RAINON Y’AN HUD’U CHAPTER 2 BY Khadijat M Abdullahi

RAINON Y’AN HUD’U CHAPTER 2 BY Khadijat M Abdullahi

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Hankalin Umar ya tashi sosai, nan ya sa hannu aka shiga dani ,d’akin da za ayi C_S , Umar da Goggo nan suna jira ,Addu’a Umar ke yi don ya riga da ya fitar da ransa cewa” zan rayu !!!

     Goggo ce ta ce” Umar D’AN Allah ka Kira Abbanku a sanar dashi halin da ake ciki.?

    Wayarsa ya dauka ya Kira Abba, amma wayar a kashe ..

    Fad’a Na Goggo yayi ,don haka ta ce” kyalesu Sai da safe, za a fad’a masu “in munga yadda ta kaya ,Allah yasa dai a fito lafiya kuma ta haihu lafiya, ” Ameen Umar ya fad’a, a daren ranar ba suyi bacci ba, haka suka kwana yi min Addu’a, zuwa Asuba da karfe 4am aka fiddo min yarinyata Mai kyau, Wàta likita ce ta amsheta, nan dai ina kwance ban San Uwar da ake ba, iyakata da ido kawai nake binsu, kasancewar yanzu idan za Ai Na mutum C_S ,yana ji Sai dai bai iya yin Komi.

       Ji nayi wata likita ta ce” Masha Allah” Y’an Hudi Allah ga bata…!!!

  Wasu Hawaye naji suna tarara a kumatuna, Na dadi ne ,ko na wahala Oho.?

  Haka aka gama gyarani, sannan aka gyara yaran suma ,likitoci guda Hud’u suka dauko jariran, Goggo ce tayi saurin tarbar Likitocin ta ce” Faridar ta haihu ne ?

    Murmushi Nurses in suka yi Mata , Goggo baki ta Saki ganin an mikomata jarirai har guda hud’u, kallonsu Goggo tayi ta ce” Bayin Allah ,taya zaku dauko jariran mutane ku kawo min ?.

    Wani babban likita ne ya ce” Goggo Yarinyarku fa ta haifesu ,Allah ya azurtata da samun y’an Hud’u……

    A’a yaro ,taya za ace cikin Farida y’an Hud’u ne ?

    Bayan anan Asibitin take zuwa awon ciki, to Uwar wa ya hana ku fad’a mana Dama cikin y’an Hud’u take dauke dashi ?

    Ni gaskiya bazan amshi wa’yannan Y’ay’a ba, kilama y’ay’an wasu ne kuka hado mana dasu, girgiza Kai likitan yayi ya ce” Goggo idan baki yarda ba, bari Mahaifinsu ya dawo, Sai muje dashi a gabanki ayi masu awon jini, aga in ba y’ay’an sa ba ne…

    Goggo na kananan maganganu ,taje ta zauna ,Umar na dawowa daga Masallaci, ga iske Goggo hannu biyu , gabansa ne yayi mummunan fad’uwa, ya ce” Goggo wai haryanzu bata haihu ba ?

    Tura baki Goggo tayi ta ce ” Ai Kai Ummaru baka sani ba, wai don rainin wayo sunje cen Wàta tayi cikin banza ta Haifa Y’ay’a, shi ne suka hado maka da yarinyarka,don sunga ta haifi macce ,amma yanzu Umar abinda nake so da Kai shi ne…..

    Ka shiga cikin offishin nasu, ka ce su yi maka awan jini , ka tantance ayi a gabanka ,don wallahi bazata yuyu ace duk y’ay’anka ne su hudun.

    Shi dai Umar bai ma fahimci inda Goggo ta nufa ba, office in Dr ya tafi nan suka yi mashi bayanin Komi, bai yi musu ba ya zauna akai masa awan jini da shi da yaran …..

    Fitowa yayi waje ,kafin a bayyana sakamakon , motar Abba ce ta kunno Kai a cikin Asibitin.

    Da sauri Goggo ta tashi ta nufi inda motar take, tun kafin Abba ya fito Goggo ta sanar dashi Komi, Momy najin haka ta ce” Goggo !!! Taya za ace cikin Farida na y’an Hud’u ne ?

    Ta6e baki Goggo tayi ta ce” yo hanne kema kya fad’a ai,sun wani zo min da Ya’ya Hud’u wai duk Farida ta haifesu, Abba ne ya ce” A’a Goggo Abu Na Allah ai ba abun mamaki ba ne, tunda mun San dai ba akanta farau ba, inda ace ba a ta6a Haihuwar y’an Hud’u ba ne, Sai mu zauna ayi gwajejen da za ayi ….

    Umar ne ya karaso da saurinsa, ya mika na Abba takardar gwajin da akai.

    “Hamdala Abba yayi ya ce” Umar !!! Y’ay’a Hud’u a shekara d’aya, kuma duk Mata ?

    Allah yayi masu Albarka ,yasa masu Albarka ne, Allah ya raya su, yasa masu fadakarwa ne, Ameen Momy ta ce” itama tana Mai Farin cikin samun y’an Hud’u…

    Goggo kam Shiru tayi, tana kallonsu, don bata manta da wahalar RAINON cikin Farida ba, a gaskiya tasha wahalarsu , kuma yanzu ace y’an Hud’u ne ????

    

    

**************************

Zuwa azahar aka kawoni d’akin hutawa, nan Goggo da Momy , sai Aunty Bilki suka shigo da y’ay’an har su Hud’u, kallon su nake har suka karaso gurina, Momy ce ta fara yi min magana, sannan Aunty Bilki ta ce” Farida ya jiki?

    Bakina duk ya bushe ko hannuna ban iya d’agowa, Na ce” Da sauki, Momy ce ta k’ara yi min sannu, Goggo kam da ta cika da haushina Sai cewa tayi” Su Farida an dandana Haihuwar gaske, to yanzu Sai ki basu susha ko ?.

    Wata muguwar harara ,Na watsa ma Goggo duk da jikina Babu wani karfi, hakan bai hana ni cewa” Bazan shayar da Ya’ya Hud’u ba .

    Baki Goggo ta Saki, ana cikin wannan musayar bakin ,tsakanin da Goggo sai jarirai suka fara tsallara kuka, kuma abun kamar had’in baki, duka suka kware baku suna zabga kuka, Momy na rirriga daya ,Aunty Biliki ma ta dauki guda, Goggo kam ta yi fafur da ido ta CD” ita baza ta iya ba, ace ga Uwar yara a kusa kuma tana raye, amma su zauna wani rirriga jarirai….!!!

    

    Kuka suka dinga yi, gashi kukansu har cikin zuciya yake shiga, Abba ne ya shigo da sauri ya ce” Mike faruwa ne ?

    Goggo na zaune ta ce” yawwa Allah to Abdullahi Sai Kai ma diyarka fad’a, ni in banda Farida tazama tijararra taya za ace ka haihu , baza ka bama da abincinsa ba….??

    

    

    

*SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!

Ina masu son karanta littafin (Khadijat M Abdullahi)…..

Marubuciyar ….👇🏻👇🏻👇🏻

*Rayuwar Deejart*

*Muna tare duk Runntsi*

*Mahaifiyar Abbana*

*Y’an Matan zamaninmu*

*’Kasata*

*Auren D’an Garuwa*

      Auren D’an Garuwa…yazo maku da salo kala_kala, zai nishadantar daku fadakar daku da kuma waazantuwa akan darasin rayuwa…..

Yanzuma na zo maku da wani sabo,Wanda zaisa ku nishadi da ban dariya so sai, Mai ta Ken suna *RAINON YAN HUD’U*

Y’ar’uwa ki garzayo kar ki bari a baki labari…

Don wallahi Babu karya idan ki ka karanta littafin *RAINON Y’AN HADU  Sai cikinki ya ‘kulle, …….

 *za ki biya kud’inki akan wannan details in…* 👇🏻👇🏻👇🏻

] DEEE: *Zaki turo 100 ta wannan account numbern 0070 457868*

*Aisha Abdullahi Mustapha

Stealing bank*

*Idan kika tura sai ki turo min shaidar biya ta wannan numbern 07064909708 da zarar na gani zanyi adding ɗinki a paid group*

 *Ga masu turo katin waya kuma hoton katin zaku ɗauka ku turo min ta wannan numbern 07064909708 Please banda VTU idan kikayi VTU kinyi asarar kuɗin ki babu ruwana hoton kati kawai zaki ɗauka ki turo min*

[ DEEE: *in kuma documents ki ke so gaba d’aya, Sai ki biya 300 ta wannan account in 0070457868 Aisha Abdullahi Mustapha Stealing bank*

Normal group =100

Vip group =200

Special group=300

________________________________

    

    

    By 

Deejart M Abdullahi….

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE