MRS AMIDUD CHAPTER 7

MRS AMIDUD

CHAPTER 7

Ai kuwa a fusace tayo kaina, kamar kububuwa fuuuu.

Mik”ewa nayi tare da buga tsalle ina zare idanuna, nace.
“Yanzun don Allah! Dube ki fa! Rabcecciya irinki, ko nace zundumemmiya haka sake kice zaki yi fada da yar miciciya irina! Don Allah ke baki ji kunyar kanki ba?!

Wai ma tukun wannan fusatar na me?! Luk i go get yor time! Filis i dan”t hab time two faiti jus lib mey rum!” Na nuna mata hanyar.

Dariya tayi sosai sannan tace.
” Jaka jahila! Wacce bata san abinda ke damunta ba, kuma wallahi idan kika shiga rayuwar mijina sai na hallakaki.”2

Dariya irin me cusa haushin nan nayi, sannan nace.
“Dama akan wancan sikagon kike magana! Ai wallahi ko a jikina Ni mijinki ance yana gaba na ne! Mutum fuskar shi kamar dodo, shi yasa hadaku yayi amfani shi dunkunkuna kuma zilaziya! Filis comat foo mey rum! Ef nut a go box yu!”

Zaro Ido tayi waje, ganin yadda naja layi tare da dunkule hannuna! Irin yar caskalen nan.

Ai bata fasa ba ita burinta ta dake ni, kuma dama kuma kuri ce! Ba wani iya fadar zan yi ba kawai sai na yanki jiki na fadi na shiga matagungun! Ina wani botsarewa ina kaffafewa ina botsarewa.

Tsoro ne ya kamata ta fita da gudu tana kiran mijinta, tana fita na mike abuna. Na kad”e jikina na gyara zama na a kan gado.

Kaman wasu yara suka shigo dakin har suna bangaje juna, d”ago kai nayi cikin mamaki nace.
“Lafiya kuka shigo min kamar wasu zakuna?!”1

“Honey! Wallahi aljanun ne da ita? Yanzun ta fadi a nan tana fisge fisge. Kuma”

“Kinga bani son shirme! Bana son haka. Kinga yadda zuciyata ta tsinken kuwa, kizo kin firgita Ni”

Yana gama fad”ar haka ya bar dakin dariya na saka mata nace.
“Yi dey pile weti mi, hmm a go tichi yu leshon. Coman Gara way, i rifintin agan”

Babu yadda tayi iya dani haka tafita daga d”akin.

Tana shiga nasu tasame shi yana shiryawa, zama tayi ta fashe da kuka. Me cin rai ajiye turaren Black men yayi akan mirror sannan ya tawo gurinta.

Zama yayi a kusa da ita, tare da riko hannunta cikin nashi.

“Don Allah! Karki yi abinda zai tab”a kimar ki, a idanun yarinyar. Na fison ki ja girman ki bane kulata, yanzun ki gyara jikinki zan je na sakata tayi abin karyawa. Ki daina kulata”

Jin shi kawai amma a ranta sai ta wulakanta PARIH a gidan yau din nan matuƙar ya fita ya bar gidan.
Fita yayi ya barta a cikin ɗakin, ya nufi d”akin PARIH. Doka kofar yayi, ya dame ni a zaune.

STORY CONTINUES BELOW
Ina chat ganin shi ya sani ajiye wayar hannuna. Ina kallon shi.
Tsuke fuska yayi, sannan ya kauda kan shi yace.
“Kar na kuma ganin irin wannan shigar banzan daga yau! Duk rabin jikinki a buɗe, sannan idan baki fita hanyar mata ta ba, zan zane ki sosai dan ba sa”arki bace. Wallahi idan baki fita hanyar ta da rashin kunya ba zanfcnkyi maganinki. Sannan kuma idan na sake jin kinyi jakin haukar da kike kira turanci sai na cire miki hakori kina jina, maza tashi kije ki girka mana abinda zamu ci Ni da mata na!”1

D”ago kaina nayi naga yayi min kwarjini.
Kumbura bakina nayi nace.
“Alqur”an ba dai nice zanyi ba,.ef i kok foo dat zilaziya mek yu!”

” Wai ke wacce irin sakarya ce bana hanaki ba?!” Ya faɗa min kamar zai cinye ni,

Tura bakina na kuma, a karo na biyu, ina yar gina guni.

Ganin haka yayo kaina, kaina abinka da D”an kwallon. Sam nima ban kawo kaina zai zo ba.
Sai ganinshi nayi a gaba na, kara na sake wanda ya sashi dafe goshinsa, ya kuma nemi hada ni da bango.

Rufe idanuna nayi tare da dunkule hannayena na kare fuskana.
Shagala yayi da kallon rigar jikina, irin me budadd”yar kirjin nan ne. Kuma ba komai yake kallo ba, sai tudun kirjina.1

Jin bai dake ni ba, yasani d”ago kaina. Kuri naga yayiwa kirjina,

“Kut! In ma, maita kaci toh nama nada ɗaci, me kake hangowa a gurin?!” Nutsuwar shi ya gyara tare da b”ata rai cikin masifa yace.
“Kaniyarki nake kallo! Wani abu na gani ya shiga shine nake tunanin yadda zan gaya miki zaki tsare Ni da fitsara! Gwara ya shige cikin jikinki ya cinye jikin mara kunya.”1

Zaro Ido nayi waje, cike da tsoro nace.
“Kayi hakuri! Ka cire min don Allah”

Tafiyar shi yayi, bai kuma kula ni ba, ya bar Ni da karkade jikina.
Tare da dubun tashin hankali, haka nayi tumbur a dakin ni daya na, babu komai. Dole na fita bayan na saka kayana.

Ina shiga kitchen ɗin taliya da wake na dafa musu, na kuma hada da manja da yaji. Sai ganyen da kayan lambu da na hada musu, naje na dangwara musu.

Sannan na dawo d”akina na kwanta, sam bani tunanin kome a rayuwata. Sai abinda nasaka gaba.

Nayi nisa a tunani naji an d”aka min duka a cinyata.

“Wayyo Allah na! Ga abin ya dake ni!”

“Wani Iskancin ne yasa kika dafa taliya da yaji?!” Ya daka min tsawa,2

Tashi nayi na zauna idanuna na kara cika da kwalla.
“Toh Ni kun gaya min abinda kike zo ne?! Ba halin nayi abu sai ka wani zo kana min fada ita Matar wai nut kace tafito ta girka muku abinda kike so, abeg leti mi silifi a dan taya”

Na kuwa koma gadon na gyara kwanciyata. Ina share kwalla na.

Jikin shi ne yayi mugun sanyi dan ya fahimci na fisu gaskiya, kuma ko ba komai ai ba haka ya dace ya biyar dani ba.

Yana fita na tashi nima na daura mayafi a kaina. Bar musu gidan nayi naje gurin Mamie.

Ina shiga na zauna na fara kuka, na kasa magana ma. Kallon Amrozia tayi sannan tace.
“Maza ki kira min yayan ku!”

Tana fita na kalli Mamie cikin kuka nace.
“Ni da basu min komai ba, kawai na gaji da zaman gidan ne, Mamie don Allah! Hefi mi beg Ya AMIDUD mek live mi. Filis i nidi school i siwe i weeli bi gud gal”

Dariya tayi sannan ta bude min tace.
“I know that you are good girl! Ki kwantar da hankalinki, suna miki ba dai dai ba ko”

Girgiza kai nayi cikin kuka nace.
“Zaman gidan ne bani so!” Na fada a shagwaɓe.
Shafa kaina tayi, wanda yayi dai dai. Da shigowar shi,
B”ata fuska yayi cikin nutsuwa yace.
“Mamie! Yarinyar nan bata ji ta mai da min da gida filin daga, rashin kunyar da takewa Lamisah har ya b”aci.”

Itama b”ata rai Tayi cikin fada tace.
“Bani son fitina! Ke Parih tashi ki haura gadon daga yau bata kuma komawa gidan ka, dubi yarinya yadda ta kare kamar wacce bata da galihu, kaje kai da matar ka ku dafa kanku. Kun cinye juna dan SOYAYYA!”

“But Mamie kin manta da Jalal ne?!”
“Fita kafin na sab”a maka.” Tace mishi, aikuwa ganin haka na kware mata farin cinyata na nuna mata shatin hannun shi da ya dake ni.
“Waye yayi miki wannan dukar?!” Ta wurgo min tambaya,

Sai da na ja majina tare da lasar samar bakina kamar majinar na kwance, ga hawaye na zuba. Na nuna mata shi cikin kuka nace.
“Bikos i kok sofagetin da bins, shine ya make ni a gurin. Dubi da har rad”adi yake min, wallahi duk ranar da zan dauki ribenji za a ji wuya dani”4

Revenge= Ribenji😂🤣

“Yanzun tsabar rashin tsoron Allah! Shine kake dukar marainiya! Haba wallahi bata saɓuwa bindiga a ruwa, bazata biku ko ina ba kuje ku Zalince ta”+

“Amma Mamie!”
“Fita nace!” Ta nuna mishi hanya.
Haka ya mike cikin sanyin jiki ya fita, tare da bata hakuri.2

Juyawa tayi kaina cikin fad”a tace.
“Yayanku baya cin taliya da wake! Sannan ki daina mishi rashin kunya, jinjina yar albarka na”
Yadda ta karshe maganar cikin lallashi ya sani gyad”a kai na.

Majina naka sannan na gyara kwanciyata, ina kewar Iyata.

A hankali barci yayi gaba dani, ban farka ba sai karfe biyu. Ina tashi na shiga ban daki nayi wanka.
Ina fitowa nayi mugun gani, Jalal ne zaune.
Juyawa nayi zan koma ban dakin sai ji nayi tsantsi ya kwashe Ni na fadi kasa, kara rike towel ɗin nayi tare da fashewa da kuka.

Tasowa yayi kaina yana dariya yana fad”in.
“Na gama wahalar kiwo wani yazo ya yanke min jin daɗina! Wallahi sai na ka rasa aikina.”

Buɗe baki nayi na kurma ihu tare da mik”ewa na ture shi zan fita da gudu, na kuma Fad”uwa.

Mik”ewa yayi yana fadin.
“Babu kowa a gidan! Duk sun nufi asibiti kai matar wancan banza. Kinga kenan dole nayi shagalina don raina.”2

Girgiza kai nake cikin tashin hankali ina cewa.
“Kai mafa kana da kanwa! Idan ka cutar dani kai ma za ayiwa kanwarka, sannan ita Zina bashi ce duk wanda yaci sai ya biya ko yana so ko baya so! Na haɗaka da Allah karka cutar da ni”4

Sam ya kurmance baya ji baya gani, burin shi kawai ya biya bukatar shi ya huta da gani da Idon da yakewa gangan jikinta.
Dan haka ba tare da wani tunani ba, yazo ya shiga kokuwar rabani da towel ɗin jikina.

Kuka nake sosai ina marin hannun shi.

……
Abinda ya faru kuwa, bayan komawan shi ya same matar shi tana murkususun ciwon ciki. Da sauri ya dauke ta suka nufi asibiti, suna isa aka ce mishi bari tayi.

Shine ya kira su Mamie ya gaya musu, ina barci suka dibe jiki suka tafi baki dayan su.

……
Kuka ne ya kuma kwace min, girgiza mishi kai nake, ina kuka tare da ihu.

Allah ya taimake ni, Baffana da Ya AMIDUD sun dawo kenan Ya AMIDUD zai dauki kayan matar sa Baffana kuma ya shigo yaji ihuna, shine ya nufi dakin da sauri.

Yana zuwa yaji dakin a rufe, bai bata lokaci ba ya fita tare da kiran Ya AMIDUD akan na rufe kaina a daki ina ihu.

Watsar da kayan yayi. Ya biyo Baffana, suka zo jin ina ihu sosai shi kuma Jalal sai tsinka min Mari yake, gashi ya rabani da towel dina, kare kirjina na. amma dan bakin masifa, kokuwar buɗe hannuna yake.
Ga baki daya bani da wata mafita, dan haka na tashi na dunkule guri guda. Tare da cusa kaina na ciki cinyoyina, na saka hannu na rungume jikina, aikuwa da yaji haushi, ko karar buga kofar da ake bai ji ba.

Ciro abar yayi ya tunkare Ni da ita ban san lokacin da na fasa wata ihu ba, dan Ni dai rashin jina bai kai inga girman mutum ba.

Jin wannan ihun shi ya kuma d”aga musu hankali. Shi kuma ganin baki barin shi ya biya bukatar shi kadai ya sauke jarabar da ta dame shi.

Kamo gashin kaina yayi tare da tura min, abar shi a bakina.
“Wayyo Allah na! Ya Amidud kazo zai kashe Ni! Wayyo.”

Aikuwa ya tura min a bakina, ya makance.
Gashi kofar irin shegen kofar nan ne da ba a karya shi ta dadi, domin daga kamfanin aka zo aka saka.

Kuma abin damuwar shine yabar key a jikin kofar, shi yasa koda Baffana ya kawo key, amma yaki buɗewa, sabida akwai wani key a jikin kofar.

Ran Ya AMIDUD yayi masifar ɓaci, kai ko halin da matar shi take ciki bai d”aga mishi hankali ba.

Komawa store yayi ya dauko Gatari ya sari wajen key din, har sau biyu.

Sai ga hannun kofar ya fadi, sannnan ya cusa hannun shi ya balla na ciki, kafin ya daki kofar, ya buɗe.

A haukace ya shiga dakin ganin abinda kanin shi yake yi ne, bai san lokacin da ya daki bayan shi da gwiwar hannun ba, abinka da D”an kwallon, finciko zanin gado yayi ya lullube Ni,

Sannan ya koma kan Jalal ya rufe shi da duka, Baffana yana tsaye bai hana Ya Amidud ba.

Ganin yadda yake dukan babu imani ko tausayi, ya kuma kara tsorata ni. Daga nan ban kuma fahimtar komai ba.

Sai Bayan wasu lokuta, dana farka na ganni kusada Mamie, daura hannuna nayi cikin nata, na kuma fashewa da kuka, bakina da wuyana har da kaina ciwo suke min.

“Sannun ina ke miki ciwo?!”

Mamie ta tambaye ni, nuna mata kaina da bakina sai wuyana.
“Allah ya baku lafiya! Jibi zaku bar kasan baki daya.”

Hawaye ne ya shiga zubo min dan bana fatan sake tuna abinda ya faru.

Kwana na daya a asibitin aka sallame Ni, itama matar AMIDUD an sallamota, washi gari.

Baffa da Mamie suka bawa Ya AMIDUD da matar shi amanata.

Nayi kuka har na godewa Allah! Ina ji ina gani aka raba Ni da garin Bauchi.

Koda yake juya naji Baffana ya kori Jalal a gidan, ban san me ya faru ba, amma har Aunty Amarya itama bata gidan.

Halwani yake tuka motar dan shima jiya yazo, shi da Ya AMIDUD suna gaban motar, Ni da Lamisah muna baya.

A haka yaɓa min magana take, har da cewa.
“Munafuka! Ance abokin Iskancinki ne Jalal. Dan munafunci shine kika ja aka Kore shi a gidan. Toh Ni dai kar a rabani da mijina dan zan iya aika yarinya inda iyayenta suke! Na gaya miki.”

Idanuna ne suka cika da kwalla, dan har yanzun bana iya dogon magana.
Shiru nayi ina share kwalla, wata dabara ce ta zo min, murmushi nayi cikin mugunta.

D”an lek”awa nayi naje dai dai fuskar mijinta, kamar zan sumbatar shi sai na fasa juya kaina nayi na ciji kunnen shi.

Aikuwa ya fasa ihu.

Na dawo gurin zamana ina Kallon ta, juyowa yayi a fusace.
Na nuna mishi ita cikin jahilin turancina nace.
” Na yo weef sandi mi! Meka baiti yu!”2

A masifance ya kalleta sai zare idanu take, tace.
“Honey karya take yi?!”

“I siwe na Turai sandi mi”
Kafin mu isa airport na hada musu ƙaramar chakwakiyya! Kuma suka yita rigima ina murmushi.
Kallonta nayi sannan nace.
“Ba sani na bane mai muhimmanci! Abinda zan iya aikawa shine me muhimmanci! Ef i lek a go disturoyi yo hosban cense! Nou, nut leta. Just bikiyaful wilmi, kinga i get katon matsala wil yu! Jus kache yo big. Mi mek ka kache mey simol! Ef nut a go sifol ol yo apiness! Dan”t wori an i nu go fee yu!”

Juyowa Ya Amidud yayi cikin jin haushi yace.
“Wai ke yaushe zaki daina wannan rashin hankalin da sunar turanci kike na rantse muka je kika kuskura kika yi wannan shirmen sai na zane ki, dubeta katuwar banza.”
Zaro idanu nayi waje tare da kallon gefe da gefe, kafin na ce.
“Wacece katuwar banza! Ai singalali god”iya! Kinji mijinki wai kece katuwar banza”+

Na kuma rufe bakina da hannu ina dariya, Halwani sai dariya yake. Tsabar yaji dad”in yadda nake shirmen.

“Don Allah! Bar dariya” ya fadawa Halwani, Ni kuma ya juyo ya kafe Ni da ido, ganin yadda nake dariya, na yi baya da kaina. Dake ban saka hijab ba, karamin gyale na yane kaina dashi, toh idan ina dariya jikina ke rawa hatta kirjina. Abinda ya shagaltar dashi kenan. Ya kuma kafe Ni da ido,9

“Honey! Wannan irin kallon da?!”
Diriricewa yayi sabida Kunyar da ya kama shi, sai a lokacin na lura da ashe kallona.

Juyawa yayi ya koma inda yake, yana me b”ata rai kamar wanda yake da gaskiya.
*Amidud! Meke damunka? Meye yake adabbar ruhin ka? Meye matar ka bata dashi? Itama tana da abinda yarinyar take dashi karka bari ka jawa kanka reni*2

Da wannan hudubar zuciyarshi ta karfafa mishi abinda yake hasashe!
Har suka isa filin tashi da sauka na jirage, dan daga nan Lagos zasu wuce daga can kuma zasu wuce Abu Dhabi! Na kasar Dubai.

Sun dan jima bayan zuwan shi, Lamisah sai narkewa take a jikin shi.

Tunda na zauna nake kallon yadda jirgi yake, ina mamakin Yadda zan kasance a cikin jirgin.

Dole na nutsu bawai dan ina Tsoron kowa ba, sai dan tsoron yadda zan kasance a cikin jirgi. Take ciki na ya cire gefe guda.

Lokacin da jirgin mu zai tashi ne na rud”e. Zuwa yayi ya janyo ni jikin shi, yace.
“Rufe idanunki?”
Ya manta da matar shi fa, a hankali muke tafiya hakuri nayi na bud”e idanuna! Na kalli muna tunkarar jirgin.

D”ago kai nayi ina kallon shi, bai kulani ba, yace.
” Kalli gabanki mata na taka kallon ki”

Ban san lokacin da na daura kaina a gefen kirjin shi ba, ina tura bakina nace.
“Ina ruwana da ita! Matar kace. Ni kuma Kanwar kace”
Na fada ina tura mishi bakina.

Mintsinina yayi sai da na saka mishi kuka. Aikuwa Lamisah tace.
“Honey! Meye haka?”

“A”a moni ne ba honi ba, ni wallahi na ma fasa zuwa!”
Matse ni yayi na kuma saka mishi kuka, ina fadin.
“Sai na gayawa Mamie!”
Danbarwa muka yi sosai kafin jirgin mu ya tashi.

Hmmm Allah ya kiyaye shemu aikin kauyanci! Domin jirgin na tashi. Na tsala musu ihu, sai da kowa ya zuba min ido.

Kunya ya kama shi, matar shi sai tura baki take, yo ko a jikin na.
Can da tashin mu aka kawo mana abinci, kallon wata farar namar kaza nayi, na juya musu kai nace.
“Alqur”an bani cin abincin da aka dafashi da namar jaki!”

Zaro idanu yayi cikin damuwa yace.
” Maza dauka kici! Babu namar jaki.”
“Yasin bani cin abincin da!”
Na gaya mishi a hasale.

Kawo min cake aka yi da wani lemon gora..

Mun isa Lagos lafiya sai zare idanu nake, muna isa masaukin mu kafin jirgin mu ya tashi sai da muka raba hali da Lamisah, amma wannan karon nice da laifi.
Abinda ya faru kuwa🙈🙊🙉 bayan saukar mu, ya nuna min dakin da zan zauna kafin lokacin tashin mu yayi. Toh muna shiga na kwanta, su kuma suka wuce nasu.

Toh da na shiga ban daki, sai naga komai na ban dakin ba irin na gida bane, gurin kar nayi musu b”arna. Shine naje na kirata na nuna min.

Kuma daddin dad”awa ina jin fitsari, kawai ina shiga dakin su na bankad”e su, Alqur”an suna tsaka da……🙊🙉
“Innalillahi wa”inna ilaihi rajioun! Yau naga boni! Wayyo Allah na kuyi hakuri”

Ture shi tayi Ni kuwa na fice da gudu. Jikina na kerma, nufa duk Iskanci na ban tab”a ganin irin wannan Rayuwar ba.

Zuwa nayi Tsakiyar gadona na takura kaina, tare da boye fuskana, a tsakanin cinyata.
Shigowa yayi da niyyar yayi min fada, dan koda ya fincikoni, fitsari na sake a jikina tare da saka mishi kuka.
“Don Allah kayi hakuri! Wallahi bazan kuma ba”

Ture Ni yayi, daga dakin yayi ficewar shi.

Itama ta shigo, cikin masifa ta gama zagina har da ce min.
“Iskancin ya motsa shine aka zo ganin me nake da mijina! Karuwa kawai!”

Tab”e baki nayi sannan nace.
” A dauri kashi ko a b”ata igiya uwar me zan gani, da wani kayan hana arzikin ku nan tirrrr da kazamai kawai, ai idan naga kayan takaicin ku na kwala asara duniyati da lahirati”1

“Ke ban son rashin kunya ina gaya miki mijina yafi karfin ki”
Ta gaya min.
“Eh nasan yafi karfina! Nima Y”a ce! Kuma ko da miliyan aka hadani da mijinki gwara na auri
Me kwasan kashi da mijinki, Allah yayi min tsari da zama inuwar shi, kuma ki saka a ranki nafi karfin shi.”

D”aga hannu tayi zata mare ni. Na fashe da dariya sannan nace.
“Tochi mi! Tochi danja, i siwe a go fi sikata yo hedi”2

” Wallahi sai na hada ki dashi tunda ya hanaki haukar turancin nan”

“Idan yazo kice ya dauki Ni ya wurgani cikin teku kifi ya cinye Ni shine ƙarshen k”iyayyar da kike min!”

“Kee fara kike ko Parih sai na miki illa”

“Nima nayi miki alqawarin sai na hanaki sukuni!”

“Wannan rashin hankalin fa? Kin zo kin sami yarinya kunata shirme! Wuce ki bani guri ko na sab”a miki”

Fita tayi, Ni kuma yayo kaina ya tsinka min mari, sai da naji kamar an make ni da karfe, d”ago kai nayi ina Kallon shi.

Ban san lokacin da naja kwatina na fara kiciniyar fita a dakin ba, na kasa kuka.

Sai hadiyar zuciya nake, kwace jakar yayi. Ya tura Ni ban daki sannan ya bude min famfo akaina, yana fadin.
“Ban tab”a dukar mace ba, sai ke ko Lamisah ban tab”a Zungure ta ba, amma ke kin sani na mare ki. Bawai dan kin zageta ba! Har Ni zaki ce da ki aure Ni gwara ki auri me kwasan kashi! Kinsan yadda maganar ta dake ni, kiyi wanka ki fito idan na kuma jin haka sai na miki dukar tsiya”
Kuka na fasa a lokacin da naji saukar ruwa a kaina, na shiga buge ruwan da yake bin jikina ina cewa.
“Wallahi na fasa bin su! Ku mai dani gida kawai tunda cin zalina zasu yi.”

Haka na gama wankan sannan nafito.

Kayan da zan saka naga ya ajiye min, wurgi nayi da kayan ina tura bakina na dauko wani riga da wando qaurt na saka sai bodyhook, komawa gadon nayi dan gana an gyara shi, matsar kwalla nake ina jan majina. Tare da matsar kwallar.

Shigowa yayi yaga wandon jikina, irin Crazy din nan ne.

” Bana hanaki wannan banzar shigar ba? Tashi ki saka wancan da na ajiye miki.”

Hawayen da nake riritawa ne suka tsinke a guje, na kuma ware muryana na fashe da kuka.
“Ni wallahi bazan.”

“Kika ce?!”
Ya daka min tsawa!
Sunkuyar da kai nayi, ina shashekar.

Kauda kai yayi sannan yace.
“Sauko ki saka kayan, sai kici abinci!”
Tashi nayi na dauki abincin na ajiye sannan na dauki doguwar rigar na zumbula, na koma kan abincin na fara ci.

Zama yayi kusa dani ya tattara min gashin kai na yayi.
“You Are so Beauty! Bani son kina wannan shirmen kinji. Ki nutsu bani son kina turancin nan kinji.”

Gyad”a mishi kai nayi, jan hancina yayi sannan ya cigaba da cewa.
“Kina kama da Uncle Abtisham, kawai kalar fatar Aunty Amatul Islam, ki nutsu Iyayen ki Basu da wannan shiririn ta da kike yi kinji ko”

Tari na fara ya sauki gabana ya bani ruwa na sha.

D”ago kaina nayi idanuna cike da kwalla.
“Toh Ya AMIDUD! Wy yu heti mi? I cee yadda kake luv yor Sita andi buroda amma mi yu heti mi!”

Matsowa yayi gabana, ja baya nayi. Ina raba idanuna, idanuna na shirin zubda kwalla,

Riko hannuna yayi cikin nashi yana murza zoben zinarin da Mamie ta bani.

“Honey! Meye haka? Amma kasan haka bai dace ba. Tunda kasan balagagiya ce, yadda kake murza hannunta. Idan shaidan ya shiga tsakaninku fa”

Yadda take maganar sai ka dauka tazo tasame Ni muna masha a.

Tashi yayi ya bar Ni, ta kuwa bini da mugun kallo.
Murguda mata baki nayi.

“Singul hamama kawai!”
Na gaya mata.

Kwafa tayi tana harara ta. Ture abincin nayi tare da jingina da jikin gadon, abincin da ban karasa ci ba kenan. Na shiga gyangyadi.

……..
Bayan awa daya da rabi, yazo ya tashe ni, mamaki yayi ganin baki kallon shi dan haushi ya bani tunda ya tafi bai dawo ba sai da muka kusan tafiya sannan yazo tashina.

Kawai sai na saka mishi kuka, tare da cewa.
“Ni kam ka kaini!”

Zuwa yayi gabana ya tsaya kamo hannuna yayi ya manna akan fuskarshi cikin wani irin damuwa.
“Me yasa ba zaki gane abinda nake nufi ba?! Me yasa ba zaki hakura ba! Muje can duk abinda aka miki in bai miki ba, ki kira Mamie ki gaya mata kinji.”

Janye hannuna nayi, ina goge fuskana da bayan Hannuna. Jan hancina nayi sannan na tura mishi baki.
“Ni dai ka gayawa matar ka babu ruwan ta dani.”

“Shi kenan! Fitinanniya.”
Haka muka fito, raina a jagule dan Allah ya gani bani son barin ƙasata. Ina kewar ahalina tun ban bar kasar ba.


Karfe ɗaya na dare muka isa Abu Dhabi, tunda muka isa ko hutawa bamu ba, suka sani a gaba muka fita. Sayayya yayi mana. A manyan Mall na cikin garin Musamman Bunjur Arab, sai wasu guraren bude ido. Dukda dare ne bai hana matar shi yin hotuna dashi.

Komawa gefe nayi ina kallon su, zuwa yayi ya d”ago Ni nima yayi hoton da ni, ganin duk hotunar da yayi dani baki dariya. Sai ya saka wayar a kunne ya shiga magana.

“Mamie gamu a abu Dhabi. Toh gata!” Ya mika min wayar, cikin farin ciki na amsa nan na washe baki na shiga basu labarin inda nake, karshe ta hadani da Aarib da Amrozia da Buhayyah.
Cewa suka yi na kashe kiran muyi video call. Kallon shi nayi yana hira da matar shi, amma idanun shi na kaina.

Mika mishi wayar nayi, cikin jin nauyin zan rike shi a karon farko a rayuwata.
“Ko zaka bude mana data ne zamu yi bidiyo cal”

Karban wayar yayi ya kunna min datar sannan ya mika min, zama nayi na juya musu baya.

Nan muka shiga hira da ihu, kamar muna tare.

Nan na fara kafta musu tsiyar wato mugayen turancina mana.(😲🤣🙄😜🤸)
“An teli yu! Dey kontiri e fit mi! I bi lek meka no lib di kontiri!”

“Wowwww kice garin ya haɗu!” Inji Buhayyah.

“Hmm! Mey total sifice I dan ko min endi, bikos ebir yuya iz fine min,”

Dariya muka saka sannan Aarib yace.
“Bani cikin da mugun turancin kin nan wannan koda Bature aka yiwa na rantse zai iya mutuwa bai sani ba! Don Allah ki daina karki yi a rashin sani karannunkan su. Su hau cizon jama”a a rashin sani!”

Cikin jin haushi na juya ina kallon shi kamar zan yi kuka nace.
” Kaga Aarib ko?”
Banza yayi dani kamar baya gurin, aikuwa na saka mishi kuka. Zuba min ido yayi ganin yadda nake kukan.

Mika min hannu yayi na mika mishi wayar ya kashe satar sannan ya saka wayar aljuhun sa.

Suka ci-gaba da hiran su, kallona matar shi tayi. Tare da min gwalo ya ganta amma yayi fuska kamar bashi ba.

Zama nayi na cigaba da shasheka na, ya rasa yadda zai dani.

Tashi yayi cikin fushi yayi kaina ai kuwa na kare fuskana da hannuna, jikina na rawa.

“Honey! Muje karka wahalar da kanka akan wannan mara hankalin.”

Tsaki yayi ya bar gurin ni kuwa ban san sun tafi ba. Dan na zata har lokacin yana tsaye zai mare Ni ne.

Haka suka tafi masauki suka bar Ni sai da na cire hannuna. Babu su babu alamar su.

Da sauri na fita! Naga kowa sai sabgar gaban shi yake da karfi na kira sunan shi.
“Ya AMIDUD!!!” Cikin wani irin kuka. Tare da kaiwa iska duka.

Na duba gabas da yamma, kudu da arewa basu su ban san lokacin da wani irin kuka ya kwace min ba na kuma buga kafaffuna a kasa tare da kiran sunan shi.

Babu su babu dalilin su.
Shi a nashi tunanin matar shi zata tawo dani, ita kuma a nata muguntar ta barni na b”ata. Ita ko a jikinta tunda na hana ta rawan gaban hantsi.

Sai da suka isa masaukin su ya juya yaga bana tare dasu dan ranshi ya b”aci sabida abinda nayi mishi. Na kukan banza.

“Ina Jal take?!”
Tsaki yayi sannan tace.
“Oho taki biyo m.”

Bai gama jin abinda ta faɗa ba ya fita da gudu.

Toh Allah yasa a dace…..🤸

Yau kam kar a cinye nama na danye

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE