KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA
-
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 42 BY HUGUMA
Gefansa ta zauna cikin rashin jin dadi,tana jin kamar ta raba yaran da mamansu ne,ta dubi lukman“Ya kamata…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 41 BY HUGUMA
Nan gefan abdallah ya kwanta yana ci gaba da kuka tamkar wani qaramin yaro,jin zuciyarsa yake kamar zata fashe,janyo abdallah…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 39 BY HUGUMA
Qarfe tara na safiya tayi wankanta,ta shirya cikin atamfa dinkin riga da zani,ba wani kwalliya tayi ba amma tayi kyau,dakin…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 40 BY HUGUMA
Mukhtar dake falo zaune saman abun sallah yayi saurin sallame raka’arsa ta qarshe wadda dama zaman tahiya yake,qarasowa abdallah yayi…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 38
Ungawa ce mai matuqar kyau da tsari,akwai nauikan mutane daban daban cikinta,saidai akasarin mzauna cikinta din masu hannu da shuni…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 37 BY HUGUMA
Wani abu ne ya tokare masa wuya yana jin wani irin bacin rai na taso masa,sai yayi qoqarin dannewa ta…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 36 BY HUGUMA
Har ta idar sallahr isha’i babu abdallah ba mukhtar,sai ta rushe sa kika ganin qarfe takwas na neman gotawa,komawa tayi…
Read More » -
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 35 BY HUGUMA
A tsakar gida zainab ta sake shimfida musu wata tabarmar suka koma ciki. Hira sosai suka dinga yi har da…
Read More »