BARIKI NA FITO CHAPTER 36

BARIKI NA FITO
CHAPTER 36
Tunda Mai martaba ya fara magana kan Yarima Aliyu na k’asa, har Mai martaba ya kammala, sannan Yarima Aliyu ya fara magana da fad’in Allah ya huci zuciyar Mai …… Dakatar dashi Mai martaba yayi tare da fad’in tashi kaban waje ……. Ban son jin komai daka gareka…. 
Yarima Aliyu jiki a sanyaye ya tashi ya fita direct cikin kurkukun masarauta yaje tare da bada umarnin a rufeshi ……. Fadawa babu daman tambaya face aiwatar da abunda Yarima ya basu umarni ……. 
Bayan fltan Yarima Aliyu mahaifiyar Yarima tace ma Mai martaba hukuncin da aka yanke ma Yarima yayi tsauri da yawa ya …… Mai martaba dakatar da ita yayi tare da fad’in banso ki kuma saka baki cikin wannan maganan, kije ki fad’ama zinatu ta koma d’akinta …… 
Mum din Yarima amsawa tayi da Toh tare da fita dan tasan mijin nata yayi fushi Sosai…. Kuma tasan Kam ya sauko sai anjijiki mutun ne mai hakuri amma bai iya fushi ba, ta tabbata tunda harYa iya rufe ido ya hukunta Yarima tasan dakyarya saurareta yanzu …… Koda ta koma gefenta taga zinatu nata kuka rarrashinta tayi akan tayi hakuri tare da fad’in ta koma d’akinta komai ya wuce, kiran Hafsat tayi tace ta raka gimbiya gefenta ….. 
Hafsat ta amsa da toh tare da cema gimbiya zinatu muje ….. Direct gefen gimbiya suka 
shiga suna shiga gimbiya ta wuce sama tabar Hafsat nan ….. Hafsat tace kina da aiki …… Hafsat komawa tayi wajan mum din tasu Tana tambayarta maiya faru,? Labarin abunda ya faru mum taba Hafsat. 
Hafsat cikin tashin hankali tace Abba da kanshi yasa Yarima yaje kurku?? Bari inje in ganshi mum tana maganan tare da fita 
Direct kurkun ta nufa inda taga Yarima a ciki a rufe, kuka ta saki tare da bada umarnin a bud’e ta shiga. 
D’aya daka cikin fadawan yace afuwa gimbiya Mai martaba ya bada umarnin Kar a bud’e 
kofar nan sai yayi sati biyu …… 
Yarima Aliyu murmushi yayi cikin takaici tare da ganin ba’a mishi adalci ba danya karya dokar daba addini bace, sannan abunda ya d’aga mishi hankali yanda mahaifin nashi yayi amfani da mummunan kalma wajan cewa inya K’ara Karya al’ada bai yafe mishi ba, hakan bai isa ba saida Ya fad’a Mai ya dakile maganan auranshi da zainab …… Ido Yarima ya lumshe lallai mahaifinshi yana son rasa shi, domin a yanda yakeji, bazai iya rayuwa ba tare da Zainab ba, bazai ma iya ganin wani ya aureta ba inba shiba, inko hakan ta faru baya ganin zai iya jura ko kad’an …… 
Muryan Hafsat ne ya Katse Mai tunani da take fad’in bros Tana tsaye a waje tana kallonshi 
tace haka zaka kwana a nan? Tana maganan ne cikin tausayawa tare da kuka Yace lil kin San ban son kuka koh? 
Tace Bros taya bazanyi kuka ba, mai yasa Abba zaisa a rufeka danka saki matarka aiya kamata aji maita maka ….. I dnt knw why Abba yake d’aukan al’ada kaman addini yake daraja wannan al’adan ya kamata duk a barshi is not fai …….. 
Yarima Aliyu sa hannunshi yayi a bakinta tare da toshe mata yace enough lil sis, karki kara fad’in haka Kinji??…. Abba yana da ilimin addini Sosai baki ga duk cikin al’adan da yafl bashi muhimmanci shine na saki ba, karki manta ldan akayi saki sai al’arshan uban giji ya girgiza ….. Abunda Abba yayi shine dai dai bai kamata inyi saki ba duk da raina ya baci ….. But thank god saki d’aya ne and kuma na maidata but I will teach her a big lesson for insulting my parent ….. Zan iya tolerating komai but banda zagin iyaye koci musu 
mutunci ….. Yanzu Ina son kije ki zauna da ita Kafin in Fito 
Hafsat kallon Yarima tayi tace bros gskiya ban tunanin zan iya zama da ita, matarka she use to show her attitude to anyone ,and ni kuma I won’t tolerate it, in Naje haushinta zanji coz 
saboda ita kake nan Yarima Aliyu yace lil wani attitude?? 
Tace dazu fah mum tace in rakata d’akinta muna shiga ta wuce ta barni, ko magana babu ai 
wannan haline mara kyau…. 
Yarima dukda ranshi ajagule yake saida yayi murmushi, kaf sisters dinshi yafi son Hafsat tana sashi nishad’i, yace lil ki daina sawa a ranki haka ne, kinajin haushinta kawai dan tasa an rufe miki bros d’inki ….. 
Hafsat tace uhm uhm Dan tasan ya ganota… Tace Bros sauro zai dameka bari insa a kawo maka magani 
Yarima Aliyu yace Nop leave it ko kin Kawo zasu shigo tunda kofar abude take…. 
Hafsat shuru tayi tana kallon d’akin da babu haske saina f‘ltila domin ba’a Kai hasken huta ba dan dai kawai a horar damai laifi da duhu ….. Gashi babu katifa balle filo, Hafsat ajiyan 
zuciya ta sauke tare da fad’in ina zuwa ……. 
Yarima Aliyu yana nan zaune shi d’aya …… Hafsat bata dad’e da tafnya ba saiga wani daka cikin fadawa yazo yana fad’in Allah ya taimaki Yarima Mai martaba ya bada umarnin a amshi wayoyin hannunka domin cikin nan ba‘a shiga da waya …… 
Yarima shuru yayi tare da d’auka wayan yayi dialing number din Zainab ( bariki ) harya tsinke bata d’auka ba, kara kira yayi shuru, dan tsaki yaja kad’an Kafin ya kashe wayan ya mi’ka musu …… ‘ 
Hafsat direct gefen Mai martaba ta nufa, inda tayi sallama…. Amsawa yayi cikin sakin fuska tare da fad’in Hafsat baki bacci ba?? Tace eh Abba Yace latiya?? 
Tace Abba nazo neman alfarma ne Yace Hafsat alfarman me? 
Tace Abba dan Allah Nasan baka taba ce mana a’a ba akan duk abunda muke so, Abba kayi hakuri kasa Yarima ya flto dan Allah Abba, ta karasa maganan cikin kuka…. Mai martaba yace Hafsat tashi kije ki kwanta sannan daka yau karki kara zuwa inda Yarima yake daka yanzu na hana kowa yaje inda yake. 
Tace Abba d …… Yace tashi ki taf’l 
Tashi tayi jiki a sanyaye domin dama tasan dakyar ya yarda dan tasan mahaifln nasu bai iya fushi ba…. Tasan mutum d’aya ce zata mai magana Indai tayi ma Mai martaba magana zai yarda a fito da Yarima itace gimbiya zinatu ….. Toh amma bata son zuwa wajanta dan bata son raini, dan haka ta nufl gefen mum dinsu a falo taga mum din na zaune tana karanta 
al’qur’ani …… Mum din ajiye al‘qur’ani din tayi ta kalli Hafsat tare da fad’in baki je kin kwanta ba?? 
Tace mum taya zan iya bacci Yarima na kulle, mum wajan fah ko katifa babu babu abun rufa ga sauro…. Dan Allah mum kije Kema kiyi ma Abba magana…. 
Mum tace Hafsat tunda Mai martaba yace a rufeshi ko Nayi magana bazai sa a bud’eshi ba, so Kinga gwara kije ki kwanta zaifi miki…. 
Hafsat cikin kuka tace haba mum, wajan fah akwai sauro Wlh ciwo zai Kama shi Dan Allah 
Mum ta dakatar da ita da fad’in go and slp plz. Hafsat flta tayi direct ta nufl gefen gimbiya zinatu koda ta shiga haurawa tayi har bedroom dinta taje tana mata nocking …… Ta dad’e tana nocking saiga Gimbiya zinatu ta fito tana fad’in laflya cikin wannan daren? Maiya faru? 
Hafsat tace kin San mai martaba yasa a rufe Yarima kuwa?? 
Gimbiya zinatu tace ban sani ba, amma Nasan zai iya zama gaskiya tunda ya karya 
Hafsat tace kiba Mai martaba hakuri yasa a bud’e shi 
Gimbiya zinatu tace hakuri akan a saki Yarima? Dariya tayi tare da fad’in Aiko bazai fitoba, gwara yaji ajikinshi koda na kwana biyu ne Kaf’ln a fito dashi …… Karki manta yau ko wata d’aya Banyi ba amma yayanki yamin saki d’aya…. Ke kina ganin yamin adalci? And akan wani dalili zanje ince ma sarki a sakeshi tunda gani mara kunya ni Uwar son miji ko?? 
Hafsat kallonta take cikin mamaki, tace amma Banyi zaton haka ba, kina maganan kunya 
AI baki dashi tunda har kika iya zagin iyayen mijinki ….. 
Gimbiya tace kin fad’i gskya, gashi na zagi iyayen nashi kuma har yanzu ina matsayin matarshi, sudai iyayen nashi su suka dawo dani…. Hafsat tace banyi mamakin jin haka daka gareki ba, and bazan biye miki ba domin irin tawa tarbiyan daban take, da taki …… Tas takai ma Hafsat Mari tare da fad’in karki manta koni 
wacece yayanki nake aure nafi karfln raini a Wajanki har abada ……… 
Hafsat ri’ke fuskan tayi tare da fad’in ni kika mara?? Gimbiya zinatu tace eh ko zaki rama ne?? 
Hafsat murmushi tayi tare da fad’in bazan rama ba, saboda kinci darajan Yarima inda badan shiba Wlh da Kafin ki sauke hannunki saina nuna miki kuskuranki ….. Dasai kinyi dana sanin Marin Hafsat a cikin masarautar su ….. 
Gimbiya zinatu tabe baki tayi tare da komawa cikin d‘akinta, domin tana ganin kaman Hafsat din zata iya ramawa Dan yanda taga lokaci d’aya har tana iya ganin bacin ranta K’ara ra….. 
Hafsat flta tayi ta koma d’akin mum dinta, bata ganta a falo ba dan haka tayi bedroom dinta, inda ta sameta ta flto daka wanka …… 
Mum din tace Hafsat Wai ba zaki ki kwanta ba? kike ta zarya?? 
Tace mum wani bacci zanyi Yarima yana kulle cikin sauro babu fanka babu katifa, haba mum ….. Kuka ta kuma saki ….. 
Mum din tace wlh kina da aiki Hafsat, kallon Hafsat din tayi tare da fad’in maiya sami Fuskanki naga ya tashi?? 
Cikin kuka tace mum Wlh gimbiya zinatu bata da kirki, bama mum labari tayi, tare da cewa mum Wlh Yarima shine mai gaskiya amma Abba baima saurareshi ba, jiba Nima daka zuwa kalla abunda tamin…. 
Mum ranta ya baci amma saita boye Dan Kar y’artata ta gane, tace Hafsat komai zai faru ni dake bamu da ikon bud’e Yarima sai abbanku, dan haka kije ki kwanta kina zaune zai sa a bud’eshi Kinji ….. Hafsat jiki a sanyaye ta flta ta nufi gefenta ….. 
Mum kaya tasa ta nuf’l gefen Mai martaba, inda ta sameshi zaune a cikin bedroom dinshi Yana kallon news, zama tayi dan nesa dashi har aka gama Labaran sannan tayi gyaran murya tare da fad’in ina son magana dakai inka bani dama ….. 
Mai martaba yace tunda nake dake, baki taba tambayana izinin magana dani ba, dan haka kiyi maganan ki Kai tsaye ….. 
Tace magana zanyi akan Yarima wacce nake bukatan amsa, Nasan Yarima yayi laifl babba, 
na sakin matarshi wanda kayi amfani da maganan matarshi kayi mishi hukunci, sannan maganan al’ada shima a …… 
Mai martaba ya dakatar da ita, tare da fad’in Khadija koke da kika haifa Aliyu bazaki fad’amin halinshi ba, abunda nake son ki sani bawai naki sauraran Yarima bane k0 Nayi amfani da maganan matarshi ba ko d’aya, na hukunta shine ta hikima akan Kalman saki daya furta, wannan hukuncin dana mishi zaisa nan gaba komai zai faru tsakaninshi da iyalinshi bazai yi saurin furta Kalman saki ba, duk kuwa yanda ranshi ya baci, ldan har namiji ya fara furta Kalman saki in ba’ayi wasa ba ya fara kenan tun kana d’aya biyu har sai Ayi uku azo ana nadama ….. Wannan hukuncin da namai shine zai nuna mishi cewa komai zai faru ya zama mai hakuri ya daina saka Kalman saki ….. Namiji da hakuri aka sanshi mace shu’uma ce in ranta ya baci babu abunda bazata fad‘a maka ba, in kaga haka sai ka flta ka barta karka biye mata har Kalman saki ya shiga, yana dakyau namiji ya daina saka Kalman saki a duk sanda matarshi ta bata mishi rai domin a lokacin shaidan yana kansu, zaiyi ta ingiza su, in yaji anyi saki sai yasa ma kanshi rawani yayi nasara, shi yasa ba’a so mutum ya yanke hukunci cikin fushi and ldan mace ta maka laifi akwai hanyar da zaka hukunta ta harta gane tayi kuskure Shi yasa nake muhimmanta wannan al’adan masarautar na hana saki sai an Kama mutum da laifi biyu …… Na farko zina domin duk matar da take da miji tayi zina hukuncin jifa ne a kanta, sannan a lokacin da mazinata ke zina ana cire musu imani …… Wa’iyazubillah yanzu in mutun ya mutu yana aikatawa Mai Zaice ma Allah  Wanda yanzu zina ya zama ruwan dare ga matan aure ….. Duk saboda san duniya shaidan yayi tasiri a zukatan wasu al’umma, suna aikata alfasha basu daukeshi bakin komai ba, suna ganin kaman za suyi tsawon rai Kafin su mutu zasu daina, wanda shaidan ne ke sa musu haka, kaita zuba iskanci kana ganin Aini ba yanzu zan mutu ba Kafln in mutu zan shiryu haka Kai baka shiryu ba mutuwa zata zo maka babu notice sai dai ka farka ka ganka cikin kabari.. ka girbe abunda ka shuka Mai martaba yace sannan wanda ya aikata kisan Kai shima bashi da imani zai iya kashe kowa…. Kinga mutane biyun nan kaji tsoran zama 
Mum ta sauke ajiyan zuciya sannan tace hakane Allah yasa mu dace ….. Amma maganan auran da yake son ya kara fah?? 
Mai martaba yace wannan maganan ki bari inya flto naga irin yanda yake ma matar tashi sai in yanke ….. 
Mum tace babu damuwa duk da tasan itama matar tashi tana da nata matsalan, mum tace sarki Mai adalci Ina neman ma Yarima sassauci domin wajan da zai kwana babu katifa filo ga sauro…. 
Mai martaba yayi murmushi tare da fad’in karki damu kin San bazan barshi haka ba nasa a bashi maganin sauro ….. Da abun lulluba amma bai San nina tura mai ba, zaiyi tunanin fadawa ne suka bashi ….. 
Mum ta d’anji sanyi da taji haka dan haka ta saki ranta Sosai ……. 
Bariki dake zaune tana kallo gidan iyayenta na bariki, tashi tayi ta d’auki wayanta ta danna, taga miss call din Yarima, ido ta zaro tare da fad’in ya akai baniji K’ara ba, da sauri ta Fara 
kira lokaci d’aya kuma ta kashe saboda ganin dare yayi Sosai tare da fad’in bari ta mishi message In idanshi biyu zai kira, 
Message ta Fara rubutu mishi kaman haka …… Barka da dare Yarima na, sorry ka kira wayan yana silent yanzu kuma naga dare yayi, Ayi min afuwa ur wife to be insha Allah ………. Tura mai message din tayi tana murmushi ….. Ganin bai mata reply ba bai kuma kirata ba yasa tayi tunanin yayi bacci ne, dan haka itama ta fita ta nufl toilet ta Kama ruwa, ta dawo ta shiga Uwar d’aka ta kwanta inda ummanta na bariki take akan gado, tunda bariki tazo abbanta na Bariki baya kwana a gidan, dama a falo yake kwana Wanda bariki ta Fara tunanin dama suyi aure amma bazata musu magana ba dan tasan dukansu ba yara bane, and shima mahaifin nata na Bariki ba’ko yaushe yake kwana ba dan yana da iyali yana dan kwana ne wani zubin saboda mutanan gidan Kar su Fara zargi wannan kenan ……. 
Gimbiya zinatu Bayan ta koma d’aki, kiran gimbiya Amina tayi ta fad’a mata abunda ke faruwa harda sakin da Yarima yayi mata da Marin da tayi ma gimbiya Hafsat …….. 
Gimbiya Amina salati ta saki tare da fad‘in Kai saki fah kika ce?? Gimbiya zinatu tace eh saki Wlh akan zai K’ara aure, dan Nayi magana shine nayi laifi. 
Gimbiya Amina tace lallai Yarima hukuncin damai martaba ya yanke yayi dai dai dashi, amma ina son kiban hankalinki kije ki roki, Mai martaba kaman yanda Hafsat tace miki akan a sako Yarima, ina son ki nuna mishi saboda ke yasa aka sako shi, ldan kikai hakan iyayen nashi zasu gane kina sonshi, Kinga zasu K’ara d’aura Mai laifi …… Sannan kije yanzu cikin daren nan kiba Hafsat hakuri ki nuna mata kinyi nadama Inba haka ba zaki jama kanki ba’kin jini keda kike da y’an uwan miji Mata, bata haka ya kamata kiyi ba, yanzu kije kiyi abunda na saki, ke kije har wajan Mai martaba dinma yanzu amma ki Fara zuwa wajan Hafsat din, ita zata raka ki wajan abban nasu, 
Gimbiya zinatu tace my love kefa da kanki kin San bama Hafsat hakuri a wajena ba abu bane mai yihuwa 
Tsaki gimbiya Amina tayi tare da fad‘in kiyi abunda na saki, zinatu ban son musu Tana fad’in haka ta kashe wayan ….. Ganin haka yasa Gimbiya zinatu saka dogon hijab akan kayan baccin da tasa ta fita domin aiwatar da abunda gimbiya Amina tace mata ……. 
Kai tsaye gefen gimbiya Hafsat ta nufa ….. Nocking tai tayi ….. Gimbiya Hafsat dake zaune ta kasa bacci taji ana mata nocking tashi tayi ta bud‘e kofar ganin gimbiya zinatu yasa ta tamke fuska…. 
Gimbiya zinatu tace Hafsat nazo in baki hakuri akan abunda ya faru d’azu ne Rai nane a bace akan abunda ya faru tsakanina da Yarima, d’aura hannunta tayi akan kafadar Hafsat tace Hafsat Nasan ldan Kece a matsayina May be kiyi abunda yaf’l haka in zaki min adalci ya kamata kisan duk wata mace ranta zai baci in taji mijinta zai K’ara aure ko wata d’aya batayi ba da aka aurota ….. Hafsat Ina son Yarima, sonshi yasa nake kishin shi, Hafsat Kema mace ce, nasan zaki fahimceni, d’azu sanda kika zo idona a rufe yake saboda bacin rai, Nayi nadaman zagin da nayi ma Yarima tare da Marin da nayi miki, gashi saboda ni aka rufeshi dan Allah zoki rakani Inba Mai martaba hakuri a sako Yarima ta karasa maganan tana kuka. Hafsat gaba d’aya tausayin gimbiya zinatu ya kamata, hartake ganin k’arin auren da 
Yarima yake son k‘arawa tabbas baima gimbiya adalci ba , inma zai K’ara aure ya Bari nan gaba Kafln gimbiya ta Gama cin amarci, amma daka zuwanta yace zai K’ara aure gskya baiyi adalci ba ko kad’an Hafsat gaba d’aya sai take ganin laifin dan uwan nata ne, kallon gimbiya zinatu tayi tare da fad’in kiyi hakuri gimbiya komai ya wuce, sannan ina son ki sama ranki komai ya faru da bawa kaddara ne. 
Gimbiya zinatu cikin ranta tace ke kika ga kaddara amma bani ba, sai mutum ya tsula maka tsiya ace min Wai kaddara ce …… Amma sai tace hakane, tare da fad’in muje mu sami Abba dare Nayi a samu a flto da Yarima ….. 
Gimbiya Hafsat tace ok bari in d’auko hijab, komawa tayi ta shiga bedroom d’inta Jim kad’an sai gata da hijab ajiki tace muje …… Direct gefen Mai martaba suka nufa suka fara nocking …… Mum ce ta bud’e kofar ….. Ganin su zinatu yasa ta fad’in laflya kuwa?? Bakuyi bacci ba har yanzu?? Hafsat tace mum plz Abba muka zo gani Dan Allah. 
Mum tace ku shigo, bari in kirashi ….. Ciki tayi Jim kad’an sai gasu ita da mai martaba Mai martaba yace zinatu lafiya?? 
Cikin kuka tace Abba dan Allah kayi hakuri a flto da Yarima ….. Mai martaba shuru yayi yana nazari can yace Babu damuwa ki tashi kije, zai zo yanzu ya sameki…. 
Cikin kuka take ma Mai martaba godiya akan yarda da yayi zai sako Yarima, tare da tashi ta flta ita da Hafsat. 
Bayan sun fita Hafsat ta kalli gimbiya tace, ngd da kikai magana za’a na,a fito da Yarima ba karamin dad’i naji ba ….. 
Gimbiya zinatu tayi murmushi tare da fad’in karki damu, nima ba karamin dad‘i naji ba, domin bazan iya bacci ba Yarima yana kulle a kurkuku. 
Hafsat taji dad’in maganan gimbiya Sosai, dan haka tace mata taje gefenta Kar Yarima ya flto yaje yaga bata nan ……. 
Bayan fltan su gimbiya zinatu daka wajan Mai martaba, yasa aka bud’e Yarima tare da fad’in yazo inda yake …… Bayan an bud’e Yarima direct wajan mahaifin nashi yaje …… Bayan Yarima yazo gaida iyayen nashi yayi da fad’in Barka da dare… Zama yayi a k’asa tare da fad’in Abba Nasan yau na bata maka rai Nayi abunda baka taba tunanin zanyi ba, Abba Ina neman gafaran ka, domin fushin ka a kaina baraza ne a rayuwa na, dan Allah Abba ka yafe min ……. 
Mai martaba ya Katseshi da fad’in Aliyu tunda nake dakai baka taba sani cikin fushi irin yau ba, amma babu komai ni musulmi ne Nayi imani da kaddara kuma haka Allah ya tsara, babu wanda ya isa ya canza, umarni kawai mukebi …… Amma ina son in ro’ki alfarma akan Kar wannan Kalman ta K’ara fita daka bakinka ba tare da babban laifiba, Wanda yake cikin dokan wannan masarautar, wanda bama fatan hakan ya faru …… 
Yarima kanshi na k’asa yace Abba ka daina bani shawara ko neman alfarma, koda yaushe nafl son kace kaban umarni, Idan kace min alfarma ko shawara Ina jin wani iri, Abba Nasan na aikata kuskure Wanda Nayi nadama, ina ro’kan gafara tare da bada hakuri….. 
Mai martaba yace Allah yayi maka albarka, kaima Allah ya baka yara masu maka biyayya, Mai martaba yayi ma Yarima nasiha Sosai tare da K’ara fad’a Mai muhimmancin hakuri …… Daka karshe yace ya Tashi yaje ya kwanta ….. 
Yarima tashi yayi tare dayi ma iyayenshi saida safe ya nufi gefenshi…… 
Bayan fltan Yarima Aliyu, mum din Yarima tace Kai Allah ya kyauta. 
Mai martaba ya amsa da Ameen, Aliyu yana da hakuri amma bai iya fushi ba ….. Mum tace ai halinku d’aya ….. 
Mai martaba murmushi yayi tare da fad’in Kai Anya kuwa? Amma yana da zuciya kuma ina tunanin irin naki zuciyar ya d’auko ….. Dariya duka suka sa ……. 
Yarima koda ya shiga bedroom dinshi ya shiga Kai tsaye ya fad’a toilet ya sakeyin wanka, tare dasa jallabiya, lokaci d’aya kuma ya tuna da wayoyinshi flta yayi yaje ya amso tare da dawowa a falo yaga gimbiya zinatu wannan karan, kallo d’aya ya mata ya kauda kai tare daci gaba da taf’lya ….. 
Binshi tayi da sauri tasha gabanshi tana kuka, tare da fad’in danAllah Yarima kayi hakuri, nasan nayi maka laifi, wlh shairin shaidan ne da kuma na zuciya, Yarima nayi nadaman zaginka dan Allah ka yafemin Wlh shairin zuciya ne kuka take Sosai tana magana…. 
Yarima ganin yanda take kuka yasa ta bashi tausayi, yace ya isa haka, kibar wannan kukan komai ya wuce tunda har kin gane kuskuranki ….. 
Tace Wlh Yarima Inajin kunyan kallonka domin abunda Nayi maka sai inga kaman bazaka yafemin ba 
Yarima Aliyu murmushi kawai yayi tare da jan hannunta suka haura sama, d’akinta ya kaita tare da fad’in go and sleep sai da safe …… 
Hannunshi ta ri’ke tare da fad’in Yarima plz let slp together plz 
Yarima zaiyi magana tace plz Indai harka hakura akan abunda nayi maka let slp together am your wife…. 
Yarima yace ok let go to my room, I can’t sleep here ….. 
Gaba yayi itama ta bishi, suka nufa d’akinshi Yarima bai samu ya kunna phone dinshi ba saboda bacci ne Sosai a idonshi dama yau ya gaji ga kuma abunda ya faru ….. 
Gimbiya zinatu dukyanda taso tayi Yarima danya kulata amma ya’ki domin bai dad‘e ba bacci ya D’aukeshi…. Duk da shima ya Lura da abunda take bukata amma bawai ya kyaleta bane akan abunda ta mishi yana da burin hukunta ta, domin inya barta haka nan gaba zata K’ara abunda yafi zagan mishi iyaye…. Ganin yayi bacci yasa tayi tsaki tare da flta daka d’akin tayi nata d’akin ……. 
Message tayi ma gimbiya Amina akan yanda ta aiwatar da abunda ta sata, tare da fad’in an sako Yarima gobe za suyi waya ta karasa Mata sauran bayani ….. 
Washe gari Yarima Aliyu tun 7 yabar gida ya shigo garin kaduna, direct hspt dinshi ya nufa, Sai a lokacin ya kunna wayoyinshi yaga sa’kon Zainab dinshi, murmushi yayi tare da ajiye wayan ya fara aiwatar da abunda yake gabanshi …… 
Bariki koda ta tashi ummanta ta bariki tayi musu abinci, ci tayi sannan taje tayi wanka, tare da shiryawa don Tana son zuwa maraban jos wajan haulat domin tun shekaran jiya take ta kiran bariki akan tana son ganinta ….. Kallon ummanta ta bariki tayi tace zan fita amma anjima kad’an zan dawo…. Bariki direct marabanjos ta nufa inda ta sami Haulat a d‘akinta ….. 
Haulat ganin bariki da hijab yasa ta fad’in mai zan gani haka?? Yaushe kika Fara sa hijab kodai maganan da naji gskya ne? 
Bariki tace wani magana?? 
Haulat taceji nayi Anata jita jita zakiyi aure wai Idan Wanda yazo a Bayan layi kuke had’uwa, ance kaman wai dan gidan sarauta ne…. 
Bariki cikin ranta tace oh mutane, komai kayi ana Lura dakai kai baka damu da mutum ba amma shi yana nan ya damu dakai ….. Amma a fili sai tace su suka sani saji dashi, Munafukai…. 
Haulat tace bariki Wai boye boyen mai kike min? Karki manta bariki bana boye miki komai nawa, haka Kema bai kamata ki boyemin komai naki ba ….. And Idan Auran za kiyi dagaske zanf’l kowa murna, nima Kinga auran nake son yi,…. Yauwa ban baki labari ba dama kiran da nake ta miki kenan ….. Yaron hjy habiba ya ganni yana sona, kuma son aure, da Farko Ina shareshi akan banso, amma yanzu wlh bariki ina matukar sonshi Sosai …… Harna amince mishi but abunda yake damuna mum dinshi irin abunda muka aikata tare wlh shi nake tunani nake tsoro, ta gefe d’aya kuma ina gani bazata yarda d’anta ya aureni ba ……
Bariki tace Hmmm haulat, gaskiya dole kiji ‘tsoro, Kinga tsiraicin surukar ki, kin tsotse inda yaronta ya fito sannan kuma yanzu kike son auranshi …… Tashin hankali ashe ni nawa Mai sauki ne …… Haulat a duniya babu abunda na tsana kaman lesbians yana d‘aya daka cikin abunda ya fara tarwatsa rayuwata duk da ban taba aikatawa ba, haulat Mai mace zata bani?? A kullum shi yasa nake fad’in nafl son in sami namiji mai cikakkiyar ayaba Wanda zai gamsar dani ….. Mai mace zata baki Wanda namiji bai baki ba, Kinga misali yanzu mace tayi kissing dinki, shima namiji zai miki, duk wani abu da mace zata ma mace namiji zai miki sannan ya kara miki da sandar girma, wanda mace bata dashi ….. Ni Ina mamakin dad’in Mai kukeji haulat Idan kukayi lesbians dinnan, ni Kinga babu wata Shegiyar matar da zata bud’emin hq insha Mata, sucking, wlh babu ita, ni kyama ma wannan abun yake bani Wlh, gashi wasu matan warin gaba garesu haka kuke sa baki ….. 
Haulat tace Kedai bari, wlh bariki haka muke sa baki, dan kawai a bamu abun duniya, Aini zan baki labari, ita kanta hjy habiba wani zubin dauriya kawai nake, shi yasa ai nakai mata Miski nace Kafin muyi ta dinga sawa, domin wani zubin wari gabanta yake Kai AI wlh inda 
badan kud’i ba nima da banyi dan tana ban kud’i Sosai shi yasa nake biye mata, amma fah akwai dad’i kizo mu gwada kiji ….. 
Bariki tace ni? Allah ya kyauta, Allah karya nuna min wannan ranan, Ai gwara in mutu dana aikata wannan abun, Tabdi ….. 
Haulat tayi dariya tare dakai hannunta fuskan bariki ta shafa mata, tace nikam bariki ki d’aure koda sau d’aya ne, dan Allah ki bari muyi nima inji irin zumar dasu kwartayenki suka manne miki. Ni sau d’aya kawai za muyi…. 
Bariki tace haulat you are mad. Kin San takan wannan abun zamu iya samun matsala dake?? 
Haulat tace bariki Wlh wasa nake miki, Al nasan bazaki taba aikata wannan abun ba… Kinga mubar maganan kiban shawara akan abunda ke damuna…. 
Bariki tace uhm, gskya Abun naku ne babba, toh amma inaga Indai auran kike son yi dagaske kuma tsakani da Allah, ya kamata ki daina aikata abunda kike yi, Indai kina son Allah ya taimakeki ki daina aikata sabo, and ita hjy habiba Indai zatai adalci ya kamata ta Bari d’an nata ya aureki, tunda harda ita cikin masu kara lalataki, inko ta hana d’anta auranki bata da adalci, sannan ita in Tana da hankali ya kamata ta gane Allah yana Sonta da shiriya ne, tunda har hakan ta faru d’anta na cikinta yake son abokiyar cin mushen ta, Kai Allah ya kyauta…. Uwa taci d‘a zaici ta hanyar sunna
Haulat tace Kedai bari Wlh Ina cikin tsaka Mai wuya 
Bariki tace ai bamu ga komai ba, tunda tun Farko mun zabi sabama Allah, yanzu muka fara gani ta karasa maganan tare da zubar da hawaye, taci gaba da fad’in haulat, sai yanzu na hango abunda ake cewa rayuwar mace kalilan ce, yanzu ki duba ki gani Ina manyan karuwai irin su magajiya jummai yanzu wake son zuwa wajansu tunda Sun tsufa, yanzu kowa mu yake rubibi daka mun Fara girma sai Muma a watsar damu, muna ganin ana rubibin mu duniya na rudar mu, sai muki yin aure, in mun Fara girma sai muji muna son aure lokacin mun daina samun kasuwa , sai a lokacin zamu fara dana sani, domin mun k’asa samun mijin aure, saboda mun bata rayuwar mu, amma namiji saiya Gama she’ke ayarsa ya auru, sannan kiga tsohon namiji yana neman yarinya y’ar shekara Goma sha, amma karya ne kiga matashi yana neman tsohuwar mace, wlh haulat aure shine ya dace da mace ba bariki ba, bariki babu komai sai dana sani fushi bacin rai, wanda bai isa ba ya fad’a maka magana, in bakai wasa ba wata rana wani ya zaneka, babu kuma yanda za kayi, kai rayuwar bariki rayuwar banza ce da shirme, duk da wasu suna fad’awa bariki domin Sun rasa abunda za suyi, wasu kuma kaddaran rayuwarsu ce hakan, wasu kuma ra‘ayi ne yasa suka fad’a ….. Kuka Bariki ta saki Tana fad’in haulat a duk ranan dana aikata zina Sai nayi kuka tare da takaicin fad’awa ta wannan harkan, shi yasa bana wasa da ibada domin neman gafaran Allah, tare da ro’kan shi ya canza min rayuwata, wanda kuma Alhmdlh Allah ya amsa ibada ta, na daina aikata abunda nakeyi ….. Kuka yaci karfinta 
Haulat itama idonta yayi ja alaman any moment zata iya zubar da kwalla daga idonta…. Tace bariki Magananki gskya ce, da yawa matan da suke flta Bariki bada son ransu bane, amma mutane basa gane kowa da irin tasajarabawan sai su dinga aibanta mutum, wasu mutane are selfish Indai mummunan kaddara ba akan mutum ya fad’a ba sai su dinga ganin kaman da gangan mutum yake aikatawa, har Su dinga ikirarin cewa duk wacce ta zama karuwa ita taso, suna mantawa da Allah suma zai iya jarabtansu sai yaga yanda za suyi,yana dakyau in kaga mutum yana sabon Allah, Kayi mishi fatan shiriya ko kayi shuru…… Bariki duk karuwa Tana da burin tayi aure kaman ko wace mace but our destiny take us to where we are now ….. Itama hawayen ne ya zubo mata, taci gaba da fad’in ni Nasan komai mutum yayi tashi kaddaran kenan Allah ya riga ya tsara komai, babu yanda za muyi, sai dai muyi fatan shiriya na har abada …… 
Dukansu kuka suke alaman tsoran Allah ya kamasu su duka biyun, suna cikin kukan wayar bariki ta Fara K’ara ,ganin Yarima Aliyu yasa ta d’auka tare da sawa a kunnenta Tana 
kokarin gage hawayen fuskanta …..Yarima yace you are crying?? 
Ganin ya gane yasa cikin muryan kuka tace how did you know dat am crying??.. Mai makon ya bata amsar tambayan da tayi mishi, sai yace kina ina?? 
Tace ina maraban jos 
Nanata Sunan yayi maraban jos?? 
Tace eh Yarima 
0k kawai yace tare da fad’in I will come to your house in d next 30min so ki dawo yanzu, yana fad‘in haka ya kashe wayan ….. 
Bariki sororo tayi tare da tashi, haulat tace ashe dagaske ne aure za kiyi,?
Bariki tace hakane zan baki labarin komai in mun had’u ko kuma muyi waya, zan tafl ana 
Hmm

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE