Birnin gayu15

birnin gayu

chapter15

sassanyar iskar asuba mai Kunshe da ni’ima tare da tarin
‘ ‘ albarka, shi ya doki fuskar Farida, hakan yasa ta ja dogon numfashi tare da motsawa, ta dinga kokarin bude idanunta a hankali. Ta yi tsawon .minti daya a haka kafin ta fara fahimtar inda take da ‘halin da suke ciki. –
A nutse ta juya ta mai da kallon ta kan Ibrahim da baisan inda yakeba, tuni abinda ya faru a daren jiya ya dawo mata. Nan ta yunkura cikin Karfin hali ta mike duk da ba ta jin karfin jikinta, haka ta yi kokarin takawa zuwa ga’ ‘window’, iskar damina hade da yayyafi ya daki fuskar ta. Hakan ba qaramin dadi ya yi mata ba, nan ta yi Kokarin shakar iskar asubar gami da ware hannayenta yana ratsa ta. Hakan yasa ta ji ta samu karfin jikinta da kuma lafiyar jikinta fiye da da.

Bimin Gayu-3________Sa’adatu Waziri Gombe ‘
Ruwan sama ne ya sauko da karfi, ta miKa hannayen ta duka ta tari ruwan, sannan ta juya ta nufl gun Ibrahim dake kwance, ta zura masa ido tana-kokarin tantance wanna hali yake? Suma ne k0 barci?
A take ta shafe mai fuska da ruwan da ke hannunta, .hakan yasa ya- motsa tare da yatsina fuska yana kokarin bude ido. Ganin haka ya sa Farida ta saki murmushi.
Lokacin da ya bude ido ya ganta gabansa, ya yi zumbur zai mike tare da kiran sunanta, ta yi saurin mai da shi, ta kalle shi ta fadada murmushinta gami da fadin
“(Welcome back)”.
Shi dai kallonta kawai yake, ta ci gaba da magana. . . –
“Ashe dai da gaske .ne likitoci ba, sa iya ta’bukawa matan su, iyayen su, k0, wasu mutane mafi kusanci da su komai? Yau na gani akan mijina.
Lokacin da nayi dogon suma duk da ka san me zaka yi ka farfado da ni amma
Bimin Gayu-3 Sa’ad‘atu Waziri Gombe _ ba ka iya kayi ba, sai tsabar rudewa Ashe kana ‘ sona’ Sosai‘ haka?
Gashi dai’ kaga. Allah Ya taimakeni ‘na farfado‘ dai kaina har ‘na farfado da kai.’ ,
– to’ dai ina’so ka fadamin da kai da ka ganni- cikin yanaYi- na ciwo ka’ rude, ka tsorata, ka’ rasa ~abinyi saboda’ kana tunanin “wani “abu mUmmuna zai’ faru dani. Da kuma‘ni’da na ganka‘a ‘sume, na nutSu nayi’maka” abinda’ ya f1 dacewa cikin nutSuwa, na- dake don kar wani abu mummuna ~ya faru . da kai. Wa ya fi wani son dan uwansa ni da kai?”
. Ta karasa’maganar ‘da dariYa‘. . ‘
Ibrahim ya yi. saurin rungumé ta sosai» a jikinsa, yace. ‘ ‘ _ ‘
A ,a Yayata, ‘ wannan lokaci da yanayi ‘kina maganar Wasa? Kin san tashin hankalin ’da na‘ tsinci, kaina jiya? Na zata,,,,,,
‘ “Ba abinda zai, faru Ibrahim,. Ta katSe ‘ shi
“Da’ saura na Ibrahim, ina qoKarin
Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe ‘shawo kan lamarin nan. Duk’ tsaWOn lokacin da na sadaukar ina, rayuwa ba kai,;”saboda Kokarin neman’ magani da lafiya ta ba zai, tafi a banza ba. Ina addu’a, kana min addU,a jama’a da nake tare da su Wanda suka’san me nake ciki suna min maddu’a. Ibrahim Allah; zai bani lafiya,‘ ina ‘Kokari (I am fighting 1 saboda ina. son! in samu lafiya; in rayu da’ mijina, Kanina Ibrahim, kamar ‘kowaccé mace _da ke da aure a gidanta. _ , . Ina so in rayu da Sabeer dina, Daddy
sauran’ ‘yan’ uwa. Ina. son kaWo gyara a rayuwar mu da BIRNIN GAYU…”..
Ta Karashe maganarda kuka. ” , _Tace, “Kanina, ina son yin abuda‘ yawa.
“Za kiyi Yayata”.
Ya fada-cikin sanyin murya tare da tausayaWa halin da take ciki.
“In‘sha . Allah Yayata, da yardar Ubangiji ‘dukkan, wani burinki zai cika. Ciwo ba shi ne mutuwa ba. kuma wannan
Bimin Gayu—3___._____Sa”adatu Waziri Gombe
kanin naki zai kasance tare da. Yayarsa har tsUfa, har mutuwa Insha Allah”.
Nan ya” mikar da‘ita‘ gami da kwantar da ita a kan gado ya gyara mata kwanciya.
‘ “Kina-bukatar hutu”.
Nan ya Wuce, ya. dauko magungunanta; ya bata. (juice) ta sha, sannan ya; bata magani, ya ‘sa ta a gaba yana mata murmushi tare da shafa kanta yana kara fada mata irin Kaunar da yake mata, hade‘da kalamai masu kwantar da hankali da karfafa mata.- gwiwa har bacci‘ya soma daukanta. Ta bude ido’ kadan’ tana kallonsa- dishi-dishi » saboda . magun’gunan’ da tasha, masu. Karfi ne, Cikin muryar bacCi ta ce
,”‘Kanina,. a duk ‘ lokacin da. na ga wannan fuskar taka da wannan murmushin naka,nakan manta ‘dukkan‘Wani Bacin‘ ,-rai” da‘ KunCin rayuwa. Murmushiin ka ka‘dai, ‘ya ishe ni~ dukkan tsawon‘ .rayuwa-(you are’ the best husband ‘ever)”-
’ Haka ta. dinga-surutai shi kuma yana
Bimin Gayu-3/////Sa’adatu waziri gombe kallonta yana mata murmushin da take so din har bacci mai nauyin gaske ya dauke ta Ya lullube ta, ya mike yana kaiwa da kawowa, damuwar sa da kuncin sa suka dawo masa sabo, ya rasa me ke masa dadi Kowanne motsi ita yake ji da gani, tare da‘ Kaunar sonta mai zafin gaske ke kona masa ilahirin jikinsa da zuciyarsa.. ,
“Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Deeda ta yi aure, matar wani Ce amma na kasa cire ta a zuciya ta, sai ma abinda ya karu
“Ibrahim, me ke damun ka? Deeda matar Sabeer ce. kanin ka, dan karamin kanin ka da ka raina kamar danka, cikin so da Kauna tare da’ shakuwa, kanin matar ka’, wacce ta baka dukkan wani Kauna da kulawa lokacin da ba ka da me maka duk da Karancin shekarun ta. Tun kuna yara ta koyi halin girma, saboda maraici. Duk yarintarta ta kare a kula da kai, a lokacin da ita kanta take bukatar a kula da ita. kafin mahaifiyar
Birnin Gayu-3 ’ Sa’adatu Waziri Gombe Sabeer tazo ta’bamu-soyayyar uwa, tamkar ita ta haife mu”. . v ‘ ‘
“Yayata tayi. ‘fada da ‘yan uwanta, ta — samu saBani da:mahaifinta‘saboda ta ce zata aure ni, duk da nima ina son Farida, don-ta girme ni da’shekara uku, baitaBa damuna ko >‘rage min soyayyar ta a zuciyata ba. Ina son ta, ina kaunar ta, _’ina girmama ta da daraja ta.. Bani ‘da niyyar ‘sOn wata ko hada ta da wata a rayuwa ta, ‘
Deeda ta shi’go rayuwa ta lokacin da ban zataba balle tsammani, kafin in ankara ta yiwa zuciya ta illah. Wani irin abu nake ji game da ita, wani abu da ban ‘taBa jin irinsa ba, wani abuda ke kokarin fin karfina.
“ Ta zama mallakin Sabeer, amma ba abinda- ya ‘canja, kunyar .kallon kaina nake balle Sabeer, ballantana kuma Farida. Nauyin alkhairin su agare ni, da kyautatawar sugare ni, ya’ci in sadaukar da irin Deeda k0 fiye.
Ya ‘Allah Ka taimake .ni. Allah Ka
Bimin Gayu-3—sa’adatu Waziri Gombe bani ikon aiwatar da, abinda yake dai dai”, – Nan kuma ciwon Farida ya- fado masa da kuma yadda rayuwar Sabeer da Deeda. zata kasance. Tuni’ ya. ji: ya kuma rikicewa komai ya kwaBe‘masa ya, rasa . mafita: wannan halin
. ‘ ‘ Yaji‘ana sallah “a ‘masallaci, .hakan yasa‘ya shiga~bayi. yayi alWala yawuce masallaci. -‘ ‘ -_ ‘ f

.Kwance yake .cikin ,jin «’dadi. _da kwanciyar hankali, da. alama‘ya‘ yi bacci mai dadin gaske‘wanda ya jima bai yi. irinsa ba, hankalin ‘Sa a kWance’, zuciyarsa” cike da tsantsar‘farin ciki da tsana’nin’ son Deeda‘ da ke ratsa‘ dukkan.ilahirin jikinSa, ‘yana ratsa shi tare da saukar masa da. wanj irin ni’ima’ da niShadi a tare dajin’dadi.-mara misaltuwa.
A hankali ya bude idanuwan sa’dake cike .da. bacci; .fuskar sa kunshe da murmushi, ya kai hannun. sa do Shafar
Bimin Gayu-3,,,,,, Sa’adatu Waziri Gombe Deeda tareda bude idanuwansa,don kallon ta, amma sai ya ji wayam Hakan yasa ‘ya mike da sauri tare: da, baza ido yana’ neman’ ta, Nan’ya tSai da idOn saf tare da tunanin sa cewa yayi qila tana bayi, saboda’ jin“ da yayi ana sallah ‘Ya mike da-sauri’, ‘Yayi’lattin zuwa sallah-har’an kusa idarWa; ya akai yi Deeda bata tashe ni ba?” ‘ . ‘ Ya’ baWa’ kansa ‘amsa, _”qila itama lattin’tayi”. ‘ ya  Fita ya  ya’nufi dakin da aka ware  nasa,don a dakin-Deeda suka» kwana, Tunanin da ya yi tana (toilet) yasa shima ya’ nufi’(toilet)) din dakinsa, ‘ya yi alwala cikin hanzari, ammakafin ya foto ya ji har anyi~ sallama, don ‘haka yayi’sallah; a dakinsa’ kawai.‘ ” ‘Bayan ya‘. idar ya fita zuCiyar sa cike‘ :da nishadi,; tare da “dokin son ganin Deeda, wanda ba. tare suka kwana ba.‘ Shi dai yafi Son ya yita ganin Deeda, kuma
Birnin GaYu’3,,,,, sa,adatu waziri gombe yana manne da ita a kowanne lokaci Wannan Shi ne abinda yafu masa kOmai dad1 a raYUWarsa
Yana shiga ya tarar da dakin Yadda ya barshi, hakan yasa yaji.hankalin sa ya soma tashi, ba Deeda a dakin ba alamar ta.
Bayin ya nufa kai. tsaye ya .bude, wayam, kuma ba‘wani alama na anyi amfani da (toilet) din, komai a bushe.
Zuciyar sa ya ji ta harba, ya fito dan ya gama duba sama kaf’ba ita babu alamar ta. Nan ‘ya sauko qasa, nan. ma ya gama binci‘ken-sa,’duk wasu falo, kicin; dakuna‘da (toilet). na gidan zuwa harabar (area) dinsu, amma’batanan,
hankalin sa yayi mummunan tashi.‘
“Deeda.Ya Shiga Kwala mata kira da karfinsa, kuma‘a rude.’
Ya sake komawa saman dakin ta;
Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe
“Deeda, ki fito, please in ma wasa ‘ne bana so, ki‘fito in ganki. Na san kin Buya ne don ki ga ya zan yi? Na san dai yanzu kinga yadda na dawo, ‘na birkice a cikin kankanin lokaci. Kin ‘san. Sabeer bai da wata ’ farin ciki da kwanciyar hankali in ba ke, please Deeda ki fito,‘ na san wasa ki ke”.
. Tuni idanun sa suka kada sukai jawur,‘ abinka da‘farin mutum, farin ma Kal, hakan ya sa fuskar ta rine tai ja sbd tashin‘hankali.
Ganin cewa da gaske Deeda ba ta dakin ‘ya_ sa ya shiga neman Wayar sa, ya sake“ saukoWa falon kasa, ya shiga laluben waya‘ da bai san ma inda take ba. ‘A nan ya ci’karo .da’ Wata farar takarda’ Wanda ta dau hankalin sa akan table. Nan yasa hannu ya dauka. ‘ ’
SABEER;
Ya ga an rubuta da manyan harufa, hakan yasa ya ji bugun zuciyar‘ ‘sa »ta tsananta; ya kasa budewa._
‘Ba k0 shakka ya gane rubutun Deeda
‘ “Me hakan yake nufin” ‘  Ya fada ‘a tsorace. ‘”Ba dai Deeda..’.” Sai kuma ya ‘yi shieu A’a; ba abinda nake tunani bane..;Nasan Deeda bata bar gidannan ba – Haka‘ ya sa wa takardar‘ido ya kasa bude ta, saboda tsabar tSananin fa’rgabar me ; zai tarar a_ ciki? Daga karShe dai ba shi DA zabi sai ya bude don’ sanin abinda Deeda take nufi. SABEER ‘ ‘ Dak da‘na san zaiyi wuya ka fabimci” abinda zan fada maka‘, amma zan fada maka ko’AIIah Zai-sa watarana ka fahimta. Sabeez; -nabar BIRnin GAyu  ba duniyata bace, ba rayuwar’ BIRNIN GA k0 daya a tsarina zanje na nemi dai dai da, tsarin rayuwata.‘ “
Ina so ka zauna ka daure kayi dogon nazari da tunani’ akan Deeda, “Wato Shin son Deeda kake? Shin Deeda abar sonka ce? Abar “faunar ka ce? K0 dai Deeda Wata rigimarkace da fitinar ka, wacce kuka saba a ko wane lokaci? ‘
In har Deeda fitinar kace. Wanda in kaso rigima sai ka same ta kamar yadda ka saba samun duk ibinda ka so ‘a rayuwarka sai ka Samu, ‘kai ba zaka yarda da‘cewa akwai abunda zaka nema ka rasa a rayu warkaba, to wannan saidai kayi haquri sannan inason idan ka rubuta takartar sakina kakaima kakata ita tasan inda zata sameni
wasiqar Nada yawa karmu bata lokaci ,Da kyar ya iya‘ kai Rarshen wasikar, hankalin sa ya yi tsana’nin tashi, rudani. tare . da tsoro da wani irin firgita‘ ya. bayyana» a fuskar sa,; idanun sa- Suka‘ kada. :Ya yi iya kokarin sa. ya .zubda’haWaye ya gagara. Zuciyar tasa ~ta dinga masa Zafl da Wani irin zogi. ‘ ” ‘
Lokaci _ na_ farko. kenan da ya taBa tsintar kansa a wannan yanayi na‘tsanani’ da tashin‘hankali a Wurin sa.
‘ ‘Wani ‘ irin ‘ bikin ciki ya lulluBe‘ shi, wai duk ’irin tsananin’ son ‘da yake .yiwa‘ Deeda tace wai ba so bane? – ‘ .
“Deeda ba ta San meye so ba, bata san me nakeji.
‘A~lokacin ya samu wasu hawaye masu zafin gaske’suka’ zubo masa.‘ ‘. “
“Deeda baki san abinda nake ’ji game
da ke me‘tsanan’i ‘da‘ ‘zurfiba bare,  ki san- abinda nake ji game da ke
da zafi bane. A halin’ yanzu, ciwon abinda nake ji na tafiyar’ki zai iya’ kashe ni in naci gaba da jin haka. Ba zan iya jurewa‘ ba”.;
“ba dai Deeda ta tafl inda ba zan sake ganin ta ba?” . d
Wannan tunanin’ ya Kara furgita shi da tsorata shi, saboda shi’ a- wannan _lokaCi ya riga da ya mayar da’ Deeda fayuwar sa, komansa. ‘Ji. yake shi ba zai iya yin komai ba in ba  tare da Deeda .ba,’ yana ganin duniyar Sa ta zo karshe. _‘ ‘
A rude ya fita yana rike da takardar,’- ya fito daga (area) dinsa ya‘ rasa ma ina-zai yi? Wurin. mahaifinsa ne k0 yayar sa da Uncle 1b,? Shin wa yafi biya masa buKatar sa cikin gaggawa a ’tsakanin‘ su? ‘
A take Kwakwalwar ,sa ta ‘ba shi mahaifin sa, don haka ya nufi Bangaren sa yana kiran sa a‘rude ‘da Karfinsa. –
“Daddy! Daddy! Daddy! 1‘”; ‘ ‘
A dai dai lokacin Ibrahim ya fito daga masallaci‘, don ya jima yana masallacin yana
karatu; tare da addu’o’i. Ganin’ ruWan sama na shirin  Sake Saukowa ya sa ya fito, lokacin ya hango Sabeer.‘  Tsananin mamaki-ne ya kama shi. Sabeer- a wannan lokaCin yana Kwalawa“ Daddy kira, lafiya kuwa?” ‘ Binsa ya”yi da sauri, ya ‘jawo’. Shi’. Ganin’sa a rude, kuma‘ a firgi’ce ya tsorata shi. Sabeer, lafiya? Ka ga wani abu da ya ,firgita ka ne?”  “Uncle Ib Deeda’, Deeda…’.’. . .”Me .ya saamu Deedan?” ‘ ‘Kawai’ sai ya fashe masa da kuka: kamar Wani” yaro, ya fada jikinsa.‘ “Uncle Ib ka taimakeni, Deeda..‘.”‘. Tuni’. -_shima Ibrahim din; ya rude, a tunanin isa wani‘ abin ne ya samu’Deedan.  Jan shi ya yi,’ “zo mu je, meya samu Deedan?” ” ‘ . Da kyar Sabeer din ya ‘iya miKa masa takardar,‘ ya”. .karBa ‘da ,sauri ‘ ‘ya fara
karantawa,
Hankalin ,sa ‘shima ya tashi matuka,  bai taBa zaton k0 tunanin’Deeda za ta iya guduwa ba. ‘
Shin rashin son da‘ take ‘yiwa , Sabeer har yayi tsananihaka? Shin ta yaya zan’ soma taron ‘wannan sabuwar matsalar?. Tabbas komai zai rushe, tafiyar Deeda zai ruSa duk ginin da suka jima suna yi. ’
“Ba zai yiwu ba
Ya fada a ‘ransa. ,
. .. “Ya zama dole in nutsu in san ‘hanyar’ da zanbi da Sabeer, ‘yanzu ,za’i iya ta da hankalin kowa a BIRNIN ‘ .GAYU, ‘musamman Daddy da Farida. Zai daga hankalin: koWa, ba BIRNIN GAYU‘ kadai ba, ba mutanen gaei ‘da hukuma kadai ba, har Deeda da mahaifinta da mutanen Kauyen su sai ya musu rashin mutunci, wanda hakan ba zai musu kyauba”. .
Tashin hankalin da Ibrahim ya ‘hango “ ya matukar firgita -shi,’ ya .zama’ dole ya
nutsar ‘da Sabeer kar ma mahaifinsa’ya kai ga jin abinda yafaru
Cikin dabara da wayo ya ja shi zuwa nasu ‘Bangaren, ya ’ ja shi inda Farida ba za ta ji shi ba, ya rufe kofar yaddah, ya tabbatar da ba mai jinsu yayin da Sabeer’ ya birkice masa. K0 su fita neman Deeda, k0 su je su fadawa Daddy ya sanar da :hukuma su fara neman ta.
Ba yadda Ibrahim bai’ yi da shi ba ya nutsu‘ ya saurare shi ya Ki, yace sam shi kawai a fita a tafi. Ya dinga murda Kofar yana buga’ ta, yana masa bori kamar wani yaeo dan yaye. Sai da Ibrahim din ya daka masa tsawa tare da jijjiga shi,,sannan ya yi shiru. Fuskanan tayi jawur, idanun sa sun kumbura. ‘ ‘ ‘ . ,
Ibrahim ya kalle shi ,da’ kyau, kansa sunkuye,duk ya yi kalar tausayi da wahala, ga Kunci da wani irin shaukin‘ son Deeda a tattare da shi.
Tausayin sa ya ji sosai, ya ce
“Haba Sabeer, dubi yadda‘ ka ‘mai da ka-ka,”akan me? mace?_Akan Deed: wacce ba ta’ sonka? Wacce bata damu da  Santa ba?” ‘
., ‘Hakan’ ya sa’Sabeer ya dago kai’_ya kalle Shi da manyan idanunsa da suka’ rine;
Ibrahim ya ce “Kwarai,‘kalle ni‘ da kyau,‘ Deeda ba ta ma san kana son ta ba.: Ka karanta wasiqar ta, ‘amma da Alama ba ka fahimci‘me take nufi ba. Me ta ce maka? Ba son’Deeda kake ba,. Wannan- ba so bane, fahimtar kace, rigimarka ‘ce, kusancin ce; abotar kuce’ .yasa’kayi tunanin kana sonta., –
Sabeer,,in har wacce kake so, so  na hauka, “na fltar hankali.bazaka ka iya tabbatar mata kana son taba, in har son da kake matar-bai kai ‘ wanda .zai tabbatar mata kana Sonta’ba,“ maganar itama ta so ‘ka har’kuyi’ rayuwar aure ai” bai taso ‘ba‘
‘ In har Deeda ba tasan kana son ta ba, ba ta yarda ma sonta kake’ ba, to’ ba. ka da
(right) akan‘ Deeda. Baka da Wata dama’akan ta da har za ‘ka ‘zo-ka‘daga mana‘hankali,’ baka da damar ‘dagawa kowa hankali akan (failure) :dinka._
Wannan‘ rashin nasarar naka ne don haka ka dagawa kanka hankali ba Daddy ko ni; k0 Sister ba. Idan ka ci gaba da haka ka zama mai son kai, kuma mai son kai ba zai taBa nasara» ba a duk inda yake. ‘ _.
Sabeer, ka_ fadi a matsayin ‘ka- na namiji, da ‘kuma matsayin ka na- miji- (you failed as a man; you failed as a husband); don .haka baka’ .da damar dagawa k0wa hankali”.
.Sabeer ransa yar yi masa zaf1, wani bakin iciki yaji ya ‘tokare masa kirji akan Wanda da ya‘ke
Cikin zafin ‘zuciya yace Unclle Ib, Kazafin da za ‘ka ‘min kenan? Me kalamanka suke nufl?” Ibrahim ‘yace, “Ba ‘kalamai na bane,’ ina fassara maka abin’da ke cikin wasikar Deeda
menene, wanda kai karantawa kawai ka yi, ba ka fahimci wasikar karba”. ” Sabeer ya nuna shi da yatsa, ya ce.’ “Ya ishe ka Uncle Ib, ‘Wannan Kaskanci da wulakancin da ka min yanzu ba zan“ .iya jura ba, in ka sake “zan, manta dangantakar da ke tsakaninmu. Abinda nake ji game da. Deeda a ‘cikin ‘zuciya ta, Kwakwalwa ta da dukkan ilahirin jikina, idan ba. so bane, to.wani_abu ne wanda ya‘ girmi ’so, ya kuma fishi matsayi. Abinda nake ji game da Deeda wani abu ne da kai k0. wani mahaluki bai taBa jin irinsa game da wani’ ko wata a duniyar nan ba, don haka’ kar ka‘ Kara Karyata min (feelings) dina, soyayyata ta gaskiya ce, kar ka sake KoKarin (convincing) dina akan cewa soyayyata .ba gaskiya bace”.  ‘ . Ibrahim ya yi murmushi‘, ya ce. ‘ “Sabeer kenan, ni da kai mu ka San haka, .muka’san cewa ‘soyayyar ka ,gaskiya ce. Sai dai wacce ka ke yiwa ba ta san kanayiba ba,

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE