MRS AMIDUD CHAPTER 8
MRS AMIDUD
CHAPTER 8
Komawa gefe nayi na zauna, ina kuka takure kaina nayi tare da sake kuka, d”ago kai nayi ina kallon yadda kowa ke rayuwar shi.+
“Yan mata!” Aka kira ni ta gefe na! Zubur na mike dan wani mutum ne shi ba mace ba shi ba namiji ba.
Yarfe hannu yayi yana rangwad”a yace.
“Karki damu zan taimake ki ne! Ko baki son taimakon”
Barin gurin nayi da sauri na fara tafiya hawaye na zuba daga idanuna. Gashi nasan mun kunsan tafiya.
Ganin mutumin na bina, na kuma kwala kirawa Ya Amidud! Tare da buga kafana a kasa ina kuka.
“Auu! Yar nan! Almatsotsai gareki?!”
Ya jefa min tambaya, banza nayi dashi.
Can na samu inda babu yawan mutane na zauna tare da dafa kaina ina kuka.
Shi ko mayyen sai surutu yake min.
…….
Kamar mahaukaci haka ya dawo gurin, yana nima na. Sai a lokacin wasu suka fahimci ashe dan kwallon nan ne na real Madrid!
Aikuwa suka tsayar dashi akayi ta self,
(musamman Snapchart 🤣😂 Yana kara min kyau wendi i get miliyan 60 i go fee bayani).
Dakyar suka kyale shi ya cigaba da kuma na. Tambaya yake wasu suce basu ganni ba wasu su wuce shi.
Wayar shi ya ciro ya fidda hotunar da muka yi yana nuna musu, nan ya hadu da wani yake gaya mishi yanzun na bar gurin nayi baya. Bai gama jin maganar yayi hanyar a guje yana gudu tare da duba Ni. Idan hankalin shi yayi dubu sai da suka tashi. Ran shi yayi masifar b”aci.
Yana cikin gudun yaja birki ganin yadda na kifa kaina ina kuka, sai wannan mata mazan da yake kusadani.
“Jaaaaaal!” Ya kira suna na a hankali. D”ago kai nayi dan ban zaci zai zo gurin ba.
Kauda kaina nayi na kuma dake kuka me cin rai. Har jikina na rawa, hararar Mata mazan yayi da sauri ya bar gurin, shi kuma ya karaso gurin da nake ya zauna.
Matsawa nayi tare da ture shi nace.
“Filis libi mi a lon!”
“Bazan tab”a barin ki ba, dan kin shigo rayuwar AMIDUDDAWLAH!”
Kuma matsoni yayi cikin masifa na juya zan mishi tsiwa. Yadda naga idanun shi sunyi jajjur, ban san lokacin da na fada jikin shi ina kuka ba.
STORY CONTINUES BELOW
“Me yasa?!”
Na shiga dukan kirjinshi, ina kuka, hura min iskan bakin shi yayi a kunne na, tun ina kukan da karfi har na rage.
“Wayi yu libi mi, an yu nu!”
“Don Allah taimaka ki daina tozarta turancin nan sani ciwon kai yake”
D”ago kai nayi, goshinsa ya kawo ya haɗa da nawa yana murmushi tare da cewa.
“Kin kusan sani hauka a garin mutane! Me zan gayawa Mamie da Daddy?!”
Tura baki nayi tare da Marka idanuna nace.
“Ni da kuka yasar ban san kowa ba. Kuma ban yi magana ba, shine kake min faɗa Ni na fasa binku can. tak mi home!”
Riko fuska na yayi yana mamakin yadda nake zaro magana.
” Tashi jirgin mu ya kusan barin kasar.”
Ya d”aga ni, cikin sabon rigima nace.
“Bani binka ko ina!”
D”anne min bakina yayi na sake mishi kuka, bai damu ba yace.
“Idan Lamisah bata ji maganata ba. Toh ke so nake idan nace ayi kice min Yes Sir! Kin Fahimta.”
“Toh ina ruwana! Ita matar ka ce! Ni kuma kanwarka ce, sai kayi ta cin zalina.”
Dake kasa kasa nayi Maganar.
Zaro idanu yayi cikin nutsuwa sannan yace.
“Zagina kika yi? Ni kika zaga?”
A rud”e na juya ina kallon shi, ban san lokacin da na kuma saka mishi kuka ba, tare da rike rigar shi ina fadin.
“Allah Ni ban zageka ba.”
“Toh gaya me kike so?!”
Ya faɗa a hankali.
“Mamiena!” Na bashi amsar.
Riko hannuna yayi. Ya tari taxi.
Bai tsaya ba sai wajen shakatawa, inda naga mutane da yawa, suna harkokin su kamar ba dare ba.
Anan gurin mu shiga nan mufita nan har sai da asuba yayi sannan ya riko hannuna muka bar gurin, tsabar na gaji kuma ban fahimci hakan ba sai da muka bar gurin. Kallon shi nayi ina hamma.
Cikin gajiya nace.
“Ya AMIDUD! Na gaji jikina ciwo yake. Kuma silif dey worin mi”
Jan hancina yayi cikin jin haushi yace.
“Yaushe zaki daina wannan shirmen?!”
Juya idanuna nayi wanda suke cike da barci nace.
“Nu time! “
“Kuma kika kara?!”
“Sori!”
“Again!”.
“Hmm”
Nace mishi,
Jingina kaina nayi a jikin shi bayan mun shiga taxi. A hankali barci yayi gaba dani.
Shafa fuska na yayi, cikin sanyin jiki. Yana kuma tuno ashe ya bar Lamisah a masaukin su, kuma yanzun yasan sun rasa flights dole ya nuna musu na yau.
Koda muka isa a hankali ya fidda Ni tare da rike ni, dake ya biya kudin motar tun kafin mu fito.
A sannu yake takawa dani har muka isa cikin hotel din, d”akina ya wuce dani.
Sai da ya kwantar da ni, sannan ya cire min takalmina, sannan ya kashe min wutar, dakin su ya nufa.
Bai tab”a jin Fad”uwar gaba irin na yau ba, me zai cewa Lamisah.
Yana shiga ya sameta tana zaune bata yi barci ba.
“Sai yanzun ka gadaman dawowa? Ai nazata a gurinta zaka kwana! Ku cigaba da.”
“Kinga bani son shirme! Meye zanyi da Wancan Yarinyar?! Ko mata sun kare ai bazan bi kanta ba. Ki yarda dani mana kece a ruhina!”
Tsaki tayi cikin masifa da bu”okolo.
“Karfe uku jirgin mu zai tashi, amma kuka hada baki dan kuci amana ta, kuka je kuka sheke ayar ku zaka zo kace min. Me zaka yi da ita! Eh babu abinda zaka yi tunda matashiya ce! Ga kayan more rayuwa a jikinta.
Yaushe zaka fahimci komai! Idan ma asiri aka maka! Allah zai bi min hakkina! Duba karfe biyar da wani abu ka dawo min, ita ka sallama mata daren baki d”aya sabida rashin sanin ciwon kai!1
Ni dai Allah sai ya saka min, tunda ban ci amanarka ba kai kaci tawa.”
Shiru yayi tare da mamakin yadda ta hakikance!
“Amma Lamisah bana gaya miki bazan tab”a miki kishiya ba, Wallahi alkawari na miki! Kuma ki rike haka, a ranki Jal Parih kuwa dakyar na sameta. Allah da gaske ne.”
“Hmm! Ni zaka renawa hankali da zaka labta min karya! Bayan nasan halinku na maza. Ni dan na bar mutum da Allah.”
Ban daki ya wuce yayi alola sannan ya fito ya ciro abin sallar ya gabatar da sallar, yana idarwa.
Ya buɗe Alqur”anin shi yayi karatu sannan ya rufe, ban daki ya shiga yayi wanka. Sannan ya fito ya tasheta tayi sallah, saka jallabiyar shi yayi. Sannan ya fito zuwa dakina.
Tashi na yayi dan yayi yayi na tashi naki, ruwa ya yayyafa min, na tashi sabida barcin da yake cikin idanuna, koda na fito baya nan.
Ya koma d”akin su, yana shiga ya sameta yadda ya barta, dakyar ta farka tayi sallah, sannan.
Kwanciya yayi a bayanta tare da janyota jikin shi, amma ta matsa. Sai da yayi haka sai uku amma taki karshe ma mik”ewa tayi cikin masifa tace.
“Ita wacce ka kwana a gurinta bata baka kanta bane sai ni bayan kana sane nayi b”ari!”
“Ko kin zubda cikin?!”…..
A razane ta mike zaune tana raba idanun.
Share ta yayi dan ya cusa mata haushi ya dauki rigar shi ya fito zuwa dakina.+
Ina kwance dan bayan da na idar da sallah na kwanta kayan jikina da na kwanta dashi 3qrts ne, dan haka yana shigowa.
Ya duba yadda nake barci, daukar pillow yayi ya wurga a kasa.
Sannan ya kwanta rub da ciki, baya jin barci amma dan rama abinda lamisah.
……
Kululu! Cikinta ya bata sauti.
“A ina yasan wannan lamari! Ba sai Likita bane ya gaya mishi ba.”
A rud”e ta fito daga dakin ta. Kallon kofar d”akina tayi taga a rufe.
Haka tayi ta sintiri a kofar d”akin, har kusan sha daya ya farka.
Har zai fita sai ya shiga ban daki yayi wanka da alola, sannan ya tashe ni. Tura mishi baki nayi cikin shagwaɓa nace.
“Wai meye yasa kai ka cika damun rayuwata! Duba barci nake amma ka….”
Zare ido nayi dan ganin Ya AMIDUD ya dauke ni zuwa ban daki.
“Wai meye haka?!”
“Ban sani ba! Amma nasan matuƙar zaki min rashin kunya toh noma zan baki kunya.”
Ture shi nayi ina b”ata rai, cikin raina ina cewa.
*Mutum sai kace wani d”an iska! Ya wani dauke Ni kamar wata Yar tsanar yara.*
“Waye dan iska?!”
A firgice na kalle shi, tsabar waita nace.
“Da gaske kaji abinda na fada ne?!”
Juyawa yayi ya fita bai kuma bin takaina ba.
*_Irin abinda nake gudu kenan! Yarinyar da zaka iya Haihuwar ta! Itace take zaginka! Alhamdulillah da bani da wani feelings akanta da ban san inda zan cusa kaina ba_*2
Wannan itace abinda yake fada yayinda yake barin dakin.
Turus ya tsaya nad”e hannun shi yayi a kirjinshi, yana kallon yadda ta zuba mishi ido, cike da mamaki tare da farga.
“Amidud! Ba dai.”
“Koda wasa! Karki fara zargina idan zaki yi ma kiwa akanki. Ce miki nayi zan biya bukata dake. Niman yadda zan sami nutsuwa a gare ki kika ki. Toh sai me dan na fita na samu a wajen da nake da ikon samu, na miki alqawarin bazan tab”a sauraren wata mace ba amma kinki fahimtar haka.”
Riko hannun shi tayi suka shige dakin su.
“Don Allah! Karka min haka. Wallahi zan iya maka yadda zaka ji ma nafi ko wacce mace kulawa da kai, don Allah ka rufe min asiri.”
Ta faɗa tare da zubda kwalla, kokuwar raba shi da rigar jikin shi take, har ta samu nasarar toh(Hazikai sun hanani filla filla 😂🤣🤸 Da anga tijara)2
Wato abinda ya f”ahimta ta iya komai na jan hankalin d”a namiji.
Matsalar ta tana da matuƙar kiwuya da don jikinta. Shi yasa matukar zasu jega rayuwar aure toh takan nuna kasawarta.1
Baka jin komai a dakin sai bada wata irin sauti.
Haka suka gama abinsu. Dukda bai samu yadda yake so ba, amma ya rage zafi inji shi.
“Me yasa baki ganewa?! Me yasa ba zaki fahimci yadda nake gudun b”acin ranki ba?! Wallahi tallahi yarinyar can bani sonta!
1
Ko sha”awar karama irinta ba nayi, amma sai kiyita gaya min magana son ranki, Why Lamisah?”
D”ago kai tayi cikin damuwa tace.
“Hmm! Kayi hakuri don Allah! Amma don Allah ka gaya mata a gabanta baka sonta, idan ba haka kayi mata ba. Zata iya tunanin wata rana zaka iya.”
Rike hannunta yayi sosai, yana kallon cikin idanunta.
“Idan da zan sota da nayi tun kafin na aureki! Idan da sha”awarta nake ji, da bazan jima ba na aurota! Ki yarda da Ni Allah babu dalilin da zai sani auro wancan pagal din. Amma Insha Allah zan miki abinda zai saki farin ciki.”
Mikar da ita yayi suka shiga ban daki, a tare suka yi wanka. Suna fitowa kayan su. Suka saka sannan suka fito d”akina suka shigo. Nima nagama banzar shigar da na saba! Karamin gajeren wando. Da riga me dogon hannun.
“Amma wannan shigar bai dace ba gaskiya. Kuma kina jin zafin haka, kace ta cire.”
Kura min ido yayi. Yaga shi nake kallo,
“Kin ganta nan! Matata ce! Kuma ina matuƙar sonta! Dan haka idan kina tunanin wani abu a ranki ki daina dan Ni bana sonki.”
“Auuuwu! Toh ni ina ruwana. Matar kace mi kuma na yor seeseta. Nut wori mi ef yu lek mi sidoun witi mi ef yu nu lek mi tak mi home!”
Ina gaya mishi haka na juya mishi baya nayi kwanciyata.
Fita suka yi . Matar shi tace.
” Yarinyar nan ta rena ka. Gaskiya bazan kayi mata jan ido in ba haka ba zata kunyata a gaban mutane.”
Haka tayi ta ziga shi har ya kunnu sosai, dan haka koda suka kawo min abinci naki tashi.
“Zaki tashi ko sai na zane ki!”
Ya daka min tsawa, tashi nayi na zauna ina kwalla.
Daukar abincin nayi na fara ci, ina kuka sosai.
Zaro belt din jikin yayi yana nadewa zai zane Ni.
“Kukan Uban me kike min? Wallahi idan baki min shiru ba, sai na fasa jikinki, wawuya kawai.
Kuma wallahi wannan ya zama maganar mu dake na karshe akan shigar jikinki idan kuma na kuma ganinki da shigar banza sai na zane ki yadda gobe ba zaki kuma ba.
Idan an kiraki da jahila ki kamawa mutane rashin kunya, Allah ko mata na kika mata rashin kunya. Sai na miki mugun duka.”
Haka ya gama razana ni, tare da Alkawarin sai ya farfasa min jiki.
Lokac guda tsoron shi ya kamani, dan haka ina gama cin abinci na sauya kayan jikina, shi kuma ya da matar shi suka tafi yi mana sabon booking.
Ni ɗaya tal a masaukin, haka suka gama abinda zasu yi sannan suka dawo bayan sun sha yawon su, ina kan abin sallah ya shigo ya ajiye min abinci.
“Minti goma suka rage miki, dan haka kiyi maza kici zamu tafi.”
Gyad”a kai nayi, a raina nace.
“Wallahi sai na haukata matar ka, tunda tasa kayi min fada itama sai tayi kuka kamar yadda nayi.”1
Haka naci abincin a gurguje, ina ci ina kwarewa.
Ina gama cin abincin sai gasu shida matar shi. Mik”ewa nayi na wanke hannuna tare da ɗaukar kayana. Sannan muka fita,
Hmm naga salo sosai. Murmushi nayi tare da tuna abinda zai faru zuwa anjima kadan.
Domin ina son idan muka shiga airport din kafin tashin jirgin mu. Na shiga Mall din cikin na sayo kadangaren roba ko macijin roba.
Tsayawa nayi naki tafiya, kallona ya juya yayi yana kallona.
“What??!”
“Kayi hakuri! Ka bani kuɗi zan sayi wata Teddy ne a cikin mall din airport din”
“Hmm!” Ciro kudin yayi tare da mika min, na amsa da sauri.
“Honey! Me zata yi da kudi?!”
“Ita ta sani?!”
Kallonta nayi na zabga mata harara, na nuna mata karamin yatsana. Alamun sai kinyi fitsari a wandon ki.
Tare da murguda mata bakina nayi.
Ganin yadda nake kifkifta mata idanu, haka muka isa daga shiga. Naje na sayo kadangaren da macijin, a raina nace.
“Sillar rama ta kare miki! Ba dai mijinki baya zaman gida ba, hhhh Alqur”an sai kinyi karamin kirezy Ni dake ne, dama na barki ne muje zaki ga yadda ake wasan sai kin rasa yadda zaki cusa kanki”
Itama Lamisah shirya nata plan din take, yadda muna shiga Spain. Sai ta sani barin garin ba tare da kowa ya fahimci itace.
Thanks
Murmushin mugunta Lamisah ta sake domin ta gama tsara yadda zata ci uba na saukake.+
Lokaci guda muka sauke murmushi, kallon juna muka yi da ita na kuwa mata gwalo, ana haka sai ga wata ƙatuwar mata tazo inda Lamisa take ta zauna, murmushi nayi na mike. Gurin matan naje ta baya na san yadda na ajiye mata kadangare a kafad”arta sannan na bar gurin ina da buri akan Lamisah so nake taji jiki kafin mu bar garin.
Komawa nayi inda nake zaune. Na cigaba da zubawa matar ido, can na kalleta cikin tsoro na nuna mata kafad”arta.
Girgiza min kai tayi, alamar meye.
Nuna mata kafad”arta nayi cikin tsoro, waigawa tayi ta kalla. Wani uban tsalle ta buga tare da fadin.
“Oh My God!”
Bata dire ko ina ba sai kan Lamisah tana birgima. Ganin mutane sun fara kokarin zuwa gurinsu nayi maza naje inda suke na dauke kadangare na, na saka a jaka.
Ina daga ido sai a na Ya AMIDUD yaga dai nasaka abu a jakar amma dake yana ta matar shi bai damu da sanin me na cusa a jakana ba.
Dakyar aka ciro Tuleliya akan yar miciciyar matar AMIDUD. Tayi laushi yar nima, na kuma koma na zauna ina dariya kasa kasa.
Kuma aka nime kadangare ba a gani ba, kamar bani gurin. Kallon zargi ya AMIDUD yake min Ni dai ban ce mishi komai ba.
Muna zaune har jirgin mu ya tashi, bai fasa bina da ido ba.
Dan yana da yakinin nice na musu wannan abin.
…….
Alhamdulillah! Mun isa garin Madrid lafiya, inda wasu daga cikin abokan shi suka zo daukar shi da motar club ɗin su.
Tunda muka fito wani daga cikin abokan yake bina da ido. Kauda kai nayi dan ban son irin wannan kallon cire addini.1
“Dabji! Barka da zuwa ya hanya?” Inji wani dan afirka irinmu duk sauran masu jajjayen kunne ne.
“Alhamdulillah! Abdudin mun same ku lafiya.”
“Masha Allah! Lafiya lau, sai godiya.” Ya fada yana tsare ni da idanun.
Har muka shiga motar bai fasa kallona ba, komawa kusada ya Amidud nayi na laffe a jikin shi, ina sauke numfashi.
“Mtseew!” Lamisah tana tsaki,
Kallonta Ya AMIDUD yayi dan ya tsani yadda yake nunawa bata yin abokan shi, dan basu taɓa zuwa gidan shi sun ci abinci ba, kuma shi mutum ne da yake son wannan al”adar.
Katse mishi tunanin shi Abdudin yayi ta hanyar cewa.
“Dabji! Filin ƙwallo yayi kewar ka. Dan haka muna isa zamu fita da kai.”
Lumshe idanun shi yayi cikin gajiya da son hutawa kuma ba komai ya haifar mishi da gajiyar ba, sai saukar numfashina da yake ji a gefen hannun shi.
A hankali ya janye ni daga jikin shi, yace.
“Nifa bazan fita ba!”
“Toh amma kasan dai!”
“Wallahi ko kofar gidana bani fita. Insha Allah gobe zan yi sammakon.”
STORY CONTINUES BELOW
Yasan tunda ya rantse bazai fito bane, sai ya share zance.
Har muka isa gidan shi ne shegen kyau komai na gidan fari ne.
“Wai! Alqur”an idan mutu ya shiga gidan nan i go foget hinsif. Wanga gida, i niva sie irin shi tunda Mey modah tahaife ni, kwamin dis wodi. Gaskiya i lobe dis haus.”
Me Abdudin zai yi banda dariya sauran turawan da suka zo daukar mu, sai tambayar shi suke wai me nake cewa.
Cikin jin haushi nace.
“Hegu masu makale muryan karya wai! Wat shi sadi! Hegis nasara asarar duniyati da lahirati.”
Na murguda musu baki, ya AMIDUD sai ya zama ɗan kallo, dan shi ya fara kuluwa da abinda nake yi, Ni kuma sam bani ganin wani aibun laifina.
Asalima akan dai-dai nake sune dai suke ganin ba dai dai nake ba, Allah na tuba ina zan iya zama suna min wanda mummuna Yaren nasu wanda bai kama da turanci ba sam.
“Mtseew!” Naja tsaki.
Muna shiga falon gidan na sake baki ina kallon aljannan duniya.
Zama nayi akan daya daga cikin kujeru falon na fashe da kuka.
“Haukar banza kawai!” Inji Lamisah,
Cak kuka na ya tsaya, ganin yadda take tafiya, dake mun bar shi a waje.
Dariya ce ta kwace min nace.
“Sugula da Fulura! Ina ruwan duniyar kasusuwa, kutt Alqur”an idanun Ya Amidud ya rufe ne da ya zab”e ki, kai jama”a sai kace One”2
Juyowa tayi a fusace, dama na ciro macijina, tana yowa kaina tayi mugun gani, maciji a tsorace tayi baya. Nima na fadi kasa ina mata shure shure tare da wurga mata macijin aikuwa ta fasa ihu, duk ta diririce ta gigice. Sai ihu dake kamar mahaukaciya.3
Fita tayi waje da mugun gudu, kafin tayi nisa na dauke macijina na saka a cikin rigana tare da kadangaren dan ba abin mamaki bane Ya Amidud yace zai duba.
Koda suka shigo har da abokan shi sun same ni sanye da earpie, ina sauraron karatun Alqur”ani.
(🤒) Duk ta inda akayi damu muna nan kamar duwawu.1
Tab”a ni yayi na d”ago kaina tare da narkewa a kujerar nace.
“Ya AMIDUD lafiya?! Ya kuka shigo kamar masu shirin zuwa filin dambe”
Bai ce komai ba ya juya suka fita da abokan shi, suna fita na tintsira mata da dariya ina nuna ta da yatsa, sannan na saka hannuna tare da juya idanuna. Ina mata wasan cune da gudu ta haura sama, kamar ance na juya sai akan fuskar shi, tsoro ya bani yadda naga ya b”ata rai.
Zuwa gabana yayi sannan yace.
“Bani macijin da kadangaren”
Waro idanu nayi sannan nace.
“Ni babu komai a gurina.”
Daukar jakata yayi ya zazzage. Sannan ta kuma kallona, fincike gyalen jikina yayi. Sannan yace.
“Idan baki bani ba, zan duba ki.”
“Nifa babu komai a gurina! Na fada kamar zanyi kuka “
“Ok bazaki bani ba kenan?! Na saka hannuna na duba kike so”
“Nifa naga maka gaskiya!”
Bai ce komai ba, sai sanya hannun shi yayi cikin rigana, rufe idanuna nayi tare da rike hannun shi ina sauke wani irin ajiyar numfashi, dan tsabar wulakancin shi da zai saka hannu ta kasa ta tsakayar burodina ya saka kuma dama na jima ina zargin yana son tab”a su.2
Muryata tana rawa nace mishi.
“Kayi hakuri, zan duba maka ba sai ka saka hannunka ba.”
“Buɗe ido ki gaya min me kika ce!”
Kwalla ne ya zubo min sakamakon jin yana min wani irin abu, girgiza mishi kai nayi cikin kuka nace.
“Ya AMIDUD! Wallahi babu kyau haramun ne! Idan Matar ka ta ganmu zata gayawa Mamie. Don Allah ka barni bani so.”4
“Hmm! Ba kin rena Ni ba? Ban isa nace karki yi babu ba, tunda kika razana min Matana sai na miki abinda zaki daina wannan Shegen fitinar”
Kuka nake yi sosai kuma bai fasa ba, karshe cire hannun shi yayi ya mikar dani zuwa dakin da yake falon, yana shigar dani ya haɗa Ni da jikin kofar.
Kauda kaina nayi ina kuka, sabida ban tab”a sanin dama can shi dan *Air* bane sai yau. Niman hada baki na yayi na kauce.
“Don Allah! Dan darajar Iyayenka ka duba maraici na karka min haka, wallahi bazan kuma ba, idan na kuma kayi min abinda ka gadama don Allah kayi hakuri.”
Goshinsa ya kifa nawa..6
“Wannan shine hukuncinki kika kuma min abinda bai min ba sauran zaki gane bayanin.”
Tunda na samu ya kyale Ni, yana fita na rufe kofar,tare da bankawa kofar harara, tare cewa.
“Ba dai zaka fita daga gidan nan ba, Allah Matarka takarda har buzun ta, ita da take mara kunyar karya, shafa macijina da kadangaren nayi naga basu nan ya kwaashe.
Murmushi nayi a raina nace.
*Oho dai ba dai tana tsoron maciji ba da kadangare! Hhhh ka kwashe zamu jone da alajanun bogi dan sai tayi karamin hauka, dani kuke*
Dariya ce ta kwace min Sosai nayi har ina rike cikina, nace.
“Wallahi sai kunyi d”an da nasani! Kayya i cee yadda mace zata yi tsalle, ra uba”(🤣😂)+
“Wi sitati de gemi amma we get 1-0, hahh i ko go libe yu.”
Haka nayita dariya na ni daya, matsalar ni ban fushi kuma ko nayi na lokaci ƙalilan ne. Zuwa an jima na manta,5
Tashi nayi ina kallon dakin yan gayun da aka bani, komai na d”akin, light pink ne.
Ban daki na shiga ina raba idanuna..
Wani guri na gani ya bani tsoro, ina son na tab”a ina jin tsoron kar ruwan zafi ya zubo min z kawai nayi shahhadar kuda na tab”a gurin da aka saka dan madanni.
Ai kuwa sai ga ruwa a kaina, Allah yaso ni ba ruwan tsige kai bane, ajiyar zuciya na sauke sannan na koma gefe na cire kayana, na yi wanka da alola.
Kayan na mai da, sannan na fito na shiga cire kayana. Sai jin karar abu a bayana. A zabure na juya jikina na rawa na shiga raba idanu, Allah ya soni ban cire kayan jikina ba.
Da naji kunya, murguda baki nayi tare da hararar gefe, sannan nace.
“Kuma aka ake rayuwa a shigo dakin mutum ba Sallama, Salon a shigo a ga mutum cikin mugun yanayi, Alqur”an talauci yake saka mutum, ganin mutane ba kaya.”
Tsaki yayi sannan ya ajiye abincin yasa kai yabi ta kofar da ya shigo. Daga bakin kofar da ya shigo dani naji wancan jarababbiyar tana ihu.
“Toh wannan ihun da kike min wallahi zan iya hada ki da macijina!”
Tsit naji ban kuma jin motsin ta ba.
—
“Wallahi kasan yadda zaka yi da yarinyar, fisabilillahi meye nayi mata da zata dinga hada ni da maciji, Honey kasan tsoron da nake ji kuwa. Kamar zuciyata zata fita don Allah ka rufa min asiri.”
Ta shiga kuka kamar wacce aka ce Uwata ta mutu.
Rarrashin ta ya shiga yi, yace.
“Zan yi maganin ta, Ni kaina haushi take bani. Gashi nan bata jin maganata, amma idan taga kina jin maganata zata itama zata koya.”
Rarrashin ta yayi sosai kamar wacce aka mata wani abu.
Kallon shi tayi cikin kuka tace.
“Daga yau bazata kuma.”
Shiru tayi tana kallon shi.
“Bazata kuma me ba?!”
Ya tambaye ta.
“Kawai daga yau bana son ta kuma yi mana girki sai dai ta girka abinda zata ci! Na dauki wata Yar Oyo ta iya komai zata yi.”
Kura mata ido yayi, baya son yayi mata abinda bazai mata dad”i bane! Amma Tabbas baya kaunar wanda zai ciyar dashi ya zama arne.
“Ok! Amma nawa kuka yi da ita.”
“Euro dubu hamsin!” Ta faɗa a hankali,
Jinjina kai yayi sabida jin yawan kuɗin da ta fada, ba wani abu bane zai iya cirewa. Amma yawan kuɗin sai da ya kuma kallonta.
“228.507?!”
Gyad”a kai tayi. Murmushi yayi sannan yace.
“Ok! Yaushe zata fara zuwa! But iya ke kawai da Parih zata girkawa.”
“What?!” Ta tambaye shi idanunta buɗe,
Mik”ewa yayi yana gyara links din shi rigar shi.
“Wallahi baza ayi da ita ba! Tunda ta iya taje tayi nata.”
Ta faɗa tare da kumbura mishi baki,
“Hmmm” yace mata.
“Ya zaka ce min hmm?!”
“Sabida itama tana da hakki akaina!”
Mik”ewa tayi tazo gaban shi, kamar mahaukaciya.
“Honey! Ban gane hakkinta na kanta ba! Kasan ma”anar haka. Which mean she is your wif”
STORY CONTINUES BELOW
Janyota yayi jikin shi tare da kallon ta.
“Hey! Lady waye ya gaya muku zan yarda a aura min wancan abar! Ina da irinki me nasara, You no how i love You! Ki daina biyewa shirmen zuciyarki! Dalilin da yasa na miki maganar hakkinta na kaina, karki manta amanarta aka bani! Please ki daina hada kanki da wancan Yarinyar, bana sonta bana kaunarta. Kece kawai a rayuwata.”
“Hmm! Ni-ni wallahi bana son zama da ita, kuma hmm ni wallahi tabar gidan. Tunda akwai bording school.”
Kafeta yayi da idanu, cike da mamaki yana jinjina kai. Ajiyar zuciya ya sauke.
” Bazata ko ina ba!”
Janye ta daga jikin shi, yayi ya shimfida abin sallah. Ya yadda sallah.
Tana zaune har ya idar, yana idarwa tace.
“Honey! Ina son kudi”
Gyad”a mata kai yayi sannan ya cigaba da azkar.
“Honey, zanje sayayya kuma euro 150 nake so zanje mall.”
Murmushi yayi sannan ya cigaba da abinda yake, bai kuma ce mata komai ba.
“383.507! Shine ko akwai wani abu?!”
Mik”ewa yayi. Yana ninke abin sallar,
Bude wani lock yayi. Sannan ya mika mata yayi, ta amsa ko godiya zata fita yace.
“Hey! Lady. Gashi ki kaiwa Parih itama ki kai mata, sai kuj.”
“Honey! Kuɗi da ka bani shi zaka bata?! Dubu dari uku da tamanin da uku. Me zata yi da kudi? Yarinya karama me tasani akan kuɗi? Wallahi bazan bata ba, tunda ai ita ba matar ka bace. Idan kuma kun fara cin amana ta toh bismillah!”
Tsuke fuska yayi, kamar wanda ta zagi Mamie, ya kuma kallonta a karo na biyu, tare da abinda take nufi.
Murmushi yayi sannan yace.
“Karki kuskura ki tab”a min kudina”
Kallon shi tayi cikin mamaki.
“Wallahi idan na bar maka kuɗin toh itama ba zata more shi ba”
D”aga mata ka fada yayi cikin ko in kula, sannan yace.
“Yadda kike da hakki a kaina itama haka take da hakki, dan haka ki shiga hankalinki.”
Ajiye mishi kudin tayi cikin fushi zata fita yace.
“Wallahi kika kuskura raina ya b”aci.”
Dawowa tayi ta kwashi kudinta sannan ta fito da sauri, ranta na zafi.
Karar sautin akasa ya sata lekowa.
Ganin yadda na dage daga Ni sai short gown na Ankara. na tattare gashina a baya, yana reto.
Sai wanda suka kwanta a gefen fuskana, tsaki tayi ta sauko domin masifa, muna haɗa ido na da ita na kashe mata nawa, tare da d”aga mata gira.
“Zanci gutsu uwarki haka wawuya?!”
Murmushi nayi sannan nace.
“Allah ya hana zagi!”
“Kutumar Ubanki da zagin kuma kiyi min Iskanci na miki shegen duka”
“Na yu sabi!”
Fuuu, tayo kaina zata buge Ni.
“Koda wasa! Kika kuskura tab”a sai na baki mamaki.”
Wuce shi tayi fuuu. Tana zage-zage,
Tab”e baki nayi na cigaba da gwalgwala tv.
“Karb”a kibi ta zaku tafi kasuwa.”
Karb”an kudin nayi, kallon shigar jikina.
” Wannan shigar ba nace kar na kuma ganinki dasu ba?! Ko sai na miki abinda nayi d”azun.”
Kwalkwal nayi da idanuna, kafin ya kuma buɗe baki yayi magana, na fecce dakina na saka After dress.
Ina fitowa na kalle shi, ina raba idanuna.
“Ya AMIDUD! Baza abar fitan ba zuwa tumoro!”
Wani irin kallon banza yayi min, sannan yace.
“Idan baki fita ba, ki zauna amma baki isa cewa baki da wani abu ba.”
Tura baki nayi nace.
“Alqur”an.”
“Zaki fita ko sai na karya ki”
“Ni! Wancan matar kan ce zata yita zagina”
“Toh sai ki koma ki zauna!”
“Wai Honey ba zata fito bane?!”
“Hmm! Jeki zan kaita!”
Sake baki tayi tana mamakin yadda yace zai kai ni.
“Toh wallahi ba ita kadai zaka kai ba, har dani”
Daukar Jarida yayi cikin nutsuwa yace.
“Ok! Toh ki shiga ki min abinci tunda bamu jima da tafiya ba kuma babu wanda ya lalace a kayan abinci zaki iya girkawa”
“Tab! Wallahi sai dai naki Yemih tazo tayi maka!”
Ajiye jaridar yayi, sannan yace.
“Ok zaki iya tafi! Tunda bazaki iya kula da cikina ba”
Free tayi ficewarta ba tare da ta juya ba.
Maida idanun shi yayi kaina, tare da tsuke fuska yayi sannan yace.
“Ke wuce kitchen, ki dafa min wani abu ki dafa min!”
Kallon shi nayi kamar zan yi kuka nace.
“Amma bazan fitan bane?! Bayan kace na shirya naje sayayya”
Kai tsaye yace min.
“Ba zaki ba?! Idan kuma kika nace min zan taso. Kuma kin san halina tsafi zan miki abin d”azun.”
Juyawa nayi kamar wacce kwai ya fashe mata, ina komawa dakin na tura baki.
“Ni wallahi! Idan mutum yasan bazai kai ni guri ba. Ya daina min alkawarin tunda.”
“Zagina kike ko?!”
“Ni?! Yaushe? Wallahi ban zageka ba.”
Shigowa yayi tare da zuba hannun shi cikin aljuhun yana kallona,
“Tashi ki min girki!”
Tashi nayi ina goge kwalla, tare da had”iye kukan da ya taso min.
Gaba ya sani har kitchen ɗin ya shiga fidda min abinda zan girka mishi.
Cus-cus ya ciro min, tare da wasu abubuwan girkin wasu akwali wasu a gwangwani…..
Ina kuka ina aikin har na kusan gamawa sai ga wata Yar bakar mata me gajeren hanci.
“Good evening! Maah”1
“Maamato ba maah, Alqur”ani badan nayi boko ba da babu abinda zan fahimta, tazo zata zage Ni, kafur kafira ke ba kafira ba, kin fi kafirai kafirci, karki kuma min magana. Jikar masu fitsari a tsaye, nutcent.”
Na murguda mata baki na wuce abuna, dan dama ya fita daga dabi din bai zauna ba.