BAKAR KADDARA CHAPTER 8
Tun tana jin dadi har yazo ta daina jin dadin sabida dadewar dayayi yana aikin yin abu daya ga kuma wani uban zafi da takeji a kasan ta,
kuka sosai takeyi tana bashi hakuri amma ina kamar ma kara tunzira shi takeyi dan sosai yakejin wani mugun dadin dahar baisan yana mata sambatu bah,
Saida yagama wahalar da ita gaba daya sannan yasauka daga kanta yakoma gefe yana maida numfashi,
Itako hawaye kawai yake tsiyaya akan fuskar ta dakyar ta iya saukowa daga kan gadon tawuce bathroom tana shiga ta sanyawa kofar key hade da fashewa da wani wahalallen kuka dan wani mugun zafi takeji a kasan ta ji takeyi kamar gaban nata fita zayyi daga jikin ta,
saida yadauki kamar Mintina goma sannan ya tattara kayan shi yafice daga dakin yakoma dakin shi yana shiga ya dauki beer ya tsiyaya a cikin glass cup hade da kafa kai ya shanye sannan yashiga bathroom, dan a lokacin ana neman wurin karfe biyu ne na dare,
sai data gasa jikin ta sosai sannan tayi wankan tsarki tafito tana dan bude kafafun ta,
inda ta sanya wayar ta charge takarasa hade da daukan wayar sannan takoma bakin gado ta zauna hawaye naci gaba da tsiyaya akan fuskar ta,
Number din Adda Rukayyah tayi dialing saidai harya gama ringing ba’a dauka bah saima a lokacin ta kula da dare yayi sosai sai kawai ta ajiye wayar a gefen ta ta haye kan gado ta kwanta danko night gown yau bazata iya sawa bah,
dakyar bacci ya dauke ta duk da bawani baccin dadi tayi bah tayi shine a matukar wahalce,
Washe gari tunda sassafe Jimeta yafice daga gidan sabida kiran gaggawa da aka yimai acen barrack dinsu, shiyasa koda ta farka sai bataji motsin saba sai hakan yayi mata dadi tawuce kitchen ta dafa abu medan sauki tafito anan falon ta zauna tayi breakfast dinta takoshi hade da korawa da ruwan Lipton me zafi,
duk da an gyara ko ina anan part din nasu saida takara gyarawa sannan tawuce kitchen shima ta gyara sai tabude kofar kitchen din tana dan lekawa sosai takeson ta zagaya gidan tagani ko zata dan ji sanyi sanyi acikin ranta abun dake damunta yadan ragu mata,
Daman sanye take dawata hadaddiyr doguwar riga light blue color daga sama yadan kama ta daga kasa kuma sai yadan bude kadan amma duk da haka saida shape din jikin ta yafito barin ma Boobs dinta da kuma Hip’s dinta, kanta yane yake da wani dan karamin veil shima light blue color,
A hankali tafara takawa harta fice daga cikin kitchen din sai tafara kalle kalle kamar tana neman wani abu soldiers din data ganine a tsaye suka dan tsorata ta sabida ita daman tun fil’azal tsoron soldiers takeyi,
sai gashi Allah yahadata aure da soja kuma mugun soja ma mara tausayi,
takawa takeyi a hankali harta karasa farfajiyan gidan nanfa taga tulin Soldiers da maids din gidan kowa yana harkokin gaban sa saidai ganin ta da sukayi sai kowa yafara gaida ta duk da a tunanin su ita din kanwar megidan nasu ne,
Fuskar ta dauke da murmushi take amsa gaisuwar hade dakara bin gidan da kallo sosai tsarin gidan ya mugun birge ta,
sai a lokacin ta kula da wani part dake cen gefe da alama nanne bangaren ma’aikatan gidan dan babba ne sosai,
a hankali tafara takawa harta isa wajen part din sai taja ta tsaya sai taga ai akwai wani hadaddan part din acen bayan part din ma’aikatan gidan,
Sai kawai tafara takawa harta isa bayan wurin daya kayatu sosai da grass carpet me mugun kyau sosai part din yayi mata wani kyau sannan akwai pool a wurin murmushi ne ya subuce mata akan fuska sabida ita a dunia tana mugu mugun son pool saidai duk Sonta dashi bata taba shiga swimming competition ba lokacin da tana school sabida dole dole sai mutum yanuna tsaraicin shi ita kuma a duniya bata son abunda zai bayyana wani tsaraici na jikin ta, tana daraja jikin ta sosai ba kamar sauran mata da suka maida jikin su kamar fuskar suba,
Karasawa bakin pool din tayi ta zauna hade da sanya kafafun ta a cikin ruwan tana kara sakin wani murmushi me nuna alamun jin dadi, saita tsinci kanta cikin wani mugun farin ciki ta yarda zaman kadaici baida dadi ko kadan,
saida tagama wasa da ruwan pool din sannan ta mike tafara takawa harta isa bakin kofar shiga part din dake nan kusa da pool din batayi tunanin ma zata samu kofar a bude ba sai kuma tana burda handle din kofar sai kawai taga yabude,
A hankali tafara takawa harta karasa cikin Hadaddan falon da komi White color ne dan hatta Pentin Falon white color ne sosai Falon yayi mata wani mugun kyau, frame frame ne masu mugun kyau a jikin bangon falon sai cen dayan bangon kuma frame ne na hotunan jimetan hade dana Ba!ah da kuma na Mami sun sanyashi a tsakiya saidai still fuskar nan tashi babu annuri ko kadan sai ba!ah ne da Mami kawai sukayi murmushi a cikin hoton,
Batasan sanda tasaki murmushi bah hade da girgiza kai halin Hamma faruq kawai take tunawa sai kuma yanda yaketa faman mata sambatu a daren jia ta yarda namiji baida kunya sam sam tunda har zai iya dukan ta sannan babu kunya yazo ya kusance ta har yana mata sambatu na nuna alaman yanajin dadin kasancewa tare da ita,
Saidai data tuna da Zinan da suka aikata a gaban idon ta sai taji zuciyan ta yana mata zafi sai taji takara tsanan Hamma faruq fiye da dacen,
bayan tagama karewa falon kallo tagama yan tabe taben ta sai takarasa bakin wani kofa ta sanya hannu tabude da katon gado tafara cin karo shima white color tana mamakin soyayyar Hamma faruq da farin abu koda yake hatta yadi ko shadda idan zai saka farare yafi sakawa,
Cusa kanta tayi tashiga dakin sosai dakin yamata kyau da alama kullin sai anshugo an gyara shi,
Karasawa tayi bakin gadon ta zauna sai taji wani mugun laushi sai kawai tadan kishingida a bayyane tace,
“Wow gaskiya katifar nan akwai dadin kwancia sosai” sai takare maganar da gyara kwancia sosai tana wani lumlumshe idanu saidai idanuwan ta saman siilin suke kallo,
Sai tafada duniyar tunani har batasan sanda bacci ya dauke taba me mugun dadi,
karfe biyu dai-dai Jimeta yashugo gidan a matukar gajiye yadawo kuma sannan a matukar bukace da Buddu yadawo shi yarasa abun dake damun sa tun ranan daya fara kusantar ta shikenan baida wani sukuni, ko parking dakyau bayyi bah yafito daga cikin motar sai daya daga cikin soldiers din gidan ne suka gyara parking din,
Kai tsaye yana shiga cikin falon dakin shi yawuce saida yayi wanka yayi sallah sannan yafito yayi hanyar dakin Buddu, koda yashiga sai ya tarar da dakin babu kowa a tunanin shi tana bathroom din sai yakarasa yabude bathroom din yashiga yasha mamaki sosai da baiga Buddun a ciki ba, Fitowa daga dakin yayi yawuce Kitchen nanma bai ganta ba nandanan sai yaji ranshi yafara baci a haukace yafita waje yana kwalawa maid din gidan kira gaba daya,
Dayake sunsan halin megidan nasu nandanan Jikin ko wannan su yafara rawa dan sosai suke tsoron bala’in shi,
Saida suka taru a gaban shi sannan yafara tambayar su inda Buddu take,
Dayake basusan sunan taba Sai sukace su basusan wacece Buddu bah,
Da’ka masu wani uban tsawa yayi hade dace musu sister din tawa ne baku sani kuna cikin gidan nan zakuce bakusan inda take bah,
Nandanan suka gane wacce yake nufin sai daya daga cikin maid din tace,
“aita ganta tashiga wancen special part din nashi”
ko kara kula su bayyi bah yayi hanyar part din da sauri koda yashiga Sai bai tadda ita a falo bah nanfa ranshi yakuma baci a tunanin shi karya kawai maid din tamishi sai kuma yakarasa yabude bedroom yana budewa ya hango ta kwance akan gado,
gaba daya fararen cinyoyin ta a waje sosai ya shagala da kallon fararen cinyoyin nata motsawar data danyi ne yasashi karasawa cikin dakin yana kara bin jikin nata da kallo harya karasa bakin gadon,
maimakon ya tashe ta a tsanake saiya kai mata wani uban duka a baya a matukar firgice ta tashi tana shafa inda ya duke tadin hade da cewa,
“Wayyo Umma Na” ganin Jimeta a tsaye a kusa da ita ya sanyata fara matsan hawaye hade da saurin dirowa daga kan gadon tana gyara doguwar rigar dake jikin ta,
Wani mugun kallo ya watsa mata ita kuma nandanan sai jikinta yadauki rawa dan tasan kalar muguntar Hamma Faruq din,
Cikin dagawar murya yafara magana hade dawani zazzare mata idanuwa yana kuma kare hade fuskar shi yace,
“Uban wa yabaki daman fitowa sannan har kika samu daman shugowa cikin part dinnan nace uban waye yasaki kifito”
Yakare maganar dakai hannun shi ya matse mata nata hannun kuka sosai tafarayi tana bashi hakuri,
“Ayya Hamma kayi hakuri wallahi bansan sanda bacci ya dauke ni bane anan din dan Allah kayi hakuri karka bigeni”
Saita kare maganar da kara sautin kukan ta, tana yarfe dayan hannun ta tana kallon fuskar Hamman nata ganin gaba daya babu alamun imani a fuskar nashi,
Dayan hannun shi yakai ya burden mata baki dan karamin ihu tasaki saidai duk wanda yaji ihun yasan cikin azaba tayi shi, kuma yanayin yanda ya burde mata bakin cikin mugun ta yayi shine yanda yasan dole dole zataji zafi
Kuka ta fashe dashi a karo na farko tana kuma bashi hakuri,
Hannun shi yakai kan bakin shi yace “yimun shuru da wannan shegen kukan naki gaba daya an bataki da shegen shagwaban tsiya”
Nandanan ta shanye kukan saidai hawayen dake dan gangarowa akan kuncin ta,
Wayar shi dake cikin aljihun wando shi ne yayi ringing har saida gaban shi yafadi dan yasan Mami nandanan take gano halin da mutum yake ciki saida yakalli Buddu da kanta a duke yake kana yace,
“Mami ce saura inji kukan ki kiga yanda zanyi dake a cikin gidan nan”
Saida wayar ya tsinke sannan ya dannawa Mamin kira bugu daya ta dauka saita haushi da fada ta inda take shiga ba tanan take fita kuma duk akan wayar da tace ya siyawa Buddu ne,
saida tagama matsifar ta sannan yace,
“Mami fisabillahi bazaki tsaya ki saurare niba nifa tun a ranan da kika mun magana akan na siya mata waya na siya mata gata ma ki tambaye ta”
Sai yamikawa Buddu wayan yana mata warning da ido sai yasakar mata hannun ta daya matse tun dazu yana kara bata wani warning din,
Kafa wayar tayi a kunnan ta hade dayin sallama saidai tayi kokarin saita kanta ta yanda Mamim bazata iya gano wani abuba,
Amsa sallamar Mami tayi hade dacewa,
“Buddu da gaske ne Faruqu ya siyo maki wayan danace”
Kamar Mamin tana gaban ta saita wani da’ga kai sannan tace,
“Eh Mami da gaske ne” saita kare maganar da duban Jimeta daya kafeta da ido dan karta saki layi ta tona mai asiri,
Gaisawa sosai sukayi da Mamin sannan tamikawa Jimeta wayan, kafa wayar yayi a kunnan shi sannan yace,
“Mami kinji ko amma kuma sai fada kikeyi”
Daga cen Mami tace,
“Sanin halin ka shiyasa nafara da fadan gadai dinga jin tsoron Allah kada ka zalunci yar mutane”
Kara bata fuska yayi kana yace
“Mami wai meyasa kullin maganar ki dayane nifa babu abunda nakema yarinyan nan kumama nanda kwana biu zandawo da ita Yolan sabida ni antura ni Wani course a Russia kuma shekara daya zanyi bazai yuyu natafi nabarta ita kadai a cikin gidan nanba”
Saida yagama maganar shi sannan Mami tace,
“Baka isa katafi kai kadai ba wallahi kafar ka kafar Buddu bazai yuyu katashi katafi wata uwa dunia bah kabar matar ka a wata kasar bah ku daizo kuyiwa dangi sallama amma batun katafi kabarta bai taso ba kafarka kafarta kadaiji nagaya maka kuma ba neman shawara nake dakai ba umarni nake baka”
Bata jira cewar shiba takatse wayar tana ta matsifa ita kadai,
Dayake duk maganganun da Mamin takeyi Buddun taji sai bataji dadin hakan ba kwatakwata taso yayi tafiyar shi, shi kadai yabarta a gidan su,
Bata ankara bah sai jin hannun shi tayi akan Kunnan ta yana burde mata shi ihun azaba tafasa hade dacewa, “Hamma nifa bance zan bika bah” dan tasan abunda Mamin tace mashi ne yayi mugun bata mashi rai,
Kara burde kunnan yayi sosai kana yace,
“Zamu tafi Yola ranan Thursday saura Idan munje aka tambaye ki yanayin zaman mu kice ina maki wani abu wallahi nasake naji wani magana saidai suje cen Russian su dauko gawar ki dan saina azabtar dake kin daiji abun nagaya maki”
Nodding kanta kawai tayi tana fitar da hawaye a zuciyar tako cewa takeyi Hamma baida Imani,
Sakar mata kunnan yayi sannan yace,
“Maza bace mun anan tun kafin nayi kasa-kasa dake” ai da mugun gudu tabar part din gaba daya saida taje dakin ta sannan ta sauke wani ajiyar zuciya,
Bayan fitan Buddun daga dakin ne yadafe kanshi baiso yin tafiyar nan da yarinyan nanba wallahi yaso ya dauki Phendo sutafi yanda kullin zasu dinga spending night dinsu a wajejen club daban daban amma duk da hakan bai baci bah tafiyar nan da Phendo za’a yita dan sosai yanayin wayewar Phendon yake matukar birge shi,
Fitowa yayi daga bedroom din yasamu waje akan daya daga cikin kujerun falon ya zauna sannan ya dannawa Phendo kira saida yayi mata kira biu sannan tayi picking,
Dayake Jimetan shidin me yawan nuna isa isa ne sai yace mata,
“Sai yanzu ki kaga daman picking call din nawa”
Cikin muryan shagwaba tace,
“I’m sorry handsome bana kusane kaima kasan bazanki picking call dinka ba idan har ina kusa”
“Uhmm ok kishirya on Saturday zamuyi tafia and bana son tambaya zamu hadu anjima a club”
cewar Jimetan, sai kawai yakatse wayar yana tunanin yanda tafiyar zai kasance sai kuma cen yatabe baki baidamu bah idan Buddun tasan da Phendo za’ayi tafiyar tunda sanin kanta ne tasan baya sonta sannan she’s not his type,,
Saida tayi sallan azhr sannan ta dauki wayar ta tayi dialing number din Umman ta aikuwa bugu daya akayi picking,
Tanajin muryan Umman nata sai tafashe da kuka, Umma dagacen tuni tagane cewa Buddun tace da tayi matukar kewa itama sai hawaye yasoma sauka akan fuskar ta amma sai bata bari Buddun ta fahimci halin da take ciki bah tace,
“Buddun abbun ta saiyau kika tuna damu”
Cikin muryan kuka Buddu tace,
“Hmm hmm Umma kundaina sona daga ke har Abbu dasu Adda” saita kara sautin kukan ta rarrashin ta Umma taso mayi saida taji tayi shuru sannan tace,
“Ya hamman naki yana lafia daiko”
Uhmm lafiyar shi kalau umma ina Abbu dasu Adda Rukayyah nayi kewar ku dukan ku”
Murmushi Umma tasaki sannan tace”Muma minyi kewar ki sosai Buddun Abbun ta dafatan dai babu wata matsala ko kuma kinawa Hamman naki ladabi da duk abunda yake soko”
Cikin yar karamar Muryar ta tace “eh Umma inayi ranan Juma’ah ma zamu zo muku sallama zamiyi tafia inaga antura shi yin wani course ne acen Russia”
Cike dajin dadi Umma tace “mashaAllah, Allah yakaimu lafia yabaku zaman lafia” sun dadai sosai suna hira Umma nakuma kwantar Mada Buddun da hankali sannan sukayi sallama akan anjima zata kirata Su gaisa dasu Addan ta da Abbu,
Saida Jimeta yayi sallan la’asar sannan yabaro part din yakoma cen mein part dinshi kai tsaye dakin Buddu yawuce dan wani mugun sha’awar ta yataso mai dan yamman nan aikuwa yana shiga dakin tana fitowa daga bathroom, bayyi wata wata ba ya janyota yashiga cire mata doguwar rigar jikinta hade dayin wurgi da ita komi a gaggauce yake mata dan koda akazo wajen kwancia da karfi yashiga dan har saida tadanyi ihu tun nan tasoma mai kuka tana bashi hakuri,
Abu daya kawai yakeyi har zuwa wuraren karfe shida sannan ya kyaleta yawuce dakin shi yayi wanka yayi alwala ana kiran sallan magrib yayi sallah sannan yadanci abinci,
Wurare karfe goma yashirya cikin shigan kananun kaya yafice daga gidan kai tsaye lavenda club yawuce.
koda ya isa Club din bai hadu da Phendo bah he wanted too call her amma girman kai yahana shi sai kawai yayi ordering vermouth Alcohol that’s his favorite alcohol yana son Some cinnamon Alcohols,
dayake inda yake zaune din VIP ne so daga sama kawai yake hango mutanan dake cen kasa, akwai hadaddun mata sosai a wurin saidai yawancin su shi kanshi yasan bana aure bane kawai daman sudin sunzo duniya ne sabida su shagala kuma su bautawa dunia,
Bazai taba mantawa da Shekaru biyar da suka wuce ba lokacin yaje yin wani workshop a Marshall islands so a wani babban hotel ya sauka Marshall Islands Resort shine babban hotel a cikin garin kuma da wuya kuga wanda baikai bah ya sauka a wannan hotel dinba sabida duk wanda kagani a wajen toh yakai ne kuma shidin attajiri ne akwai ababen more rayuwa sosai a cikin hotel din,
So daman soda yawa ya kanje bikini Allto beach the most popular beach in Marshalls Islands,
acen ya hadu da mata daban daban kuma anan din ya karanci halayen mata daban daban dan akwai wa’insu mata yan Argentina daya taba haduwa dasu the first day daya hadu dasu a take a wurin suka nuna sufa kawai sex suke so suyi dashi sabida Jimeta da wuya yashiga wuri mata basu kaimai hari bah,
dayake he’s not interested akan su sai kawai yashare su ashe basu hakura bah, sai da dare sukaje har hotel din dayake zaune yasha mamaki sosai dahar sukasan room no dinshi, a ranan badan yasoba yayi oral da daya daga cikin su, saidai yasha matukar mamaki da yaga yammatan suna mai daria akan wai baisan yanda ake oral sosai ba dama sauran abubuwan da suka shafi Anal or oral ko kuma kwancia tsakanin namiji dana mace,
sosai dariyan da suka mai ya tsaya mai a rai sai kawai yashirya a cikin wannan daren yatafi wani dan karamin hotel, Robert Reimers hotel yana daya daga cikin hotel din da suke koyar da yanda ake Anal sex da kuma oral idan kai gay ne or lesbian toh zaka iya zuwa duk a koya maka yanda zakayi ka gamsar da partner dinka,
a cikin daren saida ya koyi duk yanda namiji zai gamsar da mace dayake a zahiri ake nuna mai komai mace dana miji ne suke gwada mai yanda zayyi tuni kafin sugama harya jike, shiyasa yanzu babu macen da bazai iya mu’amallah da ita ba sabida yasan duk hanyar da zaibi da mace kuma ya karanci duk wani abunda mace takeso infect ma sabida yawan sonshi da mata sukeyi harya san halayen su sosai, yana tsaka da tunani yaji an dafa mai kafada a tunanin shi ko Phendo ne saidai yana daga idanun shi sukayi ido Biyu da rally tana sakar mai wani shu’umin murmushi me nuna alamomi da dama kana tace,
“Ni friend din phendo ce I’m her best friend sunana rally” sai kawai tacuro wani dan karamin card ta sanya mai a cikin aljihun rigar shi, sannan takuma cewa,
“idan kana bukatar taimako na zaka iya nema na”
saita kashe mai ido daya hade da barin wurin tana sakin murmushi, bin bayan ta kawai yayi da kallo yana sakin murmushin gefen baki meyasa mata yanzu kwatakwata basa jin kunyar tunkaran namiji anyway bah yanzu yasaba cin karo da mata irin haka ba,
takun hill shoe dinta kawai yaji yasan cewa itace sanye take da wani matsiyacin burn shot sai wata yar figigiyar riga wacce da ita da babu duk daya sabida rabin Boobs dinta duk a waje suke, kannan nata yasha uban attachment Pink color sai wani uban kamshin turaren da takeyi,
sosai shigar tata yayi mata kyau danshi kanshi Jimeta ya yaba sosai da shigar nata saidai ko kadan bai nuna hakan ba saima yanuna baisan da zuwan ta wuri ba yashiga kurban Cinnamon alcohol dinshi yana bin wakar da aka saki a wurin,
Tana karasowa inda yake ta zagaya ta bayan shi tayi hugging dinshi tana bashi wa’insu hot hot kisses, hade da rada mai magana a kunne kamar haka,
“Handsome bobo I’m sorry motana yasamu matsala ne a hanya saida nakira aka kawo mun wata hope dai ban bata ran Bobo bako”
Saita kare maganar da shagwabai murya tana shinshinan wuyan shi tana wani jan numfashi,
ajiye glass cup din dake hannun shi yayi hade da sanya hannun shi ya janyo ta tadawo gaban shi sai yasanya hannanyen shi gaba daya a cikin rigar ta yana mammatsa Boobs din nata yana wani lumshe idanuwa sai kuma cen yace mata,
“ina da matukar kishi sosai yakamata daga yau kisan haka kidaina yawan saka kaya irin haka idan zaki fita kingane ko sannan babu ke babu mu’amallah dawani namiji saini kadai idan harko nagane kina tare dawani namiji bayan ni, ni kadai nasan mezan maki sannan na rabu dake do you get me”
Sai yakara kaima Boobs din nata cafka yana kuma ce mata do you get me,
A wahalce tace “handsome naji akwai zafi fa dan Allah kayi a hankali”
Maimakon yasakar mata Boobs din sai kawai yakara cafke su a tsigan mugunta yana kara mammatsa su,
A ranan kusan kwana sukayi a night club din Buddu kam tana cen gida tana jinyar jikin ta sabida bakin wahalar da Hamma Faruq din yabata,
A kwanaki biyun da suka rage sutafi yola babu wani sausauci dayake mata a cewar shi idan sunje yola ba lallai ya dinga samunta kamar yanda yake soba aikuwa a cikin kwanakin nan gaba daya sai takara wani uban rama hade dayin wani mugun haske,
a ranan daza sutafi Yola da safe tafito daga wanka kenan yashugo cikin dakin nata nandanan jikin ta yadauki rawa dan tasan haduwar su bata dadi bane dayake daga ita sai towel yana karasawa ya sanya hannun shi yacire towel din yayi wurgi dashi nandanan yafara wahalar da ita dan a ranan basuyi kwanciyar gado ba doggie style yace tayi mai dayake bata iyaba sai kawai ya dukar da kanta yahau aiki aikuwa iya wahala ta wahala dan kuka kawai takeyi dan harda majina yana gamawa kuma yace mata tayi sauri tayi wanka tashirya dan flight din 12pm zasu bi,
Da kukan ta da komi tawuce bathroom tana tsine mai a cikin zuciyar ta dan harta fara tunanin anya Hamma faruq lafiyar shi kalau kuwa dabai gajia da kwancia da ita,
a bangaren shi ko yana shiga dakin shi yasaki wani murmushi me nuna alamun jin dadi yarasa meyasa baya gajia da Buddu, shafa fuskar shi yayi sai yace,
“Kai yarinyan nan ta dabance wallahi yarinya Sai kace zuma dan dadi matsalar dai kawai batasan yanda zatayi ta sarrafa ni bane shiyasa phendo tafiye mun ita so dubu” Maganganu kawai yakeyi harya shiga bathroom yayi wanka yafito a hanzarce yashirya cikin kananun kaya babu abunda yadauka sai wayar shi sabida yanada komi acen yola itama Buddu yace kada ta dauki komai tunda akwai komi nata acen Yolan,
Yana fitowa daga dakin shi itama tana fitowa daga nata dakin sanye take da riga da skirt na atamfa sai skirt din yafito mata da shape dinta sosai ganin haka sai yasanya ta saka katon mayafi tafito sak matar aure abunta duk da bakowa zai yarda da cewan ita din matar aure bace,
yana kallon ta so daya yaja wani dogon tsaki hade dace mata,
“Zakije kicire wannan katon abunda kika yafa kosai nabata maki rai wawiya kawai kidahuma bansan sanda zaki waye ba wallahi”
dayake a tsorace take dashi sai bata mutsa maiba takoma ta canzo gyalen sai tasaka wani dan dai-dai, tafito yana ganin ta yakuma jan tsaki sannan yakarasa inda take yana mata wani mugun kallo ita duk ma a tunanin ta dukan ta zayyi dan har tafara kwalla,
Batare daya mata magana bah yakai hannun shi yacire gyalen a jikin ta sabida data tashi yafa gyalen saita rufe kirjin ta hade da bayan ta,
gyara mata gyalen yayi hade da yafa mata shi a iya kafadar ta kadai sannan yace, bakauyiya kawai” sai yayi gaba yana wani irin tafia irin na hadaddun mazan nan yan gayu saurin bin bayan shi tayi tana auna rashin tarbia irin na Hamma faruq din,
dayake bashi zaija motar bah sai gaba dayan su suka shiga gidan baya driver yaja motar sukabar haraban cikin gidan, Mintina sha biyar yakaisu airport suna zuwa lokacin tashin jirgin yayi cikin sauri suka karasa aka gama masu komai sannan suka shiga cikin jirgin,
2hours ne yakaisu Yola jirgin na tsayawa sai Buddu Taji duk wata damuwa da take ciki yatafi Allah Allah kawai takeyi ta ganta a cikin gidan su tare dasu Umman ta.