JIKINA YAKESO CHAPTER 11 BY EEDATOU

JIKINA YAKESO CHAPTER 11 BY EEDATOU





Www.bankinhausanovels.com.ng 



Duk da irin turjewar da take yi bai hana shi sakin ta ba illa mannewan da yayi yana shak’ar ni’imtaccen k’amshin jikin ta.
         “Burin shi kenan akan Datti wanda a ko da yaushe yake ambata, baida burin da wuce ya mallake Nana a matsayin mata, sai dai kuma tab’on da Datti yayi mishi na kusantar ta shine illa mafi muni da yayi mishi.
          ” Kyakkyawar sumbata yayi mata a forehead d’in ta ya kamo wrist d’in ta da hannu biyu yana lumshe shanyayyun idanuwan shi……….baby kin san wani irin hanya na bi da iya adadin da na d’auka ina zaman jiran lokacin da zan mallake ki? Kin san wani irin rad’ad’i nake ji a zuciya ta a duk sanda Datti ya zo min da mummunan labarin kusantar ki……., wallahi ba dan bani da wata hanyar da zan bi ba na ganin na mallake ki ba zan bari Datti ya d’and’ana zumar ki ba………, yana fad’a yana dad’a matse ta gammm jikin shi yana fidda azabebben numfashi mai cike da fitinannen feelings.
            “Nanaaaa”, Sai yanzu na lura cewa Datti yayi min illah da ya riga ni samun jikin ki gashi na mallake ki a matsayin mata amma har yau ban samu nasarar kusantar ki ba………., yana rufa baki sai ga wani tsiririn hawaye ya fara bin fuskar shi.
           Kukan ta ne ke tsananta tashi a d’aki, ” Usman ya cuce ta ya ci amanar zumunci duk irin yardar da ke tsakanin shi da Datti amma ya rusa, tana da tabbacin Dattin bai gane cewa Usman macuci ne ba abokin shi ba.
         Gashi daga ita har shi sun fad’a tarkon shi musamman ita da ya ambata a matsayin matar shi…….kaiiiii ina!!!!! Usman ba zai tab’a zama mijin ta ba…..ita Fu’ad ta sani a matsayin miji ba shi ba…, ina Fu’ad d’in ta yake ya zo ya ceceta”.
         “Da dishashiyar muryar ta irin wacce taci kuka d’innan tace” k’arya kake mugu azzalumi kai ba mijina ba baza ka tab’a mallakan jikina ba……,har abada jikina zai haramta a gare ki…….tana fad’a tana matse kwallar wahala gashi yaki sakin ta ala dole sai ya having sex da ita………
           Harshen shi ya zira cikin nata yana wasa da su kana ya saita bananar shi cikin hikima zai danna mata da iya kacin k’arfin shi, ta daddake ta d’au k’walba ta kwalla mishi a kai sai gani tayi ya fad’a gefe a take jini ya goshin shi ya fashe jini ya fara fitowa………tana ganin haka jikin ta ya d’auki rawa sosai………..bata sanda ta ruga da gudu ta fad’a d’aki ta kulle gammmm ta hau kai kawo cikin d’akin sai taga d’akin yayi mata duhu sosai babu alamar haske a ciki ya koma mata kamar yanda zuciyar ta ke duhu……
        Addu’a ta kama yi a ranta tana rok’ar Allah ya kawo mata d’auki tsoron ta kar Usman ya farfad’o tana cikin d’aki…….Ohhhhh Rabbi ita kam ta ga jarabta a rayuwar ta…..to ina ma mijin ta yake……….? Ina Fu’ad d’in ya shiga bai dawo ba……….
         Hango waya tayi a dressing merror d’in ta da sassarfa ta k’ara wajen ta d’auko cikin rashin sa’a  taga akwai security gashi bata san password d’in ba……, matsananciyar kuka ta fashe da shi ta rasa ta inda zata saka ranta taji dad’i………, had’e had’en numbobin tayi ta dannawa ko zata ci sa’a wayan ta bud’e amma duk number da ta sako su sai taji ansa incorrect password hakan sai ya dad’e d’aga mata hankali…….
           Tana cikin hakan ne taji an doki murfin k’ofan da k’arfi dammmm hakan ya dad’a k’ara ma zuciyar ta bugu tayi saurin toshe bakin ta tana sakin malalacin kuka mai tsuma raiiiiiiiiiii. Jikin ta d’auki rawa sosai har wayan yana neman fad’iwa.
            Tashin hankali iya tashin hankali ta shiga na tsananin rud’ewa…….rufe idanuwan ta tayi a sakamakon cunkushewar da kwakwalwar ta yayi mata ta hau beating brain d’in ta daga k’arshe ta had’a numbobi hud’u ta saka tana cikin sa’a ta ga wayan ya bud’e mata.
        Bugu yake dokawa kamar zai fasa k’ofan yana cewa ki bud’e Nanaaaaaa, kar ki fari fushin Allah ya sauka a kanki……kar ki d’auki alhakin mijin ki……….
       Jikin ta sai rawa yake ta nemo number d’in Datti ta hau dilling har wayan ta tsinke bai d’aga ba gashi saira k’irissss Usman ya b’alle k’ofannnnnn, a jere a jere take k’ira cikin dishshiyar muryar ta tana cewa” ka d’aga please!!!!!, Uncle ka d’aga……, kamar dama yana ganin ta.
         B’angaren Datti kuwa sai uban zufa yake had’awa duk ya kashe ma Aina jiki ta yi lamau tana jiran taji ya shige ta dama abunda take fata kenan a kullu yaumin Datti ya samu damar kusantar ta.
          Sucking d’in nonon ta yake yi yana fidda gurnani a hankali, ya gangaro da hannun shi hq d’in ta ya turo yatsun shi ciki yana fingeringlppppp d’in ta”uhhhmmm, ya fidda wani azabebben nishi da kyar tare da lumshe ido a yayin da wani irin dad’i ke ratsa shi. K’ank’ame shi tayi gammmm tana runtse ido zafi taji take ji sosai har ta saki y’ar k’ara” dear take it eazy ka san ban saba ba abun na min zafi……..”, “uhmmm ya amsa mata yana dad’e tura yatsan shi ciki shi kad’ai ya san irin muguwar feelings d’in da yake ji………” Zare wandon shi tayi ya ciro dick d’in shi yana shirin danna mata sai ga k’ira ya shigo wayan…….who is that disturbing him to ko ma waye he is not in his mood…..ba zai iya d’aga wayan kowa a wannan yanayin ba…………,haka ya kyale wayan gashi sai bugowa ake yi ba tare da ya d’aga ba, dad’a janyo Aina yayi yana ya danna dick d’in shi da iya kacin k’arfin shi sai ji yayi abu ya sake, duk da haka bai fasa ba idan ya danna sai abun ya k’i shiga dan kan shi ya hak’ura ya mirgina gefe yana maida numfashi.
         ” Me yasa a duk sanda zai kusance Aina gaban shi bata k’arfin da zai shige ta sab’anin Nana da yake yin sexxx da ita har fiye da hud’u a rana? Me yasa sha’awar shi ma Nana ne kad’ai ita ce macen da yake samun nutsuwa da ita…….
         “Me yasa k’addarar shi sai macen da ta haramta a gare shi take d’auke mishi lalurar shi, wacce ta halatta a gare shi bata iyawa?
           ” Menene dalilin da ya sa jikin Nana ne kad’ai ya zam magani a gare shi?
          “Su Alhaji basu yi mishi adalci ba da suka hana mishi Nana bayan itace kad’ai yake samun k’arfin shigar ta……..
         Usman yace mishi wai sha’awa na zuwa idan da soyayya a ciki…….shi dai gashi yau yaji feelings na Aina amma still bai samu k’arfin kusantar ta ba, kuma ai Aina ya so ta amma duk da hakan bata iya d’auke mishi lalura?
       Wayar shi ne ya sake ringing ya kura wa wayan ido kamar ba zai d’auka ba, ganin sunan wanda ke k’iran ne ya sa shi saurin d’agawa ya manna a kunnen shi……….daidai nan Usman ya samu daman b’alle murfin k’ofan ya shigo ya damke ta karfi yana huci ya katse k’iran.
         ” kina tunanin zaki iya tsira daga tuggun da na nad’a miki? Wato kin k’ira Datti ya cece ki daga hannnuna, shi d’in ma a tafin hannuna yake ba zai iya yin komai ba sai abunda nace mishi………Kin san me dalilin da ya sa na dawo da Aina cikin rayuwar shi………? Dan na haramta mishi ke………murmushin mugunta yayi kafin nan ya ya d’ora da cewa” Nana ke tawa ce dan haka babu wanda ya isa ya kwato ki daga hannuna”.
        Yana fad’an hakan yayi saurin sakin ta ta yana nuno ta da yatsa” zan kyale ki ne kawai amma ki tanadar min kanki da daddare…….ki shirya bani kanki idan kuma kika ki………ko ta k’arfi sai na kwace hakk’ina, ya sa kai ya fita ta d’ora hannu a kai ta k’alla ihu da k’arfi”wayyo ni Nana na ga tashin hankali……..Uncle Datti Usman makiyin ka ne karka yarda da hud’ubar da yake maka……ka farfad’o ka gano bak’in kudddurin da yake nad’a maka………”Amintaccena ka bayyana a gare ni ka fidda ni cikin b’akin rayuwar da nake ciki mai cike da rud’ani….,
         B’angaren Datti kuwa k’iran numban Usman yayi bugu d’aya biyu sai gashi ya d’auka” what’s going on friend mutum yana aiki ka katse mishi jindad’in shi……..
         “Dad’i ne ya lullub’e Usman ya dad’a manna wayan a kunne” kar dai ace ka yi abun nan, ai dama na fad’a maka da ka fara son ta shikenan an wuce wajen………” tsaki mai k’arfin gaske ya jaaaaaa.
           “Tsiyata da kai kenan ba’a abun arziki da kaiiiiii”.
      ” Please kana ina ne?”
    ” Ina gida ne”.
  “To jira ni ina zuwa”.
“Owk” sai ka zo diffffff ya kashe wayan yana jujjura kujerar da yake zaune a kai yana lumshe ido”.
          “What ever aikin gama ya riga ya gama finally Aina ta tabbata da zama matar Datti b’alle su Alhaji su farga daga barcin da suke”.
          Car key d’in shi ya d’auka  ya shiga mota ya figze ta a guje time d’in ya fara dawowa cikin hayyacin shi baya cikin mayen sosai.
           D’ayan gidan shi ya nufa yayi parking ya fito ya shige ciki direct fridge ya nufa ya d’au goran faro ya kafa a bakin shi yau sha, kusan rabi ya sha daga nan ya maida sauran ya rufe gammm ya fad’a saman jurera yana fidda numfashi.
        He suffered a lot, ya following process sosai kafin ya samu Nana amma yanzu da ya mallake ta a matsayin mata kusantar ta shine abun da yafi komai d’aga mishi hankali da ba shi wahala.
           ” Da ta san irin rainon son ta da yake yi da yanda ya shirya tuggu dan ya mallake ta da babu abunda zai hana ta mallaka mishi jikin ta, ko da yake shima d’in bai iya kusantar ta cuz tsananin kishin ta ne ke hana shi hakan…..amma ya zama dole ya cire komai ya rungume matar shi hannu bibbiyu suyi zaman auren su………….
            Sai dai ya so ya b’ata kid’an shi da rawan shi da ya so mata a bakuwar fuskan da bata yi zato ba sai dai kuma yin hakan shine daidai gara ta gana asalin mijin da ta aura”.
         Wayan shi ne ya soma ruri yana neman agaji…..ganin wanda ke k’iran ne ya saka shi d’agawa da sauri yana murmushi” mutumin yaya kake kana ina ne?
         “Ina nan ka samu duniya ka manta da ni”.
        ” Murmushin jin dad’i ya kuma yi ya lumshe ido  yauyin da sanyin hunturun da ke wajen yana busuwa a hankali”.
         “Mutum mai sabon aure kam ai dole yayi lumui”.
          Dariya sosai mutum yayi” Finally ka achieving goal d’inka mission its over yanzu”.
           “Lumshe ido ya k’ara yi yana jin dad’in maganar da ake fad’a daga d’aya b’angare” yeah almost done with the mission saura k’iriss wasa ta k’are, amma burin da na dad’e nake shirin cimma wa akan Datti ya k’are………, saura ita Nanar wanda nake tunanin na ending d’in shi cikin daren nan”.
        “Kaiiii shu’umin gaske ne mutumina…….kayi wasa da hankalin mutane da yawa….u are a bad guy.
       ” Idan ka ga mutum ya tsaya always good hala baida buri ne da yake son cimma wa..”
       Sallama suka yi da mutumin daga baya suka kashe wayoyin su, jimmm kad’an sai ga Datti ya nufo kana ganin fuskar shi ka san babu annuri.
        Bayan sun gama wayan ne sai ga Datti ya shigo cikin birkitaccen yanayi mai cike da ma’anoni da yawa,
        “Dariyar mugunta Usman yayi ba tare da ya lura da mood din shi ba” shegen kaya mutumina yau dai Aina ta shiga hannu”, cikin k’eta yayi maganar”.
         “Tsaki yaja cike da takaici yana shirin labarta mishi abunda ya faru” i’m sick and tired of this rayuwar……….ni dai k’addara nata yi min…….shiru yayi a sakamakon ganin jinin da yayi a fuskar Usman…….Me ya same ka a goshi friend, da wata irin murya yayi maganar.
        “Iska mai zafin gaske Usman ya ja ya guzar” wallahi wata baby d’ina ce kawai dan ta gan ni da wata bed a d’aki shine kishi ya d’ibe ta ta fasan kai da kwalba.
         “Ayyya sorry but you have to be careful dan watarana ta same ka sai dai a d’ebi gawar ka”.
        ” To ya za’ayi tunda halitta na da ban da naka, ni dai yammata suna min amfani sosai”.
        Hmmmm kawai ya fad’a ba tare da ya kuma furta wata magana ba, shi dai ya rasa gane kan maganar Usman.
        Abunda kenan ya janyo hankalin shi har ya manta da abunda ya kawo shi suka ci gaba da wasu hiran daga baya suka yi sallama ya tafi Usman ma ya bar gidan cikin sauri ya koma d’aya gidan.
            B’angaren Nana kuwa tana zaune a wajen da Usman ya bar ta ko kayan kirki bata iya ta saka ba illah zanin da ta zamo ta d’aura a kirjin ta.
        Ko ina na gidan a kulle ko da wasa  bai yarda ya bar gidan a bud’e ba gashi babu wayan da zata k’ira ta fad’a halin da take ciki……..
             Tafi awa uku a zaune sai taji motsin mutum yana shigo wa d’akin matsananciyar fad’uwar gaba ya kama ta ta runtse ido tana fidda da kwalla” ta gama sadakarwar Usman jikin ta ya d’auki rawa k’irisss ya rage ta saki fitsari.
          “Ji tayi a dafa kafad’an ta sai numfashin ta ya hau d’aukewa tana jin an dafa kafad’an ta kamar zata shid’e ta bud’e ido da sauri tana ja da bay…….ga zaton da taga Fu’ad ne ya tsugunno ta gaban ta……murmushi yayi mata mai cike da ma’anoni da dama bai ce komai ba yana kallon ta itama d’in shi take kallo, sai ga wayewa ya fara rolling a saman fuskar ta ta fad’a jikin shi ta sakimamalacin kuka tare da ajiyar zuciya mai cike da tarin wahala………
        ” wayyo Amintacce na shiga uku don Allah ka fidda ni a cikin wannan gidan Usman mugune cewa fa yayi shine mijina……..cakkkkkk maganar ta mak’ale mata a sakamakon wuta da ya d’auke mata………idanuwan ta ta hau murtsikewa cike da tashin hankali……….Usman…….Fu’addddd tana gama fad’a tayi luuuuuuu ta fad’i a sume a k’asa.
            Ruwa ya d’ebo ya yayyafa mata ta farfad’o tana sakin ajiyar zuciya tana gama bud’ewa ta ga sab’anin fuskar da ta gani a baya wato fuskar Usman kenan ta gani…..
        Magana ta hau yi cikin matsanancin tashin hankali muryar ta na cracking tace” Don Allah me na tsare maka ne kake neman kuntata min rayuwar?
         “Ke nake so Nana ba zan cutar da ke ba hasali ma k’aunar ki ne ya sani cikin wannan halin………
         ” pleading d’in shi take yi sosai kamar ranta zai fita” don Allah ka taimaka ka maida ni gida gaban iyayena, wallahi baka sona da ace kana sona baza ka biyo ta wannan hanyar dan ka mallake ni ba”.
         Ganin yanda take kuka sai yaji hawaye na zubo mishi babu abunda ya tsana kamar kalmar rabuwa da Nana abar k’aunar shi sai shima ya fashe mata da kuka yana bata hak’urin ta daure ta so shi suyi zaman aure da shi, ba cutan ta zai yi ba ita ce kad’ai macen da yake so a duniya babu wata bayan ita, he promised to make her happy muddin ta zauna da shi………..
              Turo k’ofa suka ji anyi su duka suka juyo da sauri Datti ne ya shigo ashe duk abunda yake fad’a a waya yana jin shi sai da ya tabbatar ya gama wayan kafin nan ya katse ya k’ara k’ira, ma’ana pretending yayi kamar bai ji komai ba, kiran da yayi mishi dan ya san inda Nanar take ne bayan ya zo suka yi sallama shine ya lab’e a wani waje yana ganin motar Usman ya fito daga gidan shine ya hau bin shi a baya har ya shigo gida”.
        Gadan-gadan yayi kan shi ya had’a shi da mahaukacin tafi wanda sai da ya gara kan shi da jikin bango bai barshi ba ya hau bugun shi………
            “U deceived me ka cuce ni amma ba ni ka cutar ba……kan ka ka cutar, ya hau naushin shi ba ji ba gani kan kace me bakin ki ya fashe da jini…….,
            “Maimakon hawaye ya tuntsire da dariyar mugunta”Ban damu ba ko a yanzu nayi maka nisan da baza ka iya kamo ni ba……nayi maka illar da har abada baza ka manta ba………duk dukan da zaka min bazan tab’a rabuwa da matata ba……ina sonta kuma babu wanda ya isa ya rabamu da ita”, shima ya hau maida martanin naushi da iyakacin k’arfin shi Datti yana dodging.
          Nana kamm banda hawaye babu abunda take yi, ko kad’an babu alamar tausayin shi a zuciyan ta, ina ma da zata iya da ta kashe shi kowa ma ya huta.
         Sai da Datti yayi mishi lilisss har ya jigata shi kafin nan ya k’ira su Alhaji ya waya yace dukan su su zo su same shi a gidan Alhaji wanda ya bama amarya da angon ta su zauna”, itama Aina ya k’ira ta yayi mata kwatancen inda zata same shi.
          Bayan minti talatin sai ga su sun shigo suka tarar da su a parlour, duk fuskokin su ya sauya launi yayin da fuskar Usman banda jini babu abunda ke fitowa, Nana na ganin su ta fad’a jikin Ummanta tana sheshshek’an kuka, sai jikin su ya mutu muruss  d’aya bayan d’aya suka zauna basu san dalilin ganin su a hakan ba amma a yanda suka tarar da su sun fahimci al’amari ne mai girma kuma marar dad’i ya faru…….. suka zauna Datti na had’a ido da su ya fashe da matsanancin kuka” baba Usman ya cuce ni ya gama da rayuwa na……..Usman mak’iyina ne na hak’ik’a da na d’auka he will be by my side as a best friend ashe enemy d’ina ne”.
         Haba duk takun sakan da Usman yake nad’awa ashe akwai zarge cikin nad’i……yayi dana sani sosai da ya ke fallasa mishi sirrin shi a baya”.
         Hankalin kowa ya tashi, Nana kuka Datti kuka Usman kuwa duk jikin shi ya fashe sai suka rasa gane bakin zaren.
         Baba karami ne yace” Datti me yake faruwa da ku? Fad’a kuka yi da abokin ka?
           Maimakon ya amsa mishi illa tsananta kuka da yake yi cikin dishashshiyar murya yace” baba Usman ba abokin arziki bane, abokin arziki shi ke son abokin shi da ci gaba amma Usman baya d’aya daga cikin abokan da mutum zai buga k’irji yayi alfahari da su”.
         “Ikon Allah yau kuma abokin ka ne kake k’iran shi da wannan sunan?,ka manta irin taimakon da yayi ta yi maka a baya da kake cikin halin lalura? cewar baba babba kenan.
        ” Ba taimakon Allah da annabi yayi min ba yayi shi ne dan wani nufi nashi amma gashi nan sai ya fad’a muku abunda ya faru”.
        Kamar yaya Datti abubuwan ka sun fara yawa fa mun gaji da fitinar ka, ana gama wannan ka b’ullu da wancan haba!!!!, umma ta fad’a a takaice”.
      “Ga Usman nan shi zai warware mana mugun kullin da ya jima yana had’awa…..Abba duk wani tambayoyin da zaku yi banda amsar su shi ya san amsoshin komai”.
       Alhaji ne ya gyara zama ya kalle Usman yace” to kai kaji abunda abokin ka yake fad’i kuma yace ka san komai…….ku fahimtar da mu.
        Kallon su d’aya b’ayan d’aya yayi ya saki murmushin mugunta ko yanzu asirin shi ya tonu ya riga ya mallake abar k’aunar shi……dan haka bai damu ba igijar auren Nana a hannun shi yake babu wanda ya isa ya saka shi sakin ta”.

Idanuwan shi ya maida kan Nana wacce idanuwanta suka jajur cuz of tsabar kukan da taci sosai, ji take a ranta ina ma da bata zo duniya ba balle ta riski wannan bakar rana mafi muni a gare ta…….., she was totally confused zuciyar ta cike take da tarin rud’anin tsarkakiyar da take ciki……somebody is claiming that wait ita matar shi ce after all dubanin mutane sun shaida cewa Fu’ad shine mijin ta na sunnah and Usmannn kuma yake ikirarin cewa shine mijin ta? How comes? Ta yaya mafi munin abubuwa suke faruwa da ita? Me yasa ita d’in ce kawai take had’uwa da munanan k’addarori haka?
Idanuwan ta ta runtse gammm kamar mai tsoron ganin abun na neman cutar da ita a time. Ohhh Rabbi take my life…..Allah ka d’auki raina wata k’ila idan mutuwa ta d’auke ni shine k’arshen tashin hankali na, now my life is a mess”, bud’e idanuwan ta ke da wuya yayi dai-dai da lokacin da hot and bitterly tears suka fara rolling a saman fuskar ta.
Sai tausayin ta ya kama Usman ba tare da ya damu da halin da take ciki ba ya fara yunkurin nufar wajen ta he want to hug her, the more she cried the more his hearts pains, magana yake mata har cikin rashin yana jin he can’t take the risk of loosing her……..Opon all wahalar da ya sha wajen ganin ya mallake ta sai yanzu da ya same ta yana jin no matter what babu wanda ya isa ya raba shi da ita………eehhhhhh idan duniya ta shaida Fu’ad ne mijin ta………….shi yafi kowa sanin cewa aurenta da Fu’ad a fili aure ne but a zahiri da kuma plan d’in shi Nana matar shi ce dan haka babu Wanda ya isa ya raba shi da ita………..cikin sanyin jiki ya rik’o jannun ta” Nana i’m sorry i put you through a lot of hardship kamar yanda na fad’a dan na cimma burina na mallakar ki ne no matter what idan akan ki ne a shirye nake duniya ta zage niiiiiiiiiiiiiii……..u owns my life and everything beb i’m dying for your love…………
Wani duhuduhu Datti yake gani a idanuwan cuz cuz of tsabar kishi da yayi mugun turnuke mishi k’irji……..how dear him call his baby angel matar shi…………a harzuk’e ya mik’e ya rarumo kwalar rigan shi da zumar bashi dirty slap Alhaji ya tsawatar…………..”koma ka zauna Abubakar”.
Ba shiri ya koma ya zauna ko ba’a fad’a ba kowa ya san yau ran Alhaji idan yayi dubu ya bace cuz idan kaji ya kira sunan Datti kai tsaye to lamari ya b’ace, wannan dalilin me yasa Dattin bai musa mishi ba ya koma ya zauna.
Usman ne cike ya watsa ma Datti harar tsana yace” na San kishi ne ke d’auwaniya da kaiiiiiiii da ma ka samar was kanka lafiya kafi kowa sanin Nana hates you so much………….baka da wata hanyar mallakar ta cuz ba dan kai aka halicce ta ba …………….
Yana gama fad’a ya d’auke idanuwan shi a kan Datti ya kuma sakin murmushin mugunta ko me ya tuna ohooo naga ya saka murmushin mugunta mai tattare da munanan fassarori yace ” and you loser, da kai nayi amfani na cimma burina……….duk abubuwan da suka faru ni na shirya muku set up, cuz tunda aka haifi Nana naji a duniya babu macen da naji ta kwanta min a rai sai ita, haka naci gaba da rainon sonta a zuciyana a lokacin harga ban san kana sonta ba sai daga baya ya gano irin zazzafar soyayyar da kake nuna mata ta kai ta kawo a baka iya b’oye ma duniya irin k’aunar da kake mata, a lokacin nayi bakin ciki sosai cuz duk daren dad’ewa dole ne ka bayyana mata irin k’aunar da kake mata, idan na tuna hakan har fargaba nake yi kar ace ta amince da kai hakan na nufin ni zan rasa ta kenan…………, cuz sanin kaina ne muddin kuka fara soyayya baza a bani auren Nana ba wanda na jima da cin burin mallakar ta and muddin idan ina son mallakar ta dolle i most find a way out.
A time d’in na shiga bin duk wata hanyar da na san zan bi na saka muku kiyayyar juna a ran ku, hakan ya saka ko barcin kirki bana iya yi a lokacin sai daga baya ne na samo mafita, mafitar kuwa itace why not na fara d’oraka a kan gurb’atacciyar hanya? Sai dai kuma na rasa ta wace hanya zanbi cuz na lura kai ba mutum bane mai kallon mace har yaji sha’awar ta………cuz baka b’oye min matsalar ka ta rashin sha’awa wanda a lokacin ana ta nemar magani, Alhaji idan baku manta ba Datti duk da ya zama baligi kowa ya san shi da wannan lalurar, abunda kenan ya rusa min plan d’ina.
Lokaci na dad’e tafiya har Nana ta taso ta fara tafiya a lokacin ne na yi ta shige da fice na nunawa duniya cewa ni babban masoyin ka ne alhalin ba haka bane domin a fili nake bayyana tsantsar damuwana kan wannan lalura taka,……..ni na samu su abba da kukana ina basu shawarar ko za’a had’aka aure da Aina, ban yi hakan dan komai ba sai don sanin cewa dole zasu karbi shawara na a wannan lokacin cuz idan har ba Aina’u aka aura maka ba babu macen da zata yarda ta zauna da kai a matsayin miji, itama Ainar don yar uwarka ce ba bare ba shi yasa nayi wannan tunanin, ko da na tunkare su da maganar baba babba ya so ya k’i amincewa cuz a nashi tunanin idan aka yi hakan an zalunci Aina, da lafiyar ta a nakasa mata rayuwa an haka ta aure da wanda na zai iya yin sex da mace ba balle har asa ran ta haihu mishi, amma sai baba karami ya nuna mishi babu komai yin hakan idan ba ta gida ba wacce ce zata yarda ta aure Dattin.
Kaiiii wannan magana ta baba yayi matukar dad’ad’a min sosai nayi farin ciki matuk’a cuz na san idan har Aina’u ta aure Datti burina ya d’au hanyar cika kenan Nana ta haramta a gare shi ni kuma ina daffffff da samun ta.
A lokacin da labarin ya same shi ya so yanuna bai amince da bulatar su ba nayi ta bashi baki na nuna mishi cewa hakan ba wai yana nufin zai rasa Nana bane, da kyar dai ya amince har aka yi auren, bayan wasu lokaci da yin auren na kissima mishi cewa ya nema a ba shi Nana ya rik’e, na san su abba baza su nemi su hana ba cuz zata zamar mishi tamk’ar y’ar da ya rasa wannan shine dalilin zaman Nana a gidan wanda ya zame min first set up. Ba Datti kad’ai ba hata su baba Babba sai da suka d’ago suka dube shi da mugun makakin irin shu’umancin shi.
Sai yanzu yake ganin tsantsar wautan shi da yayi saurin amincewa da Usman a matsayin abokin shi………duk wani sirri nashi yake bayyana mishi ba tare da ya boye ba…………..Upon all this da wata manufa a k’asa……?
A take uban zufa da tun d’azu yake had’awa suka hau bin dukanin gab’ob’in jikin shi babu kakkyata wa………. Usman is a green snake under a green grasss, he is more than a devil…………jikin shi ne ya d’auki rawa bai tab’a tsammanin jin haka daga gare shi, da ace wani ne ya fad’a maganganun nan yana da full assurance and no doubt zai iya yi mishi koran kare………..waiii shin ma da wani irin suna zai k’ira Usman d’in dashi, friend or enemy? He made the biggest mistake of trusting him not knowing that he will surely betrayed him, he is a hypocrite.
Gogan naku kuwa ko kad’an bai damu da irin kallon da suke jifan shi ba sai ma murmushin da yayi lokaci guda ya sa hannu ya sharo jinin da gangaro mishi kana ya cigaba da cewa” na san dole kuyi makakin irin fuskar da na zo muku da shi wanda dukanin Ku baku zata ba……….sai dai a cikin shu’umancina wannan ba abakin komai yake ba, kamar yanda na fad’a muku cewa wannan shine mataki na farko da nabi dan ganin cimma burina yessss hakan take son k’aunar Nana ya kai matakin da zan iya tauye kowa idan ta kama rasa rayuwa ma nayi matuk’ar zata zamm mallakina,,
Shiru yayi for some moments har ranshi yana ji kamar wani sadauki wanda yayi abin alfahari ma soyayya…………..ajiyar zuciya mai nauyi ya sake yana cigaba da cewa”
Bayan na gama da wannan plan d’in ne na shiga tunanin mafita ta wace hanya ce zan saka kiyayyar Datti a zuciyar ta wanda zai jawo kowa ya tsane shi idan nayi nakan kenan ko a mafarki Datti ba zai tab’a samun Nana ba……….., and shak’uwar su zai koma kiyayya.
A lokacin na dangana da wani malamina yayi min aiki sai dai ba’aci nasara ba cuz ya tabbatar min da cewa aikin ba zai tab’a yihuwa ba, ban yi kasa a gwiwa ba na had’a da makircin na………… Second steps shine dole na kwad’aita ma Datti sha’awar Nana but ta wacce hanya? Nan ma na kuma rasa mafita………., na d’ebi wajen kwana uku na saka wannan na kwance wancan ina neman mafita at the end Datti da kanshi ya sanar da ni cewa sometimes idan yana tare da Nana yana jin feeling d’inta hakan na nufin kenan addu’o’in da kuma magananin da ake mishi sun fara amfani alamar ya fara samun lafiya, tunda har ya fara jin sha’awar Nanar.
Muddin na bari hakan ta kasance plan dina ya ruined……but akwai mafita
I was excited da fahimci cewa samun warakar shi ya Samar min da mafitan da na kasa samuu…………nan nan na sake komawa gaban malamina ya min Aiki this time around anyi Nasara domin kuwa aka sa mishi uncontrollable feelings akan Nana……..and kuma nasa aka rufe gaban shi domin kar wata mace ta amfana da shi matuk’ar idan ba Nana bace ya kusance ta, gaban shi ya koma matacciya idan akan sauran mata amma rayayyiya akan Nana………,”.
At this point na san zuciyoyin ku na cikin kokonto shin wani irin soyayya nake mata da har zanyi sanadiyar kaita ga wani………? Amsar itace”………
Kamar yanda kuka sani idan zaka samu abu mafi daraja dole sai mutum ya sha wahala, ……yessss ni kaina wannan karon sai da nayi jinya sosai cuz na had’a da kasada mafi muni da kunci………….., ranar da Datti ya tabbatar min da cewa ya amshi budurcin Nana i cried bitterly, and also i have a sleepless night ban so ace plan d’in ta zo min da wani ya rab’e jikin Nana ba but i don’t have another option idan ina so burina ya cika dole nima sai nayi kasada da rayuwa ta ta hanyar jiyar da Datti dad’in jikin Nana na.
Plan 2 succeeded but haka nayi ta famar jinyar tab’on da Datti yayi min wanda shine illa mafi muni da yayi min wanda ya saka har yanzu na kasa kusantar Nana………….
Shiru yayi for some seconds ya had’iye miyau, tunanin yake a zuciyar shi tabbass ya san yayi wasa da rayuwar Nana……….ya maida ita kwallo sai yanda Datti yaga daman garata a da…….., ya maida ita koramar da a duk sanda Datti ya bukatu da amfani da ita ya shiga ya kwasa………ya ruining life d’in ta ta hanyar maida ta rigiyar da a duk sanda yaga dama zira gugan shi ya shiga ya fatsama…………a take turirin bak’in ciki ya turnuke ta da wani irin mugun kishin ta da yake ji ji yake da ma a lokacin ya kashe Datti ne ma ya huta……..gashi ya barshi da bak’in cikin da har abada ba zai daina jin ta ba wanda babu wani mahalukin da ya tab’a d’and’ana mishi……………ashe yayi wauta a baya da yayi hanyar mora ma wani jikin Nanar shi and now shi abun ya dama domin kuwa ya rasa ta yanda zai cire kishi ya huta da ita…………
Kanshi ne ya mugun tsara mishi ba shiri ya dafe kan suna dai kallon shi tsabar bak’in ciki rasa abun fad’a suka yi yaci gaba da cewa” I played a role sosai na bada gudumawar lalacewar Nana wallahi duk dan sonta da mallakar ta ne ya jawo min hakan what i believed dukan ku ce so ne ko hauka?
Ya cije libsss d’in shi da karfi har zai da ya d’an yi jina kana yace” mahaukaci ko me akirani da shi idan akan Nana cuz so na iya zama hauka.
Labarin yaciga musu da shi yana cewa” Haka dai nayi ta juya Datti har ya fad’a tarkona a lokacin sai na fahimci ashe tsakanin Fu’ad da Nana kiyayyane hmmmmmm, wannan ma wata dama ce a gare ni na kuntata ma Datti dan nasha alwashin shima sai ya d’and’ani fiye da azaban da ya d’and’ana min, wannan karon sabon salo na canja dan na k’ara ma abun armashi na shigo da Fu’ad a tsarin cuz akwai role d’in da nake so ya playing …………., but zuwa gaba zaku ji dalilin saka shi a cikin plan d’in.
“Babu irin maganganun da Nana bata fad’a muku ba akan cewa Datti jikin ta yake so!!!! a lokacin karyatata kuka yi…………na san za’a rina mussaman Aina da ta san halin kayan ta………..ko kuka aka saka mata a wuya baza ta tab’a gaskata maganar Nana ba…….balle su baba, saboda babu wanda ya san abunda ke faruwa and they have totally believed cewa Datti ba zai iya kusantar ko wace mace ba cuz kowa ya san lalurarar shi balle kuma ace Nana yarinya k’arama……..wacce bata gama cika mace ba………,abunda ya bani mamaki sai na gama Fu’ad na nema yayi min katsalandan ya dinga bin diddigi har ya gano gaskiya cewa Datti na sex da Nana…….he tried hard ya taimaka mata amma duk efforts d’in da yayi sai ya rushe…………cuz har abada su Alhaji baza su tab’a yarda da shi ba, ta hakan ne ya rage tsanar ta har dai ya kamu da son ta……….., for the second time hankalina ya tashi da na tuna cewa karo na biyu kenan da zan rasa Nana amma da na zurfafa bincike na gano wani b’oyeyyen sirri sai na parking Fu’ad a gefe na shiga facing Datti da Nana……..ana haka har ta d’auki ciki……….yanda naga dare haka naga rana domin ba karamin gigitani lamarin yayi ba but haka naci gaba da b’oye ma kowa sirrin zuciyana na shiga bin hanyar da zan yi na raba ta da cikin da take d’auke da shi cuz idan ba ni na babu mahalukin da ya isa ya saka kwai Nana ta kyankyashe mishi…………, sannan kuma bazan bari Datti ya k’ara min bak’in ciki kan wanda ya jefa ni a cikin ta ba and i was happy da shi da kan shi ya kawo ta hospital dan a aborting cikin wanda a ranar ne Nana ta gudu……..,
Daga nan plan d’ina ya ruguje haka ma farin cikina a fili nake a Usman amma tamk’ar gawa haka na koma…………..a fili nake nuna ma Datti ina tsananin tausayin shi but a zahiri na tsane shi domin na d’ora alhakin guduwan ta a kanshi………abu d’aya yake rage min zogi a zuciyana idan na tuna da halin da ya shiga a sanadiyar rashin ta domin ko kad’an banji tausayin shi ba illa tsanar shi.
Haka nima nayi ta zama cikin mayuwancin hali tare da jinyar rashin masoyiyata wacce na d’auki shekara da shekaru nake sonta tare da burin mallakar ta………., time d’in da ta b’ata tabbasss babu hannuna a ciki domin da ina da yandar dawo da ita wallahi ko dan na dinga ganin ta zan dawo da ita gida…………a lokacin da Nana ta dawo gida zan iya cewa nafi kowa farin ciki at the other hand plan d’ina zai cigaba da tafiya dai-dai domin kuwa ina gaffffff da samun ta wanda na believing cewa ko da ta dawo ba lallai ne taji tausayin Datti ba balle kuma ta so shi and a lokacing ne Fu’ad da Datti suka shiga neman soyayyar Nana………this time around ko kad’an hankalina bai tashi ba cuz ko giyan wake Datti ya sha baza ta tab’a yarda da she ba infact ma every body hates him and Fu’ad kuma ina daffffffff da dealing d’in shi, shine makamin da zai zamar min har na mallake Nana……………idan baku manta ba a baya na Fad’a muku cewa na saka Fu’ad a tsarina ne domin cimma burina………buri na farko Fu’ad da Datti dukan su y’an dangi ne baza’a a tab’a k’in wani a so wani ba kamar yanda baza a tab’a hana d’aya daga ciki su Nana ba a ba dayan su.
At the end Fu’ad aka zaba amatsayin mijin Nana wanda ke nuna min plan d’ina ya succeeding kenan………..and this time around i have a role to play……..dole sai na fito cuz burina ya gama cika……….?
Tun farkon fara maganar shi har zuwa yanzu babu wanda ya tanka sai da ya kawo nan kafin Alhaji yayi k’arfin cewa” menene burin naka?
“Burina shine mallakar Nana kuma na samu”, a zuciye Datti ya mik’e zai kai mishi wawan naushi a fuska baba babba yayi saurin rik’e hannun shi……….., Abba barni na kashe shi don Allah, ina tare da shi da zuciya d’aya ashe munafukina ne wannan? Allah ya isa tsakanina da kaiiiiiiii bazan tab’a yafe maka irin cin amanar da ka min ba………..
” Bai ce komai illa murmushin mugun ta da yake ta yi Datti kam sai surutai yake yi kamar zararre da kyar aka tausasa shi ya zauna.
Su Ummi kam kamar gawa haka suke zaune kome nasu ya kasa motsi………, ana cewa makirci sai mata yau ga namiji ya zauna ya shirya makircin da ko a film basu tab’a jin labarin hakan na faruwa ba………….tuggun da Usman ya bi da za’a rubuta littafi akan Uncle Datti jikin yake so to ko shekaru nawa aka d’auka marubuciyar baza ta tab’a gama labarin ba sai dai ta gajarta wato ta kawo shi a dunk’ule.
Tsohuma kam tuni ta hau matso kalla tare da jawo Nana jikin ta”Allah sarki y’ar jikalle ta kin ga rayuwa, tana had’a ido da Datti ta kuma rushewa da kuka, ba komai ne ya saka ta hakan ba illa tunowa da tayi da irin bakar azaban ciwon da ya sha kwanakin baya wanda bananan shi ya d’inga addabar shi da zogin zafi…………waiiii Datti yaci bakar azaba yayin da a zuciyar ta sai tsine ma Usman take yi mugu azzalumi kawai……….sai Allah yayi mana sakayya da kai, gani take Usman d’in so yake ya kashe mata jikonin nata.
Sai yanzu Nana ta gano dalilin da yasa yake binta da kallo a lokacin da suka tafi hospital da Uncle Datti suka tarar shi time d’in suna cin duniyar su da tsink’e no wonder shi yasa ya k’asa d’auke idanuwan shi a kan ta har uncle ya ji kishi yace ta shige mota ta jira shi.
Bayan komai ya lafa Usman yaci gaba da cewa………….Alhaji burina shine mallakar Nana………..wanda a ranar da aka d’aura auren, bayan an rako ango Fu’ad an barshi daga shi sai Nana a ranar ne na d’auke Fu’ad na sa yarana suka b’oye shi………,sannan na saka fake fuska wato nasa aka yi min fuska irin na roba sakkkk fuskan Fu’ad na koma gidan a matsayin shine ba tare da na bar wata alama da zai nuna cewa ba shi d’in bane ba………….Ba komai ne yasa nayi hakan ba illa gudun kar Fu’ad ya kusance ta cuz na dad’e da sanin cewa babu aure a tsakanin su, shi yasa ma tun farko na shigo da Fu’ad a tsarina wanda a tunanina daga baya idan suka san su y’an uwan jinine daga k’arshe dole ta dawo hannuna”. Yessss hakan ne tabbassss babu aure a tsakanin su……………
Inalillahi wa inna ilaihiraji’un tuni baba babba da baba karami suka ciro hula suna fiffita da shi sun kasa cewa komai Alhaji kammmm gumi yake had’awa su Ummi ma haka domin sun tsorata matuk’a Nana ta mik’e a zabure whattttt??????? Kana nufin Fu’ad yayana ne kuma mijina?
Baba……..shin kuna jin abunda yake fad’a kuwa?
Tayi luluuuuuu zata fad’i Datti yayi saurin taro ta ta fad’a jikin shi yana jijjigata…………., baby ange!!!!!!sai faman k’ira yake babu kakkautawa…………”Usman wani salon makirci ne kake kulla ma ahalin mu……….idan da kaci galaba akan mu ina tabbatar maka cewa yanzu dukkanin mu a ankare muka………it won’t work dan haka kayi gaggawar sanin abunda kake fad’a………………, duk maganganun da yake fad’a yana yi ne yana jijjiga Nanar Aina kam banda Aikin kuka babu abunda take yi domin ta tausaya ma y’ar uwar ta matuk’a har tana jin a ran ta zata iya sadaukar da komai nata ko da na rana d’aya ne ta samar ma y’ar uwar ta farin ciki…………………, k’arya kake munafuki maci amana………., duk cikakken masoyi na kwarai ba zai iya yin sanadiyar cutar da masoyiyar sa ba…………..wannan wani irin so ne haka? K’auna ko k’iyayya? Aina ta fad’a da dishashiyar muryata tana yi tana dirza idanuwa………a ranta ji take da da makami a kusa da ita da ta yi mishi mummunar raunar cuz of tsabar tsanar shi da a take ya shigar mata……………
Har ila yanzu Alhaji ne yafi kowa karfin hali yace ta yaya ka san cewa Fu’ad da Datti Uwar su d’aya uban d’aya,?
“Ko wannan d’in ma cikin plan d’in ka ne? Ko dai da akwai wani target d’in ka wanda kake shirin kullawa?…………har ranshi ya fad’a dan ya tsorata da lamarin Usmannnn, ai dole ne ma ya tsorata domin shi d’in mugun dafi ne………….gubar ne da idan mutum ya sha ba take yake mutuwa ba………..da sannu da sannu zai d’inga bin duk wani tsatso na jikin d’an Adam har ya kai matakin da mutuwa ce kad’ai magani……………….
“Hmmmmm Alhaji kenan ba wannan tambayar ya kamata ku min ba……………? Abunda zaku duba a nan shine ku bani matata dan ni nafi dacewa da ita……………UNCLE DATTI JIKIN TA YAKE SO!!!!!! FU’AD AKWAI KATANKA A TSAKANIN SU, NI KUMA ZUCIYAR TA NAKE SO!!!!!!!! Nayi alkawarin zan rik’e muku ita da gaskiya da amma, duk abubuwan da na dinga yi a baya son ta ne sanadi……….Shiru yayi tare da karkace kai suna had’a ido da Datti suka sakar ma juna mugun kallo wanda su biyun suka san fassarar shi………., sannan ya d’ora da cewa” ko a yanzu nayi nasara a kanka……….nayi maka tazarar da baza ka iya cimma ni ba……….ina so ka sani ta ko wani k’ofa Nana ta haramta gare ka………..” K’ofa ta farko shine” Auren Aina’u da kayi wanda cikin su d’aya da Nanar da kake ikirarin kana so”, ………. K’ofana na biyu kuma na k’arshe wanda na tabbata pills d’in da kasha last a gidana kad’ai ya isa ya bani tabbacin ka rab’e Aina’u wato kunyi kwanciyar aure da ita, and ba mutuwa tayi ba balle ace kayi gadon ta da Nana……………Hmmmmm Datti friend, ka tafka kuskure mafi girma da ka yarda da aboki irina ta kai ta kawo baka boye min sirrin ka…………. NA SAN HAR ABADA NA KAFA TARIHI A KANKA DA NA DORA MAKA SON JIKINA NANA…………
Umma kuka Ummi kuka tsohuwa kam zuwa yanzu sai ajiyar zuciya……….. Ka cuce mu ashe sakayar da zaka mana kenan? Ashe ka shiga jikin mu ne dan ka cutar damu? Munafuki Allah ba zai tab’a barin ka ba………….Alhaji ne yayi saurin share uban gumi ji yake kamar almara a take ya d’auki waya ya k’ira Police, a sannan ne Nana ta farfad’o ta saki malalacin kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro…………….” Baba me nayi ma rayuwa ta yi min tsauri dayawa…………Kuna jin shi fa………ko shi d’in ma jikina yake so………..don Allah baba kar ku bari ya raba ni da ya Fu’ad shi kad’ai ne ke sona da tausayi na…………..shi ne ya so ni a lokacin da duniya ta k’ini”,…………..don Allah kar ku bari maganar shi yayi tasiri a ran ku…………da aure tsakanina da Fu’ad……………shi ne mijina ba yaya na ba………….shi ne adalin masoyi wanda yabi matakin da ya dace ya mallake ne…………, shiru parlorn ya d’auka hakika duk d’an Adam mai rai idan yaji irin sambatun da take yi a wannan lokacin dole ya d’iga mata hawaye…………….., fattttt fattttttt gaban Datti ke ta fad’uwa ba zai iya juran jin abubuwan da ke fitowa a bakin ta ba, bai san sanda ya toshe kunnuwan shi ba ya shiga sakin hot tears, his heart is paining much……….for every minutes and seconds his heart is beating fast and faster as if zai fasa k’irjin shi………,
Haka suka yi ta zama at on this situation jimmmmm kad’an sai Polis d’in sun taho nan ne Usman ido ya raina fata………..
“Arrest him Officers” Baba k’arami ya fad’a cikin wani irin murya………and please ku tabbatar ya fito mana da d’an mu kuyi ta dukan shi har sai yayi baya ni……….
Handcuffs suka saka mishi a hannu yana ji yana gani suka tusa k’eyan shi sai station aka kulle shi……….
Farko cikin sauki suke tuhumar shi da suka lura da lamarin yaron ya saka taurin kai sai suka hau peppering d’in shi da mugunta ta hanyar da ala dole sai ya saduda ya mik’a lamarin shi…………amma da yake yayi k’una baya jin k’iran baida amsar da ta wuce ban sace ba………
ban da masaniya akan halin da yake ciki………….
Zaka fito da shi ko baza ka fito ba? Ku d’auko barkonon tsohuwa ku fetsa mishi a duwawun shi……….da ido ku tabbatar kun feshe…………shi sosai………
Kamar dama jira suke tuni suka b’ank’are shi d’aya ya riki tear gas har ya kai hannu zai fad’a da Usman yaga tabbasss da gaske yake yace” zan fad’a!!!!!! zan fad’a !!!!! ku tausayan kar ku fetsa………..”
Kwafa Ogan nasu yaja yace” better………tsugunawa yayi a gaban Usman wanda tsabar jin jiki da kyar yake fidda nishi ya tallab’o hab’an shi yace” da tun farko kayi bayani da baka had’u da fushin ba……….killer smile ya sake kana ya mik’e yana kallon yaron hannun shi yace” Ku karb’o information na wajen, ina so kuyi duk wani dabara ku kamo k’ananan y’an iskan sannan ku ceto yaron nan daga hannun su”.
“Yesss”, Sir, suka tsara mishi tare da k’amewa shi ko ya sa kai ya bar Ceil d’in da sauri.
A take ya sanar da su babu b’ata lokaci sai gasu su d’au hanya, tafiya suke a tiri har suka yi nisa da garin a can tsakiyan Daji da taimakon da Usman d’in yayi musu suka samu suka hango gidan, wani wawan birki driver d’in ya yiyi suka fito wasu majiya k’arfi suka daka tsalle suka diro daga motar cikin sand’a suke tafiya suna communicating da y’an uwan su ta hanyar musu signals.
Cikin sa’ar har suka shigo cikin gid’an wasu kuma suka tsaya daga waje suka sarraunding d’in wajen……………..
Daga cikin gidan Ogan y’an daban da yaji k’arar food steps d’in su yace” Goga da kamar naji tafiyar mutane a nan……….,
Sai Ogaaaaa nima tun d’azu nake ji a ankare nake……….kar dai ace kwalawan nan ne……………..
“Wawan dariya Kanari yayi yace” hahahaaaaaaaaa ashe abun duk aruwa ce………..? Kai da kake daba da uban kowa zaka gara yo idan ma su d’in ne me naka na tsorata?
“Macece ce ai muke tafiyar da ita…….”, cewar Oga kenan yana fad’a yana tankwara baki irin na gogaggun y’an dab’an………….
” Waya ya jiro a aljihun shi ya wurga ma Kanari yace”kai k’ira mana d’an shegiyan nan ko zamu samu na sigari…………, saurin cafkewa yayi yana dariya k’asa-kasa yana cewa” sai Oga…………., tare da dailing number d’in Usman, shiru-shiru wayar tak’i shiga.
Ogaaaaa walahi wayar a rufe take, tsaki yaja cike da takaici dan yau aljihun shi sisin kobo ba shi da shi…………suna cikin hakan ne suka ji harbin bindigogi a sama u are under arrest……….,tuni suka d’ire suka hau lalub’o nasu bindigogin abunda basu sani ba dabara y’an sandan suka musu suka arresting d’in su tare da tusa k’eyar su har zuwa inda suka garkame Fu’ad.
D’akine Masadaci, suna isowa Oga ya bud’e musu sai ganin mutum suka yi a kwance ko motsi baya iya yi…….., da shi da mai ciwon k’anjamau bambancin su kad’an ne………., tsabar basa bashi isasshen abinci duk ya kwanjame ya fita hayyacin shi, shi kanshi Oga ya tsorata sosai a yanda suka same shi cuz ya san muddin mutumin nan ya mutu to fa tabbassss sunan su sorry a hannun hukuma………….
D’aya daga cikin y’an sandan ya ciro hanky a aljihon wandon shi ya jijjiga Fu’ad yaji baya motsi, ya d’aga hannun shi sama nan yaji shiru…………sai ga gumi ya fara bin fuskar shi cikin zafi nama ya kai ma Oga bugu ba bakin bindiga ya kai har sai dai ya fasa razanannen k’ara………….
Sai Og………….cewar Kanari kenan wani wawan kalo da Polis d’in da ya bugi Oga yayi mishi ba shiri ya ja baki yayi shiru gudun kar a mishi irin na Oga…………..
Umurni ya bama yaran hannun shi suka kunce Fu’ad sai Hospital suka yi da shi su Oga kuwa tuni aka had’a su Ceil d’aya da Usman.
Haushin abunda ya faru ya sa su Oga da yaran hannun shi suka nad’a ma Usman uban duka bayan wanda yaci a hannun Datti da Polisawan nan…………., basu suka barshi ba sai da suka cire mishi hak’orin gaba guda hud’u suka kusa nakasa shi kafin nan suka bar shi a kwance yana fidda numfashi da kyar………., polisawan kam basu ma san me yake faruwa ba da yawan su Hospital d’in da aka kai Fu’ad suka nufa…….., sun a hanya suka k’ira Oga suka mishi baya ni………..,jikin shi ya matuk’ar yin sanyi musamman ma da ya bi bayan su zuwa asubitin likitotin da ke aiki a kan Fu’ad d’in suka tabbatar mishi da cewan ba lallai ne Fu’ad d’in yayi rai ba……………, idan ma ya rayu ba lallai ne ya moru da gab’ob’in jikin shi ba dan ba k’ad’an Oga suka nakasa shi………dan babu ranar da baza su d’and’ana kala-kalan azaba ba.

B’angaren su baba Babba kuwa wannan lamari ya matuk’ar tashi hankalin su sosai………..gashi Nana ma sai dad’a d’aga musu hankali take yi wai su fad’a mata da gaske yayan ta ta aura? Da gaske ne jinin su d’aya da Fu’ad? kasancewar basu da wani cikakken amsar da zasu bata banda lallashin ta babu abunda suke mata……….
Ta yaya ma aka yi Usman yace ba aure tsakanin ta da Fu’ad bayan su y’an gida dukanin su sun san cewa Umma ce ta haifi Fu’ad ita kuma Nana Ummi ce…………..
Tambayar kenan da har yanzu suka kasa samo amsar ta………k’arshe suka yanke hukunci su ajiye komai in yaso idan aka gano inda Fu’ad yake komai ya lafa sai su fara bincike…………., idan har amsar ta kasance gaskiya to fa Fu’ad ya haramta ga Nana….., kamar yanda ta haramta ga Datti…………
Ta yaya Fu’ad da Nana zasu d’auki sabuwar rayuwar da ta zo musu a matsayin k’addara……..?, musamman Fu’ad ammintacce wanda ya taka rawar ganin taimakama Nana…….., shin yaya zaiyi da dakon k’aunar Nana a ranshi…….,shin zai iya rabuwa da ita ko kuma a’a?
Wannan abu shine mafi muni, tsarkakiya……..tashin hankalin da gabaki d’aya ahalin gidan suka fuskanta dukanin su zuciyoyin su cike yake da fargaban abubuwan da zasu biyo baya, fatan su dai Allah ya bayyanar musu da Fu’ad d’in su, kuma Allah yasa maganganun Usman ya zama k’arya.
Bayan kwana d’aya da faruwan hakan Sai ga k’ira daga Office na y’an sanda suka shaida musu cewa an gano d’an su da ya b’ata amma sun b’oye musu halin da yake cikin…………….
Hospital d’in suka garzaya gabaki d’ayan su, da farko basu so Nana ta bi su ba gudun cewa basu san halin da za su tarar da shi ba, amma ta nuna lallai-lallai sai an tafi da ita.
Suna isowa d’akin da Fu’ad d’in yake suka garzaya zasu shiga doctors suka yi saurin dakatar da su……………., Ina mahaifin shi muna son muyi magana da shi,” tsakanin baba babba da baba k’arami aka rasa wa zai mik’e, sai baba baba ya tab’a baba karami” kaje kawai idan ka fito zamu ci bayani daga bakin ka”.
Jiki a sab’ule ya shiga bin su har suka shiga cikin d’akin” ganin haka su ummi da Nana suka bi bayan su, ta jikin window d’in d’akin suke hangen mutum a kwance rai a hannun Allah an saka mishi Oxygen, gefe kuwa doctor ne yake ma baba k’arami bayanin halin da Fu’ad d’in yake cikin…………….
“Innalillahiwa’inna ilaihiraji’un Fu’ad………………..k’armar da kunnuwan su Ummi suka jiye misu kenan suka tsandare guri daya a take jikin su ya d’inga b’ari………….Umma ya mutu!…….!!! Wallahi ya mutu…………….
Idanuwan Nana ne suka soma k’afewa suna neman rufewa”…….maganar da ya fad’a mata ne kwanakin baya yake ta yawo a kwakkwalwar ta”” kiyi hak’iri na zo muyi bankwana ne……., ki sani ba lallai ne na dawwama a matsayin Amintacce ki ba……….wannan k’aron abu ya juya salo yanzu bani da k’arfin da zan baki kariya…….kiyi hakuri da duk zab’in da kika ga an miki har abada ba zan daina son ki ba………., ashe wannan shine bankwanar da yake yi mata mutuwa zaiyi? Solom da lamarin ya canza shine Fu’ad zai yi tafiyar da har abada ba zai tab’a waiwayen ta ba……………Inalillahiwa’inna ilaihiraji’un sai gata ta sulale ta fad’i k’asa.
Eedatou” Wayyo Fu’ad munyi kukan rashin ka…………ashe afakaice bankwanan tafiya kake mana da kuma masoyan ka basu sani ba………..

UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO! Shin k’almar nan zata fita a bakin Nana ko kuma zata dawwama da fad’an ta bayan gaskiya ta bayyana kowa ya fahimci dalilin da yasa Dattin ke son jikin Nanar wato baby angel d’in shi………..
Hausawa sunce idan gida bai k’oshi ba b’a kai waje, Idan Nana ta haramta ga Datti da Fu’ad shin wa zata aura? Wannan karon Ni eedatou Nace dole gida ya hak’ura a baiwa waje lol……….

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE