MIJIN DARE CHAPTER 1 BY R.HUSAIN (zinariya)
*👺MIJIN DARE👺*
_(Spiritual story)_
STORY AND WRITING
BY
R HUSSAIN(Zinariya)
*🌟ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
The writer of
So halitta ne
Masarautarmu
Ɗaukar fansa
Iffah ko Hibbah
and now
MIJIN DARE.
_BANYI DAN CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA, IDAN KINGA WANI ABU WANDA YA DANGANCE KI TO A RASHINE._
*SADAUKARWA GA ƳAN ƘUNGIYATA ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION,☀️🌟 INA ALFAHARIN DA KU*
_WANNAN BOOK ƊIN PAID NE, GA MASU SO ZASU IYA TUNTUƁATA DAN NEMAN ƘARIN BAYANI.08107916039 For Whatsapp only ._
F~Page 1/2
—————Kwalliya take ta sheƙawa kamar wacce za taje gasar fitar da sarauniyar kyau,sai jujjuyawa take tana ganin ina ne bai yi ba, wata ƴar tsamurmurar Mata ce,ta shigo ɗakin “mtswww a banza duk wannan kwalliyar ta ɓata lokaci kike, tunda ba wanda zai gani ya yaba”
Matashiyar Yarinyar mai suna INTISAR ta zumɓuro baki tace” ni nagaji da gorin Saurayin nan da kike min, duk abinda nayi sai ki ce a banza,a banza”
“Za kiyi min shiru ko sai na bige bakin, ni kam Inteesar kinyi sallah?”
“Eh nayi” Budurwan ta amsa tana ɓata rai
“to ai shikenan saura in kinje party’n ki ta rawar da kika saba kamar wacce ake wa gangi a ka”
Umma ta faɗa tana ɗaukar garin tuwonta ta fita.
” haba kullum sallah, kullum sallah dai, idan na dawo daga party’n na haɗa nayi”
Siff ta buɗe ta tsaya tana tunanin wanne kaya ma za ta sa, dan tafi kowa kyau a wajen.
Wani lace mai sauƙin kuɗi orange colour ta sanya, ɗinkin riga da skirt ,ɗas kayan suka zauna a jikinta sosai kirarta ta fito, juyawa tayi ta kuma juyawa ta kalli kanta sosai tace”wow gaskiya nayi kyau,zama tayi ta ɗanɗasa ɗaurinta,jelar gashinta ta sauka a bayanta,baƙin mayafinta tasa, tare da jakarta da takalmi du baƙaƙe, ta fito tayi kyau sosai, dan daman Inteesar ɗin mai kyau ce.
“Umma ni na tafi”
ko kallonta Umman ba tayi ba, sai cewa tayi kar dai ki kai dare na gayamiki”
ba wata addu’a bare Allah ya tsare sai kin dawo.
Tunda ta fita take jin kamar ana bin ta, sai ta juya taga ba kowa, da haka ta sami napep ta hau sai gidan ɗan Hausa inda za’ayi kamun ƙawarta Amina Bashir wacce ita ce ta bakwai cikin ƙawayensu waɗan da sukayi aure,saura su biyu,a group ɗinsu,ita da Zaliha Rabi’u.
Tunda taje wajen ta haɗu da ƴanmata take rawarkai,ana saka kiɗa, kuwa Inteesar ce ta buɗe fili da rawa,sosai ta ƙayatar, har DJ ya nemi suyi tare ba musu kuwa,aka sa musu wata 9ja music tuni suka hau yin rawar waƙar ya kamata ya rungume tana wani salo, a jikinsa tamkar tarwaɗa haka ta ke juyi a filin rawar. Rap,rap,rappp!!!! kawai ke tashi a wajen ana ihu,dan sun burge ƴan kallo.
Har tara Inteesar na dare Inteesar na wajen sai da taga Amarya ma anzo ɗaukarta sannan ta wuce zata tafi, wasu wizaye ne suka biyota, a’a big girl ya tafiya za kiyi ne?”
Kallonsu tayi tace”eh dare ya yi zan koma gida ne”
“gaskiya kin bala’in burgeni yanda kike buga show a jikin DJ kin haɗu fa”
Haushi ne ya kama Inteesar ta ɗauka ms ko wani ne zai ce yanasonta, tace “nagode tayi gaba abin ta.
Suna mata magana akan ta tsaya, tayi musu banza ta shige napep ɗin da ta tsaida.
Babanta Malam Ayuba yana zaune a tsakar gida yana cin tuwo,ta shigo tana raɓe-raɓe.
“Assalamu alaikum, sannu da zuwa Baba, yi yayi kamar bai ganta ba ya tsani ya buɗe ido yaga Inteesar a gida.
Ƙannenta da sa’anninta duk sunyi aure amma ita, har yau babu wanda ya zo da sunan wai ana sallama da ita.
“Sai yanzu kika dawo, daga party’n, ke ko kunya ba kyaji,kina yawon party’n ƙawaye ke ce can party can Suna ko”
turo baki tayi gaba tana ƙunƙuni ta shige ɗakinta”wash!!!!!nagaji,wai gaskiya yau na burge a wajen nan na fa haɗu ba ƙarya,kawai ihu kake ji da tafi, na iya rawa fa hahhh” ta ƙara da kwashewa da dariya.
Cire kayan tayi, ta ɗaura zani ta fito ta ɗebi ruwa a rijiya kanta ko ɗankwali babu, ba addu’a ta shige toilet ta yi wanka.
Alwala tayi facal-facal ta tashi ta koma ɗaki, under wear tasa ta jashi har sama.
“oh gara da Allah ya sa naci fried rice da kazan nan da tuni yanzu wannan tuwon zanci,au ashe sallah zanyi ko, azhar,la’asar,magriba,isha, kai yasin da yawa biyu zanyi, magriba da isha,sauran a haɗe gobe”.
Hijab ta sa ta tada sallar cikin lokaci kaɗan ta idar, ba addu’a bare istigfari, ta yarda Hijab ɗin ta haye ƴar katifarta.
Kamar yanda ta saba, cikin bacci taji ana shafata, tsotseta ake ana mata tausa, miƙa tayi wanda ya sa underwear ɗin sauka daga ƙirjita,ji tayi ana tsotsar nonuwanta ana matsasu.
Daɗin da take ji ya wuce misali, aljanin mai mumnunar siffa ne ya ke ta goga mata gashin jikinsa a lallausar fatarta, sai juye-juye take tana banƙarewa, nasarar buɗe cinyoyinta ya yi ya fara saduwa da ita, ƙara tura masa take tanajin daɗin abinda yake mata, sai tanɗe baki take kamar wata mayya,sosai aljanin mai mummunar siffa yake haƙarta.
Sai da ya yi iya yinsa sannan ya ɓace, bai daɗe da ɓacewa ba, Inteesar ta farka”mtswww ashe ma mafarki ne, kai amma fa abun da daɗi”
Ƙara juyawa tayi ta ci gaba da baccinta, hankali kwance.
“ke,ke Inteesar ki tashi asbah tayi”
Umma ta bubbuga mata ƙofa, cikin bacci tace”na tashi” ta kuma sauya kwanciya,ta ci gaba da baccinta.
Har gari ya waye Inteesar bata fito tayi sallah ba, sai tara da kwata, ta tashi, sai da tayi wanka tayi brush sannan tayi alwala tayi sallah, wacce ba wani nitsuwa ko kushu’i a cikinta.
Fitowa tayi ta gaishe da Umma da Baba, Sannan ta kalli kunu da ƙosan da aka ajiye mata, ga wanke-wanken can da tasan dole ita zatayi shi.
Haka ta ɗauki abin kari ta koma ɗakinta ta na sha tana ƙunci.
Haka ta fito tayi wanke-wanken ko fita ba suyi ba, ta ajiye ta ɗauko wayarta ta fara kallon film.
Ƙannanta da ba sa iya raɓarta ne suka dawo daga islamiyya kasancewar yau Lahadi tun bakwai da rabi sai goma suke dawowa sai kuma da azahar su koma.
Sallama suka yi Irfan shine babba, a Maza, a yanzu yana ajin sauka,kuma yana neman admission a Yusuf Maitama Sule University, sai ƙaninsa Imran shi kuma yana s.s.1,sai ƙanwarsu Ni’ima wacce take j.s 1 sai auta Salma primary 3.
Dukkansu babu wanda suke shiri da Inteesar, har garama Irfan,wani lokacin sukanyi hira da ita.Amma kafin a gama sai sunyi faɗa, idan Umma bata nan ya jibgeta a banza dan ƙarfin Namiji da Mace ba ɗaya ba, ƙanwarta da take bin ta Nazifa tayi aure, hakama wacce ta ke bin Nazifan Firdausi ita ma, tayi aure, sai Irfan sai kuma sauran ƙannensu.
Khaleesat ba ta ƙaunar duk wani abu na addini,rayuwar turawa kawai ke burgeta dai-dai-
da shiga irin ta su ce ta ke burgeta.Hakan ya sa duk wani abu na addinin Islama ta ajiye shi a gefe,gani take an takura mata idan aka ce ta yi wani abu na ibada, sai ta shekara ba ta ɗauki ƙur’ani ba, kullum kunnenta sanye da earpiec.
* * *
Tunda Abban Ansar ya bar gidan, taji ta sami nutsuwa.Tun bayan da tayi arba’in Khaleesat ta sauya,gaba ɗaya Mijinta ya kasa gane kanta, a haka gashi dai suna zaune lafiya,amma da zarar ya bujiro mata da buƙatarsa ta auratayya zata ce batasan wannan zancen ba, haka Ibrahim zai haƙura ya kwanta duk da yana cikin buƙata.
Da zarar tayi bacci sai ta dinga mafarkin Ibrahim ɗin yana saduwa da ita,idan kuma ta farka sai ta ganshi yana ta bacci.
Wani lokacin idan ta tashi da safe ta dinga yi masa masifa kenan, Ta na harare-harare, sai dai ya ƙyaleta ya gama abin da zai yi ya bar mata gidan.
Yau kusan wata biyu kenan, Ibrahim yana cikin damuwa ta hana shi kusantarta.
Zaune yake a office ɗinsa yasa computer a gaba ya tafi tunani.
Abokinsa Umar ne ya shigo yana ta yi masa sallama, amma bai ɗago ba, dafa kafaɗan shi yaji anyi, ya ɗago da sauri.
Washe baki ya yi cikin basarwa ya ba shi hannu alamar a tafa.
Kallonsa kawai Umar yake, kujerar da take gurin ya ja ya zauna.
“Yanzu ba za ka sanar da ni damuwarka ba kenan, kar fa ka manta tun ƙuruciya muke tare, dai dai da shayi tare aka yi mana, amma wai nasan kana cikin damuwa ka kasa sanar da ni”
cikin ƙunar rai Umar ya faɗa.
Ajiyar zuciya Ibrahim ya sauke yace” no my friend wallahi ba haka ba ne, kawai ka tayani da addu’a, nima bansan meyasa na ke jin damuwa a raina ba,kuma ba na ce ma ga dalili ba Umar”
Ganin ba shida niyyar faɗa masa ya sa Umar tashi ya fice a fusace.
Jingina kansa kawai ya yi da bayan jurerar da ya ke zaune ya na mai dafe kansa.
Tunda ya fita, ta ƙure volume ɗin home theater ɗinta ta na jin waƙoƙi cike da nishaɗi take ta aikace-aikacenta, ganin giftawar inuwa tayi, yasa ta fara maganar “waye anan” ɗakin ta shiga ganin ba- kowa ta ci gaba da sabgoginta sai da ta gama komai ta yi wanka, ta shirya Ansar, Humaira ƴar maƙoftansu, tana zuwa ta ɗauke shi.
Duk lokacin da take free, yau ma tana cikin shirya shi taji bugun ƙofa, sanin ita ce yasa ta je ta buɗe.
“aunty ina kwana?” Yarinyar mai suna Humaira ba tafi 11yrs ba,ta faɗa.
amsawa Khaleesat tayi da fara’a “shigo ga shi can ina kintsa shi”
Da murna yarinyar ta shiga,yaron ɗan wata biyu sai bacci yake,halin yaron ne da anyi wanka sai bacci.
“lahhh ashe bacci yake,bari in tafi inya tashi na dawo” Humaira ta faɗa zata ta shi ta fita.
Khaleesat tace”a’a ki tsaya ku tafi tare, ai ba zai tashi yanzu ba, kin manta baccinsa?”
Goya yaron Humaira tayi, tace” muntafi aunty”
“to sai kun dawo”
Humaira ta fice daga gidan.Inteesar ta rufe ƙofarta.
Tana aiki ta na shan waƙoƙinta, wanka tayi ta kwanta domin ta ɗan matse kafin Humaira ta dawo da Ansar.
Rage volume ta yi ta kwanta a tsakar parlour’n nata.
Wata mage ce, ta kura mata ido, baƙa ƙirin mai jajayen idanuwa girgiza tayi ta rikiɗe ta zama ƙaton Mutum Namiji ƙaƙƙarfa,gurin Khaleesat ɗin ya nufa ya hura mata iska daga bakinsa, baccinta ne ya ƙara ɗaukanta mai nauyi.
Sarrafata ya shiga yi, yana wasa da sassan jikinta, wani yanayi Khaleesat ta ke ji wanda bata san yanda zata fassara shi ba, ji take tamkar ba a duniya take ba, rikiɗewa ya kuma yi ya koma siffarsa ta ainahi Aljani MIJIN DARE.
Siffarsa irin ta Gorrilla, kansa da ƙaho guda biyu, tsinin haƙoransa ya sauko har wuyansa, ya fara saduwa da Khaleesat
Bugun ƙofar ake tayi da ƙarfi, Aljanin ya ɗauƙe mata ji bare ta farka, sai da ya gama ya ɓace, a zabure ta farka ta ji ana bugu,duk jikinta a mace ta nufi ƙofa dan ganin waye………
*************
GARIN LAGOS
Tafe yake ya na sauraron tafseer ɗin sheik Isa Ali Ibrahim Fantami, a motarsa SHAMSUDEEN AL-HASSAN NUHU kenan kyakkyawan matashi, wanda bai wuce shekara talatin ba.
Hon ya yi a dai-dai wani tangameman gida, wanda girma da tsarinsa ba zai misaltuwa.Gate Man ne ya buɗe gate ɗin cikin hanzari.
Cikin nutsuwa SHAMS ya tura hancin motarsa ciki, Bismillahi karajna,wa bismillahi walajna, wa’a’lallahi rabbana ta wakkalna,Alhamdulillah”
Ya faɗa ya na shiga ciki.
Wata babbar Mace ce zaune a parlour ta na yankan ƙumba, shigowa ya yi da sallama.
Mami ta amsa, gaisheta ya yi yana ƙara sa wa ciki.
Zazzaƙar muryar Ifihal ke tashi ta na karanta al’ƙur’ani cikin surutul nisa’i, inda Allah (S.W.T) Yake cewa ” ku auri biyu,uku,huɗu,…….Tattausan murmushi SHAMS ya sauke dan ra’ayinsa kenan auren Mata huɗu………..
_HANZARTA KI BIYA 300NKI DOMIN MOREWA KARATUN WANNAN LITTAFI MAI CIKE DA ABUN AL’AJABI, ƘALUBALE GA AL’UMMA_
*08107916039*
*Zinariya ce✍🏼*
Domin samun wasu littafan daga wannan marubuciyar duba👉 https://arewabooks.com/u/rhussain