Birnin gayu10

                 birnin gayu🏘️

                  chapter10

Yace”Kin san me?  yau Daddy‘ya min yabon da bai taBa min ba.
Deeda ban San  taya Zan soma gode mikiba, kin san cewa  kalamanki na ranar nan sun sa na shiga hankalina na soma nemawa kaina respect da’ Power Ba zan kwatanta dadin dana ji ba ‘yau; ya zama dole, in yi Celebrating‘ranar’ nan dake, Please karki Kiqi
Deeda’ ta yi murmushi tace, “Na ji  ‘ kuma ina tayaka murna. Ai yau ranar ka ce, don haka yau bani da ja”. ,. ‘
, ‘”Good, ,bari mu fara da Shopping”.
‘Ta girgiza kai. , ‘ ‘
“Sabeer sarkin’son kashe kudi”. . ‘
Ranar haka sukaita ‘yawon shopping cin Abinci kayan -KWalam ba Wanda bai siya mata ba
Daga ‘nan suka‘ wuce. Long Drive suka’je ya nuna ma ta Private Jét-dinsa inda ya mata alkawarin wataran sai ya kaisu yawon duniya itA da Kakarta Ita dai jinsa kawai take tana
Lallai Sabeer baida damuwa.
Da Yamma lis suka dawo‘niqi-niki da Kaya ‘ suka nufi side din su Deeda. a ‘ Nan suka hadu da Inna DA ibrahim sukai ta hira suna ci suna Sha ana barkwanci. a ” lokacin.” . . ‘ Ibrahim ya yiwa Deeda Albishirin sabon ‘ aikinta, ta ‘dinga ji kamar a.Mafarki. Inna dai har ‘da raWarta don dadi, haka Sabeer yayi murna  ” Deeda’ta yi‘tsit tana tunanin ya Za tayi da Momi. ” Ta ce “Ibrahim Mome fa?” “Karki damu”. . Muryar Momin ‘ da taji  shi ya ba ta mamaki ta’ce’, ” alhaji yamin bayanin komai, banida matsalada aikinki. ‘
. Tabbas Deeda ké ‘yar baiwa ce, ke din‘ mai sa’a ce’ ba abinda zance illah nace , Allah. ya taimaka Sabeer’ ya kalleta ya yi .dan’dariya ya ce, “Momi me za ki yi da Kudi da yaWa haka?”
Ta harareshi. ‘
“Ai ka fini sanin muhimmancin Kudi da
darajarsu.” . _ A _ ‘ ‘
Nan ta fice suna dariya’. Deeda
ta harareshi ta ,ce, “Allah ba kyau rashin kunya”
‘ ‘ Ya yi dariya ya ce, “To Mama Deeda
Inna na musu dariya yayin da Ibrahim ya harde hannu yana kallonsu ya ce – “So cute togather”. Ya fita. . ‘
haka rayuwar taci gaba’ gaba Deeda da Sabeer suna aiki a tare a _ Kamfani dukda bawuri daya suke ba, kowa da matsayinsa da aikinsa, amma kullum Sabeer na Office din Deedan ‘ ‘Ibréhim kam ya fi bawa‘ Asibiti qarfi
Zaune ,take kan Sallaya, bayan idar da. ,Sallar Asuba tana karatun Qur’ani ‘ – ‘ .Wayarta’ tayi Kara, bata kula taba: ~ har saida takai aya sannan ta mai da hankali kan Wayar. . Sabeer ne ke kira kai— a
kai. “Lafiya?” Ta tambayi kanta. -. ‘Nan’ ta yi saurin dauka  ‘- “Sabeer lafiya?” “‘Ihunsa taji”. . . . “Deeda ki taimakeni Wayyo Deeda na kira Uncle IB Wayarsa a’kashe- Deeda zan mutu,,,,,,
Kara taji ya sa_ Wayar ta katse.
Hankalinta‘ a tashe ta fita a rude da gudu ta nufi side dinsa, da’kinsa ta wuce kai’ tsaye ta tarar baya ciki.~
“Sabeer  Ta kwala masa kira da karfi
kuma arudé. – ‘ , .”Deeda!” Ta ji muryarsa’kasa-kasa’ a’ Toilet  tayi saurin shiga ‘ta hangoshi a takure a bango sai zufa yake k0 motsin kirki ba ya iya yi. Ta nufoshi Sabeer mene ne?” .
Ya dinga nuna ma ta qafarsa da‘ yatsa, ga wani irin tsoro a fuskarsa
“Ban ga. komaiba Sabeer. ‘ ‘
– ‘”Deeda duba da kyau”.
Ya fada; cikin’muryar rudu.
“Ki ZO a‘hankali, Wayata ta fada ruwa ki ‘ sake kiran Uncle IB ’yazo da Bindiga ‘ Ta zaro‘ido.
“BindiGa” Ta fada da qarfi tAna kokarin matsawa ‘idonta ya kai kan abin da yake nuna mata ‘Kadangare ne ‘ irin
ruqaqqunnan, motsin da yayi yasashi qara  shigewa jikinsa “Sabeer. ‘ ‘ya sakesa wani ihu gamida suma. ‘ “Sabeer” Ta ,fada a tsorace,ta rasa me . za ta fara kiran Uncle IB din zata yi ko‘cire Kadangaren? ‘ ‘ Yanzu Sabeer Kadangare ne yake ma Wannan ihun? Duk wannan razana da firgitar na Kadangare ne
daqar ta samu daman korar kadangaren  .amma ‘ta lura baya iya matsin kirki ma, da alama ya.galabaita ya sha’ wahala tamkar ya ” jima baici ba bai Sha, don harya canja kala .lokaci daya Nan ta sa Towel din ta .daga qadangaren ta fitar’da shi Waje, ta yar sannan ta dawo tayi Kokarin jan Sabeer waje,_ amma’ ina yafi qarfinta don haka ta ‘yi kokarin’ sake .kiran Ibrahim din tayi sa’a ya kunna Wayarsa ta yi – masabayanin halinda ake “ciki gani nan a Asibiti .na kwana, amma na kusa isowa”. ‘ ‘ ”
Nan ta koma ta yi qokarin jawoshi daga
Toilet din ta kasa don haka ta fita ta kira wasu
Ma‘aikatan Gidan don su taimaka masa, suka sa
shi kan Gado ta lulluBeshi ta dinga kaiwa‘da
kawowa ‘a ’Wannan’ halin Ibrahim yazo ya samesu bai Bata lokaciba yake tambayar meya faru
Nan Deeda tayi masa bayanin abindaya
faru Ibrahim ‘yaso ya fahimta
amman bai ce mata komai ba ya hau yin dabarunsu na“
Likitoci har‘’ya yi nasara Sabeer ya farfado ya
tashi ‘a firgice ya kankame ‘IbrAhim jikinsa na
rawa, ya yin daya boye kansa jikin Ibrahim
yana cewa Uncle ib ka kori Kadangaren nan
gashi nan yana yawo a’jikina, Uncle iB bakaga jikinSaba ba kyan gani..” ‘ – , . “Yi shiru Sabeer‘, Kadangaren ya tafi bayanan”Na cireShi”. ta .fada tana kallonsa a  Ganin ya kasa ‘samun nutsuwa ta soma tofu masa addu’o’i tana shafa‘ masA harya fara samun nutsuwa
Ibrahim ya yi masa Alluran Barci, Baccin ya debe shi amma duk da ‘hakan yana firgita, sai” da-Ibrahim yasa aka mai ‘da shi Side dinsa ya – bar wannan- Bangaren ‘gaba ‘daya in ba haka ba hankalinsa bazai taBa kwanciya ba
‘ ‘ ita dai Deeda har yanzu abin na daure mata kai». wai duk Kadangare ne yasa Sabeer ya shiga wannan halin;
Ibrahim ya ce, “Deeda ai Sabeer haka ya ke tun yana karami, yana‘da tsoron irin abubuwan nan, lokacin da naga Kadangaren na fahimci abin daya tsoratashi, ina tsammanin” kwanaki lokacin daya farfasa glass din dakinsa Kadangaren ya shigo lokacin da’ aka gyara ‘bai‘ fita’ba ya maKale a dakin wahalan .daya sha ba ci ba sha’shi ya mai‘da jikinsa wani. iri wanda‘ wannan yana’yin kadangaren ‘ ya firgita Sabeer’din
Ta kalleshi tace, “Amma Ibrahim ba maganinsa Yana da‘ matuqar muhimmanci ‘ a cire masa’ wannan tsoron; kuma duk da’ Sakaci da addu’a ma. “
Sabeer yana Likita. amma. “yana tsoron irin wannan abubuwan,
.”Deeda wannan halitta ne haka Allah Ya yishi
~ Sai dai kamar yadda kika fada addu’a ne maganinsa Wanda .muka’ shagala-da yi sabo da busy life na‘rayuwar yau’da kullum mun manta wannan  Sabeer ba shi,’ da mai masa wannan, ba Uwa ‘ba Mata ba Uba da zasu masa wanda, kuma ‘shida kansa’ ba zaiyi’ Ba; haka Yayarsa na san tana masa, ‘to amma itama a halin yanzu tana ta kanta ne, ko‘ba ki duba yanayin rayuwar’Gidan nan ba ne?” Shiru ta yi tana tunani. “Wannan wacce irin rayuwa; ce? Wai dama‘akWai masu irin wannan rayuwar?
‘ Wai dama masu Kudi haka
suke rayuwa? Dr. ,Sulaiman wanda shi ne’ Maigidan Wanda ya kamata
ya hada kan Gidan Shima‘ yana busy da- wasu Business din nasa ‘na wasu qasashe, kullum cikin meeting suke shi da Momi, sai su, yi ‘Watanni ba su ga juna ba.’kuma
wai Mata da Miji –
‘Ya’yan’su Mata; ‘ita’tun da tazo’Gidan bataga’ya’yan, Momi sun zota gansu da iyayensu da . ‘yan ‘uwansu ba, haka bata ga ’yan uwansu sun” zo Gidan ba,‘- akwai‘ dai jama’a taga akwai JAMA,a ta can wani,bangaren, amma kowa rayuwarsa ya ke, sannan ‘Yayarsu da ya kamata ace tana; nan; amma ,wai _ tana can wata‘ qasa tana kula da’ Business da Asibiti, Gida ba hadin” kai :kowa na nasa rayuwar. . ‘ _ ,To mai zai’ hana Sabeer bazai yi yadda ya ke soba, yana rayuwarsa. yadda ya ga dama ba ba kwaBa. ‘ ‘ ‘ Nan ta zura masa Ido, tausayinsa ta ji ‘ya kamata. _ Wai dama haka ake rayuwa’a BIRMN GAYU? suna kaWai ya tara- da’ dukiya amma ba wata‘ DANGANTAKA ba ‘ wani Sabo da shakuwa a’tsakani.” Zama tayi  kusa da‘Kujeran da ke kallon Gadon daya ke kwance tana kallonsa.’ ‘ .. Ibrahim  ma ya nufi daya‘dakin yace, Bari naje na yi wanka na fito saiki tafi.
.Tana nan zaune wurin tana tunani kala~ kala Sabeer ya “some. motsi- a hankali ya bude ido ya ci karo da fuskarta. ‘ Ya tsura ma ta. ido-yana tuno abin da ya faru. –
“Wai. me” ye sa yanzu daga ‘ina cikin damuwa ko wata matsala Deeda ce mutum ta farkoda dake zuwa KwakwalWarsa?
Idan yana cikin matsala ita ce mutum ta farko da ‘zai‘ nufa da. matsalarsa. In yana- cikin
halin kadaici gurin. ,Deeda yake  nufa_. sabeer _ me ke faruwa’da kai? ya’tambayi kansa.
Lokacin da suka hada-ido da’ Deeda ta yi
masa murmushi, zuciyarsa ya .ji ta buga da.
Karfi, ya, dinga jin wani abu mai sanyi da dadi
na shigarsa.
Kallonta kawai yake ko‘ kifta ido baya .yi‘
Ta tashi ta matso kusa dashi. ’ ‘ “Sannu Sabeer”. ‘
LangaBe kai ya.yi kamar zai yi kuka yace”Deeda ina tsoron Kar‘kadangarennan, ya sake dawowa
ta matso kusa da shi, “Karka’damu Sabeer”. ‘Ta fadi cikin kwantar da murya.“ ‘Na, fitar‘da’kadangaren ba za’ka sake ganin ‘saba.. Ka daina’ ‘maganarsa, “‘ka” cire tunaninsa a kwakwalWarka. ‘ ‘ – ‘ Ka rufe ido‘ ka manta ma da-abin da ya faru, rufe ido (and imagine somthing Beautiful)” _ ‘ ‘ ‘ Murmushi ya yi mata tareda lumshe ido yana kallonta har .ya rufe idon’, fuskarta‘ kawai » ya ke gani, murmushinta, dariyarta,’tsiwarta da duk wani abu game da ita, ita kawai yake gani a idonsa-yana murmushi yana‘jin‘“sonta mai karfi yana ratsashi yana binjinin jikinsa. kallonsa ta ke,‘tana ganin nutsuwa da kwanciyar hankali a fuskarsa, ya sa taji wani sukuni; a tare DA ita ShigOWar Ibrahim neyaja hankalinsu Deeda ta’miqe ta ce, “Ni zan‘ koma ciki, Inna ma ba ta san. na
fita.ba, sannan inason na shirya na wuce office
Ta kalli Sabeer- ta‘ce; “Take care sai ka kwanta ka‘huta, you need to rest
, Girgiza ma ta kai’ ya’yi. Nan ‘ta juya ta ya bita da ido‘ harta bace ya mai da kallonsa kan Ibrahim .ya mike yaji jikinsa duk ya mutu
. Ibrahim ya? kalleshi yace, “‘Lafiya Sabeer?“Uncle‘ .I‘B’ lafiya lau,‘ just that I’m so  happy, bansan  me yasa  nake jina yau cikin farincikinba‘:farin cikin da nake ciki‘Yau ‘daban, yake ‘dana kullum ibrahim ya. sa mai’ ido yana kokarin‘ karantarsa, sannan yace kozan iya jin dalilin‘ wannan murnan ?” ban san dalili ba’Uncle IB kawai dai ina tsananin murnane Ya. fadajikinsa yana‘ ‘fadin, Uncle/B you are so good “. , ‘ , ibrahim ya miqe yana girgiza kai ya ce “‘Sabeer baka’ da dama nina wuce.
, “Uncle. IB Please jirani» zan bika ‘ni’ba zan iya zama a nan hakabani daya”.ba
Ibrahim ya kalleshi yace Ba zaka samu kayi  bacci. ba
Ya girgiza kai yanzu’, hankalina da tunanina da jin dadina na can  office
“Wow! I am imprass ’inji Ibrhim.
“Na yarda Sabeer ya’girma, zanfadawa Yayata cewa Babynta ya girma”. ’ ‘
sannan- ya mike .ya : shiga wanka ya shirya, a mota daya suka fita’ Ibrahim ya ajiyeshi a office sannan ya Wuce Asibiti‘.
‘ Deeda ‘kuwa tuni‘ta hau aiki
Ya’na isa’ kuwa, ya wuce Account Section kai. tsaye inda Deeda ke aiki ya tsaya nesa ’da ita kadan yana ‘ hangota tana danne-dannen Computer; wani lokacin tana magana da su, k0 wani murmushinta yana dada kashe mai jiki da zuciya da‘ sonta’, yasa ma ta -id0 .tamkar wanda ya samu Tv. duk’ wanda ya xo wucewa k0 sai’
ya gaishe shi yana mamakin me yake tsaye ya. keyi anan?’Wasu’ ma.sun yi_tunanin ‘Badda sawu ya yi  Kamar wadda aka ceta daga Kai ta kalli wurin, carab Suka hada ido, ‘ _ ‘ ‘Nan tayi: .saurin cewa “YallaBai yaushe ka zo?’ Nan ta mike ta zaga ta sameshi. “Zo mu tafi. “ ‘Ina‘?” Ta‘tambaya,  “‘Kai da ~baka da lafiya,_ ina zaka? da ka zauna a gida ka- huta bazan iya zama a gidaba to ka’koma ofIiCe yanzu lokacin aiki ne ina’ da aiki ‘da yawa, kaima ‘za a bukace ka a ‘office”‘ “Ni dai ki Z0 k0 in ja hannunki muje?” . .Ta yi. saurin’nade’hannuta ta hade. fuska. . “ _. “Banaso,‘ nan office ne mutane suna kallonmu’”To mu je
D0le ta‘bishi’. suka nufi can nesa da office din duk cikin Kamfanin ne,‘ wurine na musamman don shan iska hutawa. ‘
Nan sabeer yasa aka shirya .musukayan ci dana sha kala~kala ya ja mata kujera.
“Zauna Deeda, please”. .
Ta ’Bata fuska’kamar zata yi’. kuka ta ce “haba Sabeer me za mu yi‘ a nan, yanzu’lokacin aiki‘ ne fa,‘. Please ka yi qokari ka’ fahimceni
. Shima  Ya ‘langaBe kai‘ ya ce, ‘please Deeda‘kiyi‘ hakuri ki .fahimceni, nima ina son zama ,da ke a – yanzu muyi hira‘ in yi ta kallonki”ne”What!” Ta fada cikin manaki ‘da’ qosawa. .
.. Ta ce ‘”Sabeer me hakan yake nufi‘?“ Me ya~sa.-_ka cika fitina ne da’ Yarinta. .Haka kawai da .Safen nan .lokacin’ da kowa ke aiki kace mu’zo mu yi hira? Ka ga hakan ba Mai yiwuwa bane” ‘ _ ‘Ta mike za’ ta tafi. Nan ya hade  .fuskar tamau yaCe’. “‘To‘shi ke‘nan ki tafi
yace ba komai Ki gama aikin naki tunda aikin ya fini tace a,a ba haka nake nufiba
. “To in dai ina da wani matsayi da muhimmanci‘ a wajenki ki zauna”. , Ba yadda ta iya haka ta daWO‘ta zauna ta ce “Gara kai you are the boss”. . . :
Tun da kinsan da haka meyena ‘ damuwa, ’ki dauka boss ne ya ke baki Order”.
Ta ce “ka sani a trOubIe‘ ne idan Daddy da Uncle IB suka ji, ba laifinka Za’ su gani ba sai nawa”. . ‘
‘ “Me ya sa za su ga laifinki bayan’ ni na jaWOki? Kuma ma dai ba abin da zasu yi, . Yanzu dai mu bar wannan’, zo muje yawo mu dawo”.
.Haka ya jata suka _yi ta‘ yaWo suna. kewa.ye wurin, yana jin dadi ya yin da ya dauko Camera yana ta daukanta hoto.’
Wannan lokacin -da ‘Wannan yanayi yafi kowane lokaci dadi a rayuwar Sabeer, ya;
dinga Jin tamkar ba shi da sauran, matsala a rayuwarsa. . ‘
Haka’ya dinga Jin tamkar yaje ya kwanta a jikin Deeda ya rungumeta kar ya ta‘Ba rabuwa da ita; ‘
ba shi da sauran matsala ‘ a rayuwarsa
Wannan ce Karo na farko da Sabeer yaji yana son. aure,  yana “son ya yi rayuwa da deeda rayuwa ta har abada.
                   **** **
bayan sun dawo ta ce masa, “Yanzu – dai ya kamata su ‘koma office  sannan ga hadari , ruwan sama‘na iya saukowa.‘ – ‘ Sabeer ’ya yi murmushi ya kalleta ya ce “Zamu tafi yanzu dan .kara mana minti goma, ina jin‘dadin weather  nan Wallahi”. – Nan ya lumshe ido yana ta ‘ shaqar numfashi da karfi, ya. rungumé hannayensa yana shaker iskar damina mai hade da‘ kamshin son Deeda yana ratsa shi_. Yana jin kaunarta ‘na bin sassah jikinsa.

www.facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE