Birnin gayu23

birnin. gayu(★^4^★)

chapter23⇩

BIRNIN GAYU-4
deeda ta wuce Sabeer a kofar ’ gida’,’ ‘ta lura””yana cikin, ‘ – tsananin damuwa .da- tunani.
‘ Shi ma ya lura da irin kukan da take yi, hakan ba karan ba karamin daga hankalin .sa yayi ba,_ya bitayana kira. ‘ Deeda‘, Deeda”. .
. Amma bata tsaya‘ ta saurareshiba daki ta nufa ta rufe, kofa, ta ‘wuce Inna a “tsakar gida,’ ta mike tana’ kallonsu.
,”Lafiya kuwa’Sabbér
A , rude “yace “Inna‘ lafiyé“Ba lauba
.‘.Deeda na gani ta- shigo tana’ kuka, ban San
,meyasame’taba”. ‘
Bai rufe baki ba kuwa suka jiyo muryarta ta sake; fashewa da *kuka da Karfinta. Tuni Sabeer‘yasake hawa
“Inna; kice mata” tayi’_ Shiru, ‘ki tambaye ta me ya same Waya taba ta? Inna kukan Deeda yana daga min hankali
fiye da komai a rayuwata ina son gani‘nta cikin farinciki da kWanciyar hankali
Jin_ kalaman sa ya sake: sata wani
sabon kukan  ta yi saurin’toshe -‘ bakinta‘tana don kar Inna? abin‘ .ya dame”ta, “  Deeda ‘ya Wuce Iya saninta ta ga alamun son -Sabeer ‘a tare da. ‘ ita‘ kwanaki, to; me ya faru kwanan nan ta kasa gane: kanta? K0 Ibrahim din ne? .ta shiga rudani ‘ da al’amarin ,Deeda,‘ _, haka ta ~yanke hukuncin tambayarta kuma dole: ta bata ‘amsa don abinda
takewa sabeer’Ya soma isar ta
,. Decda ba; ta fito ba sai magarib’ nan ma .sai da’ tabbatar Sabeer ya tafi ‘ masallaci, ta fito tayi Alwala, kafin Inna ta mata wani tambaya tayi sauri ta koma daki -; ta rufe, don ita a har yanxu bata DA amsar tambayoyin dasuke mata
Tana idar- da sallar isha’i ta bude kofar ta yi .saurin saka mayafi ta kulluBa har kanta tamkar mai ,bacci ta San sabeer zai shigo kwanciya, kuma ba ta so ya same . 1 ‘ Ba ta jima da; kWanciyaba ta ji motsin shigowar Sabeer tare da Ibrahim da kuma Farida,>tana‘ jin duk hirar da suke yi da Inna a tsakar’ gida wanda duk kan shirye shiryen bude makaranta da asibiti ,ne, yayin da Sabeér ‘kowanne bayan minti daya: sai ya. leKo ya ga tana. bacci. “dukkan su sun lura da hakan.
Inna ta’soma musu‘, sai- da safe, ta wuce  Farida sai -ta_ :shigo, Ibrahim kuma dama a rumfa’ akai‘ masa wUrin kwanciya da aka zagaye DA gidan sauro
Kauyen nan har da kai?”
Gaban Sa ya ji ya fadi, ya- kalleta.
“Ai dama ba tare muka’zo ba”; ”
“Na sani, ba fadi na‘bane, Daddy ne ya fadi in an gama bikin nan zamu” bar qauyen nan, kamfani na ‘can’yana jiran mu. Aiki‘muka bari muka”‘taho nan; tunda’an dauki Kwararrun  likitoci ma’aikata banga me zaka *Zauna’kayi ba Ai mun jima “a kauyen,’lokaci ya yi da’zamu tafi. .Ka tuna alkawarin daka ‘yi’wa Daddy, ’ba Sauran fitina’ ko dOle. ka bimu mu ‘koma
ya kalleta; “Na‘jij‘Allah ‘Ya kaimu”.
Ya‘mike ya shi‘ge ‘ciki, ya tura kofar
“‘ Ta bishi “da kallo cikin tausayawa halin da
ya shiga. ‘Tashi tayi itama ta shiga‘ ‘daki
cikin damuwa, yayin “daya kwanta, tunani kala-kala a ransa
A daki” Sabeer Ya nufi” gun Deeda wanda a tunanin ‘sa bacci take, a hankali ya janye mayafin tana dukunkune cikin (body
suit) idonta A rufe, korjinta ‘sai bugawa :yake,‘ tana Addu’ar Allah Sa sabeer kar ya wuce- iyakar sa ya gajikinta, ‘ ‘
. . Zura mata ido ‘yayi yana kallon ta,- yana jin wani sabon sonta. hawaye ya ji ya. fara zubo masa. yace Deeda bakisan yadda 1…;nake tsananin  fargabar rabuwa da keba (why) Deeda, ta yaya Zan iya tafiya in barki? Na zo» garin. nan ne don in tabbatar; miki da soyayya ta, in; tafi dake. Amma ga. dukkan alamu .hakan‘ mafarki nake, burina; ne wanda‘zai tsaya a buri kawai. Na kasa,_ na gaza, ,ba ‘zan iya yin komai ba. Sai son ki, ba zan iya sawa ki soni dole ba, ba zan iya sawa ki zauna dani dole ba”. ‘ _ . .‘Dago ta yayi ya rungumeta a jikinsa sosai tare da kwantar da kansa‘ a jikinta yana Shakar sonta yana sauke numfashi‘ a- hankali.;.’~. , ‘ , ; Wani kuka mai Karfi ta ji ya 20; mata tare da sonsa mai radadin gaskeé
‘ wanda da kyar ta samu ta tare hawayen. Da haka bacci ma‘i Karfi ya” dauke shi, wanda hakan ya ba‘ ta damar kwantar’ da’ shi tayi’kuka sosai kuka mai isar ta,_’tana’ rungumedashi. ”
‘ ‘ “Ina sonka sabeer so ‘mai tsanani, son da ban taBa yiwa wani ‘ mahaluki ba, son da ban taBa jin irin sa akan kowa ba sai- . kai. Sabeer, naf1 ka tsoron‘ rayuwa da kai, ‘rayuwa ta za ta quntata inbaka. Sai dai ba yadda Zamuyi, ciwo na ya shiga- tsakanin mu In har’za ka ganI ‘  tsana ta zaka‘yi. Sabeer, sannan ba zan jure tsana a idon ka ba, ba zan jure inga ka kyamace niba”; Da hakan itama bacci ya ‘ dauke ta suna manne da jUna. ; ’ _
’kullum yau’ ma ta riga kowa
tashi a. gidan ’tana yin” sallah.’ta.tashi ta fice daga gidan, k0 Wanka bata yi a gidan ba tsabar gudun kar ta ci karo da k0 ‘mutum daya a cikin su. Ita’a nata tunanin ma ba zata sake  s haduwa dasu ba har su tashi
su bar kauyen
_ Sabeer tunda ya tashi ‘yake neman ta amma ba ita ba labarin ta,‘ duk inda yake zaton zai, same ta bai ganta ‘ba, nan ya fahimta kansa salon gudun , sa” take. Haka ya haqura‘ ya’zo ya‘ shirya ya wuce asibitin tareda‘su Farida. Tunda gari ya. waye ake‘ ta‘ gyare  kauYen, ko ina fes, haka garin ya cikada (security) jami’an tsaro saboda an gayyaci manyan mutané; tun ,daga kan Minsitan lafiya da na ilmi,‘ har kan kwamishinoni, har da gwamna. maiCi na .wannanlokaci
, : Karfe sha daya baki suka fara zuwa,‘ kafin  ‘aCe kobo » Kauyen ya Cika da baqi na. Musamman aka’ shimfida titi. don baqii “‘da za su bi hanyar’
Ranar mutanen”Kauyen ‘aun sha
kallo; sun ga jama’ar da ‘tunda ‘suke ba Su itaba. gani Ganiba’yan masu . ’ dauka .na talabijin’ da radio, sai aiki suke
kala-kala. ,Lokacin da “baKi’ ‘Suka gama isowa tare da Dr. Sulaiman aka ‘soma’ taro, bayan fara bude shi da addu’a tare ’da gabatar da manyan baKi, da ‘shugabannin makaranta da asibitin,‘ Wanda akabudesa sunan Sabeer. Nan dai_: kowa ” ‘ya tashi “yayi jawabin ‘sa da godiya ga Dr. sulaiman da kyaikkyawan‘~ “qarshe‘ ‘da misali. _‘kauyen sukai kWamba guda suka je don nuna godiyar su ga‘zuriyar-su Sabeer gaba daya.‘ _ ~ Deeda tana ‘tsaye daga baya-ba’ya, ta yi kuka, ta yi’ dariya, ta yi godiya ga Allah, ta kuma godewa Sabeer. Haka ta dinga ganin abin kamar a mafarki; Zuwa” azahar taro ya Watse, anci”an sha, kuma daga‘ makarantar ‘har ‘asibitin za su fara aiki washegari; ‘ Dr. Sulaiman” yakira Sabeer Bayan taro ya watse,’ “ya kalle shi da kyau; ya lura ba ya farin ciki k0 kadan “Tsaye yake a.
gabansa, kansa sunkuye . yayin da” shi kuma ke bayan motar sa, ya ce Sabeer, dago kaika kalle ni”. Nan ya dago kai ya kalle shi, ya yi saurin kau da kai saboda dab yake da ya fashe da kuka; don ya San me Daddyn keson fada masa, su koma, kuma ba shi da‘ sauran wani (excuse) da: zai hana shi komawa Daddyn ya kalle shi .da‘kyau, ya ce, ‘Sabeer (you re not happy) me yasa? Na zata yau za kafi kowa murnA ‘ _Nan ya Kakalo dariyar. dole, ya ce.Daddy,’ ina murna Sosai‘,’Allah Ya Kara kirma da arziki, Allah Ya saka”:  ‘ ~ Daddy yace “Meye matsalar ka
“Ba komai Daddy”. “‘
“Tun da ka ce ba komai shi kenan, ga mota nabar maka‘ da direba, taho dakai da Deeda, aiki yana can yana jiran ku,‘ Ibrahim zai taho da Farida. (Enough
of) ‘zaman Kauye, lokaci ya yi da za ku koma ku fara rayuwarku. Sunkuyar ‘kai yayi,‘ ya ce “To‘ Daddy”. . Kar ‘ka manta Sabeera zan jira bana son jin wani labari daban, ka tabbatar kun ‘taho”. Daddyn ya fada yana Kokarin rufe. motar. _ Sabeer din ya amsa da”To Daddy, insha Allah za mu taho”. Da wannan su kai.sallama, Daddyn ya taf1.Yabi= motar da kallo yana tunanin ta ya‘ zai soma tankwara Deeda su koma’ BIRNIN GAYU da wannan sabon Kiyayya da take masa masa? , v .: . _ Yana cikin wannan halin ya ‘ji an dafa shi, ya juya da sauri. Ibrahim ne ya gani’ a tsaye tare da Farida, nan ya Bata rai ya kau da kai. Ibrahim din ya yi murmushi, Sabeer kenan, tsayuwar me kake yi?
Lokaci yayi da zamu wuce, kar ka manta
Deeda matar kace, kar’ ka» tsaya wani tunani. .Tunanin me zaka yi? Umarni kawai ;  za ka bata, kuma Ya zama dole ta bi Lokaci yayi da za; ka dau’ matarka matsayin ka na mijin ta, lokacin lallashi ya wuce; (You most take a step)”. . i ” Farida ta‘ ce, .”Kwarai ’ Sabcer,“ Ibrahim gaskiya ya‘ fadi, muje”. ‘ ‘ Wani‘mugun kallo ya ‘yiwa Ibrahim, ’ yace.Ba kai za ka fada min yadda‘zan
tafiyar da mata ta ba, ba ruwanka. Na san ‘ dai dadi kake ji saboda Deeda ta canja
‘ mani, to bari, in fada maka, duk tsiyar ka, , duk abinda za kayi ba zan bar maka Deeda ‘
ba Nan ya wuce cikin fushi, Ibrahim yace
sabeer, kai “min rashin fahimta”Ka yi hakuri akan Wanda kake.yi”. __ Farida ta fada tana kallon sa Yana zafi ne yanzu, da kuma
cikin hali na rashin sanin ya’zai yi”. “Na fahimta Yaya ta, muje: mu’yiwa Inna sallama; Nan suka=wuce. A cikin gidan su Deeda””Sabéer ya wuce dakin su ‘kai -tsaye ’ya ‘ soma‘ tattara musu kaya. Wannan lokacin ‘Deeda na
dakin Inna tana mata fada, ta’ inda take.
shiga ba ta nan ta‘ke’fita ba; don ranta’. ya mugun Baci ganin yadda ta kafe ita sam ba ‘ za ta koma da ‘Sabeer ba. –
‘ Lokacin :- Sabeer,‘ ya ‘ yi ‘ sallama hannunsa- rikeda’ jakunkunan su duka biyu, .ya yi’ sallama a dakin Inna‘tare da daga
labule, yace Inna
“Za‘ mu Wuce Kano, lokaci ‘yayi’ da za mu koma”.
. Dam! Damn Deeda‘taji”Kirjinta ya buga, wani gumi ya soma zubo‘ mata, tsoron rashin Sabeer, ya shige- ta, hankalin taya tashi. Inna ta mike tana
gOdiya-
“Sabeer, Allah ‘ ‘Yai maka Albarka, ‘ Allah Ya saka maka, «Ya sakawa iyayen ka da Alkhairi, ‘Allah Ya baka; Yara masu yi maka biyayya. Allah Ya *sanya Albark  Ya baka zuri’a ta gari, masu jin~tausayin ka da jin qanka. “Yaro dan ‘Albarka”; * ._ Sai kuwa ta fashe da “ ‘ kuka”Yau zan yi kewar ka
Tuni Sabeer ya ji hawaye sun. ciko masa, don kuwa ba qaramini sabo sukai da Inna’ba. Hirar da yake da Inna koda Deeda bai taBa ba, ya saba da ita, ya shaqu da ita tamkar mahaifiyar sa.
Yace “Inna, kinga kin sani kuka k0? So-kike ace mata ta sa mijinta kuka? Ni da na’ saba kullum Inna mai fura tana, sani dariya  har in manta; Sacin rai na, a yau Inna ta sani kuka, hawaye na zuba”. ‘
Ta yi dariya,‘ ta ce, “Ka San ba kullum ake kwana a gado ba”.‘ ‘
, Nan suka sa dariya duka, yayin da ya
koma kuka,tana.
‘Kayi‘ haquri da halin Deeda, ka. yafe mata. Na yi iya Kokarina ta Ki jin’ ba yadda na iya da
ita”; . . _ . .. Nan Deeda ta’ fashe da kuka tana. “Inna ki Yafe min, ba bana jin maganar ki bane“. ; , ‘~Inna ba ta kula ta ba saboda haushin abinda tayi take ji. ~ . “Sabeer ya kalle ta fuskar nan ta rine tayi ja,‘abinka ~da farin mutum, ya ce., ‘Ba komai Inna, na yi iya Kokarina, ;na yi kuma‘ iya abinda na ga zan iya, bana‘ . jin-zan kuma iya daukar  abinda zuciyata ba zata iya’daukaba a matsayina na dan Adam, ba abinda  kuma zan iya yi gaba.Wanda yanzu zan iya:
na tabbatar wa’da Deeda son da nake ma
‘ ta dan haka yanzu yadda take so haka zata Lokaci-yayi da zan koma in taimaki Daddy, mahaifina na bukata ta, ba. na ‘son bashi wani matsala”. ‘
ya mai da kallon sa kan Deeda suka hada ido,- wani sabon sonta ya ji ‘ yana tsuma shi, wani shauKi ya dinga ‘ ji game Kallon ta yama manta abinda ya ,yi niyyar’fada mata; Tuni itama ta :rikice;  saboda. ganin‘ wannan mayataccen son nata a idon sa,“ haka son shi ta ji yana shirin fasa mata zuciya. Ya ‘birkita- ta, ’ya rikita mata‘ Kwakwalwa, dakyar ta iya kau da kanta, ta sunkuyar da kai. ‘
jikinta na rawa, yaCe;
.Deeda, ga kayan ki na hada zakizo mu koma k0 kumabazaki tafi ba?
; ,Har yanzu idanunsa a kanta suke, ‘tambayar ta yi. mata qunci. “Wayyo ni Deeda” – , ‘
– “Karki yaudari kanki; Sabeer bazai iya rayuwa da ke da wannan _jikin naki ba, duk ran da ya ga jikin ki son da yake miki zai koma KiYayya, za ki jawo masa
CiWOn rashin kWanciyar hankali, wanda daya yake da hauka”;
Nan .ta daure ta ce, “Ba zan bika’ba, ka koma kai; kadai, Allah Ya kiyaye”. =
‘ Kanta Sunkuye _ take . maganar, ” saboda ya kafa mata ‘idanu.. ‘
Haka yaji maganar kamar ta cake shi da kibiya‘, cikin zafin zuciya da Kunar rai ya juya, ya dauki jakar ‘sa ya bar nata, k0 Inna bai iya sake ce mata wani abu ba, ya tafi. . ~
Deeda, ta fashe-‘da wani irin kuka da karfinta kuwa, Inna ba ta ‘kula ta ba, ta ji kamarta rufetada duka- ‘
Tuni deeda taji zuciyarta ta gaza, tabbas yau in Sabeer ya bar Kauyen nan za~ ta mutu‘ ‘ rashin sa, da ‘kewar sa, da sonsa Sunyi irinsabo da shaquwarda k0 da fada! suke _ yi tana son kasancewa tare da shi.
. ~ ;Ta fada jikin Inna tana kuka sosai da
karinta, tana. ‘ ’ “Inna Sabeer, Inna Sabeer… Inna ba zan iya rayuwa ba Sabeer ba, Inna Sabeer ya zama rayuwa ta, kowanne iska nake Shaka da ‘tsananin son shi a tattare da ni, kaunar sa ya gama huda dukkan jikina” kukan da take har yasa jikinta ya yi sanyi ta ‘fara tausaya mata; “ ~ “Shin Deeda na ‘yiwa . Sabeer ‘ wannan Son, to me ‘ya hana ta binsa?” ‘
‘ Ta tambayi kanta, ‘ba ta ankara ba ‘sai gani tayi Deeda,‘ .ta‘ bishi tana kwala masa kira*Farida da Ibrahim da ke tsaye ‘_tsakar gidan suka bi su, Inna ma binsu .tayi, jama’ar Kauye suka tsaya suna kallon su, . ‘ ‘ -. ‘Jin yadda Deeda “ke kwala. masa kira ya sa ya tsaya cak ya juyo  Hango ta da‘ yayi yasa  zuCiyar sa‘ tai maSa ‘fari, dadi- ya lulluBe ‘shi, ya sa dariya. ‘- ‘”Deeda… Deeda na tana Sona dama
zuciya ta ya bani Deeda na tana sona
» Dariya ya tsaya‘yana yi yana kallon ta harta iso, ta tsaya-a gabansa tana haki, yayin da yake’ kallon ta .yana, dariya.  Farida da Ibrahim suka tsaya suna kallon . su.
‘Deeda, zaki bini mu tafi? Deeda, kina sona? Kin amince ’dani ‘ a: matsayin mijin, ki, – abokin rayuwa ‘na har abada?” ; Hawaye ya gangaro mata, idanun ta sukai jawur, ta sunkuyar da kai, ta ce “Bawannan ne ya kawoni ba, so nake ka’sauwaka min‘kafin ka tafi, kar ka barni da igiyar aurenka. (Free-me from this marriage)”.zaro- i‘do yayi yana kallonta cike .da Kunari ‘ zuci‘ya, yaji zuciyar kamar‘ WutaWani irin bakin‘ ciki‘ yaji yana Shigarsa marar misaltuwa.  Farida ce ta matso dab da ita. ta

ta wanke ta da mari, sai da ta rike kunci.) “Ashe ke dama ba ki. da mutunci, ba ki da tauSayi?”.”Sister, (please) ya isa, ki Kyale” ta,‘ zo mu tafi Sister. Ba saki‘ take soba? Zan ba ta, ama a rubuce, don bakina ba zai- iya fadi ba. Ki min addu’a Allah Yasa‘ hannuna ya iya: rubutawa”, Sabeer- ya fada yana hawayen takaici , ‘ , Nan Farida ta ‘nufi inda yake ta rike. hannunsa Suka nufi mota, ‘ “ ; . “Kayi hakuri qanina, Sister tana ‘ ganin ka :cikin bakin ciki‘ kuma ba zan iya komai ba dan rage maka zafi da qunci’ da kake jibi}. sabeer, kai ta addu’a Allah Ya kawo maka sauki”. . ‘
‘ Deeeda na tsaye ‘a wurin ta kasa motsi, Ibrahim ya nufo ta da masifa da, fada_, cikin bacin rai ya ce, ,
‘Burin ki ya’ Cika, kin hana Sabeer‘. . abinda yéke So, k0 Zaki iya fada
meke faruwa? Wane irin kiyayya ki ke ‘yiwa Sabeer? ba ki da ‘tausayi’ne?‘ Baki ganin yanda Sabeer ke wahala saboda ke? ‘ Kar ki manta, duk abinda; kai ma wani sai an maka, ‘ guji ran da-Allah zai kamaki ~’ da hakkin sabeer; ,, Deeda,  “(for God sake), kalle’ shi ’ ki ganshi (luck at him)wacce irin, zuciya garéki K0 zuciyar ce‘gaba daya babu‘a kirjin ki?” yana fada da daga murya” yake maganar.
. Deedan ta fashe da kuka, tace .”Ya kakeso inyi’ ne Ibrahim? Inma
inason Sa bani da ikon zama da shi: ‘ ’ Ina son Sabeer sonda ban taba yiwa wani’ mahaluki ba, na san akan ka na soma sanin so,’ na .San dadin’so. Amma akan Sabeer na soma dandanar zafin so, dacin so da kunar so’, Wanda inka‘ dandana zafin so da ciwon .so,“to ananne Zaka san meye asalin so, .anan ne ‘za‘ ka “fahimci
kaunar asali mara gushewa‘ na har abada. A lokacin zakaji ba’zaka iya rayuwa ba wanda‘ kake soba’ lokacinda ” zaka gwamma’ci gara mutuwa da‘ rayuwa ‘ba ‘ tare da~wanda kake ‘ so ba-Wannan lokacin zakaSan meye so; ’ ‘a halin’ ““yanzu‘~ kwakwalwata°a bargitse “take, zuciya – ta na” cikin“ qunci da tashin hankali. Ina jin kamar- Zan haukace, saboda tsananin “Son Sabeer. Amma duk da haka na nemi Sabeer ya~ ‘ sauwake min, saboda‘ ni da Sabeer ba_ Kaddararjuna bane”. ‘ ‘ “Me yasa? . Ibrahim ‘ “ya‘ “tambayeta ‘ “cike da mamaki’ nan ‘taja rigarta‘; ta’cire saafar da ke’ “hannunta, ta nuna masa” tare da fadin “Saboda wannan”.
.; ciwon idon Ibrahim ya’yo waje
ganin hannunta a tsorace, mamaki da fargaba suka bayyana a fuskar sa, lokaci guda kuma’ tausayin ta ya kama shi Abinka dama da wanda ya binne: qaunar ta a ‘ransa, hankalin sa yai’mummunan: tace Ta ce, “Ibrahim, inhar Sabeer zai . ga hannun ‘nan dan kadan ya ‘firgita, ya kusa haukacewa, inaga yaga dukkan jikina’Deeda! ” ‘ Yakira sunanta arude;‘ ‘Kina nufin duk jikinki haka yake? ‘ K0 wancan karon da ki ka zo asibiti baikai .haka ba na zata ciwon ya Tafi  ta fashe ,da kuka, ta ce Ibrahim, ban san me ya faru ba, ..,ban san me yasa ya daWo har yaf1 na da ,ba. Shin Ibrahim me kake ganin, zai faru in Sabeer’ya ga jikina? K0 ya tsaneni k0 ya yi “Karamin hauka‘ ban “san a wanne hali‘ kwakwalwar, sa za ta kasan ce ba.
Wannan tsoro“ da fargaba-dashi nake kwana nake tashi”. ~
Ibrahim ya’ kalle ta’, “'”Kiyi ‘hakuri, komai yayi .tsanani maganin sa Allah; ‘ kuma Allah Bai saukar da cuta ba sai da’ ya saukar da maganinta Sannan Deeda, Sabeer ya kira kan‘sa ME SONKI; lokaCi” yayi da zai tabbatar da hakan, .lokaci ne na gWajin‘soyayyar Sa a- gare ji”. ~ ~» , A’a Ibrahim, ‘zuwan .Sabeer‘garin nan kadai k0 da bai kwana ba ya Shaida son da yake min, balle ya dawo kauyen da zama gaba ‘daya, :cin Eauye, shan kauye, wahala: qauye, taimakon mutanen kauyen
Ibrahim“ Sabeer ya fiye da ‘abinda ya kamata, k0 ka manta Sabeer da yadda .yake rayuwar sa? Mutum ne da ba- ya jure wahala ka. wani talauci k0 kunci, mutum ne da bai damu da rayuwar wani ba kO ya mutu k0 ya rayu, bai. san; ‘ciwon mutaneba
da kima da darajar su ba. Sabeer- mutum
neda ko a’ office mai A-.C da .
kayan, alatu ,yaqi zama yayi aiki Sabeer mutum da ne bai san meyake‘soba,.bai; san mezayi’arayuwaba. “ amman
_ , Akan Deeda daKauyen mu ya ‘soma sanin me‘yake so? Me yake so yayi? Ya san’ .ciwon _wasu, ya damu da~damuwar wasu, ya gane gata, da ni’ima‘da Allah Ya,yi masa, ya zama mutun ta da daraja ni’ima da baiwarda Allah Yayi masa.
; , Sabeer ba ya buKatar sake tabbatar. ‘ da- soyayyarsa ko yanzu Sabeer ya guje ni ba zan taBa ganin laifin sa ba, kuma ba’_ zan‘daina gode masa da yi masa addu’a ba, ba zan taBa manta Alkhairin gareniba Ibrahitn, inasOn Sabcer, »ina son rayuwa da, shi, ina son. ‘ kyautata ‘masa, – ina son- nuna masa. soyayyar da wata mace ba ta taBa nuna-
‘ mijinta ba. Ina son :zama da Sabeer dina, ina shagwaBa shi, in yi wasa dashi; in yi dariya da shi, in fada masadamuwa ‘ta, ya fada nasa; «mu zama juna in kwanta in nuna masa
‘ tsananin‘ison da nake masa
Ta fashe da kuka. _ “(PleaSe) Ibrahim; ka taimaka min,
ina so in warke, ina so. in rayu, ya zanyi
. Na kasa”fadaWa Inna don kar  hankalin ta ya tashi, yau na fada maka ka taimake .ni Zan taimaké ki””Deeda’. Jikin ki ne  ba‘ yason‘ qauyen’nan; ‘na taba fad‘a miki’ .. kina -da (allergy)- da «wasu ‘-abubuwa- kamar iskar da kike shaka’ na
yankin nan, ruwan’da kike sha, abincin da kike ci? Ya zama~dole kiyi sallama da
qauyen nan, dama ‘na *fada kO da ‘
’ kaya ki ke sawa daga; kinga’ canji ki guji
kayan, ko abinci’ ne” daga ci kinga
canji kadan ki guje shi. Ya akayi ba ki lura ba? Deeda, kinyi sake; kinyi  wasa har ya riké ajikin ki”; a, . Tana ‘kuka ta ce, “Lokaci daya, rana daya na ga sun feso, ranar da Sabeer- ya soma ganin hannu na, daga; nan Yake ’ karuwa”.Tashi muje, dole mu bar kauyennan ; Ta, kalle shi, “Ibrahim! Inna
e “Za muyi mata bayani, in ta kama mu tafida ita, amma ya; zama miki dole .har in kina son rabuwa ‘da .ciwomnan kiyi
sallama da Kauyen nan gaba daya,
_;mu je a soma magani. Muje,ni zan yiwa ‘ Inna “bayani yadda hankalin ta ba zaitashi Girgi‘za masa…kai ; tayi alamar to, suka juya
. ‘Ihu ta sa, gabantaya fadi, da ta ga  Inna kwance a Wurin, bakinta .karkace, tana mimmiqewa in banda innalillahi wainna ilaihirrajiun babu abimda Ibrahim ke fadin cikin tashin hankali

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE