HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 13 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

HEEDAYAH  SHURIEM CHAPTER 13 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Mun Isa Egypt lafiya mota ta tazo  ta d’ebemu Sai HAYYIL SABI’A, tun Amota naketa kalle_kalle har muka iso k’ofar gidan da zamu sauka, naji Amota Ya ya nagayawa Taufiq gidan Abokinsa ne da sukayi karatu tare shi Abokin  A halin yanzu baya Baya gari yaje wani Aiki China kuma sun tafi shida  iyalinsa, Sai ya bamu Aron gidan, lokacin da Muka iso Ana Kiran sallar Magrib k’afata nasako k’asa na shak’i iskar garin egypt.

Masha Allah na fad’a Abbayane garin egypt garine me ni’ I’ma ga wata sassan Yar iska danaji tana busani.

Ga dogwayen be naye,  k’ofar wani gida ma dai_dai ci Naga Ya ya tsaya can kuma Naga ya zaro waya larabci Naji ya kamayi, Araina nace wai su Yaya Ashe Abba be biya kid’in school fees, Aban zaba, bayan ya Ajiye wayar saiga wani farin Mutum yazo , Suka gaisa da su  Ya ya Nima na duk’a na gaisheshi  duk cikin harshen larabci Anty Meerah kuwa kamar Andasata inaga kobata Saba gaisuwa gidan iya yanta bane ko kuma ba’ajin larabci.

Mukulli Naga Mutumin ya mikawa Yaya karb’a Yayi ya bud’e Muka Shige ciki, gidan bawani babbane Amma iya TSA ruwa ya tsaru, d’a kunan gidan duka Ya ya ya bubbud’e kamar Yana Nazarin wani Abu Sai kuma Ya dawo gurinmu kowa ya nuna Masa d’akin da zai Zauna shida Anty Meerah kuwa d’a kinsu d’aya.

Tibirewa nayi natada bala’i Kan cewar wallahi Basu isaba saidai mu raba kwana Taufiq na Jin Heedaya na ta bala’i Amma Sai ya D’auko ear piece ya maka Akunne.

Dan shi Yayi Alk’awarin kome Heedaya zatayi bazeyi maganaba so yake ta k’waci y’ancinta da kanta, Rigima dai tayi Rigima Shuriem dai hutu yakeso Dan ya gaji sosai, magana Yay wa Meerah yace” ta hak’ura kawai Dan baya son hayaniya.

Hakura tayi badan ranta yasoba rayuwar yan’ ci nakeyi A egypt Abincima Inna dafa bawanda nake bawa Sai Ya ya Taufiq duk Wanda ya tab’oni Acikin su kwandan bala’i nake sauke Masa.

Yaune Aka yiwa patient’s din Ya ya Ayki, kuma Ansa mu nasarar yin Aiki, Yau da Murna ya dawo gida, Muna zaune nida Ya ya Taufiq muna kallon wani film.

Saigashi ya shigo zuwa Ya Yi ya Zauna kusa da Taufiq Yana bashi labarin nasarar da suka samu wurin yin Aykin da Akayi, Ya ya Taufiq ne Ya tsareshi da cewa ya zan can Aikin heedaya ne ya ka Mata ita ma inda Hali Kai Mata Aikin nan, Ace kullum mutum ya Zauna cikin  ciwo hakan Ay beyiba,

Shiru nayi Ina saura Ransu to wace heedaya suke nufi, to Ni kuma wace Rashin lafiya nake oho dai su suka sani, k’ila ma wata Bala rabi yace suke zancanta banzata Dani suke ba d’akina na shige na barsu danni A gaskiya zan can da bai Sha feniba, ba fiya tsayawa jinsaba,

Bayan sun Gama tsara yadda za’a Yi Aykin zuwa dare,tashi Ya yi  ya shiga d’akin Meerah, A zaune yasa meta gefen gado k’arasawa Ya yi kusa da ita yazauna, sannan yace Mata” lafiya dai My dear Naga ko kulani ba’ayiba.

Kuka ta saka Masa tana cewa” Ni wan Nan figaggiyar k’an war taka ta dameni wlh Kai kuma yanzu baka iyayi mata magana haka take tamin Rashin mutuncin data ga dama Ni gwara ma kayi Mata Aikin nan kowa ya huta.

Murmushi Ya Yi ya ce Aiki share hawayenki Ayau basai gobeba zan Mata wannan Aykin Addu’a zakiyi kawai mu samu Nasara, Ai Nan da Nan Meerah tasaki ranta, Nan take suka Faran tawa junan su Rai, wata k’aramar kwalba ya D’auko ya d’ebi  Sina darin nasu Aciki, bayan sun kammala sunyi wanka ya fito da kwalban ya kaita wani d’aki ya Ajiye, Taufiq na zaune A falo yana kallonsa, bayan Shuriem ya fito daga d’akin yace Masa zeje Asibiti Akwai Abinda yakeso ya D’auko, bayan fitarsa Taufiq tashi Yayi ya Shiga d’akin dayaga Shuriem ya fito kayan Aikine birijik Ad’akin, dube_ dube ya kamayi Yana Neman kwalbar da ya gani A hannun Shuriem ya Shiga da ita, can ya hangota gefen wani gado, hamda la yayi sannn ya d’auka gefe ya Duba Sai yaga wasu kwalaben Masu tarin yawa, hannu yasa ya d’auki d’aya yay saurin barin d’akin.

D’akinsa ya nufa da sauri, wani Abu Naga ya D’auko ya had’a ya zuba a  d’aya kwalbar Daba komai Acikinta.

Fitowa Yayi da sauri ya maida kwaibar inda ya d’aukota.

Falo yadawo ya Zauna Yana jiran shigowar Shigowar Shuriem, jimawa kad’an Sai gashi ya dawo d’auke da wata k’atuwar Leda A hannunsa, hannu kawai yad’agawa Taufiq ya shige d’akin bayan wasu mintuna Sai gashi ya fito, Zama Ya Yi kusada Taufiq Sannan Yace bro nagaji Dariya yayi Masa san nan Yace baka gaji bama Sai kayi wan nan Aykin Dariya Shuriem Yayi San nan Yace” Abinda ma ba cikinta za’a yankaba duk kawani Damu,Ai da cikinta za’a yanka yadda Bata da kunyar Nan Inna yanka Abud’e zan barshi bazan d’ikeba.

Kana gani saita ga dama take gai sheni Bata Yi min girki ga Rashin kunyar tsiya, Taufiq kuwa me zaiyi inba dariyaba shi kuwa Shuriem ya kule da yawa.

Dariya Taufiq ya Dena sannan Ya dafa kafad’ar Shuriem yace” kanaso Kai Mata mugunta Koh bro, to Karb’i wan Nan kasha, wani Tablet ya D’auko ya bashi San nan yace” 1 Ake Sha Amma Kai kasha biyu, Bata reda wani tunaniba yakarb’a ya D’auko ruwa ya shanye saboda hankalinsa na wajan ya cikawa Meerah burinta.

Yinin yau duk ba cikin Jin d’adi nayi shi bansan Me yake damunaba tunanin Momy ya dameni, Ya Taufiq ne ya lura Dani kirana yayi yace” me take damuna” bana Jin dad’in jikinane kuma Ina yawan tuna nin Momy nabashi Amsa, tausayin nane yaka mashi Amma Sai ya dake yace” rashink’warin jikine kowa yanayi lokaci zuwa lokaci Amma Bari na Baki magani zakiji dai dai insha Allah.

Irin maganin Daya bawa Shuriem ya Bata itama Bata tsaya dogon tuna Niba ta shanyeshi.

7:45pm bayan sunyi sallar Isha’i sunci Abinci, Sannan yace”heedaya kibiyoni A kwai wani D’an Aikin daza kiyimin ta shi Ya yi, Nima na Mike nabi bayansa, d’akin da nake gani Yana yawan Shiga Naga shiga,  Nima kuwa nabi bayansa, Taufiq ne ya kalli Meerah yace” wai Wana iri Aiki ne Shuriem zai yiwa Heedaya” da yake Acikin nishad’i take ba tasan sanda ta bashi labarin Aikin da Shuriem zaiyiba, duk da ya sani Amma wan Nan ma maka mace da zaiyi Amfani da ita shida Heedaya wajan hukunta Shuriem.

Muna Shiga Naga kayan Aikin Asibiti Ad’akin  Ina Shiga yasa key A k’ofar d’akin….

Da sauri nabishi jikin k’ofar nace Masa” Malam lafiya🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄tareda Galla Masa wata uwar hara ra, Shima Mur yaci, San nan yace” ga gado can namarasa lafiya kije ki hau wani Aiki za’ayimiki, Ayki nafad’a tare da Yi masa wani kallan rainin hankali.

Matsowa Yayi yace” malama jeki kihau, kuka na somayi Ina Kiran Ya ya Taufiq da k’arfin gaske kallona Yayi yace” to kikirashi Mana kin San Ay be Isa yashigo yace cekiba, common zoki wuce.

Abinda kika yiwa Mata ta zan dau fansa, kuma nacire Miki Abinda ya hanaki girma.

Kuka na saka na k’ara wage bakina nace”  Yaya Taufiq!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!, Kazo ka CeCe ceni!!!!!!!!!!!!!.

Mur mushin mugunta Yayi, San nan ya D’auko hand golf yasaka Ahan nunsa kuma tsurewa nayi na makur’e jikin k’ofa Ina kuka Ina bugawa ta howa inda nake Yayi tareda fisgoni.

Ai dukkanmu ji Mukayi kamar wani maga d’isu ke janmu dagani harshi Amma shi yafini hauka cewa.

B’angaran su Taufiq kuwa bayansu Shuriem sun shige ne Taufiq Ya Mike yace wa Meerah zeje Ya kwanta.

Kallansa tayi Tace” habaTaufiq wan nan Ay be daceba k’an warka fa Akeyiwa Aiki, yanzu bazaka tsaya su fito kagantaba komawa Yayi yazauna Yace” Bari najira su nagani ko zuwa 3 hrs ne.

Can kuma suka jiyo ihun Heedaya tana Neman Tai mako, Meerah Kam dad’ine ya isheta Tace”wayyo Anfara Aikin tareda naushin kujera da han nunta.

Taufiq ma dariyar Jin dad’i Yayi San nan yace” gaskiya Koh Meerah Aikin nan ze Yi yadda Akeso.

Ai kuwa Anta b’owa Meerah inda take Mata k’aik’ayi Nan tasaki Baki taringa zuba kamar wata kanya.

Saida suka kwashi sa o’i 5 san nan Shuriem ya bud’e d’akin ya fito Yana ta sharce gumi, gurin Taufiq yanufa tareda Kamo hannunsa Yana jansa Yana magana cikin rawar murya Yana cewa zomuje kagani bro Heedaya Bata numfashi.

Fisge hannunsa Shuriem Yayi San nan Yace” gaskiya Shuriem Kai cikakken butulune Yanzu Meerah tayimin bayanin duk Abinda kuka k’ulla kaida ita, duk irin ruk’on da Mahaifiyarta Tai maka da Abinda zaka saka Mata kenan to wallahi kasani kamar muta Nan gida sun ji Zancan Nan, juyawa yanufi hanyar d’akinshi harya shige Shuriem nabinsa da kallo kamar Andasashi.

Yana Shiga d’akin yay wata dariya, San nan yace” Shuriem kashigo hannu duk yadda zakayi mun Kamaka Ahannu, kuma saina sa Heedaya ta hukuntaka da hannunta.

Momynsa yakira Awaya bayan sun gaisa, zayyane Mata Abinda ya faru Yayi  Albarka tasa Masa san nan tace” Aikinsa Yayi kyau Dan haka yaci gaba da gashi.

B’an gar’an Shuriem kuwa Meera ce ta matso kusada Shuriem, San nan yace” Dear muje mudubata sanda suka shigo d’akin jini ta gani face_face Akan gadon, ko Ina yab’aci.

Da hanzari Meerah takarasa gun Heedaya hannunta takai gurin hancinta San nan tace” bani ruwa dear ruwa yad’auko ya kawo Mata bud’e murfin Robar tayi ta yay yafa Mata ruwan, wata doguwar Ajiyar zuciya naja San nan na bud’e Ido Ahankali, wani Azababben zafi naji ya ziyarceni kuka na rushe dashi, Ai Yaya na ganin na far fad’o sun kuta ta Yayi be jira Me Mira zata ceba Ya kaini d’akin dayake Matsayin nasu shida ita.

Yana Shiga Dani Ya Ajiyeni Kan gado komawa Yayi ya kulle d’akin Ya dawo Ya kuma yimin ihu naringayi saboda Azaba.

Meerah kuwa yanzu tashiga tan tama, D’azu kukan Azabar dashe take yanzu kuma name takeyi falo ta dawo tazauna Kan kujera tana jiran Shuriem ya fito, Nan barci Yay Awon gaba da ita.

Washe gari da safe Ina zaune A d’akina Ina kukan Abinda ya faru tsaka Nina da Yaya Dan Adaren jiya har d’inki Yaya yaimin Atakaice dai Naci bak’ar wahala.

Ina cikin tunani naji Anturo k’ofa Yaya Taufiq ne ya shigo da sallama, Amsa Masa nai shi kuma ya k’araso ciki ya Zauna, gaisheshi nayi, ya Amsa Yana Mai fuskan Tata.

Heedaya yakira suna na ban Amsaba Amma Nazuba Mai Ida nuwana da suka Sha kuka suka k’oshi cigaba Yayi da magana” Akwai  Abinda Shuriem ya b’oye Miki A jiya Yayi Miki dashen Sina darin D’ansu shida Meerah Saboda kinyi sana diyyar zubewar cikinsa Nan yaimin bayani dalla_dalla yanda zan fahimta.

Zumbur na Mike nace” Yaya kana nufin yanzu gaskiya kake gayamin kinsan Ay bazan Miki k’arya ba, kuma Shida Matarsa suka shirya haka.

Tsugun nawa nayi na rushe da kuka shi kuwa Taufiq Yana ganin haka Ya tabbatar Heedaya batasan meye rayuwar Aureba, kuma Shuriem zai Karb’i hukunci Yadda yakamata kamar Yadda suka shirya zalintar marainiya.

D’agowa nayi nace” Yaya Taufiq Ayau zamu bar garin Nan bazan kuma kwana da Auran Shuriem Akaina ba.

Muna cikin haka Yaya Shuriem ya shigo Yana tambayarmu Abinda yake faruwa.

Mikewa nayi tareda nunashi da ya tsana San nan Nace” Na tsaneka Shuriem bana Sanka bana K’aunar ganinka, kuma kasani Ayau zanbar garin nan kuma bazan tafiba Saida takar dar sakina.

Hand bag d’ita na janyo na Ciro paper da biro na jefa masa, duk irin radad’in da nake ji haka na daure nadinga Jan k’afata Ina had’a kayana Ina kuka.

Yaya Taufiq kuwa ficewa Yayi yace” Bari yaje Yayi Mana booking flight…….⁶¹ ⁶²

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE