KASAR WAJE CHAPTER 14 BY MARYAM DATTI
KASAR WAJE CHAPTER 14 BY MARYAM DATTI
Wlh da nine da na huta!.. Kallon fallonsa ya cigaba da yi sai yanzu ya kuma hango kwalin tv can gefe inda da akwatinan hayfa suke da sauri ya k’arasa gurin ya tsuguna ya fara yage kwalin yana mamaki tv ubansu mai kyaw qirar “Samsung” ya fara yaga kwalin yana zaro TVn ya ajiye yana kallo yana k’ara mamakin halin yarinyar gaskiya tana son Yusuf sosai domin wannan duk ta nayi ne domin soyayyar Yusuf d’in.. Zaro wayarsa yayi ya jefa wani number.. Daga d’ayan b’angaren aka ansa+
Yasir yace “Albert kace nawa ake had’a Americans Sat..”?
Albert yace $1500..!
Yasir yace OK bari na turo address kamin komai a zo a had’amin..
Albert yace OK kace yau gidanka zan kwana akwai k’wallo
Yasir yace ina jiranka yau ma party za muyi mun dad’e ba muyi ba tun na buffday d’in Alexia..
Albert yace haka ne ka kyawta sosai daga supermarket zan biyo kawai domin dama gobe Yusuf zai koma aiki
Yasir yace OK sai ka shigo su kayi sallama.. Yasir ya kira Tiffun ma ya fad’a masa yau party a gidansa ya sake kiran wasu abokansu biyu duk na club..
Yana shirin shiga toilet masu had’a masa satlite suka iso suka fara aikinsu..
Sun gama komai Clara ma ta ci na ta sun fito Hayfa za ta raka ta Yusuf na isowa shima yayi mata godiya suka raka ta tare ta shiga taxi suka juyo suna shigowa falon Yusuf ya bushe yana kallon falon yadda ya cika alhalin shi yasan falon daga 3sitters d’insu sai carfet sai jantar kiching wacce yaga yanzu an saka dinning gefenta juyawa yayi yana kallon had’add’en siririn shoglass d’in mai d’an kwantaccen dogon tv stan an d’ora tvn a kai ya k’ara juyowa yana kallon hayfa da ta d’an tsorata da yadda taga walwala ta k’are masa tunda ya shigo falon saidai ta daure ta b’oye tsoron ta dayawa juyawa yayi ya shiga bdrm rm d’in nan ma mamaki yayi ganin yadda nan ma mak’il ya cika juyowa yayi yana kallnta saidai yanzu ta sunkwi da kai gashi magrib ta kusa kada yayi fushi yaqi cin abinci
d’an zama yayi gefen gadon ya kama kansa.. Yayi shiru.. A hankali ta k’arasa ta shige tsakanin k’afafunsa ta zauna ta kwantar da kanta kan gwiwarsa tana sakin ajiyar zuciya domin har zuciyarta ta tsara mata k’aryar da zata masa ta fara magana..” Kayan gara na nasa wata k’awata ta saidamin wasu ta turomin kud’in shine na maida kayan anan.. Ajiyar zuciya yayi shima kafin yace “mai yasa kafin kiyi haka baki nemi shawarata ba”..? Ba kya tunanin mutuncina idan kina yin irin abubuwa haka. ? Idan iyayenki suka san kina yin haka mai zasu yi tunani game da ni..? d’an d’agowa tayi tana kallonsa cikin yanayin son karya masa zuciya tace “pls 4give me dama surprise na so yi maka and ina ina cikin tsananin farin cikin samun gidanmu shiasa..! Shima kallonta yake da tsigar jikinta ya fara tashi gashi ana azumi lol.. k’ara narkar da fuska tayi cikin shagwab’a ta shigar da yatsunta cikin nasa tana kallon kyawawan fararen yatsunsa dogaye ta d’ago tana kallonsa da fuskar yaji neman afuwa tace “pls” ajiyar zuciya yayi kafin yace ” zan yafe amma bisa sharad’in daga yanzu duk abinda za kiyi da ya shafi rayuwarmu ki sanar da ni kafin kiyi kin amince”..? A hankali ta girgiza kai, yace “gud” ya d’agota zuwa jikinsa ya rungume ta yana lumshe Idanunsa yana jin yau kamar da ita zai fara bud’a baki ba da abinci ba lol.. Suna gun agogon wayrsa ya fara kiran sallah ay kuwa d’ago ta Yusuf yayi ya fara kissing kamar zai had’iye ta suka ji Yasir na k’wank’wasa k’ofa a hankali ya d’ago har idanunsa sun canza a yace kiyi wanka kiyi alwala ki fito muyi sallah.. “Toh” tace ta mik’e itama duk ya saka mata kasala..
STORY CONTINUES BELOW
Ya fito ya bud’ewa yasir k’ofa.. Yasir ya kalleshi yace kaidai Allah ya sawwaqe maka daga kiran sallah har ka k’ulle k’ofa ka shiga daga ciki .. Naushi Yusuf ya kai masa ya kauce yace muje nayi wanka mu dawo muyi sallah.. Yasir yace Allah ya shiryeka.. Suka nufi sashin yasir inda Albert, Tiffun, José, da Luther pascal ke baje a falo sunata ciye-ciye suna kallon k’wallo.. Gaisawa suka fara yi da Yusuf suna ce masa sai sunga madam kafin su bar unguwar.. Yusuf yayi murmushi yace ba damuwa ya wuce toilet yayi wanka ya shirya suka wuce shi da yasir suka barsu..
Koda suka dawo hayfa ma tayi wanka tana sanye da hash d’in abaya mai shegen kyaw ta saka hijabinta har k’asa ba gurin sallah a falon dole sai d’aga kujera su kayi suka yi sallah a takure yasir ke jam’i..
Bayan sun idar suka nufi dinning hayfa dama ta d’an d’iba na ta sabida Armando yanata nanata mata ta fara kiyaye ciye-ciye sabida yasan al’adar musulmai ta yawan cima da azumi ta wuce d’aki ta shinfid’a dadduma ta fara bud’a baki
A falo yasir yana bud’e kwanukan yana santi wai tunda ya bar Nigeria sai yau yake bud’abaki kamar a gidan auntynsa Maman Faisal..
Haka suka gama bud’a baki yasir ya d’iba abinda zai d’iba na ci anjuma ya wuce domin yace ba zaici jagwalgwalon Albert da tiffun ba tare da yusuf suka wuce suka isa anata kallo suka sake cakud’ewa da hayaniya y’an maza yasir da Yusuf na son komawa gidan Yusuf suyi tarawih Abu yaci tura kallon k’wallo yayi zafi sai kusan 11:34 Yusuf ya musu sallama ya nufi sashinsa.
Yana bud’e k’ofar wani sassanyan k’ashin ne ya tare shi kasa banbance k’anshin yayi domin a gauraye suke na turaren gargajia da na turawa a hankali ya lumshe idanunsa ya saki k’ara min ajiyar zuciya kafin ya maida k’ofar falon yana mai d’an kalle-kallen falon ko zai hango abinda idanunsa ke yafi son gani a gidan .. A hankali ya k’arasa d’akin tana tsaye gaban babban mirror da suka saka ita da clara dukda jst mirror ne ta rigada ta gama shirinta ne tsab cikin wani shahararren nyt gwn da ta saya kwanaki mai d’an karen tsada milk dogo ne har k’ara sai wajen brasiarsa siriri ta tattara kitsonta ta kama ta dunk’ule tsakiyar kanta da wani siririn goldin ribbon da aka bata a wani aiki da tayi kwali guda mai kala-kala Yusuf numfashinsa ne ya kusa d’aukewa yana kallonta ta mirror sosai shima yau ya gnta kamar models yayinda ita kuma ta kasa ko sake motsi.. A hankali ya k’arasa har bayanta tana jin d’uminsa har wuyanta k’ara matsawa yayi dab da ita bayanta ya manne da gabansa yayinda ya d’an saka hannunsa a hankali ya d’ora a k’ugunta yana shafawa har zuwa mararta yana kallonta ta mirror yana sauke wani irin numfashi a hankali.. Itama d’agowa tayi a hankali tana kallonsa idanunsu na sark’e ta mirror d’in shafa hips d’inta ya fara cikin salo na d’aukar hankalinta yana k’ara shigar da idanunsa cikin na ta duk a mirror d’in lumshe idanu tayi tana sakin marayan ajiyar zuciya da ya sakarwa Yusuf wani sabon fitina da kuzari ya juyota suna fiskantar juna yatsansa yasa yana shafa lebb’anta cikin wani irin salo a hankali ta lumshe idanu saida yayi kusan 2mnts yana haka inda cikin salo ya saki yatsan cikin bakinta d’an bud’e idanunta tayi da suka rikid’e itama tana kallonsa da son fahimtarsa saidai lumshe mata idanunsa yayi shima yayinda ta fara wani salo tana tsotsar yatsan kamar jaririya da lollypop yana kallonta kamar ya had’iye ta kusan 2mnts ya sunkuyo cikin yanayin k’ara rud’ata ya zare yatsansa ya fara sunkuyawa yana goga l’abbansa kan k’aramin bakinta idanunsu duk suna lumshe kafin ya lalubo harshenta ya fara sha wani salo ya ke mata da nan da nan gwiwoyinta suka fara nauyi saidai lura da tayi ya gama fita hayyacinsa yasa ta jure tsayuwar saima tayashi da ta fara yi wajen taimakawa kafafunta ta k’ank’ame k’ugunsa suna ci gaba da tsotsar juna sannan sun manne kamar suna shirin tsaga jikinsu su shige su zama abu d’aya kusan 10mnts a tsaye suna abu d’aya kafin a hankali ya zare bakinsa yana kallonta da idanunsa duk sun k’ara shanyewa itama kallonsa take saidai ta d’an fara tsorata da yadda taga yana yi yau gashi tanajin bata gama k’wari ba .. Shi ya dawo da ita tunaninta jin saukar harshensa akan k’irjinta bata san sanda ta ja wani marayan numfashi ba
STORY CONTINUES BELOW
ajiyar zuciya ta saki yana d’an jan nipples kamar sabon jariri cikin yanayin da hayfa taji kamar yana zuk’o mata wani jijiya cikin k’irjinta numfashi take ja sosai a tsaye tare da d’ora hannunta a kansa tana shafawa a hankali
Yayi ya koma d’ayan yayi tanata numfashi a hankali bata Ankara ba ta jiyo shi tsakanin cinyoyinta yana d’an shafawa da hannunsa ta saki wani irin numfashi ya d’ago yana kallonta idanunta na lumshe
D’aukarta yayi a hankali ya kwantar gadonsu ya sab’ule na sa kayan sai boxer ya koma daga yatsar k’afarta ya fara inda ya tura yatsan cikin bakinsa yana tsotso hannunsa yana shafa k’afarta kusan 3mnts ya zare ya fara binta yana tsotson fatarta slowly mugun kamuwa tayi
A hankali yake ware mata k’afafu d’an bud’e idanunta tayi cikin rashin sa’a yana kallonta shima idanunsu suka sark’e da sauri ta lumshe na ta inda ya sunkuya yana kissing d’in gefe gefen tsakanin cinyoyinta kafin ya tsaya yana kallon tsakaninta da ta yiwa aski tas kamar babu halittar gashi lumshe idanu yayi yayi d’an murmushi ganin yadda ta jik’e tun ba’a fara komai ba ya fara shafa gun cikin wani salo kafin ya d’ora labb’ansa cikin wani irin tausasawa yayi kissing ta k’ara lumshe idanunta
A hankali ya fara wasa da gurin yana tun tana numfashi a hankali jin harshensa can cikinta ta saki wani d’an k’ara Yusuf ya k’ara tura harshensa yana mata wani irin wasa da harshen a ciki yana mata wani irin tsotso kamar mai shan orange hayfa da ya gama gigicewa ba tasan sanda ta saki kuka sosai ba oga Yusuf kuwa kamar baya jinta ci gaba yayi da salo na zauta ko ihu ne tayi haka ya ke so da salon soyayyarsa na burin biya mata duk wata buqatarta.. da kanta take k’ara ware k’afafuwanta tana shafa kansa cikin mugun gigicewa da ya saka ta tana masa kuka tana fidda numfashi mai mugun zafi…
Yusuf zuk’ar gurin yake yana tsotse ruwan tana k’ara sakin kuka yana ci gaba domin tuni ya fara zargin Hayfa irin matan nan ne masu yawan buk’ata kawai kunya yasa bata nuna masa take jira a ko yaushe shi ya fara kawo kansa
Iya zautarwa Yusuf ya kai hayfa domin kuwa kuka take masa sosai har ta yi release a haka kan hannunsa da idanunsa.. Ajiyar zuciya yayi a hankali ya rufe mata k’afafunta ganin yadda sosai tayi release yai shiru yana kallon yanda duk ta jigata tana maida numfashi a hankali..
A hankali ya janyota jikinsa ya rungume sosai shima yanzu yake jin wani k’arin sha’awarta saidai dole ya hak’ura suna kwancen har numfashinta ya koma normal tayi shiru a jikinsa sai kuma ta fara sabon siraran hawaye..
Shafa kanta yayi a hankali ya ce “za kici wani abu”..? shiru kafin cikin sanyin murya tace “eh”..! Ya d’agota yana kallonta yace ” baby mu halattatun juna ne ki rik’a fad’amin duk abinda kike so ko sha’awa a duk sadda buk’atar hakan ta taso miki zan miki IA kinji”..? d’an sunkwi da kai tayi ta kasa magana peck ya mata a goshi ya rik’ota ya kaita har toilet yace kiyi wanka zan samo miki abinci ya wuce.. Sai daya wuce ta kunna heather ta had’a ruwan wanka ta shiga..
Kusan 25mnts ta fito tana d’aure da tawul tana shafa lotion ya shigo “yace kinyi ishaa”.? “Eh” tace .. Yace to kici abinci bari nayi nayi nima..
Bayin ya shiga yayi wanka ya fito ya yi sallah duk sha’awa taci k’arfinsa mararsa ma yaji tana masa d’an ciwo yana kan dadduma ta gama cin abinci tana zaune da tawul a jikinta duk kunyarsa ta keji tun bayan abinda ya faru…
nad’e daddumar yayi shima boxer ne Kawai jikinsa da farin t.shirt ya zauna kusa da ita ya rik’o hannunta yana kallonta ya ce “any problem”.? Girgiza kai tayi alamar ah ah.. Yace kina jin bacci..? Girgiza kai tayi kawai.. Yace to ki saka kaya kizo mu kwanta jiki ba k’wari ta mik’e ta d’auki wata doguwar riga iya gwiwa ja ta bacci saida tasa rigar kafin ta zare tawul dariya ma taso bawa Yusuf wai tana b’oye jikinta kada ya gani..
Bayan ta saka ma tana tsaye saida ya mik’e ya d’auketa suka kwanta rungume yana ta hura mata iskar bakinsa a kunne yana shafa k’irjinta tana lumshe idanu da ke kuwa da gasken tanada jaraba ko kuma son da takewa yusuf d’in ne nan da nan saqonsa ya fara shigarta Yusuf ganin haka ya fara kuwa cakud’ata cikin salo na dabara da jan hankali sosai ya juyota idanunta ta lumshe ya lalubi bakinta ya cafke harshenta..
Haka dai Yusuf ya samu har ya luntsima duniyarsa da ke jikin hayfa su duka sun kai iyakar d’imaucewa Yusuf na gurzarta tana bashi wani mugun had’in suka sha kuka yusuf harda sambatu na bazai tab’a daina sonta ba..! haka suka mori Daren nan har kusan asuba sai da suka yi round 2 duk sun yi laushi barin ma gimbiya hayfa duk fitinarta Yusuf ya nuna mata daidai yake da ita shima yaso k’arawa kafin ayi kiran assalatu amma ya raga mata ganin ko k’wak’waran motsi ta kasa baccin gajiya ya kwasheta.. kallonta yake yana shafa kitsonta ya kai hancinsa gefen na ta yana zukar numfashinta mai d’umi yana gun yaji agogonsa na kiran sahur a hankali yake jan numfashinta yana shafa mararta a hankali take bud’e idanunta da suka mata nauyi har ta bud’e duka ya sakar mata murmushi yace “zaki iya tashi”..? Girgiza kai tayi alamar ah ah
A hamkali ya mik’e ya maida boxer d’insa ya sunkuya ya d’aukota cak ba komai jikinta yayi bayi ya had’a mata ruwa ya mata wanka ya sake mata sannan a na uku ya had’a mata mai d’umi yace ta gasa jikinta tayi wanka tsarki da wuri tazo suyi sahur lokaci ya tafi..
Kan ta fito ya dumama mata pepper soup da coffee tana fitowa da tawul ya fara bata ta shanye coffee tana cikin cin pepper soup aka kira assalatu shi yusuf bai yi sahur d’in ba..
Kallonsa take alamar tausayawa.. Yayi d’an murmushi ya shafi kumatunta yana rik’o hanunta yace “muje inyi wanka muyi sallah”..
Bayan sunyi asuba Yusuf yace su d’anyi bacci shi 6:30 zai tashi zuwa aiki.. “Toh” tace cikin yanayin damuwa.. Kallonta yayi a hankali yace karki damu masallaci sai gobe yau ina gida kuma masallaci ma daga next week zan daina kwana sai bayan sallah sabida mutane zasu shiga ittiqaf.. Ajiyar zuciya tayi.. Janyota yayi yai kissing d’inta a kumatu suka kwanta…+
Kallon Abdulmalik Kamal yayi yace “Man ka manta dole muna buqatar alls information d’in su ko kuma na shi baturen.. Kama kai kamal yayi yace haka ne ay a akwai web side d’in kamfaninsu a documents d’in ka sake dubawa da kyaw.. Kamal yace “OK” Abdulmalik yace kamar agent ne shi na models kuma manager duka..
Fad’uwa gaban kamal yayi.. Ya kalli abdulmalik yace agent a Toronto d’in? Abdul yace “eh” domin babban manager ne ma international sabida yana aiki har Italy america France da nan Canada inda yake zaune..
Ajiyar zuciya kamal yayi tabbas dole yayi bincike akan lamarin sosai.. Abdul ya dawo dashi tunaninsa yace man bari na koma office akwai documents da zan bawa manager anjuma sai mun had’u latter
Kamal ya ce “OK” latter su kayi salllama.. Kamal ya koma tunaninsa jawo system d’insa yayi ya shiga google ya shigar da sunan “Armando Martinez”..! Ya fara karanta biography d’in Armando inda yaga suna kamfaninsu Armando ya shiga ya fara karantawa yawu na bushewa a bakinsa inda ya gano yaran da Armando ke managing d’insu ya fara karanta sunayensu gabansa ne yayi mugun fad’uwa ganin sunan Hayfa wace da farko tayi register ne da su Armando da ainihin sunanta wato “Khadija Khalid”..! K’urawa hotonta ido yayi hoton wani aiki ne da tayi na Ontario da kayan summer yadda kasan y’ar turawa tayi kyaw tasha laggins da takalminta mai gashi a samansa ya wuce gwiwar k’afarta ga rigar sanyin bai kai gwiwa ba tasa hula mai kyaw ta sanyi tana zaune kan wani k’aton dutse
Wani irin ajiyar zuciya ya saki ya shiga biography d’inta itama inda kansa ya k’ara d’aukar zafi ganin ansa “single” kama kansa yayi ya fara tunani tabbas hayfa ta tashi da girman kai da buri na domin yasha nunawa Ammah bai gane abinda suke ba sabida burinsa kawai ya mallaki hayfa har abada shiasa amma ya dad’e da gane yayarya na hayfa ta auri attajiri
Toh amma tanbayar anan shine “shin waye mijin na ta.? Sun rabu ne taje take aikin model..? Ajiyar zuciya yayi tabbas akwai alamar tanbaya a arzikin da gidansu hayfan su kayi domin babu namijin da zai sakarwa mace kud’i haka daga yin aure a jst 2yrs koma 2yrs basu cika da auren ba
Numfashi yaja zuwa Canada ya kamashi yace a ransa yana rufe system d’in bayan ya kwashe information d’in kamfanin su hayfan na Toronto
Tunani ya sake fad’awa dole zai je ya fara bincike akan hayfa da mijinta shi ba abin farin cikinsa ma rabuwar da suka yi domin baida matsala da aikin dukda yana kishinta amma shima in suka yi aure ci gabansa ne zai shahara a matsayinsa na mijinta murmushi yayi yana godewa Allah da abin ma zaizo masa cikin sauk’i iyayensa dai idan suka ga hayfan ta dawo masa ba makawa zasu hak’ura su k’yalesu.
Murmushi yayi tare da godewa Allah da yayi hak’uri gashi komai yazo cikin sauqi yanzu ya gane wato sun rabu sabida aikinta take zaune Toronto kuma k’ila ta koma karatu tunani yayi ko ya sake neman wasu information gun auntynsa luba sai ya fasa da ya tuna luban na yawan complain na zurfin cikin Ammah cewa ba komai nasu Amman ke fad’a mata ba.. Murmushi ya k’ara shi da ma zaije har can in suka shirya shi da hayfa ya dawo ya sanarwa iyayensa ay musu aurensu baida damuwa idan can take so taci gaba da zama da wannan tunanin ya sake bud’e system d’insa yana duba information na shiga Canada..
STORY CONTINUES BELOW
Ammah ma anata shiri zata wuce china Dubai da France saidai ta yanke hukunci ita da suwaiba in yara suka yi hutun school zasu wuce hutu gun hayfa ko da na 2wks ne.. A gefe baban hayfa ma yanata shirinsa a b’oye na shiga sokoto inda alhamdulillah yanzu ya ji sauqi sosai don haka da suka yi waya da hayfa yace mata ya shirya zaga ko ina daga farkon sakoto har k’arshensa..
6:30am agogonsa ya fara ruri suna kwance manne da juna hayfa ce ta fara bud’e idanunta a hankali ta d’ago tana kallonsa ta lumshe idanunta ta kai labb’anta kan nasa ta fara zuk’o numfashinsa a hankali cikin baccin yaji d’uminta har ruhinsa a hankali ya bud’e idanunsa suka shige cikin na ta kissing d’insa tayi a kuncinsa ta furta “I love you”.. Hannunsa yasa a hankali yana shafa kumatunta yana jin wani mugun sonta shima da ke fisgarsa a ko wani dak’ik’a na rayuwarsa
d’agowa yayi a hankali ya rungumeta suna sakin ajiyar zuciya kafin tace “kada kayi lati”..! d’agota yayi yayi mata peck a goshi ya rik’ota suka mik’e tare ya shiga wanka shap-shap 8mnts ya fito yayi shirinsa cikin dark blue jeans da red t.shirt d’insa na aiki yasa takalmi ya d’ora agogo hijabi ta saka itama suka fito ganin lokaci ya tafi
Suna fitowa su Yasir sun fito zasu je jogging Luther ne da Pascal da Tiffun suka shagala kallon hayfa a maimakon Yusuf inda Yusuf da yasir ke gaisawa akan yasir shima anjuma zai wuce pool
Hankalin Yusuf ne ya kai Kansu ya juya yana kallon hayfa da bata ma san ita suke kallo ba .. Mugun b’aci ransa yayi ya janyota jikinsa tare da daurewa ya kallesu duka yace “wannan itace matata Khadija”.. Sai lokacin duk suka dawo hayyacinsu pascal kam sam ya kasa jure b’oye mamkinsa na yadda Yusuf ya iya auren Model tab
Luther ya kalli Yusuf yace amma ta yaya ka iya auren irin wan… Wayar Yusuf ta fara ringing sosai da hanzari ya duba manager supermarket ne ya kallesu yace “sai mun had’u nayi latin aiki ya yiwa hayfa peck ya wuce da d’an hanzari.. Bayan wucewarsa hayfa k’afafunta suka yi mata nauyi haka kawai taji ta tsargu ganin yadda har lokacin su Luther da Pascal da tiffun ke kallonta shi kuma yasir yana kallonsu a tsammaninsa kyawun hayfan ne ya d’auki hankalinsu domin Albert da Pascal kullum maganarsu bak’ar mace zasu aura wai matan Africa sunfi kyaw da k’wari..
Yusir ganin abin nasu ba na k’arewa ba ne ya yiwa hayfa sallama yace ta wuce gida ya wuce pool ya barsu gun tsaye..
Koda suka dawo jogging Pascal ya kalli Luther yace “sosai itace wannan sabuwar fuskar da mujallar “African body” suka wallafa kwanaki wace na karanta akce tairaronta yanada haske domin ta samu aikace-aikacen da wasu model sai suyi 5yrs basu samu ba
Tiffun yace ni inama da magazine d’inta na “Canadian Summer” wanda ita kad’ai aka bata aikin mutum uku..
Albert yace to abin mamaki da duk kud’inta ta yaya take zaune anan unguwar talakawa alhalin kamfaninsu ma na bawa models d’inta gida da mota, ba wannan ba ta yaya ko Yasir bai tab’a gaya mana domin dama shi mijinta d’an wulak’anci ne ba cika son mutane yake ba ka duba har yayi aiki ya gama a club ko gidanjenmu bai tab’a zuwa ba
Pascal yace kusan menene na gano yanzun nan..? Duk suna kallonsa suka ce ah ah “yace Mijinta bai san tana aikin nan ba “..
Albert yace nima na tuna haka yanzu kan kayi magana idan ka tuna yadda ya ke da kishi ga girman kan tsiya ba zai tab’a yadda ya auri mace mai wannan aikin ba.. Tiffun ya katsesu ni zan tabbatar muku da haka domin akwai wata model da ta kamu da mugun sonsa yanata fatali da ita domin ni har na shigar da kaina amma shegiya shi take so yasir yacemin koda Yusuf baida mace bazai tab’a soyayya da yarinyar ba domin yanada masifar kishi da irin aikinta kuwa ba kalarsa bace
Ajiyar zuciya suka yi duk suka yi shiru na mintuna kafin Pascal ya kallesu yace kunsan mai za muyi.? Suka ce ah ah
Yace muyi kamar ba abinda muka sani ko da wasa kada waninmu ya fad’awa koda Yasir domin in muka fad’awa yasir kamar mun fad’awa Yusuf ne ba mu san mai yasa take b’oye masa aikinta ba tunda ta yadda duk kud’inta tana zaune dashi a talauci to tana sonshi ne don haka babu ruwanmu kun gane..?
Shidai tiffun mayen kud’i wani tunani yake tab dole ya fara yiwa hayfa blackmail yana zabgar kud’i.. Pascal ne ya dawo dashi tunaninsa yace ka gane tiffun..? Girgiza kai yayi yace is “OK”
Pascal yace gud suka mik’e wasu suka yi toilet wasu kanta neman abin kari..
Tunda ta shiga gisanta take hawaye anya ba wasusunsu sun gano ta bane domin Armando yace mata akwai information d’inta da biography a internet na kamfani da personal account na shi Armando sannan duk kamfanin da ta musu tallah komai na aikin na internet ga magazine kuma matasa sunfi kowa karatun models magazine
Hawaye ta fara sosai cike da tsoro da fargaba babu wani tsoro da take da shi a yanzu irin na ta rasa shi “Ina sonshi dayaw” tace tana sakin kuka mai ban tausayi.
Yana gun aiki saidai a duk sanda zuciyarsa ta hango masa yadda su Albert, Pascal, Luther, tiffun suka shagala kallon k’urilla ma hayfa sai yaja wani zazzafan numfashin takaici tare da furzar da iska mai zafi
yana zaune ya runtse idanunsa yana ci gaba da tariyo yadda Albert ya ke kallonta tun daga k’asa har sama yana sakin ajiyar zuciya
Jin Sebastian na kiransa ya mik’e hankali ya koma aiki zuciyarsa kwata-kwata babu dad’i..
Itama haka tayi kuka ta koma ta kwanta sai zuhr ma ta farka taga MC d’insa da msg ta karanta ta masa reply tana zaune Armando ya kira yake ce mata daga jibi zata fara fitowa kamfani lokaci na tafiya saura 3wks da kwanaki a fara vote.. Toh kawai tace su kayi sallama
Da yamma Yusuf bayan ya tashi supermarket ya biya cafen su hayfa gurin oga inda wai yaje nemarwa hayfa alfarmar Hutu tayi azumi a gida.. Murmushi yayi yace ba komai tunda dashi Armando ke shirya komai
Yusuf ya masa godiya ya nufi masallaci ma inda ya samu hamzad na ta karatu shima yayi karatun kad’an kafin suka fara magana da hamzad
Yace Naji ance akwai scholarship da kuke badawa..? Hamzad yace eh sosai nayi mamaki ma da sai yanzu ka sani na d’auka kasan komai na masallacin nan kan kazo aiki
Yusuf yayi murmushi yace ah ah
hamzad yace “OK”
Yusuf yace inaso na nema ne IA in babu Matsala.
Hamzad yace babu wani matsala wani b’angare kake so..?
Science ne..!
Hamzad yace da kyaw domin yawanci bamu cika samun y’an science ba sai art
Yusuf yace to ya kake gani zan b’ullowa abin..?
Hamzad yace zan baka buks na science d’in mu da muke exam da su kaje ka fara karatu tun yanzu ka maida hnkali IA zaka dace ..
Shiru Yusuf yayi sabida tuna hayfa da yasir da yayi.. Ya kalli hamzad yace zan iya kawo sunan wasu ko baa haka.?
Hamzad yayi ajiyar zuciya yace gaskiya baa haka amma ba komai ka kawo zansan yadda zan taimaka muku indai da rabo sai duk ku samu
Yusuf yace nagode sasai d’an uwana ne da matata.. Murmushi hamzad yayi yace ka kyawta Allah ya Baku nasara duka jibi in ka dawo aiki zan baka buks d’in IA suma ka tambayesu mai zasu nema sai na gani in inada buks d’in suma na basu
Godiya Yusuf yayiwa hamzad sosai suka yi sallama ya nufo gida ganin magrib ta kusa a hanya suke waya da yasir inda shima yana hanyar gida zasu had’u
Yau Shinkafa da stew tayi da juice na kankana da fresh milk da panke da kunun tsamiya da pepper chicken da salad ta jera musu komai ta yi wanka tasa wata matsatsiyar gwn d’inta tayi kyaw saidai kana ganinta kasan ba kuzari da walwala sosai a tare da ita
Yasir gidansa ya tsaya yayi wanka kan ya k’arasa gun su Yusuf su tiffun duk sun watse ya wuce toilet..
Yana bud’e k’ofa wannan fitinannun k’anshin suka tarb’eshi ya lumshe idanu dukda shima yau d’in baya jin walwala amma tun bayan da suka yi magana da hamzad y d’anji dama-dama
Hm