BARIKI NA FITO CHAPTER 11
BARIKI NA FITI
CHAPTER 11
Jefata kasa yayi tare da kokarin cire mata brezia, ganin dagaske yakem Yasa bariki fad’in ka tsaya zan baka ta dad’in rai basai kasa min karfi ba.
Dariya Ya saki tare da fad’in hakan shiya dace kiyi ba taurin kai ba tunda baki da wani zabi daya wuce ki yarda dani.
Tashi tayi tare da janyoshi jikinta tana shafa Mai fuska a hankali tana Mai taflyar tsutsa har wani kashe ido yake.
Yace bariki kin hadu yau zanci dad’i.
Murmushi tayi are da fadin hakane, haka ake fad’a toh amma a cikin d’akin nan Mai datti za muyi? Haba gskya d’akin yayi kazanta da yawa, Indai a nan za muyi baza muji dad’i ba ko kad’an.
Yace kuma fah hakane, toh yanzu miye Abun yi?…. Kai Toh muyi a tsaye mana‘!
Tace haba a tsaye kuma? Gskiya a tsaye ba wani armashi zaiyi ba, gwara muyi a kwance zaune a tsayen ma, mu dinga canzawa.
Dariya yayi tare da rungumo bariki har tana jin harbawan da ayabarsa take, yace Kai bariki baki kama da sauran karuwan ba, kwata kwata bakya wari, wlh kamshin jikinki dad’i.
Tace dagaske tana maganan ne ‘ana dan kawar dakai domin shidai in banda wari Babu abunda yake, amma har yana da bakin cewa wasu na wari.
Katse mata tunani yayi da fad’in bariki dan Allah muyi haka in mun gama sai muyiwanka, Kinga tunda kin yarda da condom zanyi.
Tace wow shikenan Toh saika tube kayan jikin ka. Fara tubewa yayi cikin sauri.
Bariki kallonshi tayi tare da fad‘in wow haka ayabarka take da girma? lribta dama nake so cafkota tayi tare da shafa Mai.
Shiko kashe ido yake yana wani sauke numfashi Tare da fad’in Ashhhhh bariki kinyi wlh
Bariki murmushi tayi saida ta bari ya gama fad’awa ya birkice sannan ta d’aga gwiwarta na kafa ta buga Mai a ayabarsa.
Wani uban kara ya saki tare dayin kasa yana zunduma ihu.
Riganta ta d’auka tana zuwa kofar d’akin tace wawa mara tunani, na d’auka Kai kana da dabara tunda harka iya d’auko ni, ashe kai shasha Shane karamin dan iska sai kaje kayi jinya ai tafiya tayi ta barshi yana ihu. gashi tsirara ya cire kaya babu daman binta.
Bariki kam fita tayi daka gidan, bakin titi Tayi inda taga mota ana fad’in kawo kawo, ‘tambaya tayi nan ina ne? Aka ce mata hayin rigasa, babu shiri ta shiga mota dan a kaita kawo daga nan taje gida.
HauIat ce tsaye ita da habib tana faman fad’a Mai ta had’u da wani dan iska wai shi baya cin mace ta gaba saita baya,
habib yace oh ni y’asu, so yake ya rarikeki?
Haulat tace bardan iska.
Yace wai ina bariki tun jiya wajan rawa ban kara ganinta ba, gashi yanzu har d’aya da wani abu.
Haula‘ tace nima naje dakinta bata nan, hala taje gidan wani kwartonta ne.
Habib ya tabe baki tare da fad’in bariki ai akwai salon iskanci, toh amma naga in zata flta dole ko ni ko ij babba wani yana Sani,itaMa ij babban dazu take tambaya na Ina bariki, nace ban ganta ba tunda ba gadinta nake ba.
Haulat tace na kirata ma bata d‘auki waya ba hala ‘ana can ta samu babban harka.
Habib shewa ya saki tare da fad‘in ai bariki akwai jaraba yarinya sai son babban ayaba
yan ….. Bai karasa abunda yake son fad’a ba ya hango bariki ta Sauko daka keke napep duk tayi datti kaman wata sabuwan hauka, salati habib ya saki tare da tafa hannu ya nun bariki yana fad’in Mai zan gani haka?
Haulat itama zuwa tayi tana mamaki ‘tare da fad’in bariki lafiya kuwa? Maiya sameki?
Tace ku barni inje in huta tukunna, gaba tayi suka bita har d’akinta,tana shiga ta fad’a toilet tayi wanka, sai gata ta Fito da d’an towel ya tsaya mata dai dai Gwiwa.
Habib yace wai bariki maiya faru kin barmu cikin duhu?
Zama tayi sannan tace hmm Wlh na tsallake Rijiya da baya, Labarin abunda ya faru ta basu,.
Habib yace na shiga uku an fasa Aure na, amma wannan Mai kid‘an ko ri‘kekken dan iska, ne yau naga iskanci, yanzu yana can kin barshi a kwance kin kwashe mai kayan aiki?
Bariki ta jefa ma habib filo Tace ban son iskanci.
Haulat tace oh Barka kice daya saka miki HIV oh ni haulatu da mun bani, wlh kisa a kame dan iska.
Nan sukai ta tattaunawa yanda zasu bullowa Abun.
Yarima Aliyu yana zaune a bukka shi d’aya, hannunshi ri‘ke da news paper yana karantawa, yaji wayanshi yayi kara alaman Shigowan sa’ko, d’auka yayi danya duba, ido naga ya zaro tare da furta yes Alhmdlh, ba komai ya gani ba sai sa’kon da habib ya tura mishi wato number din Zainab dinshi, bariki kenan.
Dialing din number din yayi harya tsinke batai picking ba, kara kira yayi shima shuru, mamaki abunya bashi Wai yau shine da kiran wani fiye da d’aya kuma duk anki dauka, d’an shuru yayi yana nazari can yace Bari ya kara kira, dialing din numberdin yayi yaji ance switch off, tashi yayi tare da mamaki toh mai ya sami wayar kuma?
Jin karan wayan yasa ya duba da sauri number ya gani d’auka yayi dan yana tunanin bariki
ce ta kira, amma yana d’auka saiyaji sabanin haka domin muryan Gimbiya zinatu yaji,. Tace Yarima Barka da wannan lokacin.
Amsawa yayi da ya uwa.
Tace ina fatan ka dawo lau? yace Alhmdlh.
Murmushi tayi tare da fad’in nayi missing dinka Sosai wlh, harna kosa in ganni kusa dakai a matsayin matarka .
Yarima Aliyu shuru yayi yana tunanin maganan gimbiya kwata kwata bata da kunya irin na y’ay’a mata, komai ya Fito mata fad’a take bata tauna zanje.
Tace hello, Yarima Yarima kana jina kuwa? Uhm kawai yace Mata alaman eh. Ganin tana son damunshi da surutu yasa yace Mata sai anjima tare da kashe wayan.
Gimbiyajin ya kashe wayan yasa tayi murmushi tare da fad’in duk ka gama abunda kake
lokaci kawai nakejira.
Yarima kam dan gajeren tsaki ya saki, tare da fad’in maiya hana‘ta d‘aukan waya? Kuma har yanzu bata kira ba?
Kara kira yayi harya kusa tsinkewa aka d’auka.
Assalamu’alaikum
Yarima Aliyu dam yaji gabanshi ya fad’i domin jin muryanta da yayi Mai dad’inji Jin shuru yasa ta karayin sallama.
Amsawa yayi tare da fad’in Barka da wannan lokacin.
Tace yauwa, wa yake magana?
Murmushi ya saki Wanda bai san yayi ba, yace sunana Yarima Aliyu, Nasan tunda kikaji Sunan kin ganeni?
Murmushi tayi tare da fad’in eh habib yayi min bayani, gaidashi tayi tare da fad‘in am so sorry ban san kai bane tun Farko, sai yasa bamu gaisa ba, dan banso inyi magana da wanda ban sani ba a waya,domin ba mutunci na bane.
Yarima Aliyu yaji dad’in maganan ta, yace hakane ana son mace ta zama mai kamun kai, Zainab akwai magana da dama da nake son fad’a miki amma ina son sai kin bani dama mun had’u.
Tace Anya kuwa? Gaskiya akwai matsala, Cikin damuwa yarima yace matsalan me?
Tace ba’a Bari na Ina zance da kowa, ldan dad dina ya gammu zai ce ka fito, ni kuma ba zanso hakan ba.
D’an murmushi Yarima Aliyu yayi yace Zainab Aini haka nake so, kin San tun yaushe nake son ki kuwa? Bani da wani buri daya wuce in aureki.
Gabanta taji ya fad’i, tace a ina ka sanni? yace in my dream. Murmushi tayi tare da fad’in kaban dariya Sosai.
Yarima yace am serious shi yasa nake son in ganki akwai alot of things da zamu tattauna, kuma a gidanku nake son mu had’u don a sanni.
Tace eh nima zanso hakan amma sai dai gaskiya ban tunanin haka, domin inaso Kafln in auri mutum in san halinsa shima ya san nawa mu fahimcijuna, Kafin yaga iyayena, domin na tabbata ldan aka baka dama a gidanmu ko bamu fahimcijuna ba dad dina zai baka ni.
Yarima Aliyu murmushi ya saki tare da fad’in, Zainab inaga ganin iyayen naki shiya dace. amma tunda kince kina son mu fahimcijuna, babu damuwa a ina zamu had’u?
Tace zanyi tunani sai in fad’a maka amma ba yanzu ba. Yarima Aliyu yace duk abunda gimbiya tace hakan za‘ayi. Murmushi tayi tace toh har an bani sarauta?
Yace matar Yarima gimbiya ce ai.
Kashe wayan tayi alaman wai taji kunya.
Yarima Aliyu murmushi yayi tare da mamakin kansa Wai yau shine yake fira da mace haka, d‘aga hannu yayi yana ma Allah godiya daya had‘ashi da mace ta gari,.. Hmm Allah sarki yarima
Bariki tana kashe wayan ta Fara dariya Sosai harda hawaye, habib dake zaune kusa da I’ta, yace ke dawa haka? Tace Yarima wanda kika had‘ani dashi.
Habib yace oh ni habiba Wlh Abun yaban mamaki naji yanda kike wayan kaman wata ustaziya Ashe da Yarima kike, kai bariki.
Dariya tayi tare da fad‘in hmm so nake in gwadashi in naga dagaske badan hannu bane in rabu dashi, in kuma dan hannu ne sai mu Shana, nidai fatana Allah yasa babban ayaba garesa.
Habib yace kaji salo, amma dai bariki da iya shege kike, toh lnba dan hannu bane kuma yana da banana babba taya zaki Shana dashi?
Bariki tace haba nice fah, sunana bariki koh ba dan hannu bane Indai naga yamin sai munyi love, Danni ba aure a tsari na, shima dan bai San koni wacece bace yake fad’in yana son ya aureni.
Habib yace hmm toh yaushe za ku had’u‘! Tace gobe Abuja zani nida Haulat zata wajan kwartuwarta ni kuma zani wajan kwartona Hon salis, inna tafl sai Thursday zan dawo sai inga Yarima Aliyu Friday ko Saturday inga wani irin mutum ne shi da kake kuzanta shi.
Habib tashi yayi ya kama kugu yana fad’in Wlh bariki banda mutunci sai in tube inyi tsirara mu daku, akan mezaki dinga cemin kai, gskya banso.