BARIKI NA FITO CHAPTER 18

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 18
Kasa daukan wayan tayi, harya tsinke wani kiran ne ya kuma shiga cikin wayan, tsoran dauka take sai take ganin kaman zaiga inda take, da sauri ta juya ta kalli alh madu dake kwance yana nishi kaman jakin Kano ….. 
Tace zan wuce yanzu 
Dago dakai yayi dakyaryace ki bari gobe mana, ko kin kwana ai babu abunda zai faru tunda kinajini. 
Tace inada uzuri ne sai yasa kuma dole inje in aiwatar dashi, tana maganan ne cikin gadara Alh madu yace ok ai kin iya tuki koh? Tace eh Allah yasa motar akwai mai? 
Yace akwai full tank ma, d’auko mata Leda yayi ya bata yace ga ayabarki kin barta acan baki tawo da ita ba, ya kara bata wani ledan yace ga tsarabanki. 
Amsa tayi tana fad’in Kai shine ka kawo min? Tana maganan ne tare da bud’e ledan, ta 
d‘auko ayaban roba d’aya tace ngd tare da maidawa suka fIta tare. Motar ta shiga wanda sit din motar duk Akwai Leda, key ta mata tana murmushi 
Alh madu yace gskya bariki ya kamata kibar gidan da kike ki dawo nan inma bakya son nan zan baki wani gidan kiyi ta zaman ki zaif …… 
Tace mubarwannan maganan nan gaba za muyi zan tafi Yace OK 
Fita tayi tana tuki cikin kwarewa, sakin motar take tana sharara gudu domin Alla Alla take taje gida danta kira Yarima, dan bata son ta kirashi yaji tana hanya. 
Koda bariki ta karasa gida, parking din motartayi, domin yau sati sai kid’a akeyi Wanda kwata kwata ta manta yau akeyin wasa, dan haka daka baya ta faka motar ta d’auki ledojin da alh madu ya bata tayi cikin d’akinta, tana shiga ta ajiye ledojin tare da doka ma Yarima kira, harya tsinke bai d’auka ba, danjinkirtawa tayi kozai kara kira amma taji shuru kara kira tayi ba‘a d’aga ba dan haka ta Fara tunanin ko lafiya, haka ta zauna a daki taki Fita wajan wasa domin KarYarima ya kira kafin ta d‘aki kuma ya tsinke, haka taita zama shuru shuru Yarima bai kiraba, gaba daya duk sai taji babu dad’i ko kadan necking taji ana mata cikin murya irinta kasala tace Waye? 
Muryan habib taji yana fad’in Waye in banda ni. Tashi tayi ta bud’e Mai kofar 
Shigowa yayi yana karema d’akin kallo kaman wanda yake neman wani abu, zama yayi tare da tabe baki yace oh Aina d‘auka keda wani ne a d‘akin kika rufe kofa nakejin muryan ki kaman an danneki. 
Bariki tace kaji dashi Fuska ya murtuke yace ke dawa? 
Tace dakai mana 
Yace Toh ai wannan rashin mutunci ne mai yakai mace jinsin maza, gskya ban so, ke din shine ba zaki iya fada ba. 
Tsaki tayi tare da fad‘in kyaji dashi. 
Habibyace in Kinje wani ya bata miki rai ai saiki sauke musu tun a can ba’a nan ba, ana magana kina wani bo’karewa kaman budurwa taga saurayi 
Bariki tace ni bama wannan ba,Yarima ya kiraka kuwa?.. 
Yace na shiga uku an fasa aurena yace zai kirani ne? Maiya faru badai kin bata Abu ba? Duk a tare ya jefa mata wannan tambayan. 
Tace a’a naga kiranshi ne kuma na kira bai d’auka ba, gashi haryanzu bai kira ba. Habib yace au Ashe fushin akan soyayya ne. 
Tace kaman ya? 
Yace bariki son Yarima ya dad’e da kamaki, har Abun yakai danya kira baki d’auka ba sannan kin kira bai d’auka ba abun ya dameki? Wannan Shi ake kira soyayya 
Bariki shuru tayi tana d‘an nazari, domin maganan habib yana neman sata cikin damuwa again ga rashin kiran Yarima ga habib yana son sata tunani…. 
Habib yace wani uzurin Nasan ya ri’ke shi, amma Nasan ai bazai ga kiran bariki yaki d’auka ba. 
Murmushi tayi tare da fad’in toh Allah dai yasa lafiya Habib yace Ameen tare da janyo ledan dake gabanta Yana fad’in miye wannan kuma? 
Bud’ewa yayi yaga ayaban roba da sauri ya saki sukai k‘asa yace Mai zan gam’? Namiji da 
suna HaJara 
Bariki tace abunda idonki ya gani, ko kina sone in baki d’aya? 
Habibyace inyi me dashi barni in mutu maza su kaini 
Bariki mace inda nake sawa Kema nan zaki sa, tunda duk abu d‘aya garemu. Habib baki ya saki tare da fad‘in, bana haka ance da tsohuwa tayi zina. 
Bariki dariya tayi tare da fad’in kyaji dashi in banda son ganin gulma daka ganin abu a Leda sai a kama a bud’e ai gashi Kinga abunda bai dace be. 
Habib yace ah na gani kam wannan zandariya haka naga abu babba da karama Kala Kala, d’auko katuwar ciki yayi yana tabawa yace wannan ai sai takai ma mutum har cibiya 
Bariki tace zo kisa mu gani 
Habib yace wai miye haka ne? Naga ke burinki kiga tsiraicina? Toh niba haka nake ba, nono ne kina dashi ina dashi hq gareki shike garan, kowa yaga nasa mana, in banda sabon salon iskanci mutum saiya dinga harin na wani. 
Bariki dariya tayi tace toh miye dan naga abun yar uwata mace, Aiba komai bane 
Habib ya ri’ke kugu yace oh ni habiba yau naga takai na, bariki Wlh in baki fita hanyar tsiraicina ba zan Karta miki guguwan iskancin dake kaina. 
Bariki tace oho dai koma dai miye in an isa a bud’e in gani 
Habib yace bariki kodai Kema kin Fara neman mata ne? Naga kin d’age sai Kinga tsiraicina, toh inma kin Fara ni bana haka dan bana cin mata ni sai maza inji ayaba tana shiga tana fita 
Bariki tace ta ina zata shiga tare da sakin dariya 
Habib yace bariki Wlh zan Karta miki rashin mutuncin dake kaina yanzu, 
Tace yakuri kawata, gobe yarima zaizo zamu gidan nan yace an gama kice mijinki zai zo gobe tare da sakin guda Bariki tace au harya zama mijina? 
Habib yace insha Allah ai wannan a rubuce yake 
Wani irin murmushi ta saki cikin jin dad’i Wanda bata san tayi ba, tace taya zan aureshi ba tare da wani matsala ba? 
Habibyace Aina fada miki dattawa zamu samu, masu ruwan mutunci su zauna a matsayin iyayenki, Kinga ldan akai haka an wuce mataki na farko sannan sai a sami gida a anguwan 
kanawa irin dai na Talakawa a matsayin nan ne gidan ku. 
Bariki tace toh ldan akai bincike fah? Kasan fah dole suyi bincike Wlh ban son a sami matsala 
Habib yace ah da naga ni d’aya nake wannan Abun yanzu harda ke, gskya yarima ya mamaye zuciyarki, karki damu nasan koda za’ayi bincike ta wajan sarkin anguwan za’ayi nan shirya komai
Bariki murmushi tayi tace Allah yasa Kar Abu ya kwabe dan Ina tsoro naga wannan Yariman kaman zaiyi bin kwakwaf
Habib yace ai koma dai miye karki damu ni zan shirya komai lndai akwai kudi ai an wuce wajan 
Bariki tace hakane 
Habib yace yau bazaki rawan bane? 
Tace Wlh babu inda zani Kar injema Yarima ya kirani. 
Habibyace ah toh ni bari inje in dan karkad‘a duwawu ingirgije inji dad‘in rayuwa, fita yayi 
Ganin ya flta bariki yasa ta rufe kofarta tare da d‘auko wayarta ta danna taga har yanzu yarima bai kira ba, tunani ne Kala Kala suka cika ta tare da tambayan kanta kodai wani abune? 
Kwanciya tayi dan tana fashin sallah, tunanin maganan habib take da yake ce mata soyayyan Yarima ya kamata, ido ta lumshe tana tuna haduwanta da Yarima murmushi taita saki lokaci d’aya tace gskya Yarima ya had‘u, amma hakan bashi bane yakenuni da ina sonshi ba, toh mai yasa kika damu dashi Sosai haka duk wan nan maganan tana yinta ne cikin zuciyarta. Jin karan wayanta alaman kira yasa ta tashi da sauri ta d’auka… 
Ganin Su nan Hon salis yasa ta saki tsaki dan a zatonta Yariman ne, sai kuma taga akasin haka 
Har wayan ya tsinke bata d’auka ba, wani kiran ne ya kuma shigowa, d’auka tayi tare da fad’in hello 
Yace ranki ya dade manya, ba,a klganinku saida appointment  . Murmushi tayi Mai kama da Ya’ke tace ya akayi? 
Yace lafiya just call to say hi 
Tace nagode ya abuja hope komai lafiya? 
yace laflya sai dai I miss dat ur sexy body nd ur swt hq 
Murmushi tayi tare da fad’in dama Nasan kiran kenan 
yace Toh bariki Kece ai saida haka, kin San Allah ya miki baiwa Sisai, kullum lndai mutum zai ciki ruwa zuba yake baki da bushewan hq kina da ni’ima Sosai gskya Kinji dadi kyanshi ai mutum ya sameki ya killace ki waje d’aya, yaita cinki shi daya 
Murmushi tayi tare da fad’in bariki ba haka take ba, inda ina bukatar hakan da baka cini ba. Yace hakane, yaushe zan ganki ne? Tace yaushe nabar abuja‘! Kai Hon salis kaima fah kana da jaraba 
Yace haba bariki kina zuwa fah kika wuce kema kin San banji wani dad’i Sosai ba, inda so samu ne mu zauna harna sati d’aya k0 biyu Ina baki ayaba Kinga ai in kika min haka zan gamsu Sosai 
Tace uhm Toh yanzu dai zan kwanta inna samu lokaci Zanzo. Yace godiya nake sai na jiki tare da kashe wayan 
Bariki shuru shuru Yarima bai kirata ba, abun ya d’aure Mata kai tayi mugun shiga damuwa kodai an gayama Yarima wani abu ne? Kai Anya kuwa? Mai yasa Bai? d‘auki wayata ba Mai yasa bai kuma kirani ba? Anya ba’a sami wasu y’an iskan da suka fad‘ama Yarima koni
wacece ba? Inko hakanne tasan Yarima har abada ya barta tashi tayi ta Fara sintiri a d‘aki kaman wata soja Mai parade, mai yasa ban fad’a mishi koni wacece ba tun Farko Mai yasa 
na mishi karya? Gaba d’aya ta kasa sukuni sai kaiwa da komawa takeyi. 
Jin karan wayanta tayi alaman sa’ko ya shigo dan haka da sauri ta d’auka ‘taga yavima ne ga abunda yace ….. 
Baby are you still awake? Da sauri tayi mishi reply da yes am awake. 
K0 minti d’aya ba’ayi ba sai ga kiran yarima ya shigo wayan ta, da sauri ta d‘auka tare dayin sallama 
Amsawa yayi da fad‘in my princess sorry u call me bana kusa 
Wani irin kishi taji hala yana can wajan wacce zai aura, wata zuciyar ce tace Aiba a nan take ba ajiyan zuciya ta sauke tare da fadin eyya babu komai,tace ya shirye shiryen biki 
Murmushi yayi yace Alhmdlh muna tayi, Kema ya kamata kizo ki tayani 
Ranta taji yana mata zafi, wato shi harmurna yake zaiyi aure, harda wani inzo in taya shi, 
Toni neye matsayi na a …… 
Katse mata tunani yayi da fadin ya naji kinyi shuru, hope laflya? 
Tace uhm Ina jin ka 
yace OK ya shirye shiryen Walima? Ina fatan kin Fara inviting friends dinki koh? 
Tace a’a ai kace injira kazo mu tsara komai, dama ina jira ne kazo muyi magana ni nafi son a fasa Walima din I… 
Yace OK as you wish good night, naga kaman u r tired so go nd rest gobe zan aiko miki da sa’ko tunda bakya son yin Walima din so basai nazo ba ‘take care yana fad’in haka ya kashe wayan…. Bariki sororo tayi tana kallon wayan tana mamaki, mai Yarima ke nufi kodai yayi fushi ne????? 

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE