MEERAL CHAPTER 1 BY AMEENATURH

MEERAL CHAPTER 1 BY AMEENATURH

 

She’s meeral living together with her mom, and a younger sister, she’s working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam… miral oath not to let her little bear’s(young sis) future to be jeopard. He’s zayn zaid a powerful billionaire the CEO of zaid’s corporation. Every woman’s dream man.

Rich, intelligent, handsome but he’s arrogant he has no regards to human feeling’s, he don’t believe in love

What happen when zayn meet meeral

Read to find out

Tafiya take da sauri da sauri dantakaigida duba dayarda yanayin garin yake yanayi na damuna, ga hadarin dayahadu yana daf dasakan ruwa, Allah Allah take taganta Cikin gida Dan arayuwanta babu abunda bata so irin ruwa yatabata,
bayan tafiyan minti goma taiso gidansu dake alhj abubakar maitaya street anan Cikin anguwan rijiyar zaki,
salamu alaimu alaikum salama tayi Cikin zazakan muryarta maidadin sauraro, wata datijuwace datake on her 40’s ta,amsamata sallamanta. Miral har kindawo ya akayi yau kika dade haka cewan wanan datijuwa wace take matsayin mahaifiya gareta, Wallahi ma’ama yau dinne wahalan abin hawa ake sosai shiyasa, tafada tare da sakale veil dinta a jinkin cloth line dake tsakar gidan, dankaramin ajiyan zuciya ma’ama tasauke wlh har nafara fargaban inakikashiga wanan gari dabagaskiya,miral tamatso daf da mahafiyanta taja turmin dake baking kitchen tazauna ma’ama kidaina saka damuwa da tunani dayawa haka azuciyan ki kisanfa Mai doctor yace banda yawantunani is not good for your health, and I promise bazantaba yin abunda Zakiyi wadar daniba, insha Allahu bazan watsar da tarbiyan dakika dade kina dorani akai, aikin nan nasan shine Bakiso but I have to do it for you and asia nima Bawani san sa nake ba am trying so hard naga nasamu aiki Mai inganci kullum processing nake yanzuhaka Inata Allah allah nafada miki nakai takaduna wani company but sunce najira lokacine da zasufara daukan new employees, kinsan yanayin aiki akasar nan baka yi degree dinba samun aikin, adduaa dai Zakiyi ta tayanidaita,
Ajiyan zuciya ma’ama tayi, addua kam aikullum Cikin yinta ake Allah yawuce miki gaba yasa Albarka Cikin rayuwan ki, natabbata da abbanku yana nan saiyafi kowa farinciki da dawaniyan nan dakikedamu, Allah dai yasa aikin yasamu Dan ni aikin restaurant dinan Bawani yimin yaiyiba inalapin Cikin anguwa amma har sabon gari, Allah dai yasa maki hannu a lamarinki yarufa mana asiri, kije ki aje handbag din ki watsaruwa kici abinci kihuta dannasan kin kaso uwar gajiya…
To ma’ama, waikam haryanzu asia bata dawo ba daga gidan aunty aisha Nifa bana kaunar fitan nanata itakad…..
Salamu alaikuma ma’ama waiharyanzu didi btadawo bne maganan wata yarinya dabazata wuce shekaro 8 adunia yakatse ma MEERAL maganan datake niyan karasawa, nadawo ayawo Mai ya zaunar dake gidan mutane har karfe 6:30 bakinemi hanyan gidaba zamubatafa kan yawon nan.
Pouting lips asia tayi daya nuna cute pink lips dinta sosai tears where about to fall from her beautiful gloomy big eyes. Ayya didi am sorry, kinji assignment fa mukeyi nida nimra fa shiyasa am sorry bazankara dareba kinji didi na, with her small hands shaking meeral’s, naji aindai pity face ne aikin iyasa next time karkikuma. Zo kikarba chocolate dinki tashige daki tare da asia biya da ita abaya, ma’ama tabisu takallon so tanajin kaunar yarannata nashiga ranta sosai tasan koyau tafadi tamutu batajin zasutagayyara tagoge Dan guntun tears din da ya sauko a idon ta, Allah yaraya munku yakara hade kanku….ASALIN SU
Malam Yusuf bukar shine sunan mahaifinta, asalinsu fulanin mambilane dake garin taraba, mlm Yusuf yagirmane gaban maihaifinsa, Dan tun yanada shekara 18 Allah yama mahaifiyarsa rasuwa,tunbayan rasuwar maihaifiyar Yusuf, maihaifinsa malm bukar baisake aure ba saiya maida kulada dansa main abunda kegabansa dan yanaso yaginasa Dan karyayi rayuwar Kunci da maraici, amma kash..
Ita rayuwa kana nakaane Allah na nasa, kuma Allah baibarin wani Dan wani yaji dadi,
Yusuf nada shekaru 20 Allah ya dauka ran maihaifinasa yayi kuka yayi bakinciki Dan baida Wanda zaijuya yakalla aciki rugar awwah yace wanan nasane sai kamwar maihaifinsa yawaro, Wadda itakuma bata kyaunarsa ko kadan Dan aganinta saboda shine batacin dukiyar danuwan nata yanda yakamata Dan ita Sam bata yarda baidashiba.. Zaman nasa dadi ba dadi yajure dai har yakara shekara agarin a shekaran dayayi ne akayi auransa da ma’amah(fadime) Dan dama sunjima tare..watansu biyu da aure yayanke shawaran barin garin Shima dakyar dan sai da akasha gwagwarmaya da dangin ma’amah…
shanu bakwai dayagada gun mahaifinsa yasiyar da Dan abun da baa rasa ba sukafita daga garin,
Garin kano yanufa Dan sosai yakeda bukatar yafitaaga mambila, hayar gida Mai daki biyu kitchen sai bandaki, yakama musu anan anguwan rijiyar zaki,
A hankali yafara juya Yan kudin dayake dasu tahanyar saro kayan miya kadan yasiyar ahaka haka yake rufa ma kansa da iyalinsa asiri. Shekararsu daya agarin Allah ya azurtasu da santaleliyar diya malam yusuf yayimurana sosai da kyautar da Allah yabasu Dan haka yadau san duniya yadorama yartasu wacce taci suna MEERAL,, malam ysuf yadau burin duniya yadora kan meeral, yadauma kansa Alkawarin bata rayuwa Mai inganci da ilimi islama Dana boko da Ikon Allah. Haka kuwa akayi Dan sosai yadage Wajen batailimi maikyau. FA’AN yane mamata duk da yawan fees dinsu baiyi kasa a gwiwaba buga nan buga can ahaka ake tafama.hartagama both FA’AN nursery, primary &junior sec sch…ma’amah ta sake samun diya mace wace taci Suna asia haka rayuwa tacigaba da tafiyan musu dadi ba dadi, mlm Yusuf yana yarsanaar sa wacce Allah yasamasa hannu aciki.. Lokacin shigan meeral ss1 yanema mata federal goverment college kano.. Kwanci tashi bawuya tagama fgc.. Result yafito kuma Allahhamdulilah da grade Mai kyau tafita.. Iyayenta sunyi farinciki sosai, tayi taking jamb exam kuma tayi sa’a ta samu 220.above scores dindatake nema Dan ita burin ta ta karnci business administration, tayi applying bayero university sukabata,,
Lokaci na natafiya sannu sannu bawuya gun Allah… shekara tazo lokaci yazo Wanda meeral takamLa karatun ta a jamiar bayero university.. shekarace wadda ta kasnceta farincikin su haka zalika ta bakinciki saboda shekarace Wadda tagama, makaranta,,kuma tarasa mahaifi yarasune dalilin brain cancer da yajima dashi baisaniba.. Shekarar tazame musu baka dalilin faduwar katangar dasukeda musaman ma’amah wacce batasan inazatasa kantaba.yatafi yabarta da nauyin yra biyu kuma duka mata….
Kulli nafsin zaikatul maut musan Kowane rai zai dadandani zafin mutuwa. Wani Uwa , wani uba , wani da, wani yaruwa wani danuwa, wani mata , wata miji, da zafi da daci amma Allah subahanahu wataala cikin hikimarsa zai samaka dangana da hakuri da juri, hakata kasance da fadime tarumgumi hakuri da dangana narashi mijinta. Kuma takuduri niyar kula dayaran natabiyu.. Amma yawantunani da damuwa yahaifar mata da matsalan zuciya..
Sauda dama meeral kan zauna tabana bata Baki akan takwantar da hankalin tana gama bautar kasa Zata samu aikin, yarda kula da ma’amah da asia da kuma kudin magani bazai masu wuyaba.. Do atunaninta tunda tafita da result maikyau ahakan bazai wuyaba. Amma kash kasartamu yanzu vaka gama karatun ba aikin.
Saida tayi shekara dagama bautar kasar amma shiru aiki yaki samuwa.. Saita zuba ma sarautar Allah ido although she’s trying so hard taga tasamu.. Aikin waitress tasamu tahanyar wata kawarta a anan wani restaurant dake Cikin sabongari.. Shima da kyar ma’amah tabarta Dan acewarta ai miral din bazata iyaba.. Miral saita nuna mata da zaman nasu haka ai gwara tayi tunda ita ma’amah bawata sanaa take ba kuma ga yanayin matsalarta hakazalika gakuma karatun asia. Dan haka sai ma’amah tahakura tabi yar tata da aduaa……
Wanan kenan

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE