiga dakin saiya tadda Buddun ta dunkule waje daya kamar dai yanda yasame ta jia da safe murmushi yasaki sai yamaida kofan yarufe hade da sanya key,
a hankali yafara takawa harya isa bakin gadon sai yasanya hannun shi yacire boxer din dake jikin shi hade da shigewa cikin blanket din yafara kiciniyar cire mata rigar baccin dake jikin ta harya samun nasarar cire mata night gown din bata saniba,
nan yafara shafa Boobs dinta yana lallatsa su yana bin bakin ta da French kiss cikin bacci tafara wani mimmikewa tana kara turo mai kirjin nata aikuwa ganin haka sai yakara rikitar dashi nanfa yahau mata wa’insu zafafan romance,
a hankali tafara bude idanun ta saita sauke su akanna Jimeta dake Sucking dinta kasa cewa komai tayi sabida wani fitinannan dadin dayake ziyartar duk wani lungu da sako na jikin ta itama batasan sanda tafara sucking nipple’s dinshi ba tana wani irin kukan dadi nanfa labari yafara sauyawa har yakai da sun lula sosai a duniyar ma’aurata dagashi har ita wani mugun dadi sukeji,
Sosai yake mata sambatu yana fadan ai babu macen data kaita dadi a duniya sun dauki tsawon lokaci suna abu daya sai zuwa cen suka tsararawa juna nanfa Buddu tafara jin wani shegen kunya na ziyaryar ta dan koda yatashi yashiga bathroom din nan dakin nata bata saniba sabida idanun ta da suke a rufe,
A takaice dai ranan ba Jimeta yabar dakin taba sai wuraren asuba sosai a cikin daren suka shayar da juna wani mugun dadi.