Birnin gayu28
birnin gayu🏢
chapter28.
yanxu kuma me zakace Allah ya kamaka KO yanxu dinma sharrin nake maka
me hoton matata yake a wayarka ?Ina ka samu hoton deeda?Dama amanata kukeci deeda ce ta vaka hotonta shine kuke neman haukatani don in rabu DA ita ka aureta?sister kinga mijinki KO?so yake ya haukatani ke kuma ya kasheki DA (cancer) donya auri deeda sabeer Ibrahim ya fada cikin qunar zuci nasan na maka laifi aje hoton matarka a wayata Wanda son zuciya ya jawomin Amman deeda bata DA masaniya sannan karka kuskura ka doramin sharri kamin qazafi ta yaya na haukataka ?ta yaya Zan kashe Farida?matatace Ina son ta,,,,,,,,
karya kake baka sonta sabeer ya fada a haukace yayinda ya chapko wuyan Ibrahim
yau sai naga bayanka tuni ya haukace musu a wurin Farida tasa wani ihu tare DA janye sabeer ta fashe DA kuka ya isheku haka ya isa tasa kuka DA karfinta
deeda dake tsaye daga ciki ta sunkuya ta Kama Kai tana kukan baqin ciki
shi kenan deeda kin hada fada kin raba mata DA mini kin hada yaya DA qani fada tasa kuka mai qarfin gaske saber ya zanyi na fada maka bani DA wata alaqa DA Ibrahim saina mutunci nasan cewa DA naso Ibrahim Amman daga baya komai ya canja Kai nakeso bayan Kai bazan Iya sake rayuwa DA wani namiji ba idan har inada allergy dakai na yarda na amince in zauna in mutu a gidanka inhar zaka jure ganina a mummunan surata saidai bazanso Inga ka haukaceba sabodaniba Zan fita daga rayuwarku ya zama dole inbar birnin gayu ta fashe DA kuka tana kimtsa jikinta
taji wani irin kunar zuciya Mai hade DA amai yaxo mata DA qarfi ta rinqa sheqa amai cikin wahala gaba Daya taji qarfinta ya qare Amman bata FASA niyyarta na tafiya ba a hankali ta lallaba tabi ta dayar qofar ta fice tana kuka batasan inda zataba batasan Ina ta nufaba wayyo Inna Allah yajiqanki DA Rahma Inna yau dunya taimin zafi ya Allah ka taimakeni innaje gidan banana dawo Dani zaiyi nan ta samu gindin wani bishiya ta zauna tayi kuka har taji ba dadi
a BIRNIN GAYU kuwa fada ya
kaure .lokacin ‘da Ibrahim’ya’ yi kokarin. taBa Farida «don ya lallashé; ta; ya kuma‘ ‘mata‘ bayani, don-ta’fahimce shi,“amma ” ‘hakan ‘ bai‘ ‘samu ba Don’ kuWa Wannan’ karon Farida “ba ta Saurare shi’b’a, Wani- ‘ mugun’, kallo‘ ta masa cike ‘da tsana da“ Bacinrai,tace‘.‘_ ‘
“Ba abinda za ka cemin in saura’re’ ka,ko fahimce’ ka’.~ Tun tuni. ya kamata
. na fahimci cewa‘yanzu kai ba ka damu da”
. kowa ba sai ‘ Deeda. Ibrahim; ka daina
damuwa ‘dani tunda da Deeda ta Shigo ray’uwar ka, _ba_.- ka damu ‘da rayuwar kowa ba, ba ka ‘damu da farin‘~ cikin-kowa ba, ba’ka damu da lafiyar ”
; kowa ba’ sai nata. Kanina yana fama da rashin lafiyar’ kwaKwalwa’ ba ka. damu da’ ‘ ’ka nema‘ mashi magani k0 biriciken mene’ ne ’ba, matar- ka tana dauke”“ da babban _ ciwo wanda‘ zai iya’ kashe ta (any’ . moment) amma ba ‘ka .damu ‘ba, sai. Deeda. ce ka dage ka binciko ciWon ta- da dalili’lin sa, Saboda‘ita kake so, ‘ita kake; – da gani, ba’ka damu dani da Sabeer ba. : Ibrahim, ka ci amana, ‘ka Ci amanar yarda, ka ci— amana ta. Sabeer… Sabeer.,.”
Sunansa take ki-ra tana kallOn sa tana hawaye, maganar’ ta carke, ‘daga ‘ Karshe ta fadi a sume awurin
_ A rude suka yi aSibiti’ da ita zuwa (emergency), Sauran likitoci ne, suka rufu ‘ :akan ta ana Kokarin ceto ran ta,» Saboda ‘ “yadda numfashin ta ke daukewa Daga ‘ Sabeer har~ Ibrahim sun kasa Yin komai, komai ‘suna cikin dakin amma dukkansu ba wanda ya iya mata komai, ‘ ,
Ibrahim jikinsa’ da hannun sa sUka ‘dinga. rawa, balle Sabeer, da ya kasa zama a dakin, ya fito yanakaiwa da kawowa, tausayin yayarsa da halin da’ take ciki ya ‘sa ‘shi kifa kai’ a; bango yanata kuka, ,yayin da yake ganin laifinsa ne ‘ da“ ya
dagawa Farida hankali.. ~ ‘ ‘ ‘Ya fashé’ ‘da kuka; “Ya Allah Ka kawo mata ‘sauKi daga wannan‘tsanani da ” ta tsinci kanta”a ciki. Ibrahim; ne ya‘zo yana qokarin’ lallashinsa duk. da yana jin nauyin sa da kunyar‘ abinda ya faru a tsakanin su-bai Kyale ‘Sabeer din ba, Saboda’ yana‘ bukatar‘ . kafadar da ,Zai- kuka, duk da, shima ya- ” . san ‘ yana buKatar ‘ kafadar Sabeer din” ya fiddah hawaye k0 zai samu‘ ya rage nauyin zuciyar sa.’ ‘ ” . , Sabeer»-tun yana ture” shi harya- “hakura ya fada jikinsa ‘Suka rungume juna‘ _ suna ‘lallashin juna, daga ’bisani ‘suka’_ {Nufi masallacin =asibitin,‘ Sukai alwala,.- ~ ,suka hau. yin sallar nafila’ don nemawa ‘ Farida ‘ sauki ‘ tare da’ _’kansu ga ‘ Ubangiji Allah Madaukakin sarki; ‘ ‘ Sunanan. zaune suna addu’a ‘ wayar Ibrahim _tayi’ Kara, yayi saurin dagawa’
” ganin daga cikin ~asibiti ne. A nan aka fada masa cewa an fito .da Farida, tana I,c,u Tare suka _-yi ciki da ‘saurin su, suka samu ta‘na bacci. Nan Sabeer ya zaUna ya kifa kai a gadon da-take kwance yana zuba ~ .haWaye, yayin da yake tunanin Deeda, ~ ‘ .ina take?’A. wanne ha’li take? Kewarta yakeyi DA dausaya mata ‘ “Deeda ki yafe‘min, (I made’our lifes_miserable)NASo kaina DA yawa
; in bar ba zan iya zama dake a yadda. kike ba Bani da right) din’ cewa. ina s0n ki, Idan har ni ciwo’ ne ~a gare’ki_ .. ya zama dole in rabu da ke don’ki ‘samu ” lafiya, Duk yadda na kai da sonki . ya Zama dole inrabu dake, koda kuwa’ . mutuwa zanayi don . rashin ,ki”; Hawaye masu dumi suka dinga fita‘ masa‘. ‘ Haka‘ ne.ya kasance, da Ibrahim, ya, runtse ido, maganganun Farida na yawo a”,
kunnen sa. Yayata ki yafe min in kina tunanin nafi damuwa da Deeda akan ku.‘ Na ‘san ina kaunar Deeda, amma bani da niyyar raba ta da Sabeer k0 wata .manufa, ina Kokarin rike amana ne‘ da alkawarin da na yiwa Inna na. kula da Deeda. Sai dai hala .na bari kulan da’ nake mata ya ‘yi yawa har yasa ki ka soma tunanin ban . damu da kuba sai ita;..”‘ Shigowar sauran lilkitocin ya katse ‘ shi Ibrahim ya mike‘ yayin da-Sabeer yasa musu ido ” yana Sauraron me za su ce? Dr. Nasir ya kalli Ibrahim ya ce.’.. “’Likita, ya .aka yi ku ka yi -irin’ wannan .sakacin bayan kun. san irin ciwon. da take famada‘shi .(its very important) , ta dinga shan magani, _tana’.samun kula na ‘ musamman? Amma kun’ kyale’ta, ba magani, ba kula. (Stress). ya mata yawa,-
dole jikinta Yayi tsana-ni’ now, she .is critical); Munyi’ koKarinmu,~ ~sauran.sai muyi addu‘a mu ‘barwa’Allah”
. ” Nan suka qara dubata, sannan suka sa kai suka fice”Inna illahiwa- inna’ ilaihi raji’un, _ Ibrahim “,yake’fadi a” ransa, tare da: kama” “‘ hannunta yana hawaye
“(I am sorry) Farida, ki yafemin nayi babban. kuskuren dabazan taba, yafewa kaina da kaina ba haka
:.suka.zauna zugum suna jiran tashinta
“tare da; addu’ar ,Allaha Ya bata
Iaflya. _ta fita daga danjar da ta shiga KoWanne (second) da minti dana Sanin.
‘abinda sukayi yana cinsu.
‘ ,.’_’Deeda zauné a gindin bishiya tana ta Zabga kuka, “tunani kala Kala a ranta ga ‘dare ya .sako kai, -_tSoro DA fargaba ya
dinga shigarta,tunanin inna da’keWarta. ya din ga ‘ Shigar? ta ta“ rasa: abinyi “Tana- cikin Wannan hali ‘ta‘ji’an dafa ta, ta dago~ ‘ – kai -da ~ ‘sauri‘» a- tsorace Wani – ‘ mahaukaci _ ta gani ‘tsaye yana dariya, da fuskar sa mai ban’sorO “Me. “kike a gida- na? Ko ‘kece mata ta da ta gudu? Dama‘ na‘: jima‘ ina: nemanki ya Cafko hannunta ’ ‘ ta Saka‘ “wani irin Kara tare‘ da kokawar Kwacé hannunta, ” wanda ’sanadiyyar haka ya ji“ mata‘ciwo, ..Da Kyar ta samu ta fisge hannun ta! ruga ag’uje yana binta, tana‘ gudu tana ihu, da- ‘ Kyar’ ‘ta samu ta Bace masa ta ’Buya’a bayan. wata _mota;Bayan ya juya_~_ ta? tsuguna ‘tana haki’ tare; da. rushewa, da kUka .wayyo Allah rayuwa, ina Zan sa ._ kaina?”
nan :ta samu gindin wani shago ta
zauna, ta roke su bata (pure water) ta sha, sannan ta watsa a fuskar Tana nan‘ aka kira sallah’, jama’a suna wucewa suna kallon ta, ‘ saboda bakin hanya ne, har masu shagon suka rufe, aka watse, wuri ya soma duhu da shiru Hakan yasa ‘tsoronta ‘ya qaru, ta miqe tana juye-juye; tana tunanin‘ abinyi; ‘ ba ta ankara ba ta ci karo da. mutum, ta- . ‘ ‘ juyo da sauri tare da daga kai. TabaWa ‘ta . ‘ gani, tsaye a gabanta, tayi saurin fadawa ji-kinta, ‘ta, .qankame . ta tana” kuka da ‘ .Karfinta. Tabawa ‘ ta matukar tausaya. mata, ‘haka ta ji kukanta ya karya mata ,Zuciya, ‘ itama ta’soma hawaye, ta ce. ’. ‘Deeda, dama‘ da- gaske- kedin ce ‘ a- wurin nan? ‘Dazu dan wani .maKobCin’ mu‘ ‘ké ce ‘ min “ya .ganki, da‘ far‘ko ban ‘yarda; ba, amma ganin yadda ya dage ya’Sa nace
bari inz0 induba da idona. Deeda me ya faru? Ya aka yi?”’ .A Cikin kuka ta ce,; “Tabawa dogon labari ne” . Nan ta ja hannunta suka’ tafi gida, har wannan lokaci‘ Deeda kuka take, tana bawa Tabawa labarin abinda ya faru. Tabawa ta tausaya mata matuka, tace.”Deeda, baki’kyauta ba, ina da rai, ina da lafiya ta a garin nan ba za’ki zo‘ inda nake ba? Kin manta lokacin rasuWar. Inna na ce miki. ki dauke ni kamar kakar ki, zan’ miki duk abinda Inna zata miki? Akwai ‘ mutunci ‘ da ,. zumunCi Sosai tsakanina ‘ da ‘ Inna”. Deeda ta ce, “Kiyi ‘haKuri Tabawa, ba a ‘ hayyacina,nakeba kwakwalwa ta a cunkushe take,-ban san. abin yi‘ ba. Na rasa me ke min dadi, rayuwa ta’ min:zafi da qunci Ta’ Kara fashewa’ ga kuka, daga nan
ta Bige da amai, sai da tayi ama’n ruwan da ta sha—tas,” har ta rasa=abin amayarWa, ta kama’ciki ‘da kai. ‘ ‘ . . Tabawa a rude ta fita’ ta kira’ wata makwabciyar Su da take (nurse) ta zo ‘ta duba ‘ta, nan ta tabbatar musu ‘da ‘cewa .. Deeda cikine ‘da‘. ita, kuma bata da’wani ~ qarfi’ba ruwa a jikinta,” tana bukatar drip. ‘ ‘ Cikin .gaggawa Tabawa ta. flta a rude ta nemi (taxi),- sai asibitin’-Malam ,Aminu‘ , ‘Kano.’ “A nan. akai mata Karin ruWa; ga amai yaqi‘ tsayawa;_ ga ‘-‘matsanancin ciwon ‘kai. Haka Tabawa ta’ ‘ ‘tsaya akanta tana riqe da ita, tana matsa .- mata kai har tayi’ sa’a aman “ya .tsaya, ‘ bacc’i Ya dauke “ ta* ” ‘ Tabawa ta zura mata ido tana kallon ta cike da’tausayi.A asibitin su_ Sabeer kuWa ,wurin‘ ‘ Karfe ukun dare” “Farida ta farka ta ga Ibrahim da ’Sabeer, Ibrahim na’ zaune ta
wurin kanta rike da hannurita, ya kifa kai, Sabeer kuma ta Kafafunta. ‘
“Ta. kallesu daya ,bayan; -daya, zuCiyar ta cike ‘da tausayin su da kuma tausayin kanta.
Ibrahim ne ya soma_._,dago kai suka
hada ido;
“Farida”. Ya’kira. sunanta. ‘ .
»Tsananin ‘kunyart‘a. ya _sa ‘shi kau da kai; ta’kira sunan shi’. ‘ ‘ ‘ “Ibrahim,juyo ka’kalle ni”.kara sunkuyar da kai: yayi, nan ta sa ‘ hannu: ta_ dago fuskar sa ya kalle »_ ta, hawaye ya gangaro maSa.
“Ki yi haKuri Farida, ni mai laifi ne ‘ agurinki”. ‘ . tai- murmushi,‘ Kayi hakuri
Ibrahim, nice ” .mai . laifi.Na karya alkawarinda na maka na cewa zan kula. da kaina sannan’ bazan taBa bari’ ‘wani sabani k0 rashin fahimta ‘ ya shiga
tsakanin muba, Ganin hoton Deeda‘ a (wayar ka yaSa‘ kishi ya rufe min ido, na manta kaina, na manta me nake yi~. ‘Zafin zuciya shi ya sa na manta‘dukkan sadaukarwar ~ka. ‘gare ni da Kanina da ma BIRNIN ; GAYU gaba daya, ,na manta‘da ’ceWa’ ‘tsakanina ,da Ibrahim: abota ‘ce da mutunci tare da girmamawa, .na manta cewa‘, kana. :(respecting) ;- dina ina (respecting) din ka. Haka nan ka’min sadaukarWa da yawa Wanda nima ya kamata nai ‘maka. Na . manta mijina shima Zuciya ce dashi yana da (feelings) da ; (emotions) akan Deeda. Na manta‘ka so ‘ ,Deada, Deeda ta so ka tun da farar safiya, ‘ don haka‘ zuciyar ka ba zata jure ganin Deeda cikin tashin hankali ba. Na manta ‘ lokaci na farko‘ a rayuwar. mu da ka taBa~ yiwa ‘kanka- Wani abu, Ka yafe? . min ‘- Ibrahim”; HaWaye ya gangaro masa, ya ce
(please) Farida kar ‘ki ce_ haka,’ ‘na amince da nayi kuskure na ajiye hoton matar Saber‘ a Wayana’, don haka. duk abinda ke k0 Sabeer ku” kayi dai dai ~ ,ne. Farida ban ‘taBa ‘tunanin raba Sabeer da Deeda ba,‘ ban» ‘taBa ‘kOda’ mafarkin mallakar ta ba. Deeda ta jima‘ da mutuwa a rayuwata, sai dai na binne ta a qarkashin zuciyatané sannan ina ‘amfani da hoton tane ~(to comfort me in-my trouble’ time) duk .da nasan hakan kuskure ne da laifi :babba. Farida, na rasa me yasa zuciyata ta kasa,’duk juriya; ta (I cant get over her ) ‘musamman in na ganta cikin damuwa tashin hankali. Amma dukda haka Farida- (I swear I do Care for you) da Sabeer Dama nayi tsammanin in na samu maganin’ ciwon Deeda‘ zamu yi maganin matsalar Sabeer; za su’ zauna ‘tare har abada ba tare da’wannan matsalar ya sake tasowa,ba shi yasa na‘dage, Sai dai nayi
kuskure, garin‘ magance matsalar Deeda da Sabeer na_ manta kula da lafiyar mata ta, ki yafe min Farida”. “Ibrahim ba’ ka da. laifi, ‘ ka yi; haka ne saboda kana, tunanin zan _iya kula da kaina a matsayina na babba, kuma likita, wacce ta ‘san muni da illar ciwon da take ‘ dauke da shi”. ’ ‘ ‘ Sabeer. kansa ‘kife yana jinsu, hawaye kawai ke fita: masa, wanda ‘ _’.danshin hawayen ya taba’mayafin da‘ take- rufe har’ ta ji sanyin sa a kafar ta. Ta kira sunansa, murya Kasa-Kasa ta ce; “Sabeer, yau’ Sister kake . Boyewa haWayen ka? Sister’dinda‘ kake kwanciya kana kuka a cinyar ta?” ’ Ya dago kai fuskar sa jawur, ~idanun sa sun rine ya“ hau gige fuskar yana kakalo ‘murmushi, ya ce “Sister, ~ba kuka nake ba, bacci nake tun dazu. Kin tashi? Sister ya jiki?”
Ta yi murmushi tace, “Na ji dadin , ganin ka haka ‘Sabeer, ka fara’ koyon’ ‘ hakurida juriya akan: rayuwa Ganin ka a hayyaCin ka Ya sa ni farin. ciki, sai dai’. bana son ganin hawayen nan a .idonka‘”.’ -Ya ‘matso dab da ‘ ita, ya kifa’ ‘kai ., yana kuka.“ _
‘ – ,‘,’Sister kiyi hakuri, .(I trouble :you alot)’ba zan’ sake ba, Sister ni kaina ba na so in ganni haka, bansan me yasa haka ‘ ke,faruwa_daniba_”. ‘ ‘ – .
“Sabeer, ka daina wasa da addu’a, a, duk lokacinda kaji haka ya taso ma ka dinga addu’a kana kiran sunan Allah, ’kar ka bari zuciyar ka-ta fi jarfin ka. ,Sannan ‘ba‘ Deeda ba, kowane irin» halitta za. ka gani ka daure; ka jure, kar‘ ka kau da kai, (you will get over your fear)”; ‘
_”Insha Allah Sister zan’yi kokari, zan ‘ jure, ‘zan gwada (just be fine) ki. samu sauqi mu koma Gida nayi alqawarin zamu rayu kamar DA tayi murmushi tana kallonsu ita kadai tasana abinda takeji tace Ina deeda
zura mata ido sukai ba amsa itace ta amsa musu
bakusan inda takeba KO?ta kallesu kafin kudau wani alqawarin Ku koyi cika Wanda kuka dauka Ibrahim yace karki damu nasan deeda tana Gida ka tabbata?
in deeda na Gida ba zatayi qoqarin biyoku asibiti ba?zuru zuru sukai suka kasa bata amsa kiran sallar asuba ya katse musu hirar suka tashi a tare
zamu shiga masallaci Ki kwanta Ki huta
har sunkai kofa tace ibrahim inason ganin deeda DA safennan zaka kawota?
ya gyada mata Kai alamar eh
suka fita yayindata rintse ido tanajin wani iron ciwo na cinta a cikin jikinta
washe gari DA safe jikin deeda yai mata dama dama taji sauqi DA qarfin jiki don’ har an sallamesu sun dawo Gida
tavawace ke kula DA ita KO wanne motsi sai ta mata sannu hakanan daga taga ta Fara tunani tana hawaye zata Fara mata nasiha tare DA bata shawarwari DA tuna mata cewa a halin yanxu ba ita kadai bace tana tare DA juna biyu wannan yakan bawa deeda kwarin gwiwa hartadanci abinci yayindata kwanta kamar tayi barci tunanin sabeer
ne kawai a ranta; ‘
‘ ‘Al’amarin Ibrahim da? sabeer kuwa sun ‘bincike birnin GAYU “sama da Kasa, ba Deeda. A bakin-masu gadi suka samu labari cewai ‘ai ta—fita tun jiya ba ta‘dawo ba. ;
‘ Nan da ‘nan hankalin‘ su ya_ tashi, shin ta ina ma ‘zasu fara neman ta. ” – ‘ Sabeer ya shiga tsananin rudani da ,tunanin ina Deeda ta ta shiga Ba dai kauye ta kom‘a’ ba?”Bai’bata.lokaci ba-ya’ zarimota ya nufi kauyen su ba ‘tare da ibrahim ya saniba. – “Deeda, yau zan fuskance ki k0 da mutuwa zan yi don tsoro, zan ‘fuskance ki, in rungumeki’ Ina matukar qaunar ki – a rayuwa ta Deeda”.‘ Haka ya dinga surutai kala-kaIa ‘a rans’a, duk da’ zuciyar isa tana shakka da tsoron haduwa da Deedan”. ” !
Ibrahim kuwa yana’ shékkar zuwa
ya fadawa Farida basu .ga Deeda ba, don haka ya wuce gidan ‘mahaifinta’bai Same ta ba tunanin gidan’ Tabawa ya fado masa; ya’wuce unguwar su Tabawa. .Ba karamin farin .Cikin ganin Deeda ‘ ya yi ba, tana‘ ganinsa ta Bata fuska; .kaga ka tafi Ibrahim,- ba zan -‘ koma ‘ ba Deéda, ki saurare ni”. -;’Bazan saurare ka ba so. ‘ kake naje, Sabeer‘ ya ganni ya ’._samu .(attac)koso kake Farida “ta ganni ’ in tuna mata da Bacin ranta?” ‘ ‘ ‘ ….’-’Kin.gama?”.‘Ya fada yanakallon ta; ‘ “In kin gama sai ki ‘saurareni‘.‘ ‘ Farida’, keson ganin ki, tana kwance a. gadon asibiti jikinta ya» yi tsanani; .tana * Son ganin ki. (Please) ‘Deeda, karki ki.Ta fashe da‘kuka,‘Ka ga abinda‘na jawok0?”
. “Baki jawo, komai -ba Deeda,’ wanan‘haka Allah Ya “hukunta, kaddarar mu ba,a”hannun mu take. .ba. (Please) Deeda, ki daure ki je’kiji abinda zata ce?’_’ ..
’TabaWa -tasa baki, sannan ta‘ ” mike suka fita. Har‘suka isa. asibitin ba
Wanda-ya cewa kowa; komai. Suka samu ‘Faridan Kwance idonta
biyu, Deeda.tazura mata’ido, ta :fashe da ‘- . kuka, a’ lokaci guda’ ta rame, ‘tayi baKi, ta
flta haYYacinta; .
Faridan ta ‘miKa mata’hannu alamar tazo ta isa garé ta ta riqe
‘ta tana haWaye. tace “Karkiyi kuka’ Deeda, insha ‘ Allah zan samu sauqin halin da. nake ciki ganin kin zo kiran da nake- miki, hakan-yana nufin kin ‘yafé min, ba> kya fushi :dani”: ‘ .cikin . muryar kuka ta’ce
“sister; ban yi fushi da‘ keba sai’dai
kaina da na shigo _ tsakaninku, na ‘ wargaza komai”: “Baki wargaza komai ba Deeda, » kinyi iya qokari akan mu; sai dai kin, san .halin rai da zuciya irin ‘na mutum, idan ba an dage ba sai mutum ya bari zuciyar sa ta fi Karfin sa, kamar _yadda ya faru damu’a‘yanzu”
.Deeda ta kalle ta, _ta‘ ce:
“Sister, kar ki damu, komai zai dai _ daita, zan zauna da Sabeer a kowane hali. Sister, kin “san zan cika miki burin ki kwanan na? Ina dauke da cikin ‘wata‘ guda, Insha: Allah; nan da watanni masu‘ zuwa zaki ji kukan- jariri k0 jaririya a BIRNIN GAYU”.
“ Wani irin murmushi ta saka har tayi yunkurin tashi, sai dai bata da karfin yin
hakan. ._ ’A tare’suka mike Ibrahim da
Deeda’ suka gyara mata kwanciya, Deeda ta ce.
Si‘ster, ba sai kin tashi ba._Naji dadi kWarai da na samu dalilin ‘sa ki farin cikin; ‘ Ta yi dariya cikin murna, tace “Kwarai [Deeda kin sa ni “farini
.fiye da tunanin ki, dan babyna Sabeer‘ zai ‘ zama baban baby, (finally) Deéda’kin mai_ da; Sabeer babban mutum. A‘ duk lokacin da zai ga dansa ‘ko diyar sa’ .zai fahimci cewa yanzu ya girma. Allah ~Ya baki laflya _‘ Deeda,. Ya Sauke ; ki lafiya Na” tabbata zaki “mai da abinda ‘za ki haifa kamar ki (very strong) wanda zai iya ‘- ‘ fuskantar dukkan wani tsanani da tashin hankali na rayuwa, zai samu tarbiyya ” . daga’ gun uwa ta gari; Na; godewa Allah‘ da Ya cika wannan buri. nawa; na.
– gode Deeda. ‘ ” ‘_ tayi murmushi tana kallonta ‘yayin‘ da Ibrahim ya kasa ‘daga kansa akan Akan‘Deeda, ya kira’ Sunanta ‘ yana mummshi’,
yace Ina tayaki murna deeda yau an wayi gari kin zama uwa saber ya zama uba me yafi wannan farin ciki a garemu ?
Farida tace kaima ka zama baba tunda dan sabeer da deeda dankane ya girgiza Kai gamida murmushi yace
kwarai kuwa hakane sister (infact )zanzo dansu fiye DA yaddah zasu soshi Farida tayi dariya tace
nasani kwarai Ibrahim ta kalli deeda tace saiki dage DA kula DA kanki cin abinci mai Gina jiki na sani sister deeda ta katseta nasan yaddah bebyn nan keda muhimmanci a rayuwarmu duka don
damage tinzz in page 153
maida ni mace, yau an wayi gari ya- mai . . “da’ ni uwa Sister Saber ya gama min .komai a rayuWa, don: munada (Allergy) da ‘ ‘Sabeer ba zai‘ ‘hana ni zama da :shi‘ -da ‘rayuwa da shi ba. (I will be with him until the’ very end) ainsha~ Allah”. ‘ Daga ita har Ibrahim kallon ta suke; – suna’ saUraron ta, suna ganin yadda tayi ‘ , nisa a shaugin’son Sabeer.‘ Ta kalli Ibrahim tayi. murmushi; tace’ “Kaima ka taba fadamin nida Sabeer muna da (Allergy) da juna, ‘DA mun hadu sai fada? Ka ga yau maganar ka tazama‘ gaskiya”.~ ta fashe DA kuka inada (allergy)da mutumin da nafi so a; rayuwata Ibrahim ya kau da kai’, saboda‘ ba ” zai jure ganinta’a‘ haka ba; ‘farida ce tasa hannu ta shafa ta, ta
tace‘Kiyi haquri Deeda, na’ ‘fahimci?’ halin,da’ kike ciki, na fahimCi son’da’kike’ ~ ‘ yiwa Sabeer. Deeda, ba’a rayuwar aure a ‘haka, sannan wannan abinda ki ka fada . ‘ba shi‘ ne maganin. matsalar, nan :ba. Na . ’farko Sabeer bazai taBa son wata. har ya“ auro ta bA , musamnian ma in yana tare da ” ke .SabOda bashi da‘sauran sOyayya ko’ :sha’awa da- zai yi‘Wa ‘wata mace; Sannan ‘ keda ace yayi auren‘ ma” ta yaya zai. iya =biyawa daya matar buKata ya sawa matar : da yake matukar so ido? . Sannan Deeda, gidan auren da ba a ‘raya sunnar Ma’aiki masifa‘ da hala’i sun dinga sauka a gidan ‘kenan, shaidan’ zai shiga tsakani, ya ‘kawo balai, .zargi da” rashin fahimta a tsakani ba ‘zai barku; ku zau’na lafiya ba. Yadda ki ke tunanin abin ba sauKi bane; ‘haka‘. rayuwar- take ‘Don haka Deeda maganin wannan matsalar indai ‘ba ku samu maganin ‘da .zaisa ku,
zauna da juna ba‘ ku sami lafiya, ba. to rabuWa ya > ‘ .zama: ‘ dole”.
Deeda ta zaro ido taha kallon ta,!_Farida tace
‘ “Deeda, na san ’ba abu mai sauki bane, amma ya zama. dole yin haka’, don. kade dukkan wata fitina ‘da“ gujewa faruwar ta.Ki min alkawa’ri in har ba a sa’mu magani ke da sabeer ba zaku- rabu,‘ za ki auri Wani, kiyi rayuwa mai kyau, mai ma’ana”.‘ .
“Sister baby na”.
Deeda ta fada Cikin ,rudani}.
“Za’ ki kasance da babyn .ki duk‘ inda ‘ki ke, nayi alkawari, saura ke ce (Please) Deeda; ba na son ganin Kanina (doing crazy things)”
Nan hawaye ya soma. gangaro mata ba kaKkautawa, murya kasa-Kasa tace. “‘Nayi alkawari”; “Na gode‘Deeda
‘ Nan ta mike, ta ce.
_Sister,” “ni zan wuce”.
_ Tana shirin juyawa ta jiyo.muryar‘ Sabeerna gaiSawa da WaSu. Zuciyartace_ ta ‘tsinke‘, .tayi, ‘saurin shigéwar bayan labule ta Buya dai ,dai lokacin Sabeer. ya turo kofar dakin tare da yin ‘sallama.
A tare suka amsa masa, ya .kalli’Farida.,Sister, ya jiki Tana masa murmuShi._ .tace Da sauki Sabeer, ina ka. shiga- ne Zauna, dama akwai maganar da nake ‘so muyi Ibrahim ya kalle shi, “Yanzu’ Deeda ta tafi Dama tana nan, ne’ na tafi wani wurin nemanta?”‘Farida tace “‘Neman me kake mata? Sanin kanka .ne~ ba- “ka ‘iya jure
ganin Deeda ciki’n wannan halin”;~ ,Ya kalle‘ta ya kauda kai.
“Sister,r (please) mu ; bar wannan maganar”. Sabeer bani, da lokaci,‘ ya“ :zama dole muyi magana ba batun wani Boye-
b0ye :ko kau da zance da gudun sa. Sabeer, .ka san ciWon dake tsakanin
. ka da‘ Deeda, da kuma matsalar wanda ya . kusa haukata ka.
Sabeer, duk yadda ku ka kai ga son juna, zaman ku tare cutuwa ne ga junan .ku, don haka ‘nake so na kawo ‘qarshen: _abin nan, (free her and let her go)”.
‘ Zaro“. ido yayi yana kallon ta, yanayin faskar sa’ ta canja, ya ‘ riko hannun ta.
(Please) Sister, kar ki ce haka‘,‘ zan yi komai a’duniya amma kar kice in rabu da Deeda
Ya durKusa a gabanta.
please sister zan jure zan daina tsoron; ta. Sister, =‘bazan ’qara da gawa kowa hankali ba, (I. promise), . Uncle Ib, ka fadawa Sister‘Deeda rayuwa ta Ce (I cnt do ‘withOut her
“‘Sabeer, Saurare ‘ni”.
Ta‘ fada cikin tausaya masa, har” yanzu? Sabeer na cikin gigin son Deeda, ta ce.
‘Sabeer, kar ka zama mai son kai. Ka manta me.'(result): din Deeda ya ce? Kana da (Allergy) da ita,» duk lokacin da‘ jikin ka ya gogi nata ciwo me; a *duk lokacin da ruwan jikin ka ya shiga jikin ta guba ne a- tare da ita.‘ Sabeer ba Karya a- ‘ ciki; kaga.(result)‘din da idon ka. , ‘ Haka nan kaima‘ Kwakwalwar ka bai iya daukan‘ganin Deeda cikin wannan yanayi, ya zama dole rabuwa
HaWaye ya gangaro’ masa,‘
“Sister, ba zan taBa ta bataba, zan ajiyeta
a .gida .ina kallon ta, daga nesa, ‘ba zan bari ta cutu ‘ba. (Please‘) karki .raba ni da” bugun zuciya ‘ta farin ciki na da sukuni ‘na”. ‘Idon ta ya’kada ya yi jawur ta Ce. “(Dont;. be stuborn)‘ Sabeer kayi“ yadda na ,ce‘ shi- ne ‘, mafi alkhairi, a‘ rayuwar ku.‘ Sabeer, ya .za -a‘yi,ka‘ Sawa matar ka ido? ‘Ka daina mata magana ka daina ,yarinta mana yanzu- ka girma, kai“ babban’ mutum ne; Lokaci ya yi’da za ka’ yarda da gaskiyar rayuwa, ka.’ fuskance; ta, kuma ka- _,amince da: .duk ’abinda‘” ba ka samu ba. Ba dole ne kullum mu samu abinda‘: muke so a rayuwa ba.. Ka’ godewa; Allah da Ya barka’ da rai da lafiya’. ‘Ya mike daga durkuson da yayi, ya‘ ‘
ce “Naji Sister, zanyi amfani da
shawarar ki Sabeer’kalleni’
. Suka~ hada ido,‘ idanun sa jawur kamar gauta,.ta ce
“(Promise your dying Sister that you will be fine)”, . . ‘ ‘
’ “Sister ki daina~ irin‘ wannan maganar, ba abinda zai same ki, za ki samu sauki insha Allah”. ‘ –
“Naji Sabeer,‘ amma duk da. haka ina son alkawari daga gare ka (that you will néver act crazy again)”: ‘ –
“Na yi Sister, na miki alkawari (i will be strong)”. – “Sannan ba zaka sake fada da Uncle‘ lb ba. Ina s0 ka fita daga rayuwar Deeda da Ibrahim, ka barsu‘ tare ‘su rayu (as a happy family)”. Zuciyar sa ‘ya- ji tana bugawa,~
hankalin sa ya tashi, Ya ji numfashin sa
na shirin daukewa. Ya mike zai fita, ta
jawo shi; ‘ ~’Ina sauraron ka Sabeer”.
Ya juya kai Yana- hawaye,
“(Please) my “little, bro, ka sa‘mu wata (marry; her and be happy). Matsalar ka da’Deeda ‘ya isa haka,‘ (please am sorry) na san ‘maganganu na sun‘ Bata’ maka rai, ‘ba masu dadi bane, «amma kuma gaskiya ‘ne Sabeer”.
, ’ Runtse ido yayi “yana jin Wani irin ‘abu a zuciyar sa; kirjinsa ya masa nauyi, ya daure ya juyo ya kalle ta; Ganin halin’. da take Ciki ya- karaya, yasa jikinsa ya yi ‘sanyi. Tana‘ cikin tsananin .Ciwo, Ibrahim rike da ita, shi’ kansa kalaman ta sun girgiza shi. ‘ ‘
Hawaye ya zubowa Sabeer, ‘ya. matso’. kuSa’ da, .ita {yana sha‘far kanta, ya ce; .-anything for Sister) yadda kike so haka Za a yi”.” ‘
Da Kyar ta iya bude baki ta ce.
“Thank you) na gode,’daga yanzu
na ga ka fara cika alqawari,~ ka zama (strong).Na san yadda kake ji a wannan’ *. lokaci, amma ka samu karfin zuciya. Bani da sauran damuWa a yanzu, sai kuyi min fatan kyakkyawan qarshe, nema min gafarar Daddy, Momi da kowa, da- sauran ‘yan’ uwa”. ‘ Ta kalli Ibrahim dake rungume da~ ita yana hawaye, ta ce..
. “(Please)’ Ibrahim (marry her and make her happy)”., Sabeer fita yayi da sauri yana kuka, ” yayin da- Deeda ta tsuguna cikin labule ‘tana ta kuka kamar za ‘ta mutu don tsananin damuwa da tashin hankali… . Ibrahim duk’dauriyar sa sai da ya fashe da’ kuka, ta katse_ shi.
‘. “Kar kayi kuka; kai mijina- ne, ina murna zan mutu ‘ina tareda mijina, zai sani cikin kabari, zan mUtu mijina ya. yafe min, kuma ya .yarda ‘dani. Ina fata’ da
addu’ar Allah Ya yarda dani, ya yafe min kurakurai na. Ibrahim, kar ka manta ka aure ta, kakula da ita da danta, in Sabeer’ ya samu lafiya ka dawo masa ‘da dansa Wannan Ciwo’ nasa na KwakWalwa ka taimake shi ya samu lafiya, in har kaga ya‘ – .nutsu ya zama babban mutum, yayi aure, “ya soma bambance tsakanin mai kyau da mara kyau, ka dawo masa da dansa, ka kawo masa ya ga gudan jinin sa. — Ibrahim, na damka amanar Deeda, abinda za-ta haifa da Sabeer a hannun ka, kar ka barshi ya haukace (dOnt let him live in vain) .kayi Kokarin sa shi yayi” rayuwa mai ma’ana kamar yadda kake yi kullum, Na yarda da kai (you can do it)”. ; ~ Rungume ta yayi sosai yana kuka, . yace “Na ji Farida, insha Allah zanyi, iya ’ Kokarina”. ‘ Murmushi tayi ta lumshe ido’
hawayena zuba, taCe.” .Wani ,irin sukuni nakeji yana ratsa ni da nake kwance a ‘jikinka; duk da Ciwon da nake’ ji kWanciya a jikin‘ ka mijina Ibrahim‘ ya kawo min . sauqi da sukuni, na gode”. ‘ Kuka yake, ya rasa abinda zai ce, ‘ sai addu’a yake ta tofa mata. ‘ ‘ A hankali Deeda taja labulen ta fito, ta tsaya tana kallon su na ‘yan mintuna, sannan ta fita da sauri ‘ tana . kuka, ta yi saurin; jan- hijabinta .ta rufe fuskar ta don kar Sabeer ya ganta. Hango shi_ tayi’ a wani karamin office ta window, ya rufe kansa yana ta wani irin kuka mai taBa zUciyar duk . mai sauraron sa. Nan ta tsaya tana taya shi kukan, zuciyar ta cike ‘_da tsantsar son-da tausayin sa; ta .ji‘ .kamar “taje ta rungume. shi ta lallashe shi’. Saidai ba” halin’yin hakan, tana ji tana gani ta tafi ta
ta bar masoyinta mijinta cikin baqin kunci DA tashin hankali
Hmmmm asha karatu lfy crew