Birnin gayu26
birnin. gayu🏢
chapter26
Ta Kara kankame, shi‘ tare da murmushi, tace.
“Kuma baby na, dan .rigima ne
‘ Dariya yayi mai tartare da farin ciki da tsantsar jin’ dadi, ya ce. ‘
_’Na gode Deedan Sabeer, na yi alkawarin ba .ki farinciki mai’ dorewa har ‘abada‘,- (Alhamdu lillah): da ganin Wannan rana,1(Alhamdu lillah) da samun Deeda a’rayuwa ta”
-Dariya Suka yi duka suka mike, ya
ce.
“Yau da alamar ba zan iyasake fita k0 ina ba,’gara v
inje in yiwa Sisters sai da safe, ban ’samu naje na’ gaishe taba. Zan je in mata sai da safe“in daWo in biya wannan kwalliyar, don kwalliya ce mai tsadar, gaske, don- haka biyanta‘Sai _‘an zo an masa‘ shiri na‘ musamman
‘ Sunkuyar da ‘ ; ,_ kai tayi tana murmushi, ya fita, ‘ya’yin da ta shigo maSa
da’jakar Office din’sa ciki; ta zauna tana jiran ‘Sa, fuskar ta kunshe: ‘da murmushi tare da lumshe ido tana. tunanin’ abinda ya faru dazu.. ‘, Ibrahim ya- turo. Kofar dakin ” ya shigo hannunsa rike» da -’ (file) dinta Wanda ke Kunshe‘ da (report). dinta’ ’ na’ aSIbiti, yana son sake duba su‘a“ gida;don kuWa ya‘ fasa- kwana a aslbitin‘; Ya: samu tana, bacci; don haka ya “ja kujera ya ‘zauna yana duba file din.- Can hankalin sa ya’kai kan. wayar ta, ya.tuna dazu, tana kallon wayar- tana murmushi. Haka’ kaWai‘yaji’yana’ ’songanin menene? Nan ya‘ yi” ‘abin’da’. baiTaBayi’ .b‘a, binciken Wayar Farida ba tare ‘da-Saninta ba, nan ma don ya‘ ga hirar ‘su. da‘ Deedan .ne. ‘ ‘Bata’ , taBa lokacin-‘_ ’shiga (BBM Contact-list), dinta, kai tSayé’ ba ya bUde hirar su’da Deeda.
ZuCiyar Sace ta tsinke da_ ya hango
hoton Deeda, tayi wani irin, kyau,;
chocolate skin dinta ya yi~wani irin haske
mai kyau, sai daukan ido take yi. Kyan ta ya bigi’zuciyar sa, .hankalin sa-ya’ji yana tashi, ya yi saurin rufe wayar, amma mé sai zuciyarsa ta_ kasa‘hakuri har sai da ya tura hoton wayar sa,.ya Kura mata. ido k0 kiftawa baya ‘yi.‘ Bai. ankara ba‘ sai jin muryar Sabeer, ya ji yana kiran” sunan sa..
Ya’ yi saurin rufe wayar a tsorace”
yace. ‘ ‘Sabeer, yaushe ka shigo?” ’Yanzu na shigo”; ‘ ‘ : Ya bashi amsa, gami’ da .cewa. ~ “Ina ta magana na jika ‘shiru”. Ya yi-dariyar yake,‘yacé; “Bacci né- ya soma daukana” Nan ya_ ,mike; 3 ya ‘fita‘, sabeer ya bishi’ da kallo don ya ganshi ba (normal) ba
‘ ‘ Ya kalli Farida ya ga bacci take mai nauyi, ‘don haka bai tashe ta ba, ya juya.‘ Can kuma. ya sake juyowa, saboda ya ga (file) din nan, ya yi mamaki (file) din waye haka? Sunan Farida ya gani, hakan ya sa ya bude » da’ sauri’ hankalin sa yai mummunan taShi.
“Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un”. -Ya.dinga maimaitawa.‘
‘ Ya kalle ta tana kwance tana bacci, hankalin ta a kwance; Tausayin ta ‘ ya kama shi, hawaye ya zubo masa, ya zauna a gabanta yana kallon ta.
“Sister, ya za’a yi ki iya bacci’ a cikin wannan hali? ‘Sister, me yasa’ki ka Boye min ciwon ki?” ‘ . , ‘ Kifa‘ kai yayi a Wurin ya yi kuka mai’ isarsa,_ sannan ya tashi ya flto cikin‘ fushi yana kiran Ibrahim. ‘ .
Ibrahim da ke falo ya dan shiga
rudani don, jin yadda Sabeér ke kiran sa ‘ cikin ‘ fushi, ya mike. “Lafiya S’abeer?” ~
Sabeer’ ya mika maSa'(file) din.
“Meye wannan‘?” ‘
Ras! ‘Gaban sa ya fadi, ya dafa’shi. _ “‘
, “(Relax) Sabeef”.
“Wanne irin (Relax)?”.
Ya fad’a cikin tsaWa. . ,
“Sister na da ‘irin wannan (major: Disease) din amma ace ban. sani ba?”
“Sabeer, (please calm down) ban so .
, Boye maka ba,’ .naso fada maka amma Farida ‘ta hana, saboda tana‘ ga bazaka- iya jure waba ba ta son shiga cikin damuwa”; .
Ya sunkuyar da kai yana haWaye.
“Me yasa Sister za ta min haka? Me yasa ba za ta bani dama in kula da ita, in mata addU’a’, in yi iya qokarina akanta. ba? Sister meye amfanin karatu na in ba zan taimaki ‘yar uwata’ba?”
Ya kalle shi ido duk hawaye, ya ce. “A‘ wanne (stage) take?” _. “‘tana” (Advance ‘stage)”ne Ibrahim ya baShi amsa. Zama yayi ya kama; kai ya’na kuka, Ibrahim ,ya ji tausayin sa -KWarai-‘,.. ya rungume shi yana‘lallashi. -. – ‘ ‘ ~ ‘ ~ ‘ Cikin muryar kuka ya ce. .”Uncle’Ib zan kai Sister. k0 ina ne a « duniyar nan,zan kaita (best) asIbitin.dake wannan duniyar nan, “za, ta sam’u lafiya .insha Allah”… . Hayaniyar Sabeer ya ta da ta, fito ~ tana‘ jin’ ‘su, Hankalin ta- ya ‘tashi ganin halin da Sabeer ya shiga, amma sai’ ta daure, tayi qarfin halin‘ yin dariya ba ta nuna damuwa k0 tashin hankali ba. Ta dafa Sabeer, ‘ta ce.‘ “Meye kake kuka ,kamar wani Karamin ‘yari karka_ ,damu, ba abinda zai same ni, kar ka daga hankalinka”.
Juyowa ya yi ya rungume ta,” “Sister Allahya baki lafiya
‘ Ta yi murmushi t’a ce, “‘Amin ‘share hawayen, bana‘ son ganin hawaye k0 wani tausayi ~a» fuskar ka, .saboda hakan ‘zai, dinga tuna—min da mugUn ciwonda nake” dauke da shi. Amma ganin farin cikin ku da ‘kWanCiyar hankalin‘ ka shi ne samun lafiya ta. YanZu. ,kaika fara. rayuwar farin ciki; rayuwa _.mai ma’ana,’ kar~ ka bari rashin lafiyata ,ya ruguZa farin Cikin- ka. Allah‘na nan, Shi zai-bani laflya, kar ka damu’ko daga hankalinka ,akan abinda- ba a hannun ka yake ba kaji?”
Ya girgiza mata kai,‘ta amsa-tana murmushi.Ya juya yatafi jiki ba‘ kwari
Yanna dita ta fada jikin Ibrahim tana ‘
kuka, yana lallashinta‘; . _ ‘_ Sabeer kam na. shiga gida Deeda ta tare- ‘
shi da sauri; sai dai ‘tana ganin sa tasan
ba lafiya ba. Ta ja hannun ‘sa ta ‘zaunar .da‘
shi a kujera yayin data tSUguna’gaban’shi ‘tana shafar fuskar sa. ” sabeers. meYa _’ faru na‘ -‘ganka . ‘ haka? ~ ‘ ~ ‘ . ‘ ya
kalleta‘ido jawur, yace ,. deeda, ,- Sister…’ Sister batada ._ lafiya ban taBa‘sani ba”. ‘ ” ‘- ‘ Gabanta” ,ne ya. ‘ ‘fadi”‘(Finally). Sabeer ya sani kenan”, ‘ Ta fada a ranta, nan ta mike‘da.sauri ta‘ zauna a gefen sa tare da kwantar ‘ _da shi a cinyarta tana shafar fuskar Sa.Kar ka damu Sabeer,_Sister zata samu ‘ -lafiya, (She is. a strong woman) , ‘Insha Allah za taji sauki, (She wili fight it);kar ‘ka- damu‘. Tashi,’muje’ kayi “wankan'”. ‘ . .. Nan ta’ ja’ shi sama- har toilet inda ta’ ‘ shirya maSa kOmai na .‘wanka, haka ‘ta taimaka masa ya yi wanka ya“ shirya, yayi sallah, .sannan-ta kaWo masa abinci har
daki, tana bashi ‘yana ci tare‘ da ‘Karfafa masa gwiwa da kwantar masa da hankali. Ya ji dadin hakan sosai, ‘Saboda ya ji sanyi a ransa. Haka ya dukunkune a jikin Deeda,‘ tana shafar sa‘har _bacci ‘ya dauke’ shi, “a nan ta gyara masa kwanciya, ‘ ta je ta yi sallah. ‘
Ta jima tana zaune tana taSb‘ihi tare da a’ddu’ar Allah Ya‘ ‘bawa Farida lafiya, Ya kawo farin »~ cikin rayuwar. Su, Ya tabbatar, da so da Kauna a tsakanin su, su rayu tare har abada.‘ Ba ta gushe ba tana y’i’ har aka kira isha’i, —ta.tashi Sabeer ya tafis masallaci‘, ita kuma ta yi nata sallar.
Bayan ta idar ’ta. gama duk abinda zata *‘yi, ta shiga ta- sake «wanka, tayi (simple) kWalliya tare *da sa kayan bacci masu daukan hankali, ta fesa turare k0 ina ya’ dau Kamshi.-Nan ta haye gado‘ tana jiran sa, bai’ shigo ba har” bacci. ya dauke ta, saboda ya tsaya a‘ masallaci tare da
Ibrahim da Daddy; Sun fada, masa ciwon Fari’da ’hankalin sa ya. tashi, amma suka kwantar masa da hankali, yayin da’ ‘suka- .tattaunawa akan ciwon nata‘ da kuma nasarar da ake samu.’ ‘
‘ – Nan Daddy ya ce zai’yi taflya, .in- ya dawo .Zai biya fa India; akwai—wani‘ ‘asIbitin’ «(cancer specialist” hospital): sun. yi ~suna ‘don Kwarewar su akan (treatment) din cancer. ‘
Ya Kara da ceWa; “”Sai mu hada da’ addu’a tare da fatan Allah Ya bata laflya”.
Suka amsa ‘da’, “Amen”. Duka Sannan suka yi’ sallama, koWa’ ya ” nufl Bangaren sa ‘ ‘ ‘ -Hangota yayi tana kwanCe tsakiyar gado ta dunkule. guri guda,’ a‘ hankali ‘ ya“ matsa- gare, ta, rana ta farko –kenan“ da Deeda ta ‘sakar. masa koman ta, ba tare da tsoro’ko fargababa.‘ ‘ Ya kurawa “halittar’ ta ido. ‘.”.’Masha
Allah”. Ya fada a ransa. . Kwanciya ‘yayi yana fuskantar ta, ya sa mata ido yana kallonta, ,yayin da ya kai hannu yana- shafar ta, hannun yaSa ‘da‘ idanun sa ‘suka’ kai kan kirjinta da suka. cika, sukayi bul bul. Tuni hankalin sa ya ‘ nemi barin jikinsa, tsananin sonta ‘ da‘ ” sha’aWar’ ta suka dirar masa- Ya sa’ hannu _ ya juyo da ita, lokacin ta -bUde ido duk bacci, tana lumshe su tana masa wani’irin kallo.‘ . ’ Tuni ya ji ta Kara rikita- shi, idanun. sa suka kada suka yi jawur, Karara ‘ta ga ; son ta da sha’awar ta‘a tare da shi. ‘ Shafar da yake mata ‘ya sa itama ta ‘ soma fita hayyacinta,’ don haka ta tallafo shi ta Kara taimaka masa yadda zai ji. dadin wasa‘ da jikinta, ‘idon ta a ‘rufe tana ‘ sauke numfashi, tana kuma matukar jin dadin abinda yake mata, ;a hankali ya dinga lasa yana
(kissing) sai kace ya samu lolipop k0 ina a ‘jikinta, ,numfashin ta ‘ taji yana ‘shirin. daukewa, don ’haka- ya yi ‘ gaggawar ka‘bakinsa‘nata.’ ‘ ‘
‘ ~ KWarai Deeda .,ta so suyi’ ‘ sallar nafila kafin. su raya wannan dare; sai dai hakan bai ‘samu ba, don haka’ ta karanta . wannan addu‘ar: ‘ ‘
bismillah allahumma jannIb-nash Shaitana ‘Wa‘ jannIb shaitana ma razakatana
‘ Daga‘ nan ba ta iya tuna me ya faru ba, sai dai ta san ta .tsinci ‘kanta k0 ince sun tsinci kansu a wata duniya mai tattare da dukkan ‘wani jin dadi mara misaltuwa. Wannan dare sun raya shi da kyau, ya .kuma Kara musu tsananin so da Kaunar juna.
A hankali‘ Sabeer ya‘ dinga shigar _ Deeda cikin so da Kauna tare da shauki.
Sabeer ya dinga fidda hawaye yana
kallon Deeda‘. wadda bai san ‘na mene ne
‘ – Ya, yi murmushi’ ya gyara kwanciyarsa ,a jikinta, yace
‘ “Mu koma bacci ko
’ ‘Murya kasa—kasa tace, “Ina ‘ga wanka ‘ya kamata muyi, kuma” na”-kasa tashi”
Da‘sauri ya mike a rude ya’kalle ta. _ ‘ “yace’Deeda,naji miki ciwo k0?” Ta girgiza kai cikin kunya, ta ce. ~ “A’a ‘Sabeer,_ ‘kwantar da hankalinka-ba’komai’ .”(Sorry) Deeda”, .Ya fada kamar zai yi’ kuka tayi saurin rufe bakin sa. . “Ba ka’ yi minkomai ba Sabeer,
(you; dont need to be sorry; just) ka taimaka min in yi Wanka (I need your help)”. ,’ ‘
Y’a mike,‘ “‘Anyi an ‘ ‘gama my
Deeda
Tare sukai wanka,‘tun Deeda‘na jin
kunya har dai ta sake. _ ‘
sun kimtsa, Deeda ‘kwance jikin Sabeer,ya ce: “Ya kamata ki koma. office ‘Déeda, ina buqatar ki kuSa dani, in ina ganin ki kusa kOma‘i zai zomin DA sauqi, kuma‘ za. ki taimaka min sosai
_ Ta girgiZa kai, alamar a!a. ,
‘ “Sabeer,.nadi son in zauna a gida in kula dai kai “da_ Sister. tare .da‘ sauran jama’ar . BIRNIN GAYU (and keep ‘ pleasing you.) ina nemi alfarma ‘Sabeer dina ya barni a- gid‘a’ don in samu; nutsuwar kula da mijina da‘ sauran jama’ar’ ‘da nake ‘ tare” da su, in ji dadin taimakawa mijina, in samu’. nutsuwar Ibadar aure”. ‘
‘~Ya yi’murmushi ya ce, “Y‘adda’kike .so‘ haka za’ayi-Deeda na”. . .’
Ta yi murmushi tare da sumbatar kirjin sa, ta ce ‘
na gode sabeer shima sumbatar goshin Nata yayi zuciyarsa cike DA nishadi DA sonta yace Ina sonki deeda sona haqiqa sonda bazai taba qarewaba tar sai randa na Mutu na gode DA qaunarka gareni ta fada gamida qara miqewa a jikinsa
DA wannan bacci yai awon gaba dasu nasan wasu zasuce Kai wannan admin din lol aradu abinda na gani nake rubutawa ato don nasan akwai Yan tsegumi irinsu @B yakub yanzu sai suma mutum fassara
a wannan lokaci DA saber DA deeda ke wata duniya najin dadi DA farinciki
a wannan lokacin Ibrahim na cikin tsanani DA quncin son deeda duniyar tai masa zafi ya rasa ta yaya zai soma cire kansa a wanna tashin hankalin Daya tsinci kansa duk dauria DA juria irin tasa sai Daya kasa
Farida ta fihimci halinda yake ciki a duk lokacin data ganshi cikin irin wannan yanayin tasan menene saidai bata Iya ce masa komai ba SBD abune Wanda ba,a hannunta yakeba hakanan batason
masa maganar ta kunyata Shi a gabanta.
Dabara ce. ta ‘fado mata, ta ce masa, tunda bacci‘ . ya gagaresu ‘su tashi Suyi : sallah qiyamul laili. Shawarar tai maSa, don haka ya mike. :sukai alwala suka fara sallah, ‘ ” ‘
Washegari Sabeer ‘ya riga Deeda tashi, ‘ganin ana ta zabga ruwan sama ya sa bai tafi.maSallaci ba, da ya yi: alwala’ ya yi sallah a gida, sannan’ya dawo tashin Deeda. Fuskar ta yake kallo tana bacci — ‘ cikin kWanciyar hankali, fuskar ta cike da annuri. Ya yi ‘murmushi tare da sambatar ‘ kUmatun ta. da labbanta masu kyau da ban sha’aWa. . –
-.A ‘hankali ya dinga jan bargon yana hura ‘mata’ fuska, ‘nan -. idanunsa sukai._ wuyanta inda yayi ,,niyyar sumbata, amma me? Zuciyar sa ce’ ta buga‘ da
qarfin gaske, hankalin, sa‘ ya tashi. Tuni ya dimauce, ya “fita hayyacin’ sa, zufa ta dinga keto masa, jikin sa ya hau rawa,- hankalin sa ya nemi barin jikin sa._ _ A firgice. ya sa’ wata ‘irin Kara, ya sauka akan gadon da gudu, jikinsa na rawa karar nasa ya tada Deeda; a. tsoraCe, ‘hankalinta – Ya tashi . ganin yanayin da yake ‘ciki-tayi‘ Saurin .matsawa gare‘shi. ‘ sabeer, lafiya? Mene ne?” _’ . takurewa yayi .a jikin bango yana. “Ki matsa, kar ki zo kusa dani”. Zufa na; keto masa, bakinsa da duk. “ ila’hirin jikinsa. rawa yake,’ yayin da . zuciyarsa ke tsananin bugawa. ’ Deeda gaba’daya“ ‘a’rude, take, ta rasa mé ke faruwa? Ta fashe ‘da’kUka. saabeer me ya same ka?
yana.
boye ’fuskarsa yayi‘ a’cikin Kafafun sa. yana
“Ki matsa, ba ‘na son ganinki”.’ Yana maganar fuskarsa a kife. “Ki tafl :nace bana son ganin ki. Sister, Uncle Ib, ‘ku taimake ni, za- ta kasheni” A hankali tardinga ja da baya jikinta na bari,hankalin‘ta a tashe tana ’tunanin me ke faruwa da Sabeer‘? Me. yaSa “yake ceWa za ta ‘kashe shi? “Sabeer ya za,a yi, in kashe ka? Sabeer ni matar kace’ Ta fashe da kuka. . , “Sabeer Deedan kace fa, me ya- ‘ faru da kai? Na san dai Zolaya ta kake ‘ ‘ko?” . . ‘ ‘ ‘ , Ta sake matsaWa tana kokarin taba Shi, ya. sa Wani irin Kara‘da ya gigita. ta,,_ _‘ yadinga jifanta da duk abinda ya samu “Ki tafi, bana son ganinki zaki‘kasheni,Ki tafi Ki bani wuri
. Ta fashe.da Wani irin kuka’,‘ta fita ‘ ~ daga dakin da gudu’ ta makure guri guda’ tana wani irin kuka; hankalin ta a itashe, haka nan gaba daya tana rude, ta rasa‘ me ke faruwa. ‘
Mikewa’ tayi ta,_ nufi’ bayin dake falon don yin alwala, a nan ta ci karo da fuskar.ta ‘da jikinta a gaban tangamemen madubin da ke toilet din. . – ‘ , ‘ ‘— Ras! Ras!!~ Gabanta ya dinga ‘faduwa’,’-hankalinta yai mumMunan tashi. . .Jikinta ne gaba daya ya tashi yayi rudu- rudu, wasu .. abubuwa ta gani a ‘jikinta ‘wanda ba ta’ san mene ba, sunyi jaWUr, sun yamutse. ‘
“Inna lillahi ‘wa inna’ ‘ilaihi raji’un”. Abinda take maimaitawa a ranta kenan.
. Nan ta runtse ido, ta .daure tai alwala ta. fito’ cikin “.kunci da tsananin baKin cikin abinda ya faru
Tana nan zaune ‘cikin .matsanancin
tsoro da fargabar me zai ‘faru da Sabeer da ita? Shi kenan_’yanzu zamansu yazo Karshe, lokacin da. take matsanancin Son sa da sonkasancewa da Shi.“
Wani, sabon sonshi ‘ta ji yana taso mata, ta fashe da,kuka ‘DA qarfinta, ta mike ta hau sallaya tayi sallah ta kafa goshi a kan’ ’ SallaYar, “wato Tujjada tana ta kuka tana addu’a. ‘ .
‘ ‘ ‘ Wani ‘matsanancin son Sabeer
ne’ tare da ‘fargabar rasa Shi ;a zuciyar ,ta,
tayi kuka hartaji’ba‘ dadi’.””Ya Allah kar Ka ‘raba‘ni da Sabeer, – Ya Allah Ka barni da mijina,‘ ba zan iya rayuwa ba ‘Sabeer ba,’ Ya Allah Ka bawa’mijina sauKin halin da ya tsinci . kansa
Ta jima a. wannan hali na taShin hankali ‘da‘ kunci sannan ta miqe da niyyar ta. je ta sa kaya‘ a jikinta, sai dai ta rufe jikinta da rigada hijabin sallar’ta, ta ‘miKe’ ta‘
nufi dakin Har yanzu yana makure a- inda ta banshi, yana ganinta_ yasa Kara tare dai jifanta‘ cikin.’ ‘matsanancin. ‘tsoronta’ Nan ta daure ta je‘ ta dauki- kayanta ta saka, a nan ya- Kara haukace ” mata, .tsananin ‘ ‘rudani. yasa; ta matsawa gare shi’ tace sabeer.ba– abinda zan maka,’ don ‘Allah ka daina guduna”..’ Ta fada, tana kuka. ” ’
tsawa ya daka mata
ki matsa nace, ki fita dakin; nace matsa “kar ki- ;matso ‘kusa dani. Daddy, Uncle Ib, Sister, za’ta kashe Nan ;taja‘ da baya,” ‘yayin da”shi ‘ kuma yai salala ya fadi a‘wurin da alamar dai suma yayi ‘ ‘ . jikintana rawa. ta fita, ‘ruwa ake. SOsai. Ta dawo ta dauk’i, waya ta ‘bugawa Ibrahim, bai dauka ba‘, haka ta Farida’ma ’shiru, dolénta’ ana ruwan kuma Mai qarfi ta ~ nufl Bangaren su, ta ; dinga danna musu
door Bel
Ibrahim ne ya som tashi daga barci Mai nauyi DA yake ya taso DA sauri donjin irin yanda ake danna bell din yasana ba lfy ba
yana budewa deeda ya gani tsaye bakinta na kakkarwa idanunja jawur jikinta a jiqe
deeda ya Kira sunanta a firgice lfy?
ta fashe DA kuka Ibrahim sabeerr,,,,,sabeer
“Happy✨ 🎶🌟
Friday Night🎉”
🍸🔴🔳🍻 🍺🔲
/()/()/~~~~ \{}
/ /. /