Birnin gayu24

birnin gayu🏢

chapter☜(⌒24⌒)☞

Shi ne abinda ibrahim ke fadi, ‘yayin da Deeda ta rasa wane irin addu’a zata yi? Saboda tashin hankali da fargaba, tayi wannan ta saki tayi wannan, tana
kuka tana kiran
,Inna me ya same ki?”
Ibrahim ne ya daga ta Suka nufi asibiti da ita, asibitin da: washegari ya kamata ya fara aiki, a ranar ya soma aiki ‘akan Inna Ibrahim tare da sauran likitocin suka hau duba lalunar wadda hawan jini ne ya ka da ita lOkaci guda.. maganar, da. Deeda taima Ibrahim duk tajisu  ganin ciwon Deeda yai mummunan daga mata hankali, wanda lokaci guda ya‘ ta da mata hawan jini ya ka da ita. Deeda , na tsaye a  Rofar (Emergenéy) tana ta zabga kuka,
hankalin ta tashe Farida ‘da Sabeef suna .mota tana
qokarin kwantar Wa da Sabeer hankali ta
hango Ibrahim dauke da‘ Inna‘ ya koma cikin kauye’Deeda na biye’da shi. _
, Hankalinta taji ya tashi, ta soma , tunanin meke faruwa? Ta fadawa Sabéer k0 sai ta je ta ‘ tabbatar .da mene ne? Nan ta kalle shi ta ce. muje muga meke faruwa
” . Tare  suka taho, suna shiga kwanar da zai kaisu ‘ “cikin Kauyen suka hango taron jama’ ar Kauyen, na’basu labarin ciwon Inna. Da‘sauri suka kamsa asibitin.
Inna kam. tana da- jama’a, kuma abinka da_ Karamin. kauye,’ nan da nan . asibitin ya ya‘cika da , mutanen ‘kauyen, babba da yaro, suna mata fatan- samun lafiya tare da addu’a.» ‘ ‘ ’
Sabeer ; ~tuni hankalin’sa yai mummunan tashi, yana fadin Me ya samu Innan?deeda ta fadA jikinta tana kuka Farida ke lalla‘shinta, :tana fadin. ‘ “‘Kiyi hakuri, ki mata addu’a, insha Allah za ta samu lafiya. ‘ Sabeer ya kalle ta yana ’shafa kanta. “Kar kiyi kuka Deeda,~ ba abinda zai .samu .Innar mu, za ta. samu; sauqi‘,‘ zata-samu lafiya. muyi‘ . .. ,Wasa, muyi dariya . kamal’
Nan ta rungume shi =tana kuka taCe“ ’
‘ “Sabeer, Inna za ta tashi ko?” ‘_ “Insha Allah zata tashi Farida ce’ta ce bari ta’ shiga ta ga’ ‘ meké ’faruwa? Sabeer ya‘zauna ” Farida ta-samu an kai’ta» (Intensive. care ’unit) tana tare da Ibrahim; yayin da take ‘“munfashi‘ sama-Sama, ansa .”mata‘ ‘(oxyge’n); Dole- ta sa Ibrahim ya cire don‘ tana son magana da ‘shi’Faridan tsayawa tayi tana kallon su, tabbas Inna.‘Sai wani‘ ikon’ Allah zai sa ta ‘tashi “Deeda”.-Shiné abinda take ’fadi.ibrahim, amanar_ Deeda;Zan baka bata da koWa mahaifinta bai ‘damu da “ita ba k0 Wane hali take ba-‘Wannan hali da Deeda- take ciki tana bukata ta, sai dai bani da ikOn iya : mata komai Ibrahim; ka“? taimaka mata ta samu‘ laflya, ta rabu da wannan-
mummunan: ciwo. Ibrahim, ka zama mata. dan uwa,» danginta, mai” share mata’ hawaye. ” . . Ibrahim, ka zame mata Inna yadda . nake gatan ta,- koman ta, ka zame mata gatan ta. Deeda ba ta da kowa”. ‘ .
: “Nayi alkawari Inna zan, rike amana, karki damu. Kina bukatar hutu”. Idon sa ya Kada ya yi ja.
: . – faridace ta juya da sauri ta .koma dan kiran Deeda da Sabeer, ya zama dole ayi mata adalci ta gana da kakar ta, ta yi mata addu’a
Deedan suka shigO,‘ ta kalli Innan ta fashe da kuka.‘
“Karkiyi kuka”.
Ta’ fada tana numfashi da Kyar.
“Karku damu, Allah Na nan, komai
zai dai daitai”.
Sabeer Ya kalle ta, ya dauke kai,
idon sa yayI jajir
“Inna na me ya same ki? Ki tashi ‘mu taf1 gida, nan ba wurin zama bane”. Ta yi murmushin Karfin hali, tace
Innar ka-tsufa ya’kawo, jiki ina bukatar laushin katifar asIbitin nan tafi sabuwa da ‘tauShi akan ta gida, don haka ka barni in tare a nan
Ya yi duriyar karfin hali, hawaye ya gangaro masa, ya ce; _”Inna  har a wannan halin ma kina: jin yin wasa?”
_ Ta yi murmushi tace, “To yanzu abinda zan fadi ba wasa bane, tunda ni yanzu na tsufa ga matar ka Deeda sabuwar jini ce ita, ka rike min ita amana, kar ku rabu har tsufa, sai mutuwa. Ka min alkawarin zama da’ Deeda a kowane irin hali, dadi k0 wuya, ciwo k0 lafiya ba ‘za ka‘taBa barin Dee‘daba, auren ku nahar abada ne”.“. ‘
Ta kalli Deedan dake ta kuka tana

tsorace‘, fuskar ta cike da zulumi da fargaba, ta ce. ‘ ‘
“Kema haka,‘ ki. min alkawarin ‘ biyayya ga’ Sabecr da zama da shi « har abada”.
“Na yi‘ alKawari Inna. Don Allah kar ki daga hankalin ki, ki kwantar da hankalin ki ki samu laflya ba abinda zai faru da ni”
Sabeer ma ya ce, “Inna, kar’ ki damu, ina tare da Deeda,‘ duk rintsi duk wuya, insha Allah ..ba.zamu rabu ba Sai mutuWa”. ‘
Ta ‘yi murmushi ta ce.”Alhamdu .lillah, Deeda, ki‘ riki Ibrahim dan uwa, duk abinda ya shige miki duhu ki fada masa kinji?’,.’.. ‘
Ta girgiza kai, “Na .ji Inna, me yasa kike irin wannan .maganar? Baki da lafiya, kina bukatar hutu, Inna kiyi shiru ki huta”. =
Ta yi‘murmushi, ta ce.
“Deeda, kiyi tamin addu’a Allah Sa baccin nan da zanyi ya zama hutu a gare ni”. ‘ ‘ ‘ “Insha Allah Inna zanyi miki”. Ta fada tana hawaye. ‘_ _
.. Sai da zuciyarta ta dan yi sanyi ganin yadda Innan numfashinta ya dai‘ daita, da alamar. sanyi a ranta ce
“Allah Sarki Inna ta, ‘kwanciyar hankali na shi ne nata, tashin hankali na shi ne nata; In Allah Ya yarda ba za ki sake ganin tashi‘n hankali naba duk yadda za’a- yi in; Allah Ya yarda zanyi Kokarin zama cikin kwanciyar hankali don naki hankalin ya kwanta”.
Nan lnnan ta kwanta ta .samu_bacci, yayin da Deeda ke riKe da hannunta tana mata addu’a har itama bacci‘yadauke
‘ Ibrahim da Farida suka dita zuwa wani office, dan ya mata bayanin ciwon
Inna— , _(B.p) ne .yaka da ita, sai mayi fatan samun lafiya”- . ‘ Bayan sun dan- tattauna ya farag._._ mata bayanin ciwon Deeda, ta yi shiru ~ tana Kokarin fahimtar ‘sa,‘ sannan “ta ja- dogon numfashi tace. Me kake‘ gani game da ‘ciwon? Za ta iya WarkeWa?” ‘Ya‘ ce, “Kwarai‘, ~sai _ dai akwai tsammanin zai dawo in ta sake zuwa ‘inda jikin ta, bai so, fatar jikin ‘ ta bai so: (Allergy) ne, zai iya dawo wa, k0 in ta ci’ wani ~abu, ko- taBa“ wani abu. Na San dai‘ ’BIRNIN GAYU’ya-karfii jikinta, da (area) din . da take zaune a Kano, matSalar shi ne, ban san me da mene ne jikin tabaya so ba? Sai dai in mun koma ‘zan yi. Kokarin bincike a kuma samamata ‘ (strong) ,magunguna insha Allah ‘(She Will be fine) in’yaso zatayi rayuwar farin. .
ciki da Sabeer, tunda a BIRNIN GAYU za su zauna”; ‘
Farida tace”(I hopé so) zan‘f1 kowa farin ciki-in haka ya”faru’ta wuce Wurin Inna sa Sabeer’zaune ya zurawa Deeda ‘da‘ Inna ~ido yana jin’
kaunar su a ransa. Yana mamakin lokaci guda Inna da Deeda sun zama Wasu’ abu masu muhimmanci’ a rayuar sa, — sun zama tamkar? ‘yan uWansa na‘ jini; sun
zama rawaar sa‘l – Ya‘ tuna Wasu shekaru
kadan da suka shude babu‘su a rayuwar
sa a, lokaci‘ guda suka shigo rayuwar’ sa,
har ma yana jin tamkarba zai iya rayuwa
basuba.’ ‘ _ Da wannan tunanin ya’ fita a dakin,
ya nufi can Wajen Kauye inda’ ake samUn‘. netWOrk, ya yiwa’ Daddy ,waya ya ‘ sanar ”
da shi halin’ da aké ciki,’don‘haka ba‘ zasu
samu damar1′ dawoWa ba’ sai ~ ta samu
sauki.
Daddy ‘ ya ~ce, “Allah Ya: bata lafiya”. ‘ ’ , Yayin da ya girgiza kai, ya ce. . ‘ “Dama Sabeer ban zaci dawowar ka yau ba”.  Nan ya koma cikin. asIbitin ya‘ samu. ‘ . Deeda da Innan yadda ya barsu. -_Washegari .da asuba Inna ta amsa kiran ‘MahalicCi’. Deeda ta idar da sallar “-asuba» tana zaune kan Sallaya tana taSbihi tacigaba. da addu’a; yayin da Sabeer ke xan masallaci, Farida nawani daki na kuSa da nasu Innar tana‘sallah.
r Dukkansu a aslbitin suka kWana, sai dai hankalin su ya dan kwanta saboda Innan ta ji sanki SOsai, ta Samu bacCi mai lafiya, wanda‘ashe saukin taf1ya’ne ba su sani ba. ’
Bayan an idar da sallah Ibrahim da ‘ Sabeer suka shigo, kai tsaye gun Innar‘ suka wuce‘, a nan suka tarar da rai yayi
halinta
“Inna -lillahi wa *inna ilaihi, raji’un'”.  Abin da suka fadi kenan. ‘ ‘ . Ibrahim V kan , ‘ sa‘ ya rikice balle Sabeer da hankalin sa‘ ya nemi barin jikin ‘ sa saboda dimauta. –
Ibrahim ya juya-yana hango Deeda kan sallaya tana ta. addu’a, tausayin .ta ya kama shi; Ta yaya zai fara sanar mata ta yi rashin Inna har abada? _-
Ya kalli ‘Sabeer ya ga yadda ‘shi ma ‘ya rikice, shi kansa yana‘ bukagar kulawa ta yayai’zai iya kula ‘da Deeda? Sai dai_ba’mai iya yin wannan sai shi, ‘saboda shi ne mijin ta.
Ibrahim ya dafa shi, ~ “Sabeer, “ka daure, ka sanba abu’mai sauki ba ne‘, na’ san irin sabo da shakuwar da ka ‘yi da Inna, abin‘da Wuya. sai dai ya zama dole . ka daure; sab0da kai né mai kula’ da Deeda‘, in ta ganka .haka za ta Kara shiga tashi hankali”
Lokacin Farida‘ ta shigo,ta fahimci abinda ya faru nan ta daure taje tana‘
yiwa Inna addu’a
Lokacin Deeda ta shafa‘, ta taso tare DA fadin
-. .”Ina kWanan ku? Ya jikin Innan?” ‘Yadda ta gansu yasa ta sha jinin jikinta, ta kalli Innan da ’ ke kwance, ta
– kalle su. Farida ta daure taci gaba da tofawa Inna‘ addu’a, daga nan Deeda ta’ soma fahimtar me ke fawwa. Sai ‘dai ba
., r-ta tabbatar hakan ba,‘ sai da ta ‘ga Farida taja mayafi ta rufe ta har kai, ta cire (drip) soda (ozygen) din da aka sa mata, wanda hakan  shi ne hanyar mafi sauki da za’a sanar’ da ita
., Tuni hankalin ta ya tashi,’ ta fada kan :Innan ta’- fashe da kuka. Tuni ta flta Hayyacin‘ta tana sambatu. ‘ ‘ _lnna… ta taf1 ta~ barni, Inna ki yafe
min, na Bata miki rai, “na daga miki hankali, har kikayi fUShi ki ka tafi kika barni. Inna kece komai.na,-Inna na-ya zanyi in rayu ba ke? Allah Ya jikan ki Inna,Allah Ya dauki raina nima in huta”.
‘ .Kuka’ take sosai kamar ranta. Zai‘ fita Farida’ta sa hannu’ ta dago ta gami da girgiza mata kai A’a Deeda, kar kima Inna haka, ‘da hankalin ki da ilimin k1 me, ya déeda ki .mata Addu’a. Na san abin da ciwo, dai amma rayuwa haka ta gada, wataran duk haka ‘za mu tafi Mu yiwa Inna addu’a duk, Allah Yasata tafi a sa,a
” Ibrahim ma ya kalle ta,”ya ce. _ ‘.”Gata daya za ki yiwa Inna,“addu’a.
Kar ki zama mai son kai, kiyi ‘ta tunanin kanki. Kina’ buqatar Inna, sai dai wanda yaf1 sonta ya dauke ta. Ki yi mata~ addu’ar Allah Yasa ta tarar‘ da Alkhairi,‘ Yasa. mutuwar ta hutu ne. Mu taru muyi
ta mata addu’a don sama “mata rahma wurin Ubangiji. kuyi hakuri Nan ta mike cikin :sanyin murya, tace ‘_,‘na gode,, Allah 1,.Ya . :.saka Tana fadin. ’haka; ta .sa‘ kai ta‘ f1ta :daga dakin, ta bar asIbitin,‘ takama .hanya tana kuka. Ta rasa ma ina zataje? Ina zata ta shiga ta ji dadi da sanyi a zuciyar ta  Shi‘take ta fadi tare; da‘famanfadin
” “Allah Ya jiqan kiI  inna Haka ta ji. zuciyar ta . nata tsinkewa; gaba dayatakaraya.
, Ta nufi gidan su,kai tSaye ta shiga ‘ dakin Innan, komai yana nan kamar Innan -ta‘na nan, tamkar wacce ta fita Unguwa k0 ta shiga kicin k0. bayi,
Deeda ta kwanta akan gadon, hawaye a idonta tamkar an Balle famfo;
‘ fashe da tana fadin. ‘
cikin mtiryar kuka; “Ina ki ka shiga ka dade har? yanzu ba ki daWO ba?” ” Ta duqunkune guri guda. ‘ “Inna .ina ki ke ne? Ina jim tsoro
kiyi sauri‘ ki dawo Inna, k0 in shiga Inna ni dai ki dawo, ki shigo. Inajin tsoro, ba Ta fashe’da kuka; “Inna, na ina kike? Deedan na jin tsoro, Sabeer ne ya biyo ta,ganin .halin da take ciki ya ruda Shi sosai, hankalinsa a tashi. Ya ‘shiga dakin, tana kwance a. wurin; ya taBata ‘ta mike da,sauri. Tace
“Sabeei’, kaga_taKi tado
k0?”‘ « Ya jawota. yana shafa
yana lallashi, tsananin sonta da tausayin ta suka lulluBe shi, ya‘ce. Deeda; ki’ daure, ki jure, ki’ nutsu kiyi addu’a. (I know its a painful moment} – for you) .Deeda wanda ya mutu baya‘dawoWa, kiyi kokarin sa wa ~zuciyar ki hakuri, kar ki yaudari zuciyar. ki da ; Kwakwalwar ki  dinga tunanin Inna na dafi, don ba kya; so ace’Inna ta raSu. Sai ‘‘ dai wannan ba zai can’ja gaskiya ‘ba Deeda, Innar mu tafi ta barmu har abada, sai mu yi addu‘a da fatan Allah Ya‘ ‘ ‘ hada faskokin mu da Alkhairi Allah/ Ya jikan Inna”. . Nan ta Kara kankame shi, ,ta faShe ’ da‘ kuka, tana hawaye, ‘ . “Ki yi kuka Deeda samu KO zaki samu sauKin ‘ zuciyar ki? k1” zubda hawayé Deeda, amma ihun nan da surutan nan ki. ‘dainasu, wannan .ba sai karawa ‘mamaci komai ba
. sai wahala..i_ Kar ki nemi yin jayayya da
ikon Allah”. .Haka suka kasance yana’ta lallashi, duk da shimé yana bUKatar mai lallashin sa, tana hawaye .yana’hawaye’.‘

Lokaci ’gida Kauyen ya rude’ ‘ ‘da‘ matuwar Inna, duk qauyenba wanda bai ji ’mutuwar ta ba’, su kansu sun san sun yi rashi. babba, saboda Inna tana daya daga dattijan . Kauyen, Su, masu mutunci’ ‘da’ suka jima a’ qauyen’. Tana taimakon su da yi. musu Kokari ta hanyoyi’ daban-‘ daban.
‘ Ibrahim ya yiwa Daddy waya, nan suka sa janaizar Inna ’Karfe tara na safe.
” Nan ya aika aka kira masa mahaifin Deeda Wanda . dawowar sa daga Saudi kenan, likkafa ta ci ‘gaba, ya tafi Umra shi da matar‘ sa, bai~ san wane hali ‘yarsa ke ciki ’ba, bai’ san me ke faruWa da ita ‘ba
rayuwar ta ba, shi, dai cin duniyarsa DA tsinke kawai yake “
DR Sulaiman yayi masa fada sosai hade da nasiha ya kara da ceWa, yayi hankali _da_duniya,yaji tsoron_Allah,’ sannan ya “fada masa rasuwar Inna; Shi kansa sai daya tuno.deéda,‘ da irin so da shaKuwar ‘dake tsakanin su’ da‘ inna Ya tausaya mata, Nan Alhaji yace ya Shirya…su- tafi jana’iza, sannan ya bada mota da direb‘a ya ‘tafi da matar sa da Tabawa. ‘ ‘ ‘ Haka k0 aka ‘yi,_ba; su bata lokaci- ba suka kama hanyar Kauyé.
_ Deeda, .Farida tare da,_ Tabawa su suka hadu sukaiwa ina Inna wanka, Deeda. na hawaye, amma hakan‘ ta_ daure’ saboda wannan ne gatan da‘za tai mata
Karfe tara akai ,jana’izar Inna,aka
kaita gidan’ta na’ gaskiya” ‘ ; Deeda dai tayi kuka harta ji ba’dadi,
Tabawa mata yi KoKarin lallashinta bata DA bata
baki ‘da’ Kwarin._ gWiWar ceWar ita zata
zame mata Inna
Farida da Tabawan taré da ‘matar ; mahaifinta ‘da‘ wasu matan maKo‘tan su_ suka za’una karBar gaisuwa,;a waje su kuwai ” su DR sulaiman ne‘ wato mahaifin Sabeerfi din, da ‘mahaifin Deeda, dankuma sauran? ”
,jama’a. ke amsar gaisuwa a wake
‘Abinci‘kuwa daga BIRNTN GAYU aka dinga kaWo‘ musu har na tsawon
kwana uku ana karBar gaisuWa; ‘
’;,‘Gata da karamci dangin Sabeer sun  nunaWa Deewa, don har Momi da sauran’dangin’ Sabeer, ‘qannen Daddy da yayun; ~ ‘ sa, da ’yan uwa sun zo yiwa Deeda ta’aziyya tare_ da; yiwa Inna ‘addu‘a da kalamai‘: masu kWantar da hankali.
daga karshe ‘ ta dau” dangana.
daga qarshe suka tattara sukai sallama da kauyen, da niyyar zasu dinga‘, zuwa ziyara da’ ,kuma» ‘Zuwa zagawa asIbiti da ‘makaranta, don. ganin yadda‘ ‘abubuwa ke tafiya. .
‘ Sabeer na rumgume da Deeda a bayan’, ‘ ‘ mota; Ibrahim na tuKi, Farida na’gefen sa, _ suka kama hanya sai BIRNIN GAYU
‘ Tun da Deeda ta kutsa-kai BIRNIN – GAYU gabanta ke faduwa, tana tunanin ya rayuwa za ta kasance mata? Haka nan , ’shigar ta gidan ya tuno mata da rayuwar ‘ da‘ suka yi da Inna a gidan. Ba ta‘san'” lokacin da’ ta fashe da kuka ba. Wannan ’ – karon Sabeér bai yi kokarin hanar ta ‘kukan ba, gaboda ta samu ‘zuciyar. -ta cikin kewane Bangaren su ya kai ta har daki,‘ ya zaunar da ‘ita bisa gado, ya zauna gabanta yana kallon ta, hawaye na .
zubo mata, yace. ‘ “Kar ki Boye kukan ki Deeda, yi
kukan kan dazai ‘dauké nauyin dake zuciyar ki”«. Nankuwa ta fada’jikinsa‘ta barke da‘kuka, har tayi mai isar ta, bacCi ya soma fisgarta Nan ya ,gyara’~ .mata kwanciya, ,sannan-ya‘ tashi ya je bayi ya shirya mata ruwan ‘wankan .da. ‘duk wani abu da za ta buKata, sannan ya; sauka ya nifi babban kicin din cikin, gidan ya ba‘da. (Oder) a shirya mata abinci, mai lafiya.  Sannan ya .dalwo yana’ shafar ‘ fuskar ta? a. hankali da hannunsa mai’ .danshin: sanyin A C Cikin“ idanun bacci ta; budei_ido  a hankali ta rufesu tana hango. kyakkyawar .‘ ‘- fuskar sa,  mata .yana mata mumushi, Nan ‘ta soma kokarin miKeWa,ya yi saurin-rike ta dantaimaka mata yace Tashi ki yir ‘Wanka kici .. wani abu sai kiji dadin jikinki
_ Ba ta;musa masaba ta mike nan ya
soma KOkarin’ zai “cire- ‘mata riga, . Zuciyarta . ta ‘tsinke, ta yi saurin rike hannun sa, har bari jikin ta  yake tsabar firgita. Ya kalleta cikin mamaki.  “Deeda, wai ’mene ne- ki ka firgi haka? Abin da kike tuna’ni ba shi nake~ ‘niyya ba. Deeda, ni mijin ki ne, bai ‘ kamata ki dinga tsoro na haka ba. Na lura ‘ a duk lokacin da na matso kusa da ke‘kina tsorata‘, jikin ki har karkarWa yake, « ‘me yasa? Ba”ki ‘i’ya sa kaya ‘ gabana , kullum jikinki na rufe ~ Deeda, ban ce dole sai kin yarda da ni ba, amma‘dai ya kamata ki saki jiki dani a matsayina na mijin ki, ba zan taBa’ cutar da keba, ba zan taBa miki abinda’ ba ki amince’ da shi ba.‘ Ki saki jikin ki, ki ‘ daina’ rayuwa‘ cikin dar dar, nan gidanki ’ ne, ni mijin neni (Please) Deeda, kinji?“ Ya fada ‘cikin marya kamar zai yi kuka

☜ comment or ah wll ☞

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE