Birnin gayu16
birnin. gayu
chapter16
saboda bata taBa daukan ka (serious) ba, duk ‘wani abinda za ka ‘yi ta dauke shi a matsayin yarinta, tana ganin ka yaro, ba ka san ciwon kan ka ba, balle ka san me kake so.
Sabeer, gaskiya daci gare ta, amma ya zama dole in fada maka. Duk da ka girma, amma sam kaki ka girma din. A tunani na yanzu matsayin ka ya wuce a nema maka abu k0 ai maka abu ka ci. Ka wuce lokacin da Daddy, ni k0 Sister za mu maka abu, lokaci ne da ‘za kai wa kan ka abu, mu dai sai dai mu ba ka- shawara, in .kuma kayi ba dai dai ba mu gyara maka. ‘
Amma har yaushe Sabeer za mu dinga maka komai? K0 kana tunanin za , mu tabbata da kai? Rayuwar nan ba ta da tabbas, komai na iya faruwa.
Ka godewa Allah kana da gata, iyaye, ‘yan uwa, wanda suke tare da kai, za su sa ka a hanya in ka karkace. Akwai dubbai irin ka a duniya da ba su kai ka shekaru ba, amma sun dauki nauyin iyayensu da’ kannen, su.
Sabeer, lokaci yayi da za ka’“san ciwon kanka in har” kana ,so ka Samu ‘yadda kake ‘so a rayuwa, in ba ka _so.abinda ya faru
da kai ya sake faruwa da kai me ka ke tsammani? Ba Deeda kadai ba, akwai-macen ‘da ‘ta san ciwon kanta,. ta San me take, ta‘
. yarda da’zama da kai?
. ‘ Ka taf1 gun Daddy,» in kana son abu’ba’: ka iya samawa kan .ka, ‘in .mats’ala k0 Wata ’damuwa ta ta‘so maka ba ,ka iya magance’ ta,‘ ba kasan ‘me’za ka‘ yiba, ,ba .ka da wata’ dabara, ba tunani?‘
‘.”Sabeer,-namijin musamman a gidansa’ Shugaba ne, haka kowacce mace za .tai fatan danta ya gaji ubansa, ya yi’ hali irin na mahaifinsa; ya ,zama gwani (rolemodel) na ‘ya’yansa. Ka gaya min Sabeer wani ‘halaye ne daga cikin halayen ka; matar ka za ta so tayi (Alfahari da shi,. ‘har ta‘ soka zama uban yayanta?
. Sabeer, ya zama ,dole mu dinga yiwa kanmu – ‘tambaya, muta fadawa. kanmu
gaskiya”- ‘ ’ Tuni jikin Sabeer ya yi sanyi, kansa
sunkuye sai hawaye yake . Tabbas bai taBa jin
kasaWar sa ba tunda yake a rayuwa sai yau.
Ibrahim ya tausaya masa matuka, haka nan ya ji dadin nasarar da yayi akan Sabeer.
– Ya matso’ gabansa, ya. tallafi fuskar sa suka hada ido, sai ya fashe da kuka, ya fada jikinsa. “(Uncle Ib, I am sorry) a ‘shirye nake da na dau duk wani . gyara, ba zan sake fitinar Daddy k0 ” Sister ba, ba zan sake dagawa kowa hankali ba. Ka fada min Uncle Ib ya zanyi? Ina son zama irin mijin da Deeda ke so, ina son zama irin’ka, saboda Deeda na sonka. inason son zama irin mijin da Deeda za tai, alfahari da shi, haka ina’ son 2ama (rolemodel) na ‘ya’yana. ‘
Uncle lb, ka yafe min, na fitine ku da yawa, yanzu ka fadamin ya zan yi? Duk abinda kace zan yi”.
Ibrahim ya yi murmushi, yace
“Na‘ji dadi da ka fahimce ni, zan baka shawara, in sa ka a hanya, amma sauran aikin naka’ne. ‘
– Kagana farko ya zama dole .ka kare mutuncin Deeda a matsayin ta na matarka. sannan mutuncin ta naka ne. A yanzukar ma ka bari Daddy ko Sister su ji ta gudu balle mutuncinta da kimar ta ya ragu a idonsu balle~har_ ‘su dora mata wani‘ ‘wahala‘ da damuWa Ka san~ Daddy ’zai~iya komai akan ka, wanda a garin haka zai Batawa Deeda,’ ita kuma za ta dora lafin akan ka. Kaga‘hakan zai sa ta’ Kara’tsanarka, tare da niSanta’ kanta da kai.Maimakon haka, kayi abinda zai kawo kusanci tsakanin ku”.
.Lokacin Sabeer yadago kai ya kalleahi
Me zan’yi Uncle Ib?” ‘ – .Ibrahim din ya gyara zama, ya- kalleshi’, ,yace’ “Deeda matar ka ce,’ don haka ka’ bita inda ta ce duniyarta‘ce ‘ka je ka nuna mata
ba wani bambanci tsakanin duniyar ta da’ naka, ka nuna mata duniyar ku daya, rayuwar ku daya, ka kuma tabbatar mata da cewa son deeda ba rigima ba ce k0 fitinar Sabeer. Son ta so ne na hakika, so‘ na gaskiya, wanda za ka‘ iya yin ‘komai kuma za ‘ka jure komai muddin bai saBawa shari’a ba. Duk Wahala, duk Kunci, duk Bacin rai, KiShi, da yinwa ruwa da iska, zafl da’ sanyi duk za ka jure. Ina fatan kana gane Hausa a dundule da nake maka?”
Sabeer ya girgiza kai, ya ce. – ‘
“Ina fahimta, kuma ina hango abinda ka ke hango min”. ’
Ibrahim—ya shafa kansa, ya ce
“(Good my smart brother)”. Yana murmushi.
Ya ce, “Na san za ka iya, za ka yi abinda ya f1 haka. Ni” kawai na nuna ‘maka abinda za ‘ka yi ne, sauran dabara ya rage naka. ‘
Sannan abu na karshe Sabeer. kar ka
taba roKon so_(nevcr beg for love). Idan ka tabbatar mata da soyayyar ka sai ka sa mata na ka soyayyar (make her fall for you); ka kasance ka karanci tunaninta yanayin ta da yadda take komai, zai zo maka da sauKi
‘ Sannan hakuri, juriya. Idan ka yi Wannan nasara tana tare da‘ kai da yardar Allah. Sauran ka yi addu’a ka barwa Allah”.
“Nagode Uncle 1b, zan shiga ciki in cewa Daddy zamu yi taflya; ba zan -nuna-_ masa Deeda ta gudu ‘ba, sai in xo in shirya‘in tafi
‘ Zan tafi neman Dceda, zan tafi Kauyen su, k0 a kango take zama zan bi ta mu zauna tare”. ,
_ Yana gama fadi ya mike, Ibrahim ya bude masa kofa ya fita, ya bi shi da kallon tausayi. _
(“Allah-Sarki Sabeer. dama, ta ya zaka iya rayuwa‘a Kauyen su Deeda? Yaron da zaman Nigeria kanta’. ke masa wahala yana cikin babban gida ‘na ‘ jin dadin ‘rayuwasa
amma ya’na mitar zafi da wahala, ina ga , zaman kauye? Allah ba da sa’a Sabeer, zan yi ta maka addu’a”. –
Ya mike kan doguwar kujera; tunanin Deedan da tsananin sonta ya dinga bijiro mishi. Sassanyar muryar ta da fuskar ta mai cike da kwarjini da annuri’, tare da murmushin ta mai tafiya da dukkan wani damuwar sa, sannan da Sanyin hali irin nata.
.”Deeda, ya zama dole ki manta Ibrahim, saboda kina da masoyi wanda ya f1 Ibrahim son ki, haka Ibrahim ba shi da filin da zai iya ba ki a gidan sa da rayuwar sa. Filin da zan iya baki a zuciya ta ne, sai dai zuciya ta kadai bai isa ba, zuciya ta kadai (is not enough)”
Haka ya kwanta a wurin, idon sa rufe, tunani kala—kala aransa. ‘
A ‘ Kai tsaye Sabeer ya wuce Bangaren su, gaba daya jikin sa a mace, haka zuciyar
sa cike da kuncin rashin Deeda‘. Haka- nan ya tsinci kansa cikin kadaici da tsananin kewa.
‘ A tsakiyar falon ya zauna ya ’hada kai. da gwiWa, duniyar tai masa – zafi, maganganun Ibrahim ke yawo“a kunnen sa.. Hakan ya sa ya- ji yana son yin kuka, sai dai bai bari hawayen sunzubo ba ya ‘yi kokarin” tsai ‘dasu, ya mike ‘ya nufi bayi don-yin wanka, ya sakarwa kan sa shawa.’ A lokacin’ ya‘ samu damar sakin hawayen sa,’ya fashe‘ da wani irin kukan takaici da Karfinsa. Ya yi kukan samai isar sa,.Sannan ya fito’ya hau shirya kayan sa cikin wani dan madaidaicin jaka’; . ‘
Duk inda ya’motsa ‘Deeda yake ji ‘a ransa a ‘ zUciyar sa da Kwakwalwar sa,’ tunaninn ta‘ya hana shi sakat,_ ita kawai yake jida gani, haka nan’ita yake? son gani, da ita ‘kadai yake son ya kasance Hakan ya bashi Karfin gwiwar taf1ya’nem0 ta duk inda ta ishiga, haka nan inbazata’ ta iya biyo shi BIRNIN .GA’YU ba._. shi zai bita duk inda
take ya zauna da ita ya rayu da ita a k0wane irin hali,
’Da- .wannan tunani» ya ‘gama shirya ‘kayan ‘sa, ya. .dauki duk Wani abu da-yasan zaii masa; amfani, ya nufi motar ya‘ zubasu, ya dawo ya shirya tsab, sannan‘ ya nufl Bangaren mahaifinsa.
Kai tsaye ya wuce’ dakin bacin sa, nan kuwa ya same‘shi yana bacci. Nan ya ‘tsaya yana kallon sa, ya’ rasa .abin yi, Shin ya tashe ‘shi k0 a’a? Anya’zai iya .tafia‘ bai yiwa mahaifin sa ‘sallama ba .ya yi dai dai kuwa? Ba zai, iya’ taflya bai masa sallama ba, hakaba zai iya ‘tashin saba, ya nemi kujera’ ya ’zauna‘ yana jiran tashin sa. Zaman ida ‘yayi‘ shiru yana tunanin Deéda da kewar ta na shigar’ sa, nan da nan. idanun sa’ .suka .ciko duk-lokacin da yake tunanin ta sonta » na matsa masa, sai ya ji’ yana .sOn yin kuka. Nan. ya mike da sauri dOn ba ya Son yin- kuka’ a gaban mahaifinsa
Her ya juya zai tafl’,”sai .kuma ya sake
jUYOWa yayi ya tsaya yana kallon sa.A lokacin Daddy ya bude ido, ganin Sabeer .a tsayge ” ya bashi mamaki, amma sai ya y1 dariya Ya taShi gami da ‘sa glass dinsa, ya zauna tare da jingina a jikin gadon, ya ce
“Sabeer, kaine da safen nan?”
Ya fada yana ‘murmushi, fuskar‘ sa cike da faraa’a tare da jin dadin ganin dan nasa. .
Nan Sabeer din ya matsa gabansa ya zauna, haka kawai ya ji yana jin nauyin mahaifin nasa. Ya dan sunkuyar da kai tare da fadin.
“Daddy, ina kwana?”
‘ Daddyn. ya jawo hannun sa yana murmushi, ya ce
“Laflya Sabeer…”. Tare da fad‘m.
“Lallai na yarda aure mai gyara mutum, mai kuma mai da yaro babba. Yau
na ga Sabecr dina ya girma, yau na ga wani nutsuwa da girma a tare da kai. ALHAMDU LILLAH da samun abokiyar rayuwa irin
Deeda.Sabeer ,kayi dace kwarai, ka rike. yarinyar nan amana,’kuma hannu‘bibbiyu‘. kullum’ ‘ina‘ maka‘fata da addu’ar samun kyakkyawar rayuwar aure, ba .na fatan -_rayuwar ka ta Zama irin nawa, me. cik’ da ‘keWa, rudani da rashin ‘ nutsuwa da kwanciyar hankali.‘ Ina maka ‘_ addu’an rayuwar ‘aurenka ta cika da farin ciki, ‘ ka rayu da iyalin ka cikin farin ciki da kaunar juna. Yau na ga alamar cikar burina a safiyar auren ka; yau Sabéer dina ya riga Daddyn sa tashi,‘ya.shirya‘tsab, ga wani sabon nutsuwa. a tare da kai. YarOna ya Zama (serious) ya girma, ba – sauran yarinta, ba fitina, ba rigima. .Zan ci ‘gaba da muku addu’a Allah ya barku- ,tare da Deeda har iya qarshen rayuwarku ” Ina ga lokaci Yayi ‘da-‘2an bar“ ‘maka‘ komai ‘kai da‘yan uWanka, inada‘ tabbacin kai da Ibrahim kun isa”. Tunda’. Daddyn ‘ya‘ soma magana kan Sabeer’ na sunkuye’, Wani’ irin rudani, da
baqon yanayi ya dinga ji a’jikinsa’da- zuciyar sa, haka wani irin tsoro ya jii’Yana shigarsa. ‘ _Ya’ dinga jin wasu‘ ‘irin bakin abUbuwa a jikin sa da zuciyar sa wanda bai taBa jin irin su ba. .Haka kawai‘ya ji‘ wani irin Kaunar mahaifin sa da tausayin sa tare da fargaban kar‘ mahaifin sa ya gane Deedan guduwa’ tayi.’ Nan ya yi qarfin hali ya dago kai, ya yi murmushi ya ce “Daddy na gode da addu’o’in ka,~ da kaunar ka gare ni, Allah Ya saka maka da gidan, Aljannah. Kafin yanzu ban taba gane muhimmancin ,ka da irin Kaunar da kake ‘min ba ‘sai yanzu. Daddy,- (please) ka yafe min duk abinda na maka a rayuwa na Bacin rai, da fatan ‘za ka sa min albarka a rayuwa ta,‘ ba zan sake duk abinda ba ka so ba ina bukatar addu’ar ka fiye da komai”.” ‘ ‘ Ya, kwanta a~jikin mahaifin nasa gami da fadin. _. – . ” “Daddy ka yafe min”.
Daddyn ya yi dariyar jin dadi ya ce
“Sabeer na yafe maka, kuma zan ci gaba da maka addu’a Allah ya baka sa’a da nasara a dukkan abinda ka sa a gaba, Allah Ya sa maka hakuri da juriyan mu’amala da mutane a duk inda ka ke
Sabeer ya dago kai ya yi dariya, ya ce.
“Na gode Daddy, dama ina so- in roKi. alfarma ne Kafi in koma aiki office ina so mu yi wata tafiya- ni da Deeda na dan tsawOn wani lokaci, in mun dawo In-sha Allah zan koma aiki, haka nan ba za ka samu matsala da mi ba. Kafin in dawo aiki sai Uncle Ib da Sister su cigaba da aiki kafin mu dawo”. ,
Daddy ya yi dariya ya ce, “Na fahimta, lokacin ka ne yanzu, ba mai. hana ka taflya. Ka dau Deeda ku zaga duk inda za ku zaga a duniyar nan na‘tsawon lokacin da ku ka ga dama, ku ka gama hutawar ku, sai ku dawo. Offlce da‘ aiki zai ‘jira, amma wannan lokacin na ku ba zai jira ba, wucewa
zai yi. . Saidai duk inda kuke ka dinga waya muna jin labarin ku, ka kulada kan ka da Deeda; .ka tabbatar kuma ka, dauki .(Debit card) .dinka, duk’ inda ka. keza ka ,iya,cire
kudi yace To Daddy, na gode, ba’zan manta ba; Allah Ya kaara lafiya, A‘llah Ya kara girma
da daukaka’
‘Ameen Sabeer’
Nan suka yi ‘Sallama cikin farin ciki da son juna,mahaif1n sa na godewa Allah. ‘ ’ Yayin da Sabeer ya fice, ya nufi jikin motar sa ya jingina, tunani kala kala a ransa. ;Yana godewa Allah da Ya. Sa Ibrahim ya tsai da shi bai je ya’ fadawa‘ mahaifinsaba. “Tabbas da ya‘je‘ da bai ‘ga ‘Wannan farin ciki da nutSuwa a ‘ tare da mahaifin. sa ba, Wanda ya’samu ta dalilin, sa. ‘ ‘ .- ‘ ” ya wuce wurin yayarsa, a nan ya tarar da ita tare da Ibrahim. Kansa a sunkuye ya gaiShe ta, ta amsa tana’ murmushin Karfin
hali, tana tausaya masa, saboda ta gama jin komai wurin Ibrahim. “. ‘ Sabeer yace, “Sister zan wuce”. , “To Sabéer,.Allah ba ‘da sa’a allah ya kiyaye hanya”; .’ ‘ Ta fada cikin muryar rauni, ya amsa
.. .”Ameen in. Sannan ya kalli Ibrahim, ya Ce.
‘ ‘ “Uncle Ib, (Please za’ ka kaini ‘tasha
inda zan samu motar Kauyen su Dedda?”
’ Farida ta kalle’. shi, “Haba Sabeer, ka
tafi da .motar ka mana, ba sai ka shiga
motar kasuwa ba”. . ‘
. ” Ya girgiza mata’ kai, “A’a-Sister,
zan fuskanci Wata sabuwar rayuwa ne. Ina
so ‘in ga iyakar’iyawa .ta, ‘da juriya ta; Kafin
in tabbatairwa da kowa ina Son tabbatarWa
kaina, me zan iya? Meye ba zan iya.ba? _ Sister, kar’ki damu, na san rayuwar da
zan fuskanta ba‘mai‘ sauki ba ce, “amma zan
iya insha Allah”. ” ‘
‘ ‘ Yakalli Ibrahim, yace”Uncle Ib, zan jira’ka a mota”. Nan ya juya ya fita, Farida ta’.bishi‘ tana Kwala _ masa ‘kira hankalin ta a “tashe, Ibrahim yajawo ta. ‘ ‘ ” ‘”Kar ki tsai dai shi Farida, in ki ka hana shi tafiya yau‘ zaki yi dana sani a gaba, ki Kyale shi. Lokaci na farko kenan Sabeer zai. yi ‘abinda yake dai dai, ya soma fuskantar gaskiya a rayuwa, ya soma gane’ yadda ya dauki rayuwa ba haka take ba”; Farida ta fashedakuka,tace’ ‘
,”Haba Ibrahim, Sabeer ne fa? Ya 2a ka barshi ya tafi wani wurin da ba zai iya k0 da kai kansa ba balle har- ya iya gane wurin? Ya za a yi ya tafi shi daya,-yaron da bai taBa fita k0 nan nan shi daya ba? Yaron da. ‘zaman Nigeria da Kano ma ke masa wahala, shi me‘ za ka tura shi wani Kauye? Ya zai ‘rayU, a w‘urin?‘Me. ,zaici? Me zaisha? A inazai kwanta?
‘- ’Ta fashe da kuka. “Gaskia Ibrahim
ba zan yarda da’wannan tsarin ba, Daddy ~ma in yaji_ ba zai ‘ yarda ba. Wai’ ka manta Sabeer’da‘ Yanayin sa,‘ne.?” ~(Please) F arida”. Ya’katse’ ta. _ “Ki. Kyale‘shi, Sabeer mutum ne, kuma; namiji ne. Sannan kar ki manta matae ‘sa zaibi,matar,sa’2ai nemo, yana da dukkan- dama, ” (right) dinsa-ne ya je ya nemo matar sa, ya dawo da ita, ba wanda zai yi’masa wannan. Ya zama ‘ dole ya. dauki dukkan wani (responsIbility). nasa,-ya dauki ‘dukkan wani nauyi da ke kansa’; Shi zai wa kanSa_ wannan ba wani ne zaimasa ba ” . “ ‘ . ” ‘ ~ Kar ki manta. magana ne da bani na mutuncin sa; da kimar sa, da a. idon matar sa. Ya zama dole ya tsira’: :da ~ mutuncin,’da‘darajar sa a idon matarsa Kar kimanta, a ‘halin yanzu Deéda‘ ita ce rayuwa da duniyar Sabeer gaba daya ya‘ zama doleta gane- haka, Ya zama “dole’ta fahimci’ ceWa yadda take‘tunanin. Sabeer‘ ba
haka yake ba, .ya zama dole tasan Sabcer abin ‘sone, abin ,alfahari ‘né ,ga ‘ kowacce- mace., Haka’ nan duk_ duniya ba zata .samu miji irin Sabeer ba, ba za ta samu mai son‘ta ‘ _ irin’ Sabeer’ba; ,Ko ba za ta” so shi‘ ba, ya‘ zama dole ta San kimar sa da darajar“ sa, da muhimmancin sa.~ Kiyi Koqarin fahimta Farida ba
abinda zai samu Sabeer”. ‘
Nan ta zaUna ta fashe-da kuka, tace1 _ “Ibrahim, ina tausaya masa ne, shin Deeda‘ta cancanci- ya sha wannannan wahalar
saboda ita?” ‘Yayi murmushi, ya ce, “Yayata,
wannan lokaCi ne zai iyé nuna ta cancanta k0 a,a?
Nan ya juya, “‘Ni na tafi kaishi‘ tasha, sai na dawo”. . Nan- ya fice ya barta tana kUka tare da’ tausayawa Kaninta.
Tunda suka fara’tafiya ba. wanta ya’ cewa kowa komai, har. Suka iso‘ tashar. (Bus)
da‘ zai je .Dawakin, ‘Tofa, daga nan in ‘ya sauka zai samu motar da zai kaishi qauyen su Deeda, ‘hayin HAGO‘. —. ‘ ‘
Nan Ibrahim ya biya kudin motar tare ‘da‘yima’ direban motar bayanin cewa in sun sauka a taSha ya néma masa motar‘da za ’ta kauyen Hayin hago ya sa ‘shi. Direban yace in. sun isa. Zai samumota, amma Sai .akori kura, don ba kowacce ‘irin mota ke shiga ba, sai manyan manya irinsu ‘ akori kura-din ‘ Ibrahim ‘-yayi -dariya don ya san_ da,
wannan, sai dai ya. tambaya a gaban‘ Sabeer ne “saboda yaji da kunnen sa
Ibrahim ya- kalle’ shi, yace
. “‘Ka ji,’ko za ka iya?”~ -. .
Jikinsa a sanyaye ‘ ya girgiza. kai al’amar eh‘ zai iya. Sai dai da alama- tunda ‘Sabeer ya zo tasha yaga ‘yadda yanayin’ yake hankalin sa’ ya soma: taShi. ‘
~’ Ibrahim ya ja hannunsa ya shigar. da shihar cikin‘ (bus) Ganin yanayin cikin’ (bus) din, da irin kalar‘ mutanen “da‘ ke ‘ciki
ya shiga zuciyar sa ta dinga‘ harbawa, tsoro karara ya bayyana a fuskar sa.
Ibrahim ya kalle shi, ya ce
“Kar ka damu, ka kau da kai ga komai a nan, ba wani abin tashin hankali. Ba wani abu a nan, duk komai da kowa‘ a, nan (normal) mutane ne. Kayan ka na ‘bayan- (bus) din, inkun sauka ka kula,_ ka dauka kar ka manta”.
Ya mika masa’ Karamar wayar sa, ya ce
“Za tai maka amfani,‘ haka nan’a duk lokacin da ka ji Wani baKon yanayi ko tsoro’, ko wani shakka, akwai’ (application‘) na addu’o’i, ka bude ka karanta. ‘ ‘Akwai Alqur’ani a ciki, shi ma ka dinga karantawa (you will be fine). Na sa maka’sauran waSu tarkacen cikin ‘jakar kar, wanda qila zasu yi maka amfani. Ni zan tafi, Allah Ya kiyaye hanya”.
. Bai yarda ya kalle Shi ba, saboda bai son ya karaya, don haka ya juya zai tafi
Hakan ya sa Sabeer ya mike da sauriya kira shi, ya Kankame ’shi, zuciyarsa’na harbawa, tsoro Karara a fuskar sa. ’ – Ya rungumeshi, ya ce. ~ ‘.’Un‘cle Ib, inajin tsoro (I am seared) kar ka tafi ka barni, kazo mu tafi tare, (I am scared of being alone)”. ‘ Ibrahim ya, tausaya masa sosai, ya ji ” tamkar‘ ya hana shi tafiya, ya ji kamar ya ja . shi su koma. Sai dai hakan ba‘zai yiwu ba, inya tafi’da shi Wurin,Deeda shirinsu zai warware. ‘ . Ibrahim ya dago shi ‘daga jikin sa, ya masa murmushi cikin karfin hali, don ba shi Karfin gwiwa, yace. _ ‘ ‘ “Sabeer, wannan yaKin naka ne (and you must-do it alone). Kark‘a’ ji ,tsoro, ba komai, ba abinda zai faru da kai. Matar’ kaza ka je ka’ dauko, ka tuna’Deedan ka, Wacce _ta ke rayuwar. ka da farin‘ cikin ka a yanzu tana can, bai kamata ka ji dar ba, ba kai“ kadai bane; Allah .na tare ~da kai, saboda
niyyar ka mai kyau ce, haka nan da lokaci kadan za ~ka kasance tare da Deed, kar ka damu. ‘
. Kar ka manta duk abinda ya shige ma duhu ka yi tambaya cikin kwantar da kai, in manya ne ‘ka musu cikin ladabi, in. yara ne ko sa’annin ka kai musu cikin tausasa lafazi.. Ka zauna lafiyada kowa ka ji?”‘ .,
.Sabir din’ya girgiza masa kai alamar ya ji. Ibrahim: din ya~ zaunar da ‘shi, sannan ya‘ flta. Sabeer ya-bi shi da kallo yana jin tamkar ya‘ bi shi, ‘har ya shiga mota yana kallon sa ta window. Haka Ibrahim” din ya dinga kallon sa shima hankalin sa a tashe,.ya rasa ‘me .ke masa dadi? Har motar ta tashi yana zaune a mota ya kasa tuKin, kewa da rashin Sabeer ya shige shi., .
Tunda aka haifi Sabeer ba su‘ taba rabuwa ba, duk inda zasu je suna tare, kafar sa Kafar Sabeer, k0 Farida ba ta‘ kai shi kusanci’da .Sabecr ba. Haka Sabeer shi ne mutumin da ya fi kusanci da shi a dUnia
duniya fiye da kowa; kullum suna tare, .su yi fada su ‘shirya. Ya zama tamkar uwa kuma uba ga Sabeer; haka Sabeer ya‘ zama tamkar dansa, abokinsa, kanin sa.
‘ Ya tuna Sabeer ba ya iya yiwa kansa ‘komai a ‘rayuwa, kula da kansa ma bai iyashi. balle kula da kayayyakin sa. Zuciyar sa. tai; masa Kunci, ya runtse ido‘ yana .addu’a a ransa, tare da yiwa Sabeer addu’ar samun nasara, da fatan Allah _.Ya kare shi. Ya jima a wurin kaifin’ya tafi ‘ ‘
Hakan ce ta kasance ga Sabeer, shi ma tunda suka‘ ‘fara tafiya a (bus) din hankalin sa a tashe yake, kallo daya in an masa za a ga’rudani da tsananin tsoro da firgita Karara a fuskar sa. ‘
Rufe idonsa ya yi’ gam ya Ki budewa tare: da rungume jakar sa ta hannu Karama da ya goya a baya ya ciro ya jefa wayar a ciki, ya rungume‘ta tare da’ damke idanun sa ‘yana addu’a; yana kuma tunanin Deeda, ya‘ hango fuskar ta. .Wani lokaci‘ yakan yi murmushi.
in ya tino zai je; ya ganta, zai ‘kasance tare da ita., ,Da wadannan tunanen ya mance damuWar sa,. har suka .iso karamar hukumar Dawakin Tofa. A. nan‘ ya ga mutane na ‘ta sauka, shi dai ‘ya rasa abinyi, ya tsaya yana kallon su har’ suka sauka duka. Ya lura kowa na ta harkar gabansa. ~- Direban ne ya shigo ya ce, “Malam, ‘ba‘ za ka sauka ba’ ne? Ba kaine mai taflya Kauyen Hayin Hago ba?” Sabcer ‘ya girgiza masa kai ‘ tare da cewa.”Eh zan je, motar ka ba 2a ta iya kani ba?” Ya fad‘a‘kamar zai yi kuka, – ‘ Direbah’ ya Ce, “Wa’? Ai mota- ta ba zata iya shiga wannan Kauyen.”ba, musamman yan ’zu’a. damina; Akori kura ce ko babbar mota’masu manyan tayu za su’ iya ga wata can” akori kura’ kayi sa’a sun yi lodi za’su tafi kai” nono, sai ka je’ ka biya .su ku tafi. Amma’ fa ba za ka samu gaba‘ ba, don ka yi. latti ya cika, kayi’ sa’a ma ba za kayi
jira ba, tun safe suke’lodi”. ‘ ‘ ‘
: Nan (Sabir ya taso ,ya fito yana bin mutumin. yadda~ zai ‘biya‘ kudin motar ma bai. iya’ ba, sai da direban ya taimaka masa ya ciro kudi a aljihun sa, k0 Kirgawa bai yi baya miqa musu. Nan ,suka tsaya suna kallon sa, Naira dari biyar. zai ba su, amma ya Ciro kudi‘da yawa.
.. ‘ Nan mummin ya ja shi gefe ya’ ce ’
‘ “Kai malam, shatar motar‘za ka yi ne
duka?””A’a kudin motar nake biya”.
“Naira dari biyar ne ai‘ na fada maka”. ‘ Nan ya miKa masa dubu daya ya je ya biya masa,.da‘ya kawo masa canji ya ce ya bar masa, nan ya washe baki’yana ta godiy‘a.’ Yanunawa Sabeer bayan akori kurar ya ce, ya hau.‘ Nan. ya ‘ tsaya yana zare ‘ido, buhunhuna ne a cike da kayayyaki,’ sai wasu. Fulani guda biyu, bai san ma a ina zai zauna ba-.- ‘
Ya juya ya kalli mutumin kamar zai. yi
kuka,_yace’A inaza‘n’zauna?” Mutumin‘ yayi dariya, albarkacin alkhairin da kamin “Bari in‘nema maka Wuri”. – ‘ Nan ya~ matsar da wasu kaya, ‘ya gyra wani lungu inda zai iya zama. “Sabeer’ ya. .kalli mutumin, ya kalli ~Wurin,_yace. ‘ ‘ “A’nan zan zauna?Kwarai kuwa”;DA a Ina kake tunaninzaka zaunan
Hmmm
jama,a shin wai ita wannan Son DA ake magana batasan ya kamata bane ya za,ai ta dau dan babban mutum Mai naira kaman saber ta kaishi wannan kauyen? ‘ ‘ lol
c y’ll