JIDDATULKHAIR COMPLETE
-
JIDDATULKHAIR CHAPTER 51 BY KHALISAT HAIDAR
Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 50 BY KHALISAT HAIDAR
Har Jiddah ta isa bakin titi waigen layin take xuciyarta na bugawa, tana ta tsaye har ta samu adaidaita ta…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 49
Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 48 BY KHALISAT HAIDAR
Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 47 BY KHALISAT HAIDAR
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 46
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 45 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yyi parking kofar gidansu ya kashe motarsa ya sauka, suka gaisa da Mai gadi sannan ya shiga cikin gidan,…
Read More » -
JIDDATULKHAIR CHAPTER 44 BY KHALISAT HAIDAR
Juyawa yayi ya koma cikin dakin, ta karasa ta ajiye tray din a saman carpet din dakin, sannan ta mike…
Read More »