BARIKI NA FITO CHAPTER 14
BARIKI NA FITO
CHAPTER 14
Ganin bariki na dariya.
Habib yace miye kike dariya haka? Naga kin samu dama kina son wasa dashi, wlh dani yace yana So da yaga yanda ake zuba soyayya, baki ga yanda ya hadu ba, kai akwai y‘an maza kyawawa fah, kaman yanda muma muke jerin kyawawan Mata.
Bariki taci dariya Sosai, sannan ta tsagaita tace yanzu miye Abun yi?
Yace kawai ki zama ready goben, zamu wani Gida saiki fito daka cikin gidan kaman nan ne
gidanyan uwan naku.
Bariki dariya ta saki tare da fad’in Kai kawata kanki naja fah Sosai.
Habib yace Toh an fad’a miki nita wasa ce, wai mai kika kawo mana ne? Yunwa nakeji wlh. Bariki tace tea nake son sha, Bari in had’a mana.
Habib tabe baki yayi tare da fad’in sai kace wasu ‘konannu, Musha tea da wannan daran, bada niba sa lallan kaza.
Bariki tace toh mai kake so? Ni tea din kawai garan indomie nama ta Kare. Habib yace tashi za kiyi muje wajan mai shayi ya soya mana indomie da kwai.
Tace Kai kawata kije ki siyo mana wlh na gaji, ni zan fara shan tea Kafin ki kawo indomie din dan Wlh bazan iyajira ba, wani irin shegen yunwa nakeji, kaman hanji na zasu fita.
Tashi habib yayi tare da fad’in kyaji dashi yanzu inda wani tsohon kwarto zai kiraki ai nasan tashi za kiyi ki tafi.
Bariki mi’ka ma habib kud’i tayi tare da fad’in zani mana da gudu Indai ayabarsa tamin, ki
siyo mana da kaza.
Habibyace oh Ina mace santaleliyan budurwa zani siyan nama, salan kisa su kwa’kuleni. Bariki tashi tayi tasa ruwa a heater tare da fad’in dan Allah kije ki dawo.
Fita yayiyana fad‘in sabon salon iskanci, sai kace Nina aikeki kije Kama d’id’i.
Bariki had’a tea tayi tana sha,jin karan wayanta yasa ta d’auka taga Yarima ne, da sauri ta
danna tare da sawa a kunne.
Sallama tayi cikin sanyin murya.
Amsawa yayi tare da fad‘in Barka da dare, hope baki Fara bacci ba na tada ki?
Tace a’a bacci tun yanzu, karatu ma nakeyi yanzu Ina shirin in ajiye qur’ani sai ga kiranka.
Yarima murmushi yayi cikin jin dad’i domin duk Sanda zaiyi magana da Zainab dinshi wato bariki sai yaji tana abun islamiya abun addini dai, yace yanzu naga message dinki, so gobe
around 2 zaki ganni. Tace Allah uban giji ya nuna mana goben lafiya.
Ya amsa da Ameen, tare da fad’in ta ina gidan yake?
Tace karka damu Idan kazo bakin titi ka kirani zansa habib ya kawo ku dan ban san yanda zan maka kwatance ba.
Yace ok babu damuwa gimbiya Zainab
Dariya tayi tace Yarima niba Mai sarauta ba amma kaban sarauta.
Yace mijinki ai mai sarauta ne, Kinga Kema sarauniya ce koh?
Uhm kawai tace alaman taji kunya ….. Nocking aka fara Mata,
Yarimajin kaman ana nocking yace ba’ki kikai cikin daren nan?
Tace ba’ki kuma ina tunanin mum ce, take nocking Bari in gani.
Yarima yace ok take care tare da kashe wayan.
Tashi tayi ta bud’e kofar.
Habib yace bud’e kofar ma sai an batamin lokaci?
Tsaki tayi tare da fad’in waya nake kin zo kina buga kofa kaman nayi sata.
Habib tabe baki yayi tare da ajiye Iedan kayan daya siyo, yace kyaji dashi, bud‘e Iedan yayi ya dauko indomie ya fara ci.
Ita kam bariki Naman ta d’auka tana ci tare da fad’in Yarima na yanzu ya kira.
Habib dariya yayi yace amma bariki Keko yar duniya ce har wani suna kika samai Wai Yarima na.
Bariki tace eh mana yarima na Mai son ustaziya Dariya suka saki Sosai
Sannan habib yace ai Wlh har na kosa goben yayi ku had’u ku tattauna inga yanda zata kaya.
Bariki murmushi tayi tare da fad’in Nasan muddin na fad’a Mai gskya koni wacece Zaima gudu ne, dan bazan bari ma muyi nisa ba.
Habib yace amma dai Keko anyi mara wayau, akan wani dalili zaki fada Mai koke wacece? Bariki tace kawata ban son in cutar dashi in …..
Habib ya Katse bariki da fad’in ya isa dan Allah ni Kinga saida safe kiyi duk abunda ya dace tashi yayima yana gantsaro duwawu.
Bariki rufe kofana tayi tare da fad’in shege kana son in cuta mutumin kirki, kai ai saika aureshi, Bayan ta gama abunda take ta kwanta abunta.
Hajia Umaima tunda ‘a shiga d’aki ta tsure Sosai dakyar nutsuwa ta dawo mata tare da fad’in yau na d’auko ruwan dafa kaina, oh Allah ya soni na tsallake Rijiya da baya, wannan kyan nata ai dole aljanu su shigeta, kasa fita tayi dan tsoro ranan ko bacci ma kasawa tayi tana tsaye wajan window da safe taga bariki ta Fita, tana ganin haka ta kira security tace karsu bari yarinyar nan data flta yanzu ta kara shigowa.
Suka amsa da ok ma.
Kiran hjj habiba tayi tare da fad‘in kawata jiya naga bala’i yarinyar nan dana tawo da ita ashe aljanu gareta, baki ga yanda tamin ba Wlh nayi mugun tsorata.
Hjj habiba tace In nalillahi, ya kuka kaya?
Hjj habiba tace Allah ya kyauta ga yarinya kyakyawa, toh amma sai naga kaman yar hannu ce, kawai dai Nasan an sami rnatsala ne aljanunta suka tashi, amma bari in tambayi daughter na, tashi tayi ta nufi falo inda haulat ke zaune tana breakfast, tace haulat Wai bariki kawarki tana da aljanu ne?
Haulat dariya tayi tare da fadin injiwa? hjj habiba ta bata Labarin abunda hjy Umaima ta fad’a mata.
Haulat taci dariya Sosai sannan tace bariki ko y’ar iska, toh Wlh bata da komai, nidai Ina tunanin bata lesbians dan zama na da ita ban taba ganinta tayi ba, ita kawai barta da bin mazanta.
Hjj habiba tace kenan tayi ma hjj Umaima hakan ne danta kwaci kanta, Allah ya kyauta itama hjj Umaima ta cika jaraban tsiya Wlh tana da y‘an mata kala Kala, amma daka taga wasu ta dinga rawan jiki kenan Allah ya kara mata Kinga aita had’u da cikakkiyar y’ar bariki tayi maganinta ta rage zari ai yanzu….
Haulat ganin hjy habiba nata surfa bala‘i yasa ta tashi ta nufeta tare da saka bakinta cikin na hjy habiba ta Fara tsotsa sunyi wajan minti biyarsannan haulat ta cire bakinta cikin na hjy habiba tace mumy wannan fad’an fah haka?
Hjj habiba data fara tsumuwa tace Wlh baby raina ne ya baci ta cika kwashe kwashe, tace muje d’aki daughter sha’awar ki nake sosai haulat tace muje mum tun daka nan suka fara
she’ke ayarsu.
Habib ne bakin titi daka ganiyana jiran wasu ne, sai faman tabe fuska yake da baki a dan dole shiga mace, yana nan tsaye yaga jerin motoci har biyar kobai tambaya ba yasan Yarima Aliyu ne, gyara tsayuwa yayi da kyau yana d’an murmushi, dai dai inda habib din yake motar da Yarima Aliyu ke ciki ta tsaya, glass din motar aka bud’e driver din Yarima ya gani d’aure fuska habib yayi bare da fad’in mai ba’kin hali.
driver din murmushi kawai yayi tare da fad’in kaje motar gaba danka nuna mana gidan.
Habib bai kuma cewa komai ba yayi gaba aka bude Mai motar ya shiga, dai dai kofarwani Gida suka karasa gidan ginin kasa kana ganin gidan kasan basu da karfi.
ldon Yarima ya sauka a kofar gidan, gaba d’aya yaji jikinshi yayi sanyi da ganin gidan, tare da fadin my princess bata dace da zama a nan ba, Sosai yaji tausayinta tare da kara Sonta.
Bayan sun tsaya habib ya fita ya nufi motar Yarima inda driver din Yarima ya fito ya bud’e Mai, habib shiga cikin motar yayi a gaba ya zauna dan yarima yana baya, kallon yarima yayi yana wani murmushi tare da fad’in Barka da zuwa Bari inje in kirata.
Yarima amsawa yayi da yauwa, da fatan kana lafiya?
Habib har wani fari yake da ido yace eh ranka ya dad’e, tare da bud’e motar yana, kallon driver din Yarima dake tsaye ymya banka mai harara tare da fad‘in munafuki.
Yarima Aliyu yana mota yana kallonsu ya rasa mai yasa baya son habib, kodan yana hulda da wacce yake so ne oho, kuma ya tabbata badan uwanta bane….
yana cikin wannan tunanin ya hangota ta fito ita da habib cikin hijab, idon Yarima na kanta yana kallon kyakyawan fuskanta duk da batai makeup ba dan dama ita ba ma‘abociyar yin kwalliya bace, Yarima Aliyu kallonta yake har suka karaso inda yake
habib ya bude mata motar alaman ta shiga. dan cijewa tayi alaman bazata iya shiga ciki ba.
Habibyace Zainab kiyi hakuri ki shiga yanzu kawu zai dawo, kuma Kinga ba mutunci bane ku tsaya a waje koh?
Shiga tayi ta zauna gabanta taji ya fadi da taga yarima, wani irin mugun kwarjini taga yayi mata, zuciyarta ta Fara buga mata da karfi, duk kallonshi da takeyi ta gefen ido takeyi …..
Yarima Aliyu yace tsarki ya tabbata ga Allah da yayi wannan halittar.
Kanta tayi kasa dashi tana wasa da y’an yatsun hannunta alaman kunya, tace Barka da
zuwa, ina wuni.
Yarima idonshi na kanta yana kallon bakinta yanda take magana cikin nutsuwa yace lafiya kalau my princess, d’an shuru yayi yana kallonta wani irin sonta yaji yana fusgarshi… A hankali ya kira sunanta da zainab
D‘ago dakai tayi suka had’a ido da sauri tayi kasa da kanta.
Murmushi yayi tare da fad’i cikin ranshi tana da kunya Sosai, yace Zainab da farko dai sunana Aliyu mu biyar ne wajan dad dina nine namiji guda d’aya da iyayena keda shi, zainab na dad’e Ina sonki tun ina secondary school….
Da sauri ta dago ta kalleshi domin abunda yace ya bata mamaki Sosai, Anya yarima bai
Katse mata tunani yayi da fadin tun ina skul nake ganinki cikin mafarkina tun ban d‘aukan abun da muhimmanci harna Fara d’auka hartakai ta kawo na Fara zana hotan jikin ki, dan ban taba ganin Fuskanki ba, domin kina zuwa min cikin duhu ko kuma kizo min sanye da nikabi, danna wayanshi yayi yace kalla ki‘ gani …..
Dago dakai tayi tare da kallon wayan gabanta taji ya fad’i nuna mata hotan yake amma duk babu fuskanta akai sannan duk colour din hijab din duk tana dasu, harda wani farin hijab Wanda take dashi Mai leshi a wajan kan, tana kallo tana mamaki ya fara nuna mata Wanda akwai fuskanta akai, da sauri ta kalleshi ganin idonshi na kanta yasa tayi kasa dakai sannan tace duka duk Kalan hijjabai nane, abun yaban mamaki.
Yarima yace Zainab Nayi imani had’uwa na dake had’in Allah ne, tun sanda nake mafarkin ki nake ta fama da sonkitare da burin ganinki, sau d‘aya na ganki a bakin hanya na tabbata Kece domin dajikin ki na ganeki.
Bariki tace hakane Abun yaban mamaki Yarima Aliyu yace ba‘a mamaki da ikon Allah Zainab, ina son in San koke wacece.
Bariki shuru tayi gabanta sai faman faduwa yake …… Muje zuwa muji bariki gaskiya zata
fad‘ama yarima Aliyu ko akasin haka ……