MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29
MUSAYAR ZUCIYA
CHAPTER 29
“Aisha wannan kuma books din waye kike ta lalatawa haka.? Cikin rashin damuwa tace, “is my own.” “Ooh your own?!”
“Yes.?” “Toh zane-zane kikeyi or what?!”
“Home work nakeyi.” Tayi maganar tana sake karkada biron hannunta, Sadeeq ya zaro idanuwa yana rike da habarsa kafin ya matsa kusa da ita yanan kallon littafin da take yin rubutun yanajijiga kai ganin note din tamkar tafiyar tsutsa wani yayi kasa wani tsakiya wani sama ya zauna bakin gadon tare da kallon littattafan gurin ya gansu duk na turanci. Karo na farko daya fara zama kusa da ita duk da cewar ba kusa dajikinta ya zauna ba ya dan bada gap. ‘Daukar littafln kusa da ita yazo zai yi INdo tayi saurin janyewa ta boye karkashin cikinta tana faman harhade fuska dan bata son ya kushe mata rubutunta, ya tabe baki tare da daga kafad’a yana cewa. “Toh furnitures din dakin kike drawing dinsu ko me kike yi hakan?!”
“A’a ba d’aya malam Sadeeq, makaranta nake zuwa kuma acan ake koya min wannan karatu.” Ooh which school ne suka iya daukarki a haka Aisha..?!” Cikinjin haushin sa lNdo ta tashi zaune tana kuma boye book dinta tana rurrufe idanuwa tace. “Dan Allah malam Sadeeq ka kyale ni haka nayi abuna ka takura min, neman ilimi naje yi sai yanzu Allah yayi zanyi, lokacin da marigayi dacta yana da rai bashi da wani buri daya wuce yaga nayi karatu amma kai sai afkin yiwa mutane gori toh nima na shiga school yanzu zan zama tauraruwa wata rana so what.?!” Sadeeq ya tsaya kallonta, sosai tayi kiba tayi bulbul da ita tayi fresh, duk da Cewar sleeping gown ce a jikinta kuma me d’an kauri hakan be hana bayyana yadda cikar halittar kirjinta bayyana ba, Sadeeq ya dauke kansa tare da tabe bakinsa yace.
“Kinyiwa kanki gata kuwa Aisha, sai dai nasan zaki sha wahala tunda ba iyawa kika yi ba tun farko sai yanzu ne kika fara, shin waye ya kaiki school din and waye yake biya miki kudin?!” “I am, kasan ance sa kai yafi bauta.”
Ta fada tana jin tsoran kartaje ya gwasaleta yace ba haka zata ce I am ba, sai kuma taji
yace. “Good hakan ma yayi kyau, but zan cigaba da biya miki ai ilimin yana da dadi nan gaba zakiji dadinsa idan kika yi.“
“No kabar abunka zanyi abuna da kaina, koka manta sabida rashin Ilimi na yasa kace ba
zaka tafi dani inda kukaje da Fateema ba? Hmm! Allah yaji kan dacta na, cewa yayi wallahi babu inda baxai iya shiga da niba dan har gaban Obama zai iya zuwa dani kuma yace matarsa ce. Ka tashi ka tafi ka kwanta ni bacci nakeji.” Tayi maganar tana share hawayen daya fado mata. Kallonta yayi tsab yaga ta tsuke fuska bayan ta goge kwallar sannan yace.
“Aisha ki lallabani, wallahi Zan iya hanaki zuwa school din inga ta tsiya dan dama baki gaya min ba ai kika fara zuwa.” Tace “lallai malam Sadeeq, ai wallahi tallahi sai dai ka sakeni in tafi gida dama baka sona nima bana Sanka kaga sai kaje kaji da matarka Fateema nima inje inyi karatuna so what.” “Wato haryanzu baki da kunya ko Aisha? Wallahi zaki sha mamaki na.”
Ya fad’a tare da barin dakin cikin sauri ya koma falo yana jin wani mugun bacin rai, k0 wane munafiki ne yazo ya gaya mata wannan maganar, wannan yarinyar idan ta kuma wayewa sai tafi karfinsa gara ma ya tugeta daga makarantar ya sanyata islamiya ko zata
dinga rissinawa. Washe gari yana farkawa ya fito yayi hanyar bathroom din tsakar gida, yana zuwa yaga kaji gaba daya gurin ya zama tamkar dama dansu yayi, cikin tsananin mamaki ya fara tunanin toh kajin waye ta karbo haka dan wulakanci ake Bata mai gida. Afusace ya koma ciki ya nufi bedroom d’inta, tana kwance sai shakar bacci take tayi dai-dai da ita books d’in wasu sun fadi kasa wasu kuma ta dannesu ya karasa kusa da ita cike da masifa zai tashe ta yaga abunda yasa shi saurin shigewa toilet dinta yana dafe kirjinsa.
Ya dade a tsaye kafin yayi alwala ya fito beko kalleta ba ya fita falo yayi sallah, yarinyar akwai daukar hankali komai nata a wannan stage din ya cika yaja tsaki tunowa da yayi sanda take zuwa da yagaggun kaya ya kwanta akan doguwar kujera yana sauke numfashi. Jiyo motsinta yayi sai daya dan dade har gari ya fara wayewa sannan ya mik’e ya shiga cikin bedroom din nata.
Tararwa yayi tana kokarin Fitowa suka yi karo da goshinan su lNdo ta dafe gurin tare da fad’in. “Kai~kai-kai..!”
Shareta yayi domin shima sauran kiris yayi wai-wai-wai sabida tsabar zugi amma ya matse. “Ke meye wancan a bayin waje.?!” “Ina kwana?”
Itama ta fada kafin ta bashi amsar daya tambaye ta, a ciki ya amsa bata damu ba tace. “Kaji nane.” “Wai Aisha haka kikeyin duk abinda kika ga dama ne? Yanzu me kikeyi da kaji.?” “Masu kwai nefa malam, idan suka yi kwai nikuma sai na siyar, ance macen da bata sana’a aurace toh ni Ina yi kuma da kudadan na shiga makaranta nayi kud’in napep. Malam
tunda ka dawo baka ce INdo sau nawa kikayi rashin lafia ba amma sai tambaya ta kakeyi abubuwan karuwata.
Shiru yayi domin tafishi gaskiya kuma sam beyi tunanin tambayar tata ba dan haka a wannan maganar yaji kunya, amma dan ya raina ta sai cewa yayi. “Toh dama ke kina rashin lafiya ne? Naga tunda na tafi ban taba jin ance kinyi cuta ba, kuma da kinyi toh Abba zai gaya min.”
Shiru tayi ta shiga kitchen, indomie ta jika sannan ta jajjaga kayan miya ta ajiye tare da komawa cikin d’aki yana zaune a falo yana waya da Fateema ta sharesa dan sam batajin haushi bare ya daga mata hankali. Sai data dubi lokaci tasan indomie d’in ta jiku sannan ta shiga kitchen ta soya ta dafa tea ta kawo kan center table ta ajiye da kofu na guda biyu ta zauna tare da cewa. “Ga abinci malam Sadeeq.” Lokacin sun gama waya yana chatting ya kalleta ya kalli agogon dake kafe a falon yaga karfe bakwai sauran minti uku, yanzu ne za’ayi breakfast sai kace ba yanzu aka tashi daga bacci ba yace.
“Tun yanzu ake yin karin kumallo.?!” “Eh ai garin ya waye malam Sadeeq me zamu jira.”aci lafiya toh.”
Ya fada ta kallesa cikin mamaki sannan ta fara hada tea dinta, ta iya cin abincin kuwa kadan kad’an harta gama ci yana satar kallon ta. Tana gamawa taje ta fara dafa zobon ta kasan cewar ranar Monday ce batada school ta wanke ayarta tanajiran lokacin da
almajirinta zai zo ya kai mata markade.
Shima Sadeeq bacci yayi yana jiran lokaci yayi ya tafi gidan Fatima yayi wanka dan zaije lecture. Bata tashesa ba sannan duk batasan zai fita ba domin be sanar mata ba har tara da kusan kwata sannan ya farka yana duba agogo yaga har lokaci yayi da sauri ya mik’e ya dauki mukullin motarsa, beyi mata sallama ba kawai sai tashin motarsa tajiyo taja tsaki sam malam Sadeeq bashida mutunci a jerin data sanya shi kenan.
Yana zuwa gidan Fateema yayi wanka ya shirya ya tafi around 12:30pm ya dawo, cikin murna ta tare sa tare da rungumeshi ya dagota yana cewa.
“Akwai bayani baby na zauna ki gaya min.”
Sakinsa tayi ta karasa kan TV stand ta dakko mai wata takadda, budewa yayi ya karanta tare da zaro idanuwa yana kallonta cikin murna ya kuma rungumeta yana cewa.
“Woww babyna am so much happy wallahi, kin zama malama sai yau Allah yayi.”
“Aikuwa baby kaji yadda naji kuwa, anjima zanje gidan Aisha idan zaka tafi please zanje kaga munjima bamu hadu ba.” “Toh kinsan itama ta koma school fa.” “Kai baby shine koka gaya min sai yanzu danace zani gidan?
Sadeeq yace “A’afa nima sai jiya naji kuma kinga ai ban zauna ba sai yanzu, kinga bani
abinci naci.” Tashi tayi ta shiga kitchen yayi farin cikin samun aikinta sosai domin yana son abinda take so, yana kuma son farin cikinta. Egg into egg ta kawo mai tare da kunun gyad’a ta zuba mai yasha madara ya zauna a hankali ta dinga bashi harya cinye yasha kunnun sannan suka ci gaba da soyayyar su tamkar babu gobe har mantawa suke yi da matsayin lNdo.
Bayan yaje gidan Mama ya dawo sai ya dauke ta suka tafi, gidan cike da masu siyan zobo da kunun aya wasu na fita wasu na shiga inji yana tayi mamaki ya cika ransu sai da suka shiga sannan suka tarar da ita a zaune gaban katuwar kula duk wanda ya bata kud’i saita bude tabashi ya tafl, Sadeeq ya shiga ciki ransa a mugun bace shin yarinyar nan meta maidashi ne, wato ma ashe harta zama big hajiya besani ba Allah ya kaisu dare sai ya bata mata rai.
Sosai suka yi hira da fateema ta yadda har ta gano lallai itace star a gurin Sadeeq, anayin magariba ya maida ita gida wajan k’arfe goma yazo gidan lNdo lokacin tana zaune a falo tana kallon film d’in Basaja na farko.
“Ke Aisha daman haka kika mayar min da gida tamkar gidan kallo? Maza da mata su dinga
min strolling a ciki? Tayi shiru ya kuma harzuka ta kuma yi mai shiru ganin yana masifa yasa ta cewa.
“Wai malam me yasa ka tsaneni ne? Nifa kamar yadda bakai kace kana sona ba haka nima bance Ina sonka ba. Yanzu da yake ita Fateema matarka ce taso ai dazu tazo ta nuna min takardarfara teaching dinta kai da kanka ka kawo ta sai ni da nake sana’a a cikin gida da kudina amma ka dinga min fad’a kana Sa min ido? Toh ka sake ni dan Allah ka gani idan bazan rayuwa ba.”
“Ni zaki cewa na sakeki Aisha? Toh bazan sakeki ba kuma karna sake ganin wani yaro ko yarinya sun shigo min gida.“
Yana kaiwa nan ya kuma barin gidan sai dai be fita da mota ba, aniya ta daura a zuciyarta na cewar bazata denaba tunda taga alamar bakin cikin ganin tanacigaba yakeyi. 11:49pm ta
d’auki pad lock zata kulle gidan taji sa daga wajejikin gate din yace. “Malama karki rufemin gida.” “Gidan hayan.”
Ta fada tana shiga falo yayi kwafa tare da shigowa ya rufe. Tuni ta shiga d’aki ya bita dan sakeja mata kunne kawai ya tarar ta cire riga tana niyar saka ta bacci hankalinsa yayi mugun tashi ya kasa controlling d’in kansa ita kuwa sam batasan yana tsaye ba saida ta gama saka rigar ta tashi tsaye domin da a zaune take ta tabe baki tare da hayewa kan gadon.
Jikinsa na rawa dama Yaya lafiyar kura domin yana da tsananin bukata tun yana saurayi bare yanzu domin fateema harta saba da halinsa.
Cikin rawarjiki ya k’arasa kusa da ita kan gadon ya hau sam bata kulasa ba kawai taji ya janyo ta jikinsa suka fara fad’a Sadeeq yayi nasarar rungumota jinta a jikinsa yasa jikinsa ya kuma narkewa ya rasa abinda yake tunzura shi duk da irin naushin da yake sha a gurinta amma yaki ya saketa.
“Wai meye hakan ne kake yi min.” “Shhhiiii…”
Yace da ita a dai-dai kunnanta, duk karfin INdo amma ta gaza kwatar jikinta Sadeeq ya sake rungumeta jikinsa sai karkarwa yake yi, cikin k’arfi da yaji sai da Sadeeq ya samu abinda zuciyarsa take muradi a gurin INdo. Jikinta daya raina yau sun hadu danasa, bakinta da yake ganin koda million d’ari bazai iya tabawa ba yau sai da suka had’u danata tana ta kuka ya rasa yadda zai yi a ganinsa tunda tayi aure ta riga tasan komai be taba tunanin zaijita a yadda yaji yanzu ba (kila ya manta suna cikin amarci Allah ya dauke mata angon domin Abubakar ba kullum yake yi mata ba wani sa’in making romance kawai zaiyi da ita) lNdo cikin kuka tace.
“Tun farko haka zaka ce ga abinda kake so dani bawai ka hanani yin sana‘a taba. Wallahi malam Sadeeq bana sanka duk da a makaranta ance bakyau a gayawa miji haka wallahi ni bana sonka Allah kuma saiya saka min.
“Please Aisha b…”
“Karka yi min magana tsakani na dakai babu magana daga yau wallahi bazan sake yi maka magana ba kome zakayi min.”
Ya kasa rikota domin daya kai hannu zata yi mai wata uwar mahangurba takai mishi naushi
da kafa da hannu tilas yabar d’akin ya koma falo.
“Innalillahi wa’inna ‘ilaihir raji’un why? Why? Sadeeq, Aisha ce fa INdo malam Hamza
tsefawa secondary school ita kayiwa haka..”
Da sauri ya mari fuskarsa ya gani wai ko mafarki yake amma sai yaji zafin marin sannan kunnuwansa na jiyo masa kukanta. Rintsa idanuwa yayi tare da toshe kunnansa yana
faman girgiza kai dan yadda yaji wata bahaguwar kaunarta na tafasa cikin zuciyarsa yayi
saurin tashi tsaye ya shiga dakin da take kwance ya durkusa saitin kanta gwaiwarsa a kasa
Hmmm malam sadeeq faaaaa muje dai zuwa