Birnin gayu22

birnin. gayu

k

chapter. 22↘

A nan ta yi sa’a ta ci karo da Ibrahim tare da Farida da Inna suna shigowa. Ganinta a gigice tana tana kiran’ sunan Sabeer ya firgita su ‘duka, suka nufi cikin _dakin da sauri dukkan su, yayin da ta tsaya a Kofar dakin ta kasa shiga. .
‘ Kallo daya Ibrahim yai masa ya gane (Attack) din da ya samu, tabbas wannan ciwon firgita da tsoro da ’Sabeer ke da shi ba shi da magani sai addu’a,‘ sai kuma wasu dabaru da shawarwari daga masana wannan abin.. _ ‘ . ’ . ‘ Farida rudewa tayi ta kasa yin komai,~ duk da ta san matsalar Sabeer, amma ba ta taBa ganinsa cikin mummunan firgita haka ba.
‘ “Sabeer”.
Ta dinga kiran ,sunansa tana girgiza shi,‘ hankalin ta a tashe. .
Ibrahim din ne ya ci gaba ‘da “Yan” dabarun sa wanda ya saba’ masa, tare da addu’a yana tofa masa, yana shafe masa
fuska da ruwa. ‘ “ ‘-
Inna dai sai zama ‘yar kallo,tayi don ba ta taBa ganin Sabeer din haka ba, kuma tasan” makamancin haka bai taBa faruwa da shi : ba tunda yazo kauyen. Haka‘nan fitar su. da – safen sun bar su lafiya a gida za su same su” ‘a can,- Inna kuwa ita tayi musu jagora don zagaye cikin Kauyen‘. Deeda ko na bakin kofar dakin ta’_kasa komawa ciki, hankalinta a. tashe, zuciyar ta – cike’ da kunci da baKin .ciki; – ‘ . ‘ ‘ Sabeer din’ ta ji ya farfado, nan .ta dan daga labulen kadan ta leka .shi don ganin halin da yake.
; Kankame .yayarsa‘ ’yayi- sosai, har
yanzu’ da alamar tsoratar a tare da shi, sai dai da sauki akan dazu.. . ‘ . ‘ . .Ya‘ ce, “SiSter, ki daukeni ‘a nan, kimaida ni gida inda ba zan sake ganin wannan_ mummunan abun‘ mara kyan gani
ba. ‘ ‘ _ Zuciyar ta taji ta buga, .tsoro da
fargaban rasa Sabeer ya shige ta, ta ji gumi; na tsiyayomata. Ba ta san tana Yiwa Sabecr wannan Kaunar ba sai da ta ji ‘za ta rasa shi.
Nan ta tsuguna tana kuka, “Wayyo ni Deeda ya zan yi da raina in Sabeer ya taf1 ya ” barni bayan Soyayyar sa ta gama min illah, _. yanzu nake jin sabon sonsa da. kaunar- sa a
raina?” ‘ ‘ Ibrahim ne yadinga shafakansa yana fadin .”Kwantar da hankalin‘ ka ‘Sabeer; ba ‘, abinda za ka sake gani,  kaf Kauyen nan ba su da wani abu mai muni k0 abin Ki’ da zai maka‘illa, ka cire tunani a’ ranka, ka ‘mai ‘da hankalin ka akan _-abinda ya’ kawo ka da kuma kyakkyawar niyyar ka na “son kyautatawa kauyen‘ nan Har * ka manta ‘ Deedan ka? Ka marinta  da naka?” ‘
– ‘ ‘ Lokacin ya dago kai tare da: zurawa
Ibrahim ido, ya ce. ‘ ‘ * ‘ “Deeda na, ina take? Zan zauna da ita
duk rintsi ba zan tafi ba Uncle Ib, zan zauna‘ in karasa abinda na fara, kar ka cdwa Deeda na ce zan tafi
Ya kalli Farida, ya ce .”Sistcr, zan zauna, ina son zama da Desda, Deeda na ce ni‘ daya”. ‘ .
Ya. fadi yana lumshe ido, yana maganar a hankali har bacci ya dauke shi.
Farida ta gyara mai kwanciya tana hawaye Inna na bata baki, yayin da Ibrahim ya fice gun deeda.
‘ Farida ta’ dago kai tana kallon dakin sama da Kasa, yanayin’ sa da abinda ke ciki. ‘ A ranta ,ta ce
‘Sabccr dina da ya’ saba da_ rayuwar duk wani jin dadi rayuwar hutu, sam bashi da abinda ya hada shi‘da wahala, haka ba ya” jurewa ‘wahala ko kadan, shi ne ya 20 yana rayuwa a irin wannan kauyen a wannan ‘ dakin? .
Tabbas Deeda na jinjinawa -son da Sabeer yake miki yana miki so mai girma,
mAi karko, mai karfi kauna’ ta asali. Dubi yadda ya rame, ya. yi baki. Allah Ya sa‘ kin ‘ , fahimci zuciyar kani na, zan yi koKarin bincike da kula da takun ki, kina Son Sabeer k0 har yanZu? In dai ba ki son kanina ina da tabbacin’ babu zuciya a Kirjin ki”. . ._a waje~ Ibrahim ya kalli Deeda da ke tsugune tana kuka, ya kira sunanta. . “Deeda?” ‘ ‘ ‘ ‘ , Ta dago kai ta kalle shi, suka hada“ ido, ta sunkuyar’da kai. Hakan bai sa ya fasa. mata tambayar da ya yi niyya ba, ya ce’. ‘ ’ ” “Akwai wani‘abu da Sabeer ya gani  ya ‘ ’ forgita . shi?” ,Zuciyarta ta harba, tambayar da take tsoro . ‘ ‘ kenan, Amma sai tadaure, ta ce; . – ‘ “Nima ban sani ba”. Murya kasa—Kasa  ‘Amma ‘ai ‘kuna tare,’ ya kamata ki,,,‘ Tayi saurin  mikewa ta kalle shi“a ’fusace,’ ta ce”Nace maka nima ban sani ba, nima ’ ‘ban sani ba,_ ka kyale‘ni”. ‘
, Tana gama fadi ta ‘fita da sauri, gindin gadar nan- ta nufa, duk kuwa da ‘sanyin da ake tana ta zabga kuka, ta rasa meke mata dadi. Shi- kenan jikinta ya raba ta da Sabeer’. Ya zama’dole su rabu k0 tana so ko’bata so. .» ,’Wayyo ni Deeda, ya zan yi in soma rayuwa ba’Sabeer?“ ‘ ‘
.TsaWon aWa guda‘Sabecr na bacci, yayin-da Farida da Ibrahim ke kaiwa da ‘ kawoWa, suna ‘tunanin mene ne.’matsalar hakan? Duk tsawon wancan lokacin Deedan na can tana, ta kuka, yayin da aka bar Inna da ‘tunanin  me ke“ faruwa? Sabeer’ din ‘kuwa na tashi’ Deedan ya soma – nema, da- bai ganta ba a gidan to ya san inda; – zai je ya samo ta, bai Bata lokaci ba ya nifi gindin KarKashin gadar. Ganin tana ta zabga kuka ya daga hankalin sa.
“‘Deeda me ya same ki? Me’ akai’ miki?”
. ‘Jin’ muryar ‘sa a bazata ya firgita ta, ta ~ mike da Sauri ta Kara lullube jikinta
Bate lokaci ba kuwa ya rungume ta yana lallashi tare da fadin
“(Sorry) Deeda, kar ki yi kuka, ko mene ne ya same ki k0 ya Bata miki rai kar ki damu da shi, saboda Sabeer yana son ki, yana kuma tare da ke har abada. Sannan ba zan hana ki kukan ba (just that) kar ki Boye min hawayen ki, ki 20 ki kwanta a kirjina kiyi kukan ki, ni kuma in lallashe ki”.
.Hakan ya sa‘ta Kara kwantar da kai a
‘ jikinsa, hawaye na tsere a fuskar ta, yayin da‘ ‘take jin wani irin ciwon son sa mai radadin gaske yana ratsa ta.
“Wayyo Sabeer,‘ ta yaya zan fada maka wannan mummunan halittar da kake tsoro wanda .hannuna kawai ka gani ya tsananin firgita ka, ta yaya zan soma fada’ maka haka dukkan jikina ya koma lokaci daya? In har ba za ka iya jure ganin na hannuna ba ta yaya za ka soma jure ganin na dukkan jikina? Ta
yaya zan fara fada maka cewa ina kukan ciwon sonka, ina kukan rabuwa da kai? Ina
kukan rashin miji mai tsananin’ so na? Ina’ kukan kasancewa da kai ayau. na karshé?  Ta yaya zan soma fada maka matsalar da ba ka da .maganin ta? Ta yaya zan soma fada maka duk wahala da’ kokari da kayi don ka‘ ‘ rayu da Deeda ba za ka taba‘ Sanin Deeda ka rayu da ita ba? Saboda’Deeda ciwo ce, cutace a tare da kai, wacce bashi’da magani sai rabuwar mu.  Abu mai ciwo da wahala a rayuwa ta  yanzu shi ‘ne yadda zan danne sonka’, ; Boye shi, in binne shi a Karkashin zuciya ta,~ in’ kuma, nuna maka ba na Kaunar ka, kuma .ba Zan taBa kaunar ka ba, don kayi’ gaggawar barin rayuwata kafin nai maka‘illah”. ’ Wasu sabbin hawaye ‘Suka gangaro ‘ mata, ‘ta qara kankame Sabeer’ kamar za ta. koma . jikinsa su harsu zama- abu guda, ‘yayin da shima/ yayi ,mata kyakkyawar ” :riqo “yadda za ta’ ji dadin kwanciya a. “jikinsa‘.” _Sun jima ahaka sannan .ta zare jikinta
a hankali ta juya ta nufi gida, ya bita yana kiranta tare” da mata surutai da tambayoyi,” ‘ amma ba ta kula shi ba. Sai dai bai damu ba, dama ya San halin ta,‘miskilar gaske ce, ta saba masa-hakan; ~ ‘
* -* *
Tun lokacin da abin ya faru Deeda’ ta‘ . daukewa Sabeer wuta‘ gaba daya, ba ta kula ‘ shi, ta .janye jiki‘daga shi al’amuran sa gaba daya, duk ‘ da ‘ba abinda ta rasA ‘a rayuwar ta kamar ‘ ganin ,Sabeer k0 jin muryar sa,’- yayin da ganinsa. cikin tashin hankali yaf1  komai. KunCi a‘_ rayuwar. ta.- a’Haka nan abu mafi kunci a rayuwar. ‘Sabeer shi ne‘rashin Deeda.wannan al’amari ya mugun daga masa’ hankali,‘ sabon canjin dayA ‘yagani a‘ tare. da Deeda’ ya jefa shi cikin kunci da~ tsanani, Wanda a .tunaninsa’ ganin Ibrahim yasa ta” daina ,kula shi, ‘ya soma tunanin har yanzu ‘ Deeda Ibrahim‘takeso ba shi ba. ‘
Haka Farida da Ibrahim din duk sun lura ‘ da takun Deeda, wanda suka kasa fahimtar ina ta sa gaba. ;’
Duk da ana ci gaba da aiki ~a kauyen; komai na’ tafiya dai- dai, kullum suna tare a wajen, amma Deeda ba ta taBa 2ama kusa da ‘ Sabeer, daga ya matso kusa da ita sai_ ta tashi, k0 a gida k0 a gun aiki. Bata kula shi, kullum fuska a dame ma take gaida shi, yayin da duk wata hidima da takemasa da ta
daina, sai Inna ke masa. Innan kanta abin ya dame ta, ya kuma
daga mata hankali, don da ba haka ta san Deeda da Sabeer ‘suke ba.Ta yi fada, ta yi nasiha, amma Deedan ta kafe.
Lokacin Sabeer ya Kara ramewa, ya
fara fita hayyacin sa. Tunani ya, yiwa zuciyar sa da Kwakwalwar sa yawa, sam ba ya iya bacci sai dai ya sace shi. ‘
. Dukkan su suna tunanin Deeda Sabeer ne ba ta so, kuma ba za ta taBa sonsa ba, musamman da ta ga Ibrahim a kusa da ita a
yanzu. Sai dai ‘shi Ibrahim”ya ‘san Deeda’ Kwarai, ya karanCeta,_ dole~ akWai abinda take Boyewa,_musamman ma- da ya lura in ta ga Sabeer’ta fiye shige masa, wanda‘hakan . yake~ haukata zuciyar Sabeer tana‘ daisa,
mummunan kishi a zuciyarsa., Lokaci guda Deeda ta’ juyawa Sabeér baya, Wanda wannan ya sa’ ya rasa nUtsuwa ‘ da kwanciyér hankali, gashi kuma ’bashi- da _ ikon” mata dole, Duk ,dabarun sa, duk ‘ kokarin sa ba abinda ya canja.‘
~ Wannan ya hana’ F arida komawa, ‘saboda ta tabbata  in ta tafi za’a’ yi ba dadi‘tsakanin Sabeer da Ibrahim, saboda yanzu, ma k0 gai‘suwar ba ta hada. su. Haka. nan ta,” yanke: shawarar ‘samun Deeda” suyi’ magan‘ don kawo qarshen matsalar. ‘A‘ kwana a tashi a hakan aiki’ ke tafiya-» ‘ SOSai, ‘lokaci guda‘ Kauyen ya dau haske,” ‘ginin ya fito da sosai, gini mai ~ Karko. Nan da nan aka soma’-’shiryd—shiryen . bikin bude’asibiti da’ .‘makarantar ‘da aka’
gina, primary da secondry. Haka nan tuni an dauki ma’aikata Wanda har da gidaje aka musu, tare da tanadar musu duk wani abun more rayuwa, kamar tonar bohol-bohol ‘a kauyen, tare =da jan wutar lantarki, har (da solar) Daddy ya sa aka sa musu.., . .
‘ Gaskiya Dr. Sulaiman yayi koKari kwarai, don kuwa ya zuba dukiyar sasosai a Kauyen, ba don komai , ba sai don komai ba ” sai don taimakon al’ummar yankin, ;don inganta _rayuwar, ;su da kuma nema’ musu abin yi, tun ‘daga kan sana’a har karatu.
Tabbas ya samu ‘ladan  Al’ummar yankin ya kuma .sha ~Addu’a‘ sosai da – Albarka a wurinsu. Hakanan ya ba da misali . Wa takwarorin sa masu kudi dan kuwa‘ nan da nan masu kudi suka fara rige-rigen koyi dashi’ musamman masu son shiga siyasa, a . tunaninsu siyasa yake. Saidai shi Dr Sulaiman bai » taBa tunan-in k0 sha’awar’ siyasaba. _
Ana .Washe gari . za’ayi. bikin bude
makaranta da Asibitin Farida ta samu’deeda dan suyi magana.
A harabar Asibitin ta same su ita da Ibrahim suna duba yadda ginin ya tsaru, suna tattaunawa. Farida ta isa garesu, ta yi musu sallama suka amsa a – tare. Ta kalli Deeda, ta ce.
“Na yi mamakin samun ki tare da mijina maimakon mijin ki”.
Deeda ta sunkuyar da kai cikin jin nauyin Farida, ta ce
“Na 20 sake duba ginin ne, shi ma”
Ibrahim ‘ya 20, sai muka hadu, amma ba wai tare muka 20 ba…”. ’
“Ba sai kin min dogon bayani ba”. ‘ Farida ta katse ta.
‘ “Ba wannan nake bukata ba, magana nake son yi da ke na mintuna kadan in be za ki damu ba”. ‘
Ibrahim na jin su bai ce musu komai ba, saboda bai son wani sabani k0 rashin fahimta ya shiga tsakanin su. Harya juya zai
‘ ” tafi saya tsaya; Yadawo wurin Fafida, ya kalle ta—yace‘. Yayata, ina- fata kin yarda da ni?” ~ _Ta yi murmu Shin yaKe,‘ ta girgi kai. _, Shima murmushin yayi mata, ya kalli ‘Deeda, ’sannan ya Wuce; ” ‘ , .. Farida ta. mai ‘da hankalin ta’- kan_ Deeda, ta zura -;mata ido, . Deedan- kanta_ sunkuye,tace.“ ., ,’ ‘ . ‘ “Deeda‘, tambayoyi uku ke damun ‘ kwakwalwata da _zuciya ta, yau ,nake zaton k0 zan dace‘da samun amsar‘su. .. r . Na fi’ k0wa mamakin,” shin‘me’Sabeer ‘da Ibrahim-Suka gani a’ jikin ki? Me suka gani ;a tare da ke da babu ’shi a sajin  ‘yan’ _matan duniya? Na rasa dalilin naCe miki da suka yi; Tunda’ “rashin. da’ Sabcer suka hadu da ke koWacce‘ rana son kaunar ‘ki, ‘ zumudin ki kadai nake. gani a tare da su, da , ke suke kwana .Suke tashi. Shin ,wai meye’
‘ ‘ sirrinné?”
Deeda ta dago kai ta kalle ta, ta ce “Bani” da wani; sirri, Allah Ne ‘shaida ta, wannan ikon Sa ne”. ‘ ‘ Farida ta yi murmushi, ta ce. ‘
“Na ji wannan. Na biyu shi ne, ba kya jin kunya‘ kina matar aure kina‘ keBewa da mijin da ba .naki’ ba? Kina» auren Kanina, amma zuciyarki,na son mijina, ta wani wurin yayan mijinki, ta wani wurin- mijin yayar mijin ki?’ Ba ki da hankali ne? In; ’ilimin ki da addinin naki yake? Ina tarin kunyar ki? Kin. Kira kan ki Hausa Fulani, amma ayyukan ki ko Kabila ba zaiYi haka ba
Ta shake wuyan Deeda,‘ ta ce
“Akwai zuciya a-jikinki kuwa? Ba kya ganin’ halin da. Sabcer ya shiga saboda ke?’ba kya ganin kokarin da Sabecr yake yi akanki guji ran da_ haKKin. sa zai kamaki kina matarsa amma sam zuciyar ba tausayi? Inba ki so Sabeer don son” da yake mikiba‘ baki ,so shi don abinda, .yayi miki da ke da Kauyennan
ba kiso shi don wannan ba ki so shi saboda ‘ wayewar sa, in ba ki soshi don wannan ba ki so shi don dukiyar sa, saboda ilimin sa, saboda wayewar sa. In ba ki so shi don wannan ba, ya kamata ki so shi don Allah. Saboda. Sabeer yanzu ya koma namiji na gari, halayyar sa, ayyukan sa’ba na banza. Shin Deeda me kike so? Ya kashe kansa saboda ke?”
‘ Ta fada cikin zare ido da fushi, yayin . da‘ Deedan ke fidda numfashi sama-sama, saboda shaKar da ta mata. Sannan ta sake ta, ta ce. ‘ ‘
“Ki bani amsa, me kike so a ‘duniyar nan Sabeer ya miki? Ko ransa ki keson dauka kamar yadda ki ka fada?”
Nan ta yi kasa da murya, “‘Deeda, ba laifinsa bane, laifin munes. (Please) ki rangwanta masa. In ganin Ibrahim ne yasa ki yi masa haka za mu fita daga rayuwar ku, na yi alkawari
Cikin- karfin hali da ‘kunar zuciya
Deeda-tace – Ba wannan_ nake so-ba’Sister, Saki ‘- nake so daga Sabeer, ya fita daga‘rayuwa ta; Bana’ bukatar Sabeer’, haka bana buKatar Ibrahim,’ ba na buqatar duk ’Wani (member).
na’BIRNIN GAYU”;
– .Baki isa .ba, . kinyi kadan, dole ki kasance aBIRNIN GAYU Karki manta har-  yanzu mahaifinki yana cin arziKin BIRNIN’ GAYU, in har mu ba zamu iya juya ki ba shi_ . ” zai iya juya > ki, kamar yadda ya aura miki’ “Sabeer da farko Na‘fada miki k0 ta tsiya ko’
ta arziqi’ sai kin kasance da Sabeer“
.. Tuni Deeda ta ji hankalinta’ ya’tashi; tabbas .idan Suka- sako mahaifin‘ ta. cikin‘ lamarin shirinta zai wargaje, Zai sa ta zama. , da .Sabeer .dole,’-wanda duk yawan .so da . kaunar da take masa’zai zamo da shi’ ne abu mafi’ tashin hankali a tare da’ita. -‘ ‘‘ Cikin’ tashin hankali ta kalli Farida tace. – Sister, please kar ki min ‘haka’, kar ki
sako mahaifina ‘ciki. Sister, kar ki zama mai – son kai’. Ba na Son. Sabeer, ya za’a  ki sani zama da shi dole? Zama da mutumin da ba ka . so gara kayi rashin wanda baka so”. ‘ “Me yasa Deeda?” ‘ . “ Farida ta fada ‘kamar za ta yi kuka. “Me Sabeer yayi haka“ da ki kemasa Wanann Kiyay‘yar? Laifin sa kawai don yana miki wani rin mahaukacin so da ba shi – da iyaka? Deeda, lokaci ya yi da 2a ki karBi  Sabeer‘, ki yarda da shi a matsayin Kaddarar ki, .Yau zan gaya miki sirrin da ba ki bani ba, bayan mahaifiyar Sabee‘r da Daddy, ‘ Sabeer ba shi da wanda suka ‘fimu ni’da ‘ Ibrahim, mu ne rayuwarsa. _ ‘ ‘ A lokacin da na auri Ibrahim mun yi rigima da yan ‘uwana da kuma Daddy, cewa ‘- dukiyar mahaifina ya gani shi yasa yake son aure na, zai auri macen da ta girme masa‘ don kwadayin abin duniya, Ba irin tashin ‘ hankalin da ba mu fuskanta ba, har suna
cewa daga ya samu kudi zai rabu Dani ya samu Karama dai dai shi, Wanda hakan yasa ya yiwa Daddy alkawarin cewa ba shi ba kara aure sai wani ikon Allah, sai kaddara. Akan wannan sharadin mukai aure da Ibrahim wanda zan iya cewa ya cece ni ne daga hannun mayaudaran maza, wanda ba sa so na don Allah sai don dukiyar mahaifina. Bayan munyi aure akwai girmamawa da shaquwa a tsakanin mu, .wanda har ya haifar da soyayya a tsakanin mu. Akwai yarda da ‘fahimta sosai tsakanina da shi, haka nan bai taBa tunanin wata ‘ya mace ba.‘ Daga shi har Sabeer ba su da wacce ta fini. Rana tsaka .na fara rashin lafiya sosai,~ wanda daga baya ni da Ibrahim da sauran likitoci muka fahimci ina da (Levkemia Imyeloma). Hankali na ya tashi Kwarai, saboda rai dai Kwaya daya ne, in aka rasashi shi kenan. Wani lokaci ba mu fahimtar kima da daraja rayuwar mu, da irin kyautar da Allah Ya mana. sai mun 2a mutuwa kusa.
A lokacin da na fahimci ina da wannan mummuna ciwon, a lokacin na ji ina son rayuwa ta sosai, na ji ina son rayuwa da mijina da kuma kanina. Don haka na dage da addu’a da (treatment) ba wasa. Sai dai a hankali na fahimci rayuwata na karewa ba- tare da na cimma manufofona da yawa ba, don haka na fara da Sabeer. Kokarin gyara shi da sauran su, na kuma dinga addu’ar . Allah Ya kawo wata mace rayuwa: Ibrahim, haka Sabeer’, Allah Ya bashi macen da za ta iya kula da shi, ta kuma zauna da shi tsakani da Allah, wacCe za ta sa shi a hanya. ~ Na sha yin azumi, sallolin Kiyamullaili da ayyukan alkhairi kala-kala, ina rokon Allah Ya. cika min wannan buri nawa, Ya biya min bukata ta,
Da ikon Allah addu’ata ta karbu, sai
‘ dai ban~ taBa tunanin mace daya za ta shigo rayuwar mijina da Kanina ba. Duk da haka na yiwa Allah godiya, saboda na .san ke Alkhairi ce, tunda Alkhairi na roKa.
Deeda, a yanzu haka‘ ina’Shan magani, ina (chemotherapy) Sai dai’ amma- ni kaina na san tsanani shekara hudu biyar, sai’yanda Allah Ya yi, ‘ , :
Deeda, na roke ki da ki kasance a rayuwar Sabéer, na san zaki ce na’ zama mai son kai, sai ‘dai ina da ‘dalili. Ibrahim akwai juriya, ya san ya kamata, ya san ya zai kula ‘da kansa, amma Sabcer bai sani ba. Kinga yadda Sabeer ya koma a cikin kwanakin nan saboda juya masa baya da kika yi
., Hawaye ya zubo mata; murya na rawa ta ce.. ‘ -“Deeda ba don halina ba, na roKi Alfarma ki zauna da Kanina
Deeda hankalin ta ya kai ‘qololuwar tashi, tSananin tausayin Farida ya kama ga, Kaunar Sabeer ya yi mata yawa a .zuciya. Ta fashe kuka cikin tashin hankali, ta rasa wanna irin amsa za ta bawa farida, tausayin .kanta; ya kama. ta, Wani ‘yanayi .ta” tsinci kanta a ciki na halin Kakani. kayi. Itama
gani take ‘mutuwar zata yi, ga ciwo a jikinta, ga ciwon son Sabeer data “Boye ‘a Zuciyarta
Nan ta‘ juya. tana tsahanin‘ kuka, ‘ta wuce ba tare da ta ce komai ba, saboda ba ta da abin fadi, » yayin da Farida ta fashe ‘da’ kuka; Ibrahim dake tsaye‘nesa da su kadan‘ ya taho ya rungumeta da’bata baki. ‘ ‘Ya isa haka Farida, kin yi iya kokarin ki; Sabeer ma ya yi, saura sai mu barwa Allah”. ‘

kasssss akace laifin dadi qarewa mu
hadu a book4 donjin cigaban wannan qayataccen lbrn naso mu Fara book4 din yau but I can’t make it SBD an Ari book dinne amman idan an dawo dashi koda zuwa gobene sai muci gaba
naku har kullum
Abdallah
WhatsApp me @08035453572 or 07016687026
pig me @ 5909AC34 or 2A04C949
kill it

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE