BAKAR KADDARA CHAPTER 5
Raly dake gefen ta tadan tabe baki tana kallon Phendon yanda takafe Jimetan da kallo kamar wacce zata cinye shi sosai hakan ya tsayawa Raly a zuciya wannan karan bazata taba yarda Phendo tasame shiga bah ita ce zata mallaki wannan hadaddan saurayin wanda tajima tana nema duk a zuciyar ta take wannan maganar,
Sakin murmushi tayi tana wani rausayar dakai kana tayi gyaran murya tace, Kada kice mun wannan dinma yatafi Da dukkan imanin ki dan tun dazu nagama lura da yanayin kallon da kike masa saidai inaga wannan ba kalar sauran samarin da kike samu bane cikin ruwan sanyi” sai takare maganar da sakin wani killer smile ta kafe phendon da ido,
Batare da phendon tajuyo takalle taba tace “Raly kenan kin manta duk abunda Phendo take so dole saita mallake shi toh kamar yanda nake mallake zuciyoyin sauran samari haka zan mallake zuciyar wannan handsome Buddy din just watch and see”
Sai tasaki wani murmushi me wuyan fassara hade da mikewa tsaye tana wani karkada bombom dinta sanye take da wata yar karamar gown wacce ta tsaya mata iya gwiwar ta kadai sai gashin dokin da aka yarfa mata wani kananun kitso wanda yasauko har gadon bayan ta sosai tayi wani mugun kyau naban mamaki sabida phendo ba karya macece mekyau sai dai hali daya mata cikass,
A hankali tafara takawa tana wani irin rausaya irin na rikakkun yan dunia harta karasa inda Jimetan yake zaune a yangace tasamu gefen shi ta zauna ta daura kafa daya kan daya kana tabude bakin ta a yangace tace,
“Hello handsome”
Sai tayi maganar yanda dolen shima yajuyo ya kalle ta koda kuwa shidin yafi kowa girman kaine da iya wulakanci,
Muryar ta shine abunda ya sanya shi juyawa ya kalle ta batare daya shirya yin hakan ba suna hada ido ta wani kashe masa ido daya hade da sakar mai wani murmushi wanda ta tabbatar dole saiya tafi Da dukkan imanin sa,
Bisa ga mamakin ta sai taga shima yasakar mata murmushi saidai bai furta koda kalma daya bace ya maida hankalim shi wajen da yammata da samari suke rawa,
Cikin sonya kulata takuma cewa,
“I’m phendo Ali Bana you” sai tayi maganar cikin muryan rikakkun yan dunia,
Batare daya juyo ya kalle taba yadan saki murmushi kana yace,
“Captain Faruq hassan Jimeta”
Sai yamike tsaye ya sanya dukkan hannayen shi a cikin aljihun shi yana sakin wani murmushi wanda duk macen data gani dole taji ya birge ta,
Itama mikewar tayi ta matso gabda shi yanda zaiji maganar da zata fada mai dakyau a matukar shagwabai tafara magana yanda tasan dole wannan karon ya saukar da duk wani girman kanshi ya kula ta,
“Handsome bamu gama magana ba kuma zaka tafi nidai sonka nake tunda na daura idanuna a kanka kodai ban maka bane” saita kare maganar da goga jikin ta a nashi tana wani narkewa,
Fatar jikin ta sosai yatafi da imanin shi danshi a rayuwar shi sosai yake son mace me laushin fata saidai yanayin laushin fatar nata ya banbanta sosai fa sauran matan da yake mu’amallah dasu,
Cikin husky voice dinshi yace mata, “Let’s dance”
Ai har batasan sanda ta dawo gaban saba tana wani sakar mai wani murmushi wanda gabaki daya yatafi da imanin sa,
Hannun sa takama tafara jansa har zuaa cikin Filin rawa,
Raly dake gefe kamar ta hadiye zuciya ta mutu meyasa kullin phendo take rigata samun abunda ta kwallafawa rai meyasa take finta a komai ne Beer din dake gaban ta a cikin glass cup ta dauka takafa kai ta shanye tana share hawayen dake zirara akan fuskar ta she’s so much jealous of Phendo and she hate her,
Suna zuwa filin rawan tafara shigewa cikin jikin shi tana wani yin romantic dance wanda yasa jimetan dole saida yabiye mata tuni suka fara ruda Filin rawan aka fara musu tafi,
sunfi karfin awa daya suna romantic dance sannan Jimetan yajata sukabar filin rawan sosai phendo taji wani mugu mugun dadi a cikin ranta wanda har saida takasa boye hakan,
Upstairs suka nufa VIP kenan inda zasuyi magana batare da hayaniya ya dame suba,
Suna karasawa Phendo da kanta tayi masu ordering abunda zasu sha bayyi mamaki ba data san di!erent names of alcohol saidai alcohol din data fada sunan su manyan alcohol ne sosai wanda bakowa keshan irin suba sai wanda ya isa irin su,,, Muscat, Madiera, marsala da kuma Sherry danko a kasashen waje bakowa keshan irin suba sai wanda ya isa,
Latsa wayar shi kawai yakeyi yana kallon ta ta wutsiyar ido yana kallon duk wani move dinta sosai Manya manyan Boobs dinta sukayi matukar tafia dashi dan manyan boobs duna daya daga cikin abunda Jimeta yakeso a jikin ya mace,
Waiter din yana kawo masu ya dire su a gaban su sannan yajuya yatafi,
Da kanta tabude Alcohol din ta tsiyaya ma
The next day haka ta tashi jikin ta gabaki daya yana mata wani irin mugun ciwo dakyar ta iya tashi tayi alwala tayi sallah anan kan prayer mat din bacci ya dauke ta saidai ko cikakken Awa daya batayi ba ta farka a firgice tana wani zazzare idanuwa jikin ta nawani irin rawa gumi duk yagama jika mata fuska kalle kalle tafarayi sai cen tasaki wani wawan ajiyan zuciya hade da mikewa tsaye tafara tafia a hankali harta karasa bakin kofa sai kuma taja ta tsaya tana tunanin haduwar ta da Hamma faruq yanzu bata kaunar abunda zai hadata da Hamma Faruq yariga daya kara tsoratar da ita sosai takejin wani mugu mugun tsoron Shi a cikin zuciyar ta,
sai dakyar tasamu daman bude kofar tafito daga cikin dakin ganin yunwa na neman kashe ta jikin ta har rawa yakeyi takarasa wajen dinning abinci ne kala kala gasu nan an jera su sai wanda mutum yazaba,
Cikin sauri sauri ta dauki plate tafara serving potatoes chips da ferfesun kifi sannan ta dauki one bottle of water hade da daukan fresh milk cikin sauri ta juya zata koma daki saidai tanayin one step taji muryan Hamma Faruq a bayan ta batasan sanda tasaki gaba daya kayan dake hannun taba suka zube a kasa,
Nandanan jikin ta ya dauki rawa sai tafara hawaye tana yarfe hannayen ta duka biyu,
saida yaje yasamu wuri a daya daga cikin kujerun dinning din ya zauna sannan yace,
“Ke zonan” ai saida hanjin cikin ta suka kada sabida sabaragen tsoro a hankali tafara juyowa saidai kanta a duke yake harta karasa inda yake zaune,
Batare daya kalle taba yace,
“Daman kina sata ne bansani ba kuma kima rasa abunda zaki sata sai abinci abunda aka koya maki kenan a gidan ku”
Kuka tafarayi kadan kadan tana rufe bakin ta da hannayen ta guda biyu tana girgiza mai kai dan sosai abunda yafada yabata ranta,
Cikin daga murya yakuma cewa ba dake nakeyi ba” nace ke barauniya ce ko daman an aura mun kene sabida kidinga mun sata”
Cikin muryan kuka tace,
“A’ah ni…niba baraunia bace daman”
Sai kuma tayi shuru tana kara rushewa da wani sabon kukan,,, cikin daga murya yakuma cewa mata
“toh idan harke ba baraunia bace wane dalilin zaisa kizo ki satar mun abinci”
Muryar ta har rawa takeyi wajen furta,
“Da.. man… Da.. Man tun.. Jia.. Nakejin.. Yun… wa” sai tayi maganar a rarrabe tana kara fashewa da kuka,
Wani dogon tsaki yasaki sannan yace,
“Dukan ki nayi da kike mun kuka ko iskancin da kikeyi a gidan ku zaki fara mun zaki rufe mun bakin ki a wurin kosai na tattaka ki”
saurin dauke kukan nata tayi tana share hawayen daya bata fuskan ta,
A wulakance ya kuma cemata,
“Maza kishare wajen da kika bata tun kafin ranki yabaci tunda nanba gidan kazamai bane da zaki zubar da abu kibar shi a wurin”
Cikin dashashshiyar muryar ta tace,
“Bansan inda abun sharan yake ba”
Saita kare maganar da matsawa nesa dashi tana sharar hawaye,
mikewa tsaye yayi hade dacewa”kenan ni kike son naje na dauko maki abun sharan ko”
Yanda yayi maganar shiya kara tsorata ta dan duk a tunanin ta dukan ta zayyi shiyasa tafara neman hanyar guduwa saidai kafin ta ankara tuni ya cafko ta ihu tafasa hade dacewa,
“Hamma kayi hakuri nifa bance kai nakeson ka dauko abun sharan ba”
saita kare maganar da kankame jikinta tana sakin wani sabon kukan cikin daga murya da kosawa da yawan koken da takeyi yace mata,
“na rantse maki da Allah idan har na kuma jin koda shashshekan kukan kine sai nayi mummunan saba maki keko hawayen ki nakuma gani saina miki mugun bugu a gidan nan”
Tsit kakeji kamar anyi ruwa an dauke sai ajiyar zuciya kawai da take saki lallai Hamma Faruq fitina ne a rayuwar ta babban matsifa ne a rayuwar ta shidin Qaddarar tace a rayuwar ta,
Sakin ta yayi hade dace mata ta tabbatar yanzun nan tashare wurin tagyara shi sannan tazo ta same shi,
da gudun ta tabar Falon tayi hanyar waje,
tana fita taci karo da daya daga cikin maid din gidan me suna waliya bayerabia ce yar asalin nan garin lagos dince, cike da girmamawa ta gaida Buddun da tadan saita kanta sabida kada agane halin da take ciki,
Cikin harshen turanci ta tambayi Maid din inda zata samu abun shara da kuma mopper cike da girmamawa maid din tace bara ta dauko mata sannan tajuya tabar Buddun a tsaye tana karewa gidan kallo dan sai yanzu taga yanayin gidan da kuma tsarin shi sosai tsarin gidan yamata kyau ya kuma birge ta barin flowers din da tagani masu mugun kyau da alama Hamma Faruq yana matukar son flowers
Tana nan tsaye har maid din tadawo dauke da abun shara da kuma mopper amsa Buddu tayi hade da mata godia sannan ta juya ta koma cikin falon,
Koda tashiga ko kallon inda take bayyi bah harta gama share wajen tayi mopping dinshi hade da maida Su inda taga wannan maid din ta dauko su sannan tadawo falon takarasa wurin dinning din kanta a duke tace,
“Hamma nagama”
Sai tayi maganar a tsorace sabida sanin koshi wanene,,,
batare daya dago ya kalle taba yace mata,
“Daga rana irin ta yau bana son na kuma ganin ki a wurin dinning dinnan sabida bana son kazanta idan abinci kike so akwai kitchen saiki dafa da kanki amma ban yarda a kawo mun abinci ki dauka kici ba tunda babu dan aikin ki a gidan nan”
Sai yanuna mata wata yar corridor yace “bace mun daga nan doluwa kawai”
Cikin sauri tabar wurin tabi corridor din daya nuna mata aiko tana dan tafia kadan taga wani kofa hannu tasaka tabude hade da shiga ciki babban kitchen ne sosai wanda komi na kitchen din light brown ne sosai kitchen din yamata kyau”
Cikin store din dake kitchen din tashiga ta dauko indomie guda daya tafito sannan ta kunna gas din ta daura ruwan zafi dan sosai takejin wani yunwa dan jinta takeyi kamar zata suma cikin 5mint tagama dafa indomie din sannan ta soya two eggs hade da bude wani dan kitchen cabinet sai taga kayan tea ne jere a ciki cikin sauri ta hada tea daman already ta dafa ruwan zafin,
Anan kitchen din ta zauna taci abincin ta takoshi sannan ta wanke dishes din sannan tafito,
Koda tafito sai bata tadda shi a falon ba sai hakan yayi mata mugun dadi tayi saurin wucewa dakin ta takulle hade da fadawa bathroom tayi wanka sannan takara gasa jikin ta tana fitowa taji alaman ana taba kofan dakin nandanan jikin ta yadauki rawa sai tayi saurin karasawa gun gado inda ta ajiye hijab dinta tasaka hade da komawa cen gefen gado ta labe tana zazzare idanuwa,
daga shi sai boxer yashugo dakin tana ganin shi a hakan sai hankalin ta yatashi har batasan sanda tafara hawaye ba tana addu’a a cikin zuciyar ta Akan Allah yasa ba abunda yamata jia zai kuma yi yauba,
Saida yamaida kofan dakin ya rufe sannan yakarasa ya zauna a bakin gado hade dacewa kifito tun kafin nazo wurin nan,
Kuka tafarayi kadan kadan yanda bazaiji sautin kukan nata ba a hankali tamike tafara takawa har inda yake sannan taja tadan tsaya nesa dashi tana dukar da kanta,
Wannan karon kallon ta sosai yakeyi yana karantar yanayin ta sai cen yace mata,
“Maza cire wannan abun dake jikin ki”
Girgiza kai tafarayi hade dacewa, “Hamma yanzu nafito wanka”
takare maganar dason rushewa da kuka bai damu ko kadan da kukan da takeyi ba ya daura dan yatsan shi akan bakin shi hade da cewa.
“kimun shuru kafin ranki yabaci”
Sannan yakara da cewa “kada kibari na irga biyu baki cire dukkan kayan jikin kiba inko ba haka ba wallahi duk abunda namiki ke kika ja”
Da kukan ta da komi tafara kiciniyar cire long hijab din dake jikin ta sai yarage daga ita sai towel din dake daure a jikin nata,
Saida ta rintsa idanun ta kana ta sanya hannu tacire towel din sai tafara siyayan hawaye masu mugun zafi tana tirr da halin Hamma Faruq din,
Sosai ya shagala da kallon Manya manyan Boobs dinta masu kama da baloon sabida yanda suke a cike kuma a tsassaye sosai ga kuma hip’s dinta da suka kara tafia da imanin shi sai Bam bam dinta daya kara tafia dashi tuni idanun shi suka canza launi zuwa ja nandanan wani mugu mugun sha’awarta yataso mashi cikin wani irin rikitacciyat murya me nuna alamun mutum a bukace yake yace mata,
“Zo nan”
Wannan karon fashewa tayi da matsanancin kuka hade da durkushewa a wurin tace,
“Wayyo Hamma Dan sonka da Annabi kayi hakuri wallahi Allah ban warke ba Hamma kaji tausayi na uhm hmm kayi hakuri dan Allah”
Sai takare maganar da sake fashewa da kuka batasan wannan kukan da takeyi ba shike kara tado mashi da mugun sha’awar ta,
Bata ankara ba sai ganin mutum tayi a gaban ta haihuwar uwar sa ihu tafasa ganin abunda bata taba gani ba sosai take ihu tana kara bashi hakuri shiko ko a jikin shi ya dauke ta ya direta akan gado nanfa labari yafara canzawa tuni yafara sarrafata yanda yakamata duk da yanayin komi ne cikin mugunta,
Sosai take ihu tana neman agaji saidai ko jinta bayayi harsai daya kai geji sannan ya kyaleta yadauki boxer dinshi yasaka yafice daga dakin.