Birnin gayu13

birnin gayu

chapter13

‘Dedda”. Ibrahim ya kirata. ‘ “Shigo mana’Da kyar ta iya daga kafarta‘ta shigo ‘falon. ‘ Ya yi murmushi ya ce’_”Kinjini Shiru k0? Ina ‘basu’ga zuwan Yayatane shi yasa muka kasa haduwa. Wannan ita ce Yayata’ farida kuma Matata rabin rayuwata, Sister din Sabecr da ya keji da ita”. da kyar ta iya bude Baki na rawa tace”Ina yini‘.’” ‘
Lafiya lau Deeda”.ta fada hade da dariya. ~ Taja hannunta tare da cewa, “zo in kalleki da kyau Deedan Sabeer Nan ta sunkuyarda kai-tana‘kokarin hadiye kukan da ya’ke kokarin kufce mata” ‘ farida tace”‘Sabeer baisan kyau ba da na tambayeshi kinada kyau yace a’a. Deeda na
naji labarinki ‘a bakin Sabccr da Ibrahim, Ina yi miki godiya gareki sosai kin kula da Sabéer da Ibrahim duka, na ji labarin ma kece. (Suctarey) dinsa kina taimaka masa SOsa‘i.
– Maganar gaskiya‘~ Sabccr.yana‘ matukar buqatarki just imagine Likita da zama business man kinga k0 hanya basu hada ba; amma sabo da tsoron Asibiti da’Sabeer yake ya dage a Kamfani, Thanks
deeda‘ta sunkuyar da kai, hankalinta ma ya yi‘ nisa, batajin mema take fadi
“Dccda”. Ta dafata
Ta mike da sauri; tace  Inna na‘ nemana”. ’ ‘ .
bata saurari ‘me zata ceba ta fice
‘Tana fita waje ko ‘ta fashe da kuka mai karfinngaske; lbrahim yabita da kallo yaji tamkar ya bita amma ya kasa faridan ta lura da halin’da ya shiga, sai___‘dai bata ce maSa kOmai ba
‘ A lOkacin ‘Sabccr ya lura yace, “‘Unclc ib kamar muryar Deeda. naji yanzu’? Sister Deeda tazo nan yanzu ne’?” . .
eh yanxu ta fita
Nan ya fita da‘ gudu ya bita yana juye-juye ko zai ganta. . falon ya yi tsit, Ibrahim ya kalli farida yayi murmushi “Ina; zuwa”. . ‘ . “To sai ka dawo Bari nima in shiga ciki in yi shirin Sallar Magariba”. _ ~ .- ‘ . .
Deeda -kuwa bayan fitarta ta nufi can wani _ ’lungu ‘inda ba _jama’a.ta durkusa ‘a’wurin tana wani ‘irin kukan bakin‘Ciki da Bacin rai da karfinta kuwa, saboda Ibrahim ya mata» bazata; tayi niSa cikin ‘sonsa,. dukkan’ wani- burinta,‘ Mafarkinta ‘da. tunaninta na Ibrahim,ne a matsayin ABOKIN RAYUWARTA, mutumin da .bai taba~sonta ba,’ mutumin ,dabai ma san tana yi ba,-yana~da’ Matarsa da ya ke matukar so batada waje ‘a zuciyarsa ,da rayUWar Ibrahim. _’
“Wayyo Allah! _Y’a zan yi in‘ cire Ibrahim: a zuciyata?” Deeda me ya.samek‘i ki ke kuka‘?’ Daman:  nasan nan zan sameki
Dccda me ya sameki?” KI yi shiru ’.don
Allah’
Saheer ne, shima ya durkusa a gabanta kamar zai ma ta kuka, ganinta a wannan halin ya daga masa hankali fiye da wanda ya ke Ciki.
“Deeda mene ne?” ‘
Nan yakai hannu zai share mata hawaye ta bige hannunsa. . ka Kyaleni bana so Ta fada Cikin daga murya’.
“Kuka na ke son yi,.kar ka yi kokarin tsai dani
. “Sorry”. ‘Ya fada cikin sanyin murya. – ;”‘Yi hakuri _ ba’ Zan ‘sake hanaki ba, kiyi‘ kukanki da karfi tun da kina so ba zan hanaki va”, Nan kuwa _ta kara fashewa da kukan, kukan bakinciki, kukan takaici -Yasata a gaba yana- kallo, ya rasa ya zaiyi, kawai shima sai ya soma tayata kukan. haushinsa ya kamata ta tashi zata tafi, ya Sha gabanta. “Deeda na miki laifi ne.’ . ‘ Nina saki kukan Deeda‘.’ Ki’ yi hakuri deeda l like u  kukanki na daga min hankali”‘.— “Sabeer ka‘kyaleni .da a’bin da ke damuna”, “‘Meke damunki Deeda?” . . ‘ “Nayi rashine  na yi rashin wan’da na keso, na fahimci bai taba sonaba  yana da Mata
yau na fahimci ‘kuma bani da ‘fili a zuciyarsa da rayuwarsa, don haka na ke yiwa kaina kukan halin da ‘na tsinci ‘kaina”. .- ,Sabeer-ya kalleta. a rude hankalinsa a tashe ya cé,’ “Amma Deeda ai ina
“sonki…
‘ deeda _na., fada miki kece rayuwata deeda Aure na keSO mu yi har [htha S-na fada maka “Sabeer bana sonka – Ta kalleshi “Sabccr ba ka fahimci ‘me nake fada bane? Na rAsa’ wanda nake s0,hakan ba ‘zai sa in auri wanda bana so ba. Sabccr na fada maka ban taba
sonka ba, na fada maka tunda kuma yanzu ma na maimaita. Ibrahim shi nakeso ba Sabeer ba”.
Dccda kar ki yi’ min haka Dccda me nene
ba kya so a halina in canja
Babu Sabccr, your are a changed Parson shi
ya sa nafada .maka’ gaSkiya,‘bana so in ya‘udareka.
don ina ganin girmanka da mutuncinka, amma
‘bana sonka, don haka‘ka kyaleni please na rokeka
ka rabu dani bana sonka”.
‘ ,tana gama fada  ta- wuce zata karya kwana kenn  suka hade da”lbrahim,»yaYin da Saheer‘ya kasa koda
motsi, maganganunta sun tada’ masa hankali. haka ya dinga jin sonta yanzu ya fara jinsa sabo a ransa. Ibrahim ya tareta‘. ‘ ‘ ‘ ‘ “’Meye haka » Deeda? Wannan wane ’irin magana naji kina fadawa Sabeer
– Ya’ ma za a yi- kiyi tunanin haka ni’ ‘dake? Kin san tsakaninmu ,mutunci ne tsakaninmu, Likita ne da marasa lafiya”.
kwarai”. Ta amsa masa cikin’ takaici. . – 1 “Yama za a yi na yi tunanin ‘haka tsakaninmu k0? -‘ ‘ Saboda ni bani da Zuci’yar son ‘Namiji k0, sabo da ni ba mutum me. rai bace
‘ ‘_ Lokacin da’na ke tare‘da kai. na ke yin duk abin da kace baka tambaya me yasa na .keyi ba, lokacin da na jure duk wahala da wulakanci sabo da kai, duk baka tambaya me’ yasa ba sai‘yanzu da na ce ina Sonka za ,ka ce me ya sa‘? –
Ni zan tambayeka me yasa ka yi min haka Mai yasa duk ‘tsawon lokacinnan da’muka yi da kai ba ka’ tabaa fada min kana da Aure ba;? ‘
, ” Baka fadamin  farida Yayar Saheer Matarka
bace meyasa kamin’ haka?
Ka bari na zolayi kaina, na‘ yaudari kaina, na za ta kaima za ka soni, na dasawa zuciyata sonka, ya ka keson in yi Ibrahim?
Ta fashe‘da kuka. Ya ji tausayinta sosai, amma sai ya daure ya yi ta maza ya Bata rai ya ce, “Ni ban taBa kallonki da haka ko daukanki a haka ba, don haka ki yi saurin cireni a ranki”; ‘
Ya ja hannun Sabeer.
“Z0 mu tafi Sabecr”;
Kuka ya ke, ya fada jikinsa.
– “Uncle 1B me ya sa.ba ta sona sai kai? Me yasa Uncle IB, ina son Deeda.” ‘ , ’ “Na ji Sabecr, zo mu tafi a yanzu Deeda na cikin fishi ne in ta huce sai mu dawo mu yi magana a nutse. ’
“Ba sauran magana a tsakaninmu”. Ta fada cikiu tsiwa
“Kamar yadda kace in cireka a zuciyata, ka fadawa kaninka ya yi saurin cireni a nasa zuciyar tunda na rasa Ibrahim ba zan taBa auren wani ba, haka‘ba zan taBa sake‘ son wani ba, a rayu har abada a haka, dama can haka na ke rayuwa, zan koma inda na fito
Jin haka ya sa ya juyo ya kalleta ya ce “In zaki iya tunawa dama ba ni na kawoki BIRNIN GAYUBA
ba, Kaddara ce ta hadamu a Gidan nan, don haka kima kanki adalci..
Kiran sallah ya katse masa maganar, ya ja hannun Sabeer. –
‘zo muje Masallaci”. ‘
‘ Bai masa musu ba ya bishi, ‘sai dai’ ya juyo yana kallon Deeda tana tsaye .hawaye na zuba a idanunta, ya ji zuciyarsa kamar. wuta’
Sabee‘r ya dinga jin sabon sonta mai Karfi na shigarta Haka ya dinga yi ma ta wani mayataccen .KALLON so har suka bulle
.; MasallaCi suka wuce’kai tsayé'”suka bi Jam’i, ya yin da Deeda ta. koma ciki da tsananin’ fishi da kunci da kuma Bacin’ rai.
Bayan ta idar da sallar ta kife kan Sallaya tana wani irin kuka tana addu‘o’i tana neman dauki da saukin zuciya a wurin Ailah. ‘
Inna ne tazo ta eungumeta tana bata baki da‘ lallashi. ‘
Bayan Ishsha Ibrahim suka koma- ciki tare da Sabeer yana, riqe da hannunsa. ‘
Farida ta‘taresu Cikin murmushi da dariyarta tace, “Kun shigo? Yau namana girki da hannuna zamu hadu mu ci kamar yadda muka saba”. ‘
Gamin yanayin ,Sabeer ya sa ta fahimci .abin da ke. faruWa, sai dai ,ba ta ce masa komai- ba, sai’ matsowa kusa da shi da ta yi ta ja hannunsa tare da ja masa Kujera ta zaunar da shi’ta sa masa Abinci.‘
“Sabeer yau Sister ta ma ka girki, fara ka fada min ya kaji? Bari in‘ -je in kira Daddy yau tare za mu hadu mu ci Abincin harda Momi’
Nan ta fice ta barsu; Ibrahim ya sa masa ido ya; rasa ta ya zai bullo masa har yaga gara ya yi kuka dayin magana ‘akan wannan shieun nasa, Allah kadai ya san guguwar da ya binne a zuciyarsa. ‘
Ya zura masa ido a ransa yace, “Sabeer ba ni da abin da‘ zan maka yanzu sai. dai ka yiwa‘kanka.
Shigowar Daddy _da Momi ya katse masa tunani.
Wurin ya yi tsit kowa na cin Abinci. Dady
yayi dariya-yana yaba’ Girkin, Farida,
‘qaran da Cokali‘da Plate din da Sabeer keyi ne yaja hankalinsu gareshi. Abincin ya keci da sauri yana kokuwa da Cokali da Plate din yana ci da sauri tamkar wani zai Kwace ‘mai Abincin.
_ Bai ankara. ba har Abin‘cin’ ya kare, sai kai Cokalin Baki ya yi yaji babu komai;-Ya mike da sauri ya sake bude Kular Abin’cin ya sake zubawa yana ta‘ci ba k0 sassauci.
Nan suka zuba mai ido .suna kallon ikon
‘Allah
wannan ya kalli Wannan. Farida ne ta’ yi- Karfin hali‘ ta taso ta ‘zo‘ ta sa mai Ruwa _a Cup ta mika masa, ya karBa yana sha da sauri’ duk— ya juyeshi a jikinsa, ya yi wurgi da ‘ Kofin yana numfashi da Karfi tamkar wanda ya yi tsere.
Farida ta shafa kansa. – ”
(Relax) Sabeer (Easy) daukeshi a; hankali, kwantar da hankali”- H/
Kwantar da kansa ya, yi ‘a. jikinta, ya rikota hawaye ya zubo masa
“Sister ya zan yi? Sister ya zanyi? Sister ina, son in fita daga halin da na shiga, .bana son za’ma cikin wannan hali Sister! Kirjina ciwo, zuciyata na zafi. Sister ki taimakeni”.
‘ Daddy ya. mike hankalinsa a ‘tashe. “Sabeer lafiyar ka? ‘ Me ke, faruWa, me ke damunka, me ‘kake
SO?” : ~
Nan ya mike da sauri ya nufi gun Mahaifinsa ‘ ya fada jikinsa yana kuka. “Daddy Deeda na ke so Daddy Deeda na ke so Daddy ka bani Deeda
‘ lna son zama tare da ita, (I like her) Daddy ina son in Aureta. Daddy ka aura min Deeda”.
Baban ya rungumeshi sosai zuciyarsa ya masa zafi ganin dansa cikin yanayin da bai taba ganinsa.ba
Momi ta mike cikin mamaki. ..
“Sabeer Deeda ka ke so?”
Ya girgiza mata kai.
“Deeda na keso, amma ba ta sona”.
“What?” Daddy ya fada cikin zafin zuciya da bacin rai.
“Ba ta sonka, ita waye?”
Sabeer ya kalli Daddy.
“Kae ka yi mata tsawa in ka ma ta tsawa zata gudu ta barni, nima fada nake mata da tsawa shi yasa bata sona, zan je in roki Allah ya huci zuciyarta ya sa Deeda ta soni”. .
‘ Da gudu ya bar Falon’ ya je ya yi Alwala yazi ya tada Sallah cikin nutsuwa da kaskantar da kai, cikin Sujudi ya dinga kuka yana Addu‘a yana kai
kukansa gun Allah,.yana rokon-Allah ya bashi Dccda, . Dukkansu suka koma kallonsa   ‘ Dr. Sulaiman ransa ya yi mammunan baci, . hankalinsa ya ‘tashi,‘ bai taba ganin dansa a kwatankwacin wannan yanayi ba. . .Momi ita kanta sai da ta tausaya masa. -“Ibrahim”. dr. Sulaiman ya kira‘shih Cikin babbar muryar yace‘, “Ina Deedan take? Ina son ganinta yanzu”. – Ibrahim Zuciyarsa ta harba. Me Daddy zai yiwa Deeda? “Daddy bari in: kirata”. “A’a”. Ya tsai dashi zan je da kaina”. ” Tare suka fafi duka
. ‘ ******
‘ ‘deeda na ;, kwance tana kuka sai ‘ hayanniyar jama‘a taji. ‘ . ‘jikin Inna Mai fura ya hau rawa tana tunanin ‘lafiya kuwa, ganin
shi da kansa mai BlRNlN GAYU a gabanta, hakan ya firgitata. Mutumin da ba ta taba tunanin zata ganshi a gabanta ba, ‘duk’da k0 tana cikin gidansa; bata da matsayin ganinsa.
zo  Deeda Alhaji zai yi magan’a da ke. ‘ .
‘ momi ta fada lokacin data ke kokarinjawo. hannunta zuwa‘gaban‘Daddy;’ ” ‘Daddy ya kalleta ya ce “Kece deeda’?”
Ta girgiza masa kai alamar eh “Kece wacce ki ka kai ki ka isa ki Batawa dana rai‘?  . Dana gudan zuciyata, gudan jinina da ‘ni ban taba kuntala‘ masa ba sai ke”_’ . Ya fada gami da nunata da yatsa cikin tsawa yace, “Ba a yi‘ wani’mahaluki ‘da’ zai kwana ya tashi ya ci ya sha ya tufata ya samu lafiya a BI’RNIN GAYU ba ya ce zai Wulakanta gudan dana. Ba ke a qasarnan baki daya . Ke ba ki isa’ba”. . Tsawan da ya sake sai da ya gigitata ta rude . ta tsorata gaba daya ya cikamata ido. – Ya ci gaba da cewa, “Tun da na ke ban ga‘ dana ya S0 wani abu haka ba, ban taba ganin sa .cikin wannan hali ba, ban taba ganin ya so mallakar wani abu haka ba, ban taBa ganin (Desperation) a
tareda shi irin na yau ba. Sannan rana ta farko da ya so abu har cikin Zuciyarsa tsakani da Allah,”kuma bai nema da fada, tsaWa k0 karfi ba. Don haka Sabccr zai samu abinda yake.so k0 da kuwa kece ‘ – A kullum ina cikawa dana burinsa ina ba shi ‘ abin da, ya’nema.” haka’kwanaki alkawari na ‘masa zan bashi duk abin da ya nema, don haka zan cika alkawarina, dan bawa Sabeer abin da ya keso, zan ‘auraWa dana .abin, da .ya keso”. ‘ Cikin dakakkiyar murya .deeda ta kalleshi tace”Bana Son danka, don haka ba zan aureshi ‘ba, ni ~ba Kaya bace da za ka bawa danka, mutum ceni. mai rai ’mai Zuciya, ba yadda, za a yi in rayu’da’ abin da bana so”,, Ba Daddy kadai ba, koWa ya yi mamakin kalamanta. > ‘ Daddy ya kalleta, “Ke waye‘? ‘Yar Gidan uban waye? meye asalinki?  -zuri’arki da har ki ka isa_’ki ’kalli tsabar idona ki fada min‘haka?” Ya yi murmushi. Zan nuna miki isata zan aurawa dana ke. Yanzu na kara fahimtar me. ya Sa Sabeer ke sonki.
lallai zan nuna miki isata da‘ yadda zan bawa dana abin da yake so; ,za ki ga yadda zan mallakaWa Sabeer abin’daya keso Yanaa gama fadin hakan ya juya ya tafi Ya kira MOmi da Ibrahim yace su biyo shi yana son magana ‘dasu- yanzu, ‘sannan yace Farida’ta lallashi ’Sabeer ta’kwantar masa da hankali ta .fada masa gobe’‘babansa zai mallaka masa abin da yake .so.” ‘Duk suka amsa masa da, “To”. Suka fice. ~ Ibrahim hankalinSa ya tashi, damuWa ta ‘bayyana a fuskarsa. ~ ‘- ” Bai‘ ‘taBa zaton’ Wannan alamanein zai ‘kai’ matsayin da ya kai a yanzu ba. – ~ Suna fita Deeda ta fashe’da’kuka. cikin kukan take cewA “Inna mu tafi mu bar Gidan nan. Inna mu koma ‘”Kauye!’ Inna bana son BIRNIn ‘Inna mu
. Kakar ta fashe da kuka.
V”Gaskiyarki Ddeda, mu, tafi ,; Wannan alamari yaban .tsoro; mutanennan za’ su iya. yi… mana komai. Yanzun nan zamu bar’musu gidansu.””‘
Abin da ba su sani ba, Daddy ya riga da ya bada ordar rufe kofofin BIRNIN GAYU gaba daya,
a sa guard ba mai shiga ba mai fita sai da saninsa. ”
Haka suka ‘dinga bin Kofofin BIRNIN GAYU amma ina ba hanyar fita, haka suka hakura suka dawo
Duk da hakan Deeda ba ta‘ Karaya ba ta nemi Wayar Ibrahim da ya taimaka musu, amma ba hali sabo. da yana tare da Daddi.
. Sabeer ” kuwa Wayarsa ba ta ‘shiga haka suka‘ rungumi juna ita da Inna suna kuka. ‘ _
* **
a can cikin Gida kuwa Daddy ’ya sa . Momi’ da Ibrahim gaba da tambayoyi
akan Deeda da asalinta da inda ta fito da yadda aka yi taxo  BIRNIN GAYU. ‘ ‘
Komai da suka sani suka ‘fada masa‘: A lokacin ya yi, Waya ya hada Ibrahim tare da wasu mutane su‘ je Gidan Tabawa su dauketa a daren su je Kauyen su Deeda: a dauko masa ‘Mahaifinta da duk wasu danginta in akwai su a Kauyen.
Ibrahim dai badon ya so ba ya tafi, sai don‘ biyayya‘ da ladabi dabin umarni da ya ke
– Tabawa dai ta ga ikon’ Allah, da daddaré ta ji tsayuwar motoci Jeep a Kofar Gidanta sun- 20 sun tattarata a Mota. . ‘
Ibrahim ya karasa ,gabanta ’ya mata bayani. ‘ ‘”Ikon Allah, Wani abu sai masu kudi :da .mulki ‘  ‘ Ta fada a ranta. V
*********
, alamarin Sabeer kuwa bai san meke faruwa ba. Farida, ta je ta sameshi amma bata fada masa komai ba taci gaba da bashi Baki da lallashi. _ ‘ . Daga abin ya mintsineShi sai ya tashi ya yi ta. Sallah. ‘ Faruda_tasa masa ido’tana kallon ikon Allah.
‘cikin ranta taji tana sOn Sabeer .ya
mallaki Deeda, ta ji tana Son ‘Deeda ta auri Sabccn ‘ ,-“Bana ganin damuwar‘. kowa sai ta‘ dan uwana. – ‘
Burina Sabeer ya ‘samu abin da yake So Sannan Deeda alkhairi ce ga rayuwar‘ Sabcer, ita ce Macen da zata iya kula da Sabeer
_ Mace ce kamila mai. nutsuwé Wacce abin duniya ba ya .gabanta, Mace ta’gari.
Haka nan za ta zamewa ‘Ya’yan Sabeer. uwan ta gari wacce za ta haifar da al’umma na gari cikin tarbiyyarta.
A cikin Birnin gayu za ta kawo canjin rayuwa da tarbiya a BIRNIN GAYU. ‘ .
. “Ya ~Allah , ka. tabbatar da alkhairi
-*v* *v* *Q* ‘
washe gari da sassafe aka iso da
Mallam Audu da Matarsa da- wasu
tsirarun Danginsu da suka rage cikin BIRNIN KANO. , ‘
Sun saki baki suna kallon ikon Allah. .Cikin wani dankarérén Gida aka yi musu-Masauki, inda ba su taBa zato k0 ganinsu aciki ba a rayuwarsu;
‘ Wanka’ suka yi aka basu » Sutura da kyakkyawar Karyawa.
Abinci iri-iri. Duk wannan ‘hidimar’ Ibrahim keyi dasu. . Bayan sun nUtsu sun kintsa Alhaji yasa aka kiran malam Audu dOn ganawa Ya kalli .Malam Audu yace ,”Na San dai baka sanni‘ba, amma bazaka rasa jin su’nana‘ba? Ba ka kuma ~San dalilin kiran da na maka ba? ‘, Naji labari baka da wata sana’a k0 Wani aiki sai na Zuma,’_shima‘ yanzu baka da halin yi, don ‘haka nake son‘maka Wani habban gata in bar kana so”. ” ‘ Mallam AudU‘ya sunkuya jiki na rawa yace ‘Alhaji ina godiya, ban san Wane irin godiya zan maka ba, mutumin da ke cikin wahala ai ba’zaiqi ’rayuwar dadi ba. ; ‘ ” Alhaji ya yi murmushi yace da kyau Mallam Audu. Ka ga Wannan gidan da ka ke gani duk girmansa duk kyansa naka ne na mallaka maka, shi halak malak Ka yi rayuwarka da ‘iyalinka har abada a~ ‘cikinsa da’sauran ‘yan uwanka. , Kuma. k0 mutuwa kayi sai dai Magadanka su gaji gidan; ‘ Sannan ga’ tSabar .kudi zunzurutu har naira miliyan goma zan baka ka soma kasuwanci. ‘
sannan ‘duk wani abu da ka kake bukata kazo wurina kai tsaye. ,
Malam Audu da ya ji numfashinsa na shirin tafiya don gigita ya ga kudin da- bai taBa ganin yawan su ba k0 a Mafarki, ga dankararen Gida“
Ya mussuke ido don ya’ fahimci k0″ dai Mafarki ya ke Ya kwantar da kai yana ta godiya shi.
Sannan ya ce, “Wai Alhaji meye dalilin kyautar nan? lnba zaka damu ba”. ‘
. Alhaji ya yi mirmushi ya ce, “Ka yi tambaya mai kyau, .akwai dalili kwarai
Ni dai dan kasuwa ne, bana yin abin da na san ba riba. ‘ ‘ ‘
Ba wani abu nakeso ba illa iyaka  auren ‘yarka deeda da dana Sabccr a yau Laraba din nan nake sonka bani. Ina fatan ka fahimci dalilin kyautar? ‘ ‘
Ni babban ‘mutum ne mai kudi da suna, mai girma da ’mutunci. ‘
Don haka na yi’ kokarin yi ‘maka wannan kyautar ne kar jama’a su fahimci halin-da Surukina ya ke ciki na talaUCi, kazanta da rashin ‘abin yi.
Kaya komai .gashi nan, daga yau ka yi ‘sallama da lalauci”. ‘ wohoho kudi kudi kudi masu gidan gidan rana
‘ Mallam Audu ya washe baki yace “oho! Ashe Deoda gidanka take Aiki?
Ai tana min aike nadan abin kashewa, yarinya ‘yar albarka, ta dalilinta mun sami abin arziki. ‘ ,
‘ Allah Ya mata albarka, muna godiya Alhaji ko yanzu ka ke so sai a daura auren”. ‘
Alhaji ya yi murmushin samun nasara sannan ya dubi Malam ‘ Audu ya ce “Amma fa akwai wala ‘yar malsala kadan, ka yi kokarin fahimtar da ‘yarka cewa ya zama dole ta auri dana, kuma ta sashi farinciki, idan ba haka ba zan kuntata rayuwarta da ma ku da na kakarta‘ gaba daya, gara ta yarda duka mu zauna cikin ,farinciki.
‘ Ya mike, “dan tafia zan sa a kawo maka su ka yi saurin fahimtar dasu
“To Alhaji an yi an gama. Ai wannan mai sauki ne yadda ka ce haka za a yi”. ‘
“Da kyau! Ni na tafi
Har bakin Mota Mallam Audu ya bishi yana godiya. kamar zai masa sujjada
Ya dawo ya dinga murna yana washe baki yana zaga Gidan ya kasa yardarwa‘ kansa cewa wannan Gidansa ne.
“Ashe Deeda alkhairi ce agareshi ya koreta ya wulakantata? , . – .- Shin ta ya ma zai soma fuskantarta‘?_Taya zai soma sata har ta yarda da ‘auren? ‘ To amma fa ba’zai‘ yarda ya rasa wannan. dukiyar‘abanza’ ba.”Ni Ubanta ne, kuma ya zama dole ta yi abin. dana keso k0 tana s0 k0 ba ta so.” –
Daddy na komawa gida ya‘ cema Ibrahim yaje .ya dauko Deeda da Kakarta ya kai ta can wurin Mahaifinta, ya kuma tabbatar da tsaro’ a Gidan don kar su gudu. ‘”To Daddy”. Ya_fada Cikin ’ladabi,’ ya ‘nufi side din su Deeda. – Lokacin ‘ da. ta ‘ganshi ta yi tunanin taimakonsu ya zo yi, don haka bata musa. masa ba suka shiga motar ita da Inna suka tafi ‘ ‘ ‘ Tun da suka shiga Motar kuka take, idonta ya  kumbura luhu-luhu wanda hakan ba karamin kona zuciyar Ibrahim ya yi ba. , ‘ Ya ji wani .irin bakinciki da tsanar kansa ya kamashi. Ya ji kamar ya sa hannu aka ya yi ihu.
cikin fishi da Zafin rai tace”gidan Tabawa za ka kaimu daga‘ nan zamu shirya mu wuce Kauye”.
Ya daure fuska ya kau da kai ya
ce Ba umarninki nakebi ba, don haka zan kai ‘ki‘inda aka
umarcenida in kaiki.” ‘ ‘- . “Me ka ke nufi, ina zaka kaimu?” . ihu tasa masa amma kO kulata bai’ yiba. lnna ta sa hannu la rufe mata Baki tace, “Deeda rufe bakinki karki‘ Bata muryarki da hawayenki a banza, tunjiya kuka ki ke lamarin nan ya wuce saninki da tunaninki; ‘ . ‘
’ Yanzu Ibrahim ihunki k0 hawayenki ba zai tabashi ba, yanzu‘ Kaninsa da Uban gidansa sune’kawai,a‘ gabansa”.
Dole ta haqura suka iso ‘gidan, ya shiga ‘har ciki ya bude musu kofa suka fita ya ja motarsa ya tafi ba tare da ya sake k0 da kallonsu ba. ‘
Ya kara jan kunnen Maigadin gidan akan kar ya yarda_ ya barsu su fita.
Nan Deeda da‘lnna suka tsaya ‘juye-juye suna kallon ikon Allah, ba su san inda su‘ke~ ba, ba kuma Susan me yake faruWa ba. ‘
“Nan a ina muke Inna?” Deeda ta fada cikin kuka
cikin gidan ubanki kike sukaji an fada cikin firgici DA tashin dankali daga ita har Inna Mai fura suka zuyo don tabbatarwa DA tantance muryar DA sukaji shin gaskia ne kokuwa gizo kunnuwan nasu ke musu
Hmmmmmmmmmm

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE