Birnin gayu9
birnin gayu🏘️
chapter9
Idonsa‘ya yi jawur! hankalinsa ya nemi barin jikinsa don-azabar zuciya. ‘
Yace, ‘_’Ke har kin isa ince miki- ina- sonki ki Ki?” ., , .
Ya, damqo hannayenta ‘ ya’ murde da‘ karfi
‘har’ kin isa ki_ min wannan wulakan‘ci da cin .mutunci?’
‘ a duk- lokacin da‘na. nemi “na Kun‘tata miki‘ in ci .mumncinki sai ki mai da abin kaina?
me kika dauki kanki? In ‘: ‘ kin tsani halina‘ ai na canja. halina”.
. ‘. »Ya daka ma ta tsawar’ data tsorata gami da kara murde mata’hannu. ‘ ‘
Sai da tayi_ Kara saunan yace, ‘Na canja halina ko‘ ban canja ba, in halina ki ka tsana ai na canja halin ko dai kinyi niyyar cimin mutunci,;ne mena miki Deeda, mena miki? ‘
me” ‘ zai ragu‘ a jikinki .in‘ ki ka ban‘, dama na ‘quntata
miki k0 sau daya, in. samu in’ huce Duk hanyar da na bullo sai ki kauce
‘ Waike ba mutum bace,‘ ko kin fi sauran Matan da suke bina suna’ ‘rububina, ne matan ’ da suka amsa sunansu Mata, masu“ Kudi masu kyau,‘.-wayayyun Mata?
‘ ’ Da me ki ka fisu? To bari ki ji, bana’ sonki kar kanki’ ya yi girma kiyi zata k0 Sabeer’
ya “ce; yana Sonki, ke ’kuma kin qishi,ya zama abin alfahari a wajenki dama yaudararki nayi niyyar yi ba, soyayyarki k0 kadan a raina,na yi’ niyyar in yaudareki ne duk abin da nayi ~kwanan nan‘don in yaudareki ne, amma duk da haka har yau har yanZun nan kinqi ki bani dama kamar’kullum yau ma kin mai da abin kaina, kin ji dadi‘. ” Kije kinyi nasara a Akaina, na hakura kinyi‘nasara‘ Ya fada lokacin da hawaye ya gangaro masa, ya cillar da ita gefe guda.
– ‘ “Kije na tsaneki‘, na tSani ganinki
duk lokacin da naga .mummunar fuskarki
wani irin mummunar ‘faduwar
Nan ta” mike ta nufi side dinsa tana sharan hawaye. Ba dai batamin- rai yakeso ba? Zan ba shi’ dama ya batamin
‘ Ta isa falon ta haura sama, ya rufe. dakin gam, .Tana jinsa yana’ ta rushe-rushe kamar ‘ yadda ya saba, in ranshi ya baci Nan ta dinga buga qofar tana rokonsa ya” ‘ bude yaki k0 kulata ma bai -yi ba, balleya
.. -saurareta. ‘ . Ta fara masa kuka tana ‘ “Sabeer don Allah kayi hakuri ka saurareni, don Allah Don Allah na qeka Ki tafi na fada’ miki bana ‘buqatar sake ganinki (Just go you are free)”. ‘ – ‘. “Ni ina bukatar ganinka Sabeer.”Ka yi ” haquri ba don halina ba don Allah”.
Nan dai ya “dan sauko daga dokin zuciyar da ya. hau yazo ya bude mata ya koma ‘ciki ya juya ma ta baya. ‘
Ta sha gabansa, fuskarsa jawur! alamar’ yana cikin Bacin rai. Ta kura maSa .ido ya kau da kai, ta’kira sunanSa.
_ “Sabeer please .”Sabeee Ta kiran’sunansa. ‘. .Nan .ya juyo ya kalleta. Ta langaBe kai’; tare da kama kunnenta‘ta ce masa, “Sorry nayi— laifi, na yi babban kuskure kayi haquri ka yafe‘ min,nayi kuskuren fadin abin’da bai’ kamata in fadaba. Na Batawa _ Saber ‘ rai’, “kayi hakuyi, , ni kaina na san ka fi qarfin Deeda’ ba abin da za ka yi da Deeda. Matsayin “Deeda, a‘ rayuwar-Sabeer na Ma‘aikaciya ce kawai,bayan- shi ba ni da wani matsayi You are sweet and cute) zanci ‘gaba da maka Addu’ar Allah Ya kaWo maka wata (Angel a, ‘rayuwarka ‘Wacce zata Sakaka farinciki, na San Sabeer ya canja ya Koma Namijin kwarai fiye da yadda Sister ke
so, fiye da yadda Uncle IB ke tsammani, kuma na‘tabbata in Daddy ya dawo‘ sai ya yi alfahari da Saber. Sorry, na Bata maka na yarda da kowanne hukunci da za ka yanke min,-ka
hukuntani na yi’ kuskure”.
Zuciyarsa ya ji~ ya masa sanyi,, kalamanta suka‘ _ masa dadi‘, ya- manta .komai. ‘ ‘Yayi murmuShi gamida cewa “Deeda (You are too good to make me better) kina da wayon da har ‘ki ka iya Cantroling temper dina
Kinyi kuskure daya.
Da. gaske ne amma,” matsayinki ya wuce’ na_ mai Aiki, sannan abin da ‘na fada dazu ba karya. ,
. ke kyakkyawace
Tayi dariya ta ce, “Sabeer‘ bar ruda kanka ni da kai‘ duk mun san cewa_deeda sai godiyar Allah”.
Yayi‘ murmushi.
“Yanzu na yarda kyau a’ idon me ‘shi yake kyau ba a fuska yake ba.. ‘
Na yarda akwai inda kyau yake? ’a Boye a, jikin mutum Wanda ya ke fitowa‘ ya qawatawa mutum fuska ya zama ,ya . ‘samu kyau dawwamamme,’ kyan da baya ‘tafiya,~ baya kodewa irin kyan Deeda”.
Ta yi- “dariya, “0hh my God Sabeer ya soma girma har ya- soma magana irin ta manya”.
Ya Bata‘fuska, “Please mana”. Ya fada,. cikin shagWaba
Niba. Yaro bane, ki daina cemin Yaro Sannan‘ Punishment dinki shi ne za ki zama Abokiyar sabeer far ever, daga ~yau ba‘ fada- ‘sai Abota, kin yarda?”
Ta yi murmushi. eh Na yarda na amince”. ‘ – Yace‘,—'”To yau :ba baccin Safe zan taya ‘ Abokiyata gyara”. ‘ ‘ Tace, “Eh to naki tayin Abokiyar taka suka kyalkyale DA daria
. .A’a yi haquri har yanzu hannuna Ciwo
ya ke‘
Nan ,ta yi qasa ta’gyara. abindazata gyara.‘ sannan ta shiga Kitchen ta hada mai Breakfast. Tana ‘shirin fita ya sauko har ya yi
‘Wanka yayi shirin fita Office. ‘ ”
– Ta yi dariya ta ce, ‘Amma fa ka burgeni, ‘haka ake son Bos don na’kasa .
dashi su.yikoyi dashi.””‘ . Ya yi dariya, “Na gode da yabawarki“. . Ta ‘yi murmushi tace,,”T0 ga Breakfast”. = . Ta ja mai~ kujera ya-zauna ‘ .’ “Thanks Sweet Deeda’ ‘ta fita ya girgizakai. . ‘ “Ni Zan Wuce, sai ka dawo. Amma kafin ka dawo zan zo in ma ka Lunch”. ‘ “Deeda”; ‘Ya kira ta ; Ta juyo tana‘kallonsa’. _~Yace,; “Please daga yanzu ba sai an sake Wanna? abubuwan ba zan nemi :asalin masu yi su dawo”kan aikinsu
daman wannan Aikinki- ‘Fitina“’tace kawai “” DANGANTAKARMU _’ta canja Tayi murmushi yadda kace haka zaayi”.
. Ta juya za ta tafi, Ya sake kiranta gamida . cewa; “,Deéda magana ta‘-qarshe; in tambayeki zaki ban amsa?
_ Ta girgiza kai. Sosai ma kuwa in dai na sani
:Ya kalleta yace, “Deeda me ya sa‘bakya ‘-sona, me yaSa kika tsaneni?” . ‘ ” ‘
, ‘ Shiru tayi’ ta rasa “amsa ido ta kafa’masa. ‘Ya lura da hakan, sai ya‘sake magana “Ba wai son s0yayyah nake nifiba “‘, Ki fada min me zanyi‘a duniya ki soni ‘ kamar ’yadda kike son su Uncle ib da sauran
jama’a”. ” Ta yi. dariya ta Ce,”‘Sabeer ke nan. Ai‘ba Wani bambanci k0 wani Abu in na soka’ko-naqika duk daya ne,wurinka.’
daga safe zuwa yanzu matsayinka ba karamin abu bane ka yafe ‘laifin da‘nayi maka, ka’yafe ._kuskurena’kuma kaci gaba: da zama a mumminin kwarai. wanda a yanzu Sabeer dinda ke gabana ba Shine wanda na’ sani daba, wannan; sabon ‘ Abokina ne
Sabeer murmushi ya yi’ mata da ya qara masa kyau _da kwarjini suka yi sallama‘ ta koma ciki. ‘ ‘
Sabeer ‘ya samu sabuwar DANGANTAKA a gun deeda‘ da inna mai Fura, duk wata damuwarsa ya kan fada- musu ya mai da ‘su tamkar ‘yan uWansa, haka suma suka rikeshi; , , ._ ‘
Tun daga wannan_rana shakuwa’ ta qaru tsakanin deeda da sabeer KO aiki yaje
Deeda’ zai soma kira a waya duk ‘
wani abu da zaiyi domin .ya faranta musu rai yana yi’
kamar musu siyé’siye da’kyauta Lokac’i’ guda .suka zama mutane masu muhimmanci a rayuwarsa Wannan abu’ ba karamin dadi‘ ya yiwa’”: Ibrahim ba Hakan yasa yaje- ya samu Deeda ‘da” ; ‘Ka‘karta Inna mai Fura ya yi .musu godiya. ” deeda, ta . yi murmushi Ganinsa cikin farin’ciki ya sanyata nishadi” .Tace “Ibrahim ba abin da nayi duk abin da ya faru haka Allah ‘Ya kaddara, Allah Ya shirya sabeer, haka shima ya yiwa’ kansa gata da‘ adalci. Kunga Sabeer-hé is not that’bad’zamana da shi na fahimici’ haka, “yanada saukin kai. ‘ Na fahimci rayuwar’kadai’ci’ ba abin ,da bai ‘sa mutum; ‘ Wani’ .lokaci idan ‘muka ‘samu kanmu ‘cikin kewa ‘halayyanmu ke debe mana‘” Alhamdu‘lillah Yanzu Sabeer ya ’zama sabon mutum, ba kai’ kadai ba, ni. kaina’ ina‘
murna da .wannan canjin da, aka samu .a tare da shi. . -cikin Wata’ guda komai ‘ya daidaita,. Sabeer na_ zuwa Office da Asibiti – tare‘ da Ibrahim, duk wani saBani da rashin fahimta sun daidaita sa. Ya yin da Deeda ta koma da aikinta qar’qashin Momi gaba daya Kowa da Gida. – ‘Haka nan’ suna tare da Sabeer da kuma Ibrrahim sabeer kam daga Aiki‘,.to yana tare _da Inna mai Fura. Haka kuma ‘anan‘ ya ke hira -da ‘daddaré kafin-ya je ya kwanta. ~ . ‘In kuwa fita zai yi_ Deeda ce abokiyar’ rakiyarsa’ k0 tanaSo ko‘ bata so; haka zai
finciketa ya sa a Mota ‘Su. ‘fita’
Lokacin da’ Dr. Sulaiman Ya dawO-‘yaga yadda~ Sabeer ya canja ba karamin dadi yajiba Ya lura da. wani ‘sabon “hankali’ ‘da nutsuwa daya shigeshi. yaron dake ‘masa rashin‘kunya yau shi ne ya ke masa ma’gana ‘ ladabi “da nutsuwa.. , Tsananin. farinciki ‘ya-sa ya rungumeshi sosai ‘yana murna yace,‘ “Yaro‘ na ya zama .babban mutum ya -Business ‘Man ya tabbatar masa da duk. abin da ya ke so – Zai yi masa a rayuwa KO Nigeria DA yake son bari ‘yanzu, a shirye ya‘ keda ya barshi Sabo da ya ‘tabbata: da duk inda ya shiga yanzu zai riqe’kansa… ‘ A take Daddy ya sakar masa komai duk wata dukiya da’komai‘ nasa da ya riKe sai da ya sakar masa, ‘ya yi duk yadda ya ga dama, hadda (Private-.Jet) ya mallaka masa don jin dadinsa,
haka suka‘ yini suka kusan kwana. suna hira, yana‘ ‘duba yadda Sabeer’ya tafiyar da Business a wannan ‘yan Watannin da irin ribar DA suka
‘samu, don. haka duk wani fishi da ‘
da damuwarsa akan .Sabeer ya neméshi ya rasa; hakan ya Sanyashi tsananin ‘murna yaji Wani irin dadi da bai tabaji ba
Wani girmamawa ya gani” na musamman Babansa na nuna masa ya matukar yi masa dadi ya rasa Wama zaije ya tayashi murna
Ya kira Sister, suka gama ya nufi-Wurin Ibrahim da gudu ya fada jikinsa yana tsalle
_ “Uncle ib yau Daddy ya min abin‘ da ban ‘taba zata ba. Am so happy”;
Ibrahim ‘ma dariyar yayi ya tayashi murna sosai
*****
‘Dr. .Sulaiman yasa akai masa kiran’
. ibrahim‘ don “yi- masa ‘godiya na
‘ muSamman ya: nuna masa jin dadinsa, ya kalli Ibrahim cikin tsananin farinciki ‘yace,_”Ina matuqar fari ciki, da godiya
gareka tabbas ka yi halacci ka mai da favOur ina maka godiya ta musamman
‘ haka nan ‘ina tabbatar “maka matsayinka .da qaunar ka a zuciyarmu ‘da ‘Gidan nan ya qaru fiye da na da”;
; Ibrahim ya . sunkuyar ‘da kanshi a cikin girmamawa~ yace, “Daddy na gode da yabawarka’ da qaunarka,‘ haka kamar yadda ku ke kaunata nima haka nake “Kaunarku da Zuciya,daya kuma zan ma Gidan nan da kai hidima kamar yadda Gidan nan sukayii min.
TabbaS‘ ‘nayi KoKari’ wurin dawo da Sabeer,kan hanya’, sai dai; ban yi nasarar haka ba sai dai KOkarinda nayi bai tafi a banza ba, har‘sa dana samu WaCCé_ ta hanyarta da’ yardar “Allah. Sabeer- ya‘ kaWo matsayin da ya ke a yanzu’. . Nan, Ibrahim ya labartawa Daddy yanda aka yi’ tsakanin Deeda da Sabeer. ‘_ . Daddy ya Sauke ajiyar zuciya yace, ba komai zan je can wurin Maman naku inji Wane ‘irin alkhairi. za za,a yiwa yarinyar da iYayenta”.
Ibrahim yace .”Daddy‘Deeda yarinya ce mai‘ qoKari, .da Kwazo da kuma kamun kai, inaga kamar bata’kudi zai zama‘ kamar wani cin mutunci .a’ gareta Daddy tun” da tana da kwazo jajir’cewa akan’ aiki dukdak ilminta bai yi nisa ba (she have pOSSion in Business) tana ,da Talent, ina ga Zamu qaru da, ita inhar zamu ba ta Possition a BIRNIN GAYU of Company ina ga- da zata ji’ dadin haka, sannan . ‘Sabeer ma zai‘ so hakan “To‘ shi ke nan”. In ji daddy. ‘ “Duk yadda ka ‘yi dai-dai ne, i trust you sai‘ ka sama mata wuri.” Na gode Daddy”. ” ‘Da wannan suka, yi ‘ sallama zuciyarsa cike da murna ga’Deeda ta samu‘gurbin aiki ga ‘Yayarsa Farida zata, “dawowa‘ cikin satin‘ nan. ‘
**** ** .
zaune take gaban Computer tayi ‘nisa’ ‘ inna nata surutunta ma batajinta hartayi shiru ta kyaleta. ‘ Bata ankarabasaiji tayi anfinciketa. Ihun da zata‘yi; Sabeer ne yayi saurin rufe mata’ ’baki ,Gyalenta na hannunsa ya rufa mata”Meye haka Sabeer? Ina zaka kaini? Ni “fa banason haka bai sauraretaba ya‘bude Mata” ’ ya tura ta shima ya. bude ya shiga suka fara ‘ tafiya.” – ‘ ” ‘meye haka” Ta .fada cikin bacin rai
“Ni’fa natsani wannan halin naka kuma wallahi” kar ka sake tabani, bana, so “Allah Ya baki hakuri Uwata bazan sakeba yanzu ma ya‘zama min dole ne (Its very’impotant to celebrate this day with you)”. ‘ “Me ya faru a yau din
ABDULLAHI ISMAIL SALANKE