Birnin gayu11
birnin gayu🏘️
chapter11
Ya bude ido yana kallon fuskarta mai kunshe da ni’ima. ‘da ‘annuri da wani irin haske da kyau, wanda a yau ya ga ta kara masa’. ‘
Ya sata a gaba yana kallo, ita kuma’tana ta mita. Ba su ankara ba sai yayayyafi suka ji. Da sauri’ ta mike. tsaye ta Ce “Ka ji dadi ai yanzu ruwa Zai’mana duka”.
“Ruwa ba‘zai dakemu ba‘ zo mu shiga cikin nan kafin ruwan ya -dauke”. ‘
‘Ba ta ma saurareshi ba ta buga mai harara ta wuce‘da sauri da gudu—gudu ya bita yana kira, “Deeda! ‘Deeda!
K0 juyo’wa ba ta yi ba balle ta ji’ me: ya ke fada, da. haka’ suka koma‘cikin Ma’aikatar, tana shiga‘taga an “fara’ yi ma ta Congrat. Mamaki ya isheta’.
Chairman) ne~ na~ kamfanin: ya ce ta
biyoshi, ya nuna mata sabon office dinta’ Wanda yake hade da na Sabeer, ‘
Ta mai da kallonta‘ kan .Saber‘ tana masa
kallon mamaki da. alamar tambaya’ ?)
Ya yi ma ta munnushi tare da daga ma ta gira yace “Welcome to your new office! ‘Daga yau kin zama Company Secretary
Za tayi magana ya tareta da’cewa,’ “Kar kice komai, kar ki tamba’yi .komai-na kawoki
inda ya dace da kene, kin ‘cancanci wannan ‘
‘ matsayi,”da~ Daddy da Uncle’‘IB duk‘basu da matsala hakan‘, sun yarda da ceWa kin chancanta haka sauran ‘ Director’s da~ Sauran Ma’aikata Suma ba Su ja da hakan”.. ba
Yana gama fadin hakan ya juya yayi ,
gaba tana binsa a baya tare da sauran Ma’aikata
suna zuwa tayata murna
” Bayan, sun watse shima ‘ya koma. Office. Ta zauna shiru tana‘ tunanin anya Sabeee bai bata matsayi da’ yawa ba kuwa? ita ba wani Degree ba ba komai ba yaushe ta dace “da ‘wannan matsayin? Duk abin da ta ke yana”‘kallonta daga office dinsa ta,- cikiti CCTv” CAMERA Wanda Yaba shi damar ganin k0 ina na cikin company din
Dora kafa ya yi .akan Table. dinsa, ya harde hannu yana‘ ‘kallonta yana murmushi, yana sonta yaji ba’ shida sauran damuwa a rayuwarsa, wani irin farinciki da ni’shadi ya dinga shigarsa… . ~ . – , Haka yinin ranar, ta kasance musu daga Deeda har Sabeer ba wanda ya yi Wani aiki na wannan‘ ranar, don ita, Deeda har yanzu ~ta kasa amincewa‘ kanta da ta karbi matsayin da‘ ba ,ta kai ta samu ba. , ‘
Da ta‘ tashi kuwa haka Sabeer ya matsa ma ta sai da ta‘shiga motarsa, a hanya ta dinga yi masa mitar cewa ba’ta so, me mutane’Za su Ce akansu? Ai sai a yi musu mummunan zato
‘ Ya yi murmushi cikin raShin ,damuwa-ya
ce “Ni ba ‘ruwana. da mutane, damuwata a yanxu Deeda, ce ita kadai’ke gabana“.
ta tsura masa ido na dan tSawon ‘-lokaci, ta lura ‘yana cikin’nishadi yana kuma. maganar cikin halin ko in kula, ba shi damuwa.
JuyOwa ya yi‘ suka hada ido ta yi’saurin kau da kai. ita fa kallonnan da yake mata ya soma damunta. .
Wannan kallon da ta ga yake ma ta yana damunta. Wani abu da’ take gani ‘ a cikin idanunsa suna ‘rikitata.
Nan taji hankalinta na tashi.. ‘ ‘ ,
‘ Sumbatu ya yi tayi ma ta har suka isa gida, ; ta yi saurin Wucewa. Bangaren‘su da wuri_, ya .bita da kallo mai kunshe da .tSantsar s0′ da‘ KAUNA. ‘
Tana isa Bangarensu Wayarta ta Ciro ta kira Ibrahim, dama tana Allah-Allah ta iso .gida ta kirashi. .
Yana daukar Wayanko gaisawa ba su yi ba tace “Tana” SOn ganinsa su hadu‘yanzu yanzu”._ ‘lna da aiki‘ da yawa, Please Deeda ina» , jin ma Asibiti zan kwana yau”.~ ‘— ‘ “‘Toni zanzo bata’saurari abinda zaiceba ta ajiye Wayar. K0 ~ Abinci ba ta’tsaya Ci’ba, ta yi Sallah ta canja Kaya, ta yiwa Inna mai Fura sallama ta gaya mata’inda za ta je,_»’ta fice daga gidan ta nufi Asibiti.
A lokacin data fito harabar gidan‘ ne Sabeer ya hangota tana ‘tafi’ya da ‘sauri ya’ nufi wajenta yana kiran sunanta,’ amma ba ta ji shiba, kuma ta yi nisa, tana fita daga gate din Gidan ta tari Taxi a nan yayi gaba da ita. – Sabeer. ya girgiza kai ‘cikin. .takaici, ya juya da sauri’ya nufi‘ Bangarensu ya, karasa. wurin Inna mai Fura tace masa Deeda Asibiti taje. Nan da nan ya-rude. ‘ . “Ba ta da: lafiya ne?” ‘ Kafin Inna ta yi-masa wani baya’ni ya fita‘’ da sauri ya zari mota ya nufi Asibitin. Inna ta biShi da kallon ‘ mamaki
*** **
deeda ta, samu‘ Ibrahim game a. office ta Yi mamaki kwarai donta zaci’_za ta samu yana
ganin marasa lafiya ne
Sallama ta yi masa ya amsa tare da juya ma ta baya ya ce, kema dai kin iya fitna ,sa’ da ki ka biyoni Asibitin, ba za ki iya hakura na dawo ba?” ‘
“Ba ni’ da wannan. hakurin Ibrahim wai me ke farawa ne, na kasa fahimta? wane dalili ne zaisa a bani matsayin da bankai ba? deeda hakane tunda kikaga ya qara miki girma murna ya kamata kiyi A’a Ibrahim, ina murna da- inda aka sani’ da najin dadi a‘inda’ nake,.da nafi son inkai matsayin da aka kaini a yanzu da gumina kokarina”. , Deeda kiyi godiya ga abin ‘da kika
samu, da. godewa Allah,.kin samu abin da kike so cikin sauKi”Na ji Ibrahim na gode Allah; amma ina ‘son naji dalili? Dole akwai dalilin yes akwai dalili daya ne’, shine ‘kawai kin -cancanta ‘da hakan, domin kina‘ da basira a aiki, you ur good in business.Sannan Sabeer yana son-haka
“Sabeer yana son haka? Me yasa Sabeer zai so haka?” .
Ibrahim ya ,juyo a fusace yace, “Ya isa haka! A halin yanzu ina cikin damuwa, kar ki Kara min da tambayoyinki. _
Sabeer na’son haka,‘ that means yana son haka, karki‘ Sake mini‘ wani , tambaya, baya ganan”
Ta tsorata kwarai da ganin yanayinsa, ba ta taBa ganinsa cikin zafi da tsanani’ haka‘ba Sai yau
’ Tuni jikinta ya hau ‘raWa, idanunta Saka yi ja, ta ji kanta na sarawa; Ba ta iya cemasa komai ba ta mike zata-fita. «
‘ A lokacin’ ne’kuma Sabeer ya turo qofa ya shigo’cikin Office din a rude. .
“Deeda! Deeda!! – Deeda!!!‘ Ba ki‘ “da‘ lafiya k0? Ba dai na jawo’miki zazzaBi ba?”
‘ Zai taBa goshinta ta yi saurin ’kaucewa,»ta dubeshi’-a fusace cikin daga‘ murya da Bacin rai tace “Ya isheka haka‘Sabeer! Bana son abinda ka kemin!!
Tana gama fadin hakan ta yi tsaki ta fice daga office din tare da‘rufo’kofar office din da karfi, garam. ” ‘Tuni Sabeer ya ji hankalinsa‘ ya ’yi mummunan‘ tashi a ransa ya ji ba‘bu dadi. Ya sunkuyar kai Kasa kamar zai yi kuka.
_ Ibrahim ya matso gareshi tare ‘da dafa kafadarsa’ ya ce, “Karka damu-Sabeer ba abin da ya sameta kawai gajiya‘ ne da ciwon kai, na dubatakuma na ba ta magani, ba ta ‘da ‘wani matsala, kar ka damu da abin da tace, Stress ne ya mata yawa
“da laifinama . Ya fada cikin rashin jin
dadi.
“Nina matsa’ma ta yau harna jawo ruwa
ya bugeta, ga shi yanzu na jawo mata zazzaBi”.~
. ‘ ’Hey! ba ‘kOmai ba wani abin daga hankali bane,‘kar ka damu Sabeer, just ka ragé shige.ma ta, ka» daina yawan _céwa’ za ka taBata k0 ka‘ kai” ma ‘ ta :hannuu, bata saba da wannan’ rayuwar. ba she will not like it, zAta iya yin tunanin ’Wani abu daban ka ji”
“Na ji Uncle IB, ba zan sake’ba in dai Deeda bataso, bana son abin‘ da zai dameta, zan je in-bata haquri
“Ka. bari ba yau ba, yanzu- tana- bukatar hutu, ka bari sai gobe,‘kar ka matsa. mata”.
“To Uncle IB k0 Waya ma kar in yi mata?” , ‘Eh ka bari sai. gobe.
Ya bata fuska ya ce,‘”ina son na ganni tare da’ ita- Uncle I wil idan ina’tare da ita”.
. Ibrahim ya ‘yi‘ masa murmushi ya‘ce, “Karka damu, you Will be with her, .ba kuna tare a office ba Tare ?
Yayi dariya ya‘ ce, “Haka ne, amma ‘ni dai Uncle IB sai na je’ko sau daya yanzu in gani ’ya jikin nata yake?” ‘ .
Kafin. ma yace wani abu tuni Sabeer ya juya ya fice daga’ Office din da sauri. __
Ibrahim ya jima yana kallon kofar yana‘tunani. .
Haka kawai ya ji’ ba zai iya komawa Gidan ba, gara ya zauna Busy a Asibitin ko zai ji saukin matsalarsa
‘ halin da ‘lnna mai Fura ta ga Deeda
ta shigane’ ya dameta matuka; .
Ta matsokusa da ita. –
“Deeda me ye yake damunki?”
Deeda ta matsa ta‘kwanta a cinyar Kakar ta ce, “Inna nima ban sani ba, kawai dai na ji zuciyata ‘ba’dadi ne.
Inna kin san me yake faruwa yau kuwa?”
“A’a sai kin fada'”; lnna ta ba ta‘amsaa
Nan, Deeda ta kwashe labarin abin da ya faru kaf ta’ fadaWa Inn’mai Fura. ’-
Inna ta girg‘iza‘ kai ta ‘ce, .”Gaskiya ne Deeda, abin’akwai’ alamar tambaya. Sai dai karki damu, ina‘ .ga ai gaskiyarki da amanarki .ne ya’ jawo har aka baki wannan matsayin
Jajircewarki; Ce tasa ‘kika kai .wannan’ matsayi
Ki cire damuwa daga ranki, ki karbi
Aikinki hannu bibbiyu”. “Na ‘ji Inna, ‘amma Inna kulawar da Sabeer ke min yana ban tsoro, yana sa’ ni ,tunani
a wani Bangaren’kuma ina ganin’ ba Wani abu bane, kawai haka halinsa yake, kar inje“ in yi masa zatOn da ba haka’ bane”.
‘ “Kar ki damu Deeda, saki ranki ba komai bane kar ma’ki sa wani tunani a ranki”.
, ‘ “To Inna. Wallahi kalamanki ba Karamin kwantar min da hankali sukeyi ba. sannan Inna ina so a ciki’n Kudinda na tara na ‘Aika a kaiwa Baba‘ ko na siya masa wani abu”;
Nan Inna ta Bata fuska. .
“Wane Baban? Baban naki da ya manta da ke, ya Yar dake?” ‘ – -_ ‘
“haba Inna, ai koma‘ me ya yi shi Ubana ne Mahaifi, don .ya yar da ni‘ ni dai ba zan yar da- shi ba, in dai ina neman albarka’ da gamawa duniya duniya lafiya- dole» in je in da yake in nemi albarkarsa”‘
Inna_tace, “Shi kenan tun da haka ‘ki‘ke so, zan baiwa’ Tabawa’Kudi ta aika masa da su. Sannan karshen watan nan zamu je Kauyen ki gai da’ shi da sauran ’yan uwa”., ‘
Ta yi murmushi; “
“Yauwa Innata.Allah Ya barni da’ke”..
“Améen ‘Deeda Inna”. Ta- fada tana dariya. ‘ ‘ Haka Sukayi, ta hira, motsin shigowar
Sabeer yasa Deeda ta’yi likimo ta rufe idon ta A Cinyar lnna kamar tayi bacci. Tana jinsa ‘da . Inna suna ta hira. , ‘ Motsi kadan sai ya cewa Inna, “Jikinta – _ ba zafi dai k0? Ba zazzaBin k0?” ’
Inna tayi dariya.tace “Ba komai Sabeer, gajiya ce kaWai, Bacci ta ke tana hutawa.”
“To ‘
‘ Ya’ fada’yana‘ murmushi yana kallon fuskarta,“ya kasa_tafiya. ‘ ‘
Déeda tun tana jinsa sama-sama har‘
BaCCin gaska ya dauketa ba ta san tafiyarsa’ba._ ’ .
‘haka ta ‘kasancé tsakanin Sabéer” da Deeda, ya’,.dinga shige.mata da nuna mata’ kulawa qarara, ya yin da ita kuma’ ta dinga. kauce’masa
Ibrahim ya dinga gujewa Deeda da tambayoyinta. .
Sabeer kuwa yini yake ‘yana kallonta a office wanda. a wannan lokaci yafi masa kowanne lokaci .dadi, ya yin da kusan aiki tare §ukeyi, ta yi .nata aikin ta yi kuma nasa, su yini tare, su yi hira tare, bacci ne kawai’ ke rabasu. Tun Deeda tana kauce masa har’ dai daga ‘baya ta sake dolenta, sabo data saba da hakan.
** **
SAFIYAR ranar Litinin ‘ ne itace safiyar ranar da Ma’aikatan Kamfani suka tashi da ; ‘ yajin Aiki akan suna son qarin ‘Albashi k0 kuma a basu gidajen zama a kusa da Kamfani
Dr. Sulaiman k0 ya ce ba zai Kara musu
ba, sabo da bai jima da yi musu kari ba, kuma yana ganin gidajen da ya basu basu shi da nisan da‘ sai an musu canji. ‘ Haka kamfanin ya samu kusan sati ba Ma’aikata, Wanda. Dr; ‘ sulaiman ya yanke hukuncin zai‘kore‘su‘ ya dauki wadansu sababbin Ma’aikatan. ‘ idan sunqi dawowa
Haka sauran Directors din Kamfanin suka bi bayan shawararsa, wanda shi Sabeer bai . ‘ So haka ba, yanaganin’in har an koresu ba a yi musu.’ adalci
va; saboda da su aka kafa ‘ Kamfanin. ‘
Office din Dceda.ya,shiga.wanda:ba ta yi mamakin ganinsa ba, don kuwa ya Saba shiga kowanne lokaci. ‘
To amma Kuma abin da ya’ba ta . mamaki shi ne yadda ya shigo office din ba
‘ tare ya yi ma‘ta magana ba ya samu waje ya ‘ .‘zauna ya yi’ shiru yana tunani, SaBanin da, da idan ya zo zai yi ta mata sumbatu k0 kuma ya saka mata ido ya yi ‘ta kallo
~Shirunsa da ~natsawarsa’ya daméta‘, ta tashi daga inda fake ta ‘bar’aikin da take ta matsa kujerar da yake zaune ya yi Tagumi, ta durkusa a gabansa ta kalleshi cikin sanyin‘ murya ‘tace “Sabeer‘ mene ne ke damunka? ‘ ’
Shirunka ya dameni, ba ‘haka naSan Abokina Sabeer ba a baya. .
.Ya kalleta ’Cikin damuwa ya ce, “Deeda matsalana na. Kamfanin nan ne
day Daddy ‘yace zai koresu _idan sunqi su koma kan‘ aikinsu kuma sun kafe a kan ra’ayinsu in matukar ana son su koma aiki sai an, yi musu abin da suka nema. ‘ ‘
To ‘gaskiya ni kuma ina ganin idan aka koresu ba a yi musu’adalci‘ba. Ki duba’ki ga,.da su aka kafa‘Kamfaninnan, da shi ne sukeci, suke sha su- da’iyalansu da suturta su. – ‘
” Dazu da na shiga indasuke na yi. musu korafi, amma da na~ji nasu sai naji ‘ai ‘suma da gaskiyarsu.- ‘
Haka kuma da na yi magana da‘Dadday ,shima sai na ji -yana da gaskiyarsa. Yanzu ya dora min ‘nauyin ‘kare Aikinsu, yana so komai ya koma dai-dai ne nan da zuwa ranar Litinin’ din nan mai zuwa, sabo “da . .lnveStors” na Kamfaninmu suna ta janyewa, haka masu shirin Investing suma sun fara tafiya ‘ wasu Kamfanunuwan. _ ‘Deeda’ni ban Saba da irin wannan ‘ ba, sannan ‘ Uncle ” IB yaqi tallafawa “ya zare hannunsa; yace wannan aikina neba nasaba.
– Daddy kuwa ya bar komai a hannuna, na rasa yadda zan Bullowa al‘amarin nan, wannan shi ne ya sakani cikin damuWa da’tunani”.
. Deeda tayi murmushi ta ce, “Abokina ya fara fahimtar responsibility dinsa da sanin damuWar Wasu da matsalarsu.‘
Ka kwantar da hankalinka, ka dauki . abin dasauqi. -‘Kar ka damu komai zai tafi dai—da yardar Allah. Kuma Allah Ya ga zuciyarka da‘ niyyarka,’ Shi zai taimake ka, kar ka karaya, ina tare da kai! Deeda na tare‘da kai Karfe naWa. ne’ ‘Meting din?” “Karfe goma sha daya ne’ ‘ Ta kalli agogon’da ke bangon office din,'”Yanzu Saura minti talatin ke nan”; ‘ Ya girgiza‘ ma ta’kai alamar eh Ya. ce, “Yanzu haka Daddy da sauran Darector’s‘ suna a (Meeting Hall) Leburorin ‘duk sun taru”‘ .
“Karka damu Sabeer, duk da ba lokaci amma zamu san abin yi”.
, “Ban da ni a Meting din, amma zan taimaka, _dukda ba ’lokaci mu‘ tsara, amma yanzu ba lokaci; ina ga magana kada ya isa, magana ta _nutsuwa da farantaWa da ’farantawa juna sanin darajar juna da muhimmancinsu”,
,Wayar SAbeer ne yayi Kara. Ya kalleta ya ce,‘ “‘Deeda Daddy ne ‘Ya fada kamar zaiyi kuka. ‘ ‘
‘ “Kar ka damu ka_ shirya kaje yanZu, ina ga abin’ da za a yi, ka‘yi_.Connecting dina da Mating Room din na ga me ake, cewa mu dinga magana a’Waya, kasata-a Kunnenka, insha Allahu komai zai ‘tafi daidai”. ‘ _
‘ Karfe’ sha daya’. suka’ hadu aka fara Meting,din suka’ kasa shawo kansu
Deeda dake hangensu kuma tana jinsu, ya yin data lura Sabeer‘yana cikin rudani, yana kuMa a tsorace
tace”Kwantar da hankalinka Sabeer ka nutsu ka maimaita duk abin da na ce.‘ Sabeer ka yarda da ni?” Ina kallonka ka yarda‘ dani ta girgiza kanka zan fahimta. ‘
Jin haka yasa ya‘girgi‘za ma ta kai.
“Alhamdu lillahi, yanzu” kamaimaita abin da zan’fada‘maka..‘_ –
Guri ya, yi tsit, Sabéer ya mike ya fara magana. ” – ‘ “Na ji duk abin ,da ku ka ce, daga kowanne Bangare
Ni dai’ a ganina ‘da hangena, kamfanin nan ya kai wannan matsayin da nasara
ne sabo da Ma’aikatansa, ’ba, don-mu masu Kamfanin ba, saboda qo‘karinku da jajircewarku, Zuciya’ daya tsakani da Allah, don haka dole mu durajaku kuma mu girmamaku, kuma mu yi muku godiya;
A ganina. dukkanmu. matSayin (Family)daya muke, ‘yan uwan‘juna, DANGIN jUNA,‘ .aduk lokacin da Kamfani’ ke cikin matsala taruwa ya kamata muyi mu‘cetoshi, Yadda zamu’ gyara
A halin yanzu muna so ku bamu hadin kai mu samu invistors su daina, janyewa, . ku‘ma mu samu masu Investing’idan kamfani ya habaka aka samu riba, insha Allahu za mu yi muku yadda kuke so kamar yadda muke so. ‘ ‘
A yanzu ina fatan kun fahimci maganata?” ‘
_ Tsit! wurin ya yi. Shugabansu ne ya mike ya ce, “Mun ji .bayaninka, kuma mun’ ‘amince. Bamu san cewa Kamfani ya daukemu da daraja hakaba; bamu yi zaton Kamfani ya san muhimmancin. mu ba sai yanzu.. “
‘ Mun yi matukar farinciki dawannan ,bayani kuma muna- tare da Kamfani dari bisa dari
: ‘A’shirye muke do mu bawa Kamfani lokacin da ‘ya nema, muna godiya da sauraron kukanmu’ da kukayi’. Mu kUma “muna tabbatar muku da .cewa za mu koma bakin aiki ba tare da bata lukaci ba.
A karshe muna dada ba da hakurin rashin jituwar da muka samu . Sabeer ya yi murmushin jin dadi, “yamiqe
tsaye yana dubansu yace”Mu ma muna godiya da
wannan goyon baya da hadinkan da ku ka bamu.
Allah Ya taimakemu Ya taimaki Kamfani, ya barmu tare”. Kowa da ke Wajen Ya amsa da,’ “Amin”. ” Bayan Sabeer ya ‘koma ya zauna, .sai jagoran churoma Mallam Sule ya mike ya yi, Sallama, suma ragowar‘ Leburorin suka’mike bayan sun gama fita Wajen‘ya yi tsit Wannan ya kalli wannan, wancan ya kalli Wancan. ‘: Duk abin da ke faruwa Deeda tana can daga office dinta tana kallonsu, murna ya cika mata” zuciya sabo da samun nasarar Sabeer Nan suka mai da kallonsu gareshi, ‘Mataimakinsa, yace, “K0 za ka iya ‘yi mana bayanin_ abin da ka yi yanZu, me ye :ma’anar hakan?” ‘
mu koresu, in wasu sabbi su’ka zo kafin su gane aiki sai kamfani ya yi asara wanda ba za mu so hakan ba.
Mu bisu cikindabara da hikima yadda za su yi mana abin da mu ke so”. “Wow! ‘.’ Daya daga cikin ‘Directors’ din ya fada. ,
“(What a smart move)
Daya daga’cikinsu ya ce,- “Sati‘guda kenan muna fama dasu amma gashi yau ka yi maganin matsalar lokaci gUda”. ‘
Nan fa suka yi ‘ta yabon’sa suka watse suna murna, mahaifinsa ya taso ya matso kusa da shi ya kalleshi, hawayen dadine- suka cika masa idanu yace “Sabeer yau“ ka birgeni ina alfahari da kai. Oya, give me a’huge
Fadawa jikin mahaifinsa yayi yana murna, shima bai hakura ba hawaye ‘yaji na zubo mai yace “I love you Dad. [I promise to Work hard); Ba za ka sake samun matsala da ni ba
‘Wel done Sabeer. Allah Ya taimake ka, Allah Ya yi maka albarka, gobe Yayarka tana kan hanya murnar ganin Sabeer, sosai zata ga canji, Sabeer- ya kara girma,- Sabeer ya’ zama babban
mutum, interligent
Sun rabu cikin‘ farinciki da kaunarjuna irinta uba da da inda Mahaifinsa ya yi masa alk‘awarin bashi duk abin da yake so, ‘a rayuwa muddin dan adam na‘ iya’ ba‘wa mutum da gudu,. da murna Sabeer ya fita’ ya nufi office din deeda da gudu yana kiranta”. ‘ “deeda! Deeda Deeda!!!” ‘ ~ Dama’ .tayi tsammanin hakan, ta yi dariya tace “Wow! Abokina ya dawo; cikin nasara‘ Nan suka’ kWashe da dariya gaba dayansu sannan saka nemi’ Wurin’ zama suka fuskanci juna, ya soma yi mata‘wannan kallonda bata Sonsa . Yana cikin tsananin farinciki ya ce, “Deeda na ‘gode,
ya ce, “Deeda ban San ya zan yi in fasalta miki murnar‘ da nake cikibA
Ya kalleta; “in fada miki wani abu zaki yarda da ni‘.’.toki yarda gaskiya na’ke fadi‘?” Ta yi murmushi tace;_”Kwarai Sabeer”.
Ta, yi murmuShi gami‘ da kwantar da kai
:Na yarda da’kai Sabeer. ‘I trust u
“Deeda ki yarda a Wurina you are the best, a wurina yanzu’,’ rayuwata itace deeda, kuma Deeda ita ce rayuwata, Deeda itace farincikina, Deeda itace rayuwar Sabeer deeda itace farinncikin‘ Sabeer, Deeda ita ,ce zaka gani ka gane Sabeer deeda ita‘ ce (Identity) na ,Sabeer don Allah Deeda karki’rabu dani
hawaye ya gangaro masa
“deeda please don’t leave me sabeer
Ya tsinci kansa a cikin tsananin son Deeda wanda ya so yafi qarfin zuciyarsa, ya dinga jin tamkar yajawota ya hadiyeta akoda yaushe
ji yake tamkar ya jaWota ya‘rungUmeta ya ‘kwanta’a jikinta ya fada mata irin tsananin‘ ‘son da yake mata, ya kwantar da kai“akan‘ kujera’ yana‘ fidda numfashi sama-sama yana kallonta .yana shakar iskar dake hudo sassanyar qoramar dake cikin zuciyarta
“deeda kiyi alkawari ba zaki kyaleni’ba kiyi_ min alkawarin za’ki kasance da ni har’ abada
Ya fada muryarsa kasa-kasa cike da rauni da kuma shaukin so ‘ ‘ ‘ ‘ .
~ Ras! Ras! kirjinta ke bugawa Kalamansa sun firgitata, sun rudata, hankalinta ya tashi. . , ‘ ‘ ‘ ” ‘ ‘
Shike nan abin da take gudu ya’ faru, Sabeer sonta ya keyi..
zufa taji ya Fara keto mata ta mike, “Ba zan bari haka ta faruba da sauri ta miqe ta fice shima ya mike ya bita.‘ . ” _ “Deeda please tsaya, kar ki ‘ kyaleni
Ba ta saUrareshi ba, kafin ya ankare ta Bace ‘masa. hankalinsa’ ya. yi mummunan‘ tashi, duk abinda sukeyi lbrahim najinsu kuma yana’kallonsu, dama_ yayi.zaton Sabeer ya fara son Deeda .tun ba yau bA
” Hankalinsa ya tashi da abin da, yaga ya faru. Yanzu me ita yarinyar’ deeda take nufi Shin ta yaya, Zai
soma controling din Sabeer ‘da wannan; sabon” matsalar data kunno kai”?
“Ya ‘_ Allah!” . Ya ‘fada“: cikin damuwa.
Oya a kafta
www.Facebook
com/abdullahi.Ismail.salanke