TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 13 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 13 BY AUFANA

Www.bankinhausanovels.com.ng 

3pm dot jirginsu yasauka gida Nigeria a katafaren filin jirginnan na AHMADU BELLO INTERNATIONAL AIRPORT dake cikin babban birnin k’asar kebbi, koda jirginsu yasakko tini munira da uncle hisham dasu musty dakuma bodyguard’s sun iso domin tarbanta, tana sakkowa acikin jirgi dagudu su munira sukaje sunamata oyoyo oyoyo itama cikin fara’a suka rungume juna cikin tsintsar farincikin ganin junansu, daga nan kai tsaye suka shiga motocinsu suka wuce izuwa gida,,,”……+

Koda suka isa gida kuwa tini baba mai tuwo tsohuwar y’ar aikin hajiyarsu dady tamata had’adden girkinda takeso, cikin fara’a taje tarungume hajiya itama hajiya tana dariya cike da kewar y’ar jikar tata, bayan sungaisa sannan suka wuce ciki ita da munira, suna shiga tacire kayanta tad’aura towel tashiga toilet, wanka tai sannan tad’auro alwala tafito, bayan tafito tasaka kayanta sannan tagabatarda sallan azahar, bayan tagama kuma tahau kan gado sai bacci,,,….

Sai kusan 5:15pm sannan tafarka tana farkawa tai sallan la’asar sannan tafito waje, girkinda baba tamata tazauna taci bayan tagama sannan tawuce side d’insu momyn hamma faruk suka gaisa, anan tazauna har dare abban ammar yadawo suka gaisa sannan takoma side d’in hajiya,,,…..

Da dare kuwa kashe dare sukai ita da munira suna firan rayuwar yau da gobe yanda komai ya sauya, yau ba dady ba momy ba mubina gaba ‘daya gida yatarwatse dik hadimai da na’aikata da security’s da bodyguard’s kowa ya watse gidan yakoma tamkar kufai bakomai acikinsa sai tsintsaye, sunjima sosai suna fira har kusan 2am sai can sannan sukai addua suka kwanta,,,…..

Washe gari kuwa bayan sunyi breakfast sai suka shirya munira da MUFIDA da uncle hisham suka wuce kasuwa Central market, kusan wuni sukai acan dik wani abu da munira ke bukata saida suka siyeshi kuma Alhmdllh sai kud’in suka ishesu har suka gama siyayyar,  4pm suka baro kasuwa suka dawo gida,,,…..

     _________________

Gida yafara cika da bak’i na nesa dana kusa daga kauyuka da birane, aunty maryam tai’so dan haka tini tafara aikinta na gyaran amarya, saura kwana hud’u agara gudanarda shagalin biki mutan BAGDAAZ sukazo suka kawo lefe abun mamaki da MUFIDA tagani shine hadda k’annen ummi mata guda biyu da mahaifiyar asma’u da k’anwarta da matan abban MUFIDA biyu sai jakadiya da dakaru hud’u had’e da hadimai mata hud’u waenda sukamasu rakiya, abun yayiwa MUFIDA dad’i sosai tai farinciki sosai, hakama munira wannan ya tabbatar mata da gaskiyar abunda MUFIDA tafad’a mata cewar ummi tasakko yanzu tadaina fushi da’ita,,,”…..

Zaune suka acikin d’aki anayiwa munira halawa da dilka sukuma sai shan fira suke ana kwasan dariya, jin karar wayarta yasa hankalinta dawowa kan wayar, wata new number ce tagani donhaka tamayarda hankalinta kan firarsu, bayan kiran ya tsinke saikuma wani yasake shigowa, tai mamaki sosai ganin ana kiranta da new number kasancewar layin Nigeria ne acikin wayarta bana  can yankin arab’s bane, bayan wannan Kiran ya katse ma saikuma akasake kira sai kawai tasaka wayar silent tacigaba da abunda ke gabanta,,,”…..

Washe gari around 10am dot tawuce garin habuja gun Amira saboda kiranda taketa kwallah mata a waya tazo tazo,,,….

Saikusan 3:30pm sannan suka isa garin habuja suka kama hanyar gidansu Amira, tinda suka iso takira Amira tashaidamata sun iso Amira take cike da tsintsar farinciki sai shirye shiryen tarban MUFIDA take, saida suka kwashe kusan 30mnts sannan suka iso gidansu Amira,, wani tantsararren gidane suka gani mai hawa biyu ga manya manya sojoji na gadin gate d’in shiga hakama kuma gida gabad’aya azagaye yake da sojoji kowanne rik’e da bindiga Ak 47, daisarsu saida akafara masu tambayoyi sannan akai checking nasu dadik wani abu dasukazo dashi sannan akabarsu suka shiga ciki “hmm wato saboda tsaro ko badan tsoro ba hakan nadakyau”,,,…..

STORY CONTINUES BELOW

Suna shiga ciki sukai parking suka fito tahango Amira can tsaye da kawayenta suna jiran isowarta, cikin tsintsar farinciki tak’arasa gunsu Amira kuma naisowa gunta suka rungume juna cikin tsintsar farinciki da d’auki ganin junansu, kallonta Amira tai saita zaro dara daran idanuwanta ta firfito dasu waje cikin murmushi da sigar tsokana tace “a,a a,a malama feedom kicemana ahe kin tsufa” saita fara mata waka cikin tsokana tana dariya “mai ciki wallahi banisan sunan nan…mai ciki sunan uwar mijina kenan….mai ciki uhum uhum uhum…um um um”  sai suka kwashe da dariya MUFIDA takaimata dukan wata takauce, daga nan suka dunguma izuwa cikin gida, gun ummin Amira sukaje MUFIDA tagaidata kasancewar dadyn ta nacikin mutane saitace tajira har zuwa gobe ko da dare sannan suje tagaidashi,,,….

Daga nan suka wuce gidan Auntyn Amira inda suke zaune acan tai wanka tasake sauya kaya sannan taci abinci tai sallah, bayan tagama kawai tabi lafiyan gado sai bacci Amira taita tsokanarta wai yanzu aikinta kawai taci tai bacci tace eh dai taji d’in,,”….

Washe gari around 10am mai lalle tazo tamasu lalle ja da bak’i sannan suka wuce gun saloon akamasu gyaran suma, wunin ranar dai gaba d’aya basu zaunaba sai zirga zirga suke saida dare sannan tasamu ta kwanta gashi tanaso takira habibyn ta amma baya zuwa saboda ba layin can bane akan wayarta haka tahakura dole ta kwanta bacci,,,,…

Kwananta biyu da zuwa akafara gudanarda shagalin bikin, su MUJAHID ma sun iso kasancewar shima Rayyan sunada gida anan habuja yasa saisuka tare anan saboda suji saukin zirga zirga da amare,,, “am sorry namanta ban fadamaku asalin Rayyan ba, shi haifafan k’asar yola adamawa ne bafulatanine, dika iyayensa yan can ne kuma dika fulaline, mahaifinsa hamshakin d’an kasuwa ne mahaifiyarsa kuma lawyer ce hakan yasa shima yai shaawar zama lawyer kuma har gashi yanzu yazama d’in burinsa yacika, wannan shine takaitaccen labarin Rayyan aminin MUJAHID”,,,…

“Amira kuma mahaifinta tsohon soja ne wanda har yakai matakin kanal mahaifiyarta kuma cima zaune wato dai bata aiki ciyarda ita ake, mahaifinta haifaffen k’asar katsina ne mahaifiyarta kuma yola adamawa ita bafulatanace mai kyau danma agunta Amira tagado kyau saboda mahaifinta bak’i ne sosai amma yanada d’an kyansa zamane yakawosu habuja amma sunada gida acan katsina, wannan shine takaitaccen labarin Amira aminiyar MUFIDA”,,,,….

Kamu shine event nafarko daakafara gudanarwa wanda akayisa akatafaren gidan yayar Amira wacca ke auran Barrister Aliyu d’a ga chief Justice Umar faruk, anan gidanta aka gudanarda kamun sai kusan 7pm sannan aka gama kowa ya watse, bayan angama ne tasamu takira MUJAHID sukai waya sannan hankalinta ya kwanta,suna gama wayar wani kira nashigowa, koda taduba saitaga wannan number ce daake kiranta da’ita hartai kamar zata daga saikuma tafasa takashe wayar gaba ‘daya tawuce abunta,,,….

Washe gari ne dinner donhaka tin da wuri sukafara shiri, 8pm dot mai make up tazo tafara masu make up kasancewar sunada yawa k’awayen amaryar shiyasa akace afara dawuri saboda karsuyi letti zuwa dinner, amarya akafara yiwa sannan MUFIDA ana k’aremata saitakira munira sukai waya, saikusan 10pm sannan aka gamawa kowa sannan suka shirya angwaye sukazo d’aukansu, MUJAHID ke driving d’in motar amarya da ango danhaka yace ba wacca zata shiga sit d’in gaba sai MUFIDA, haka kuwa akayi MUFIDA da MUJAHID agaba ango da amarya a baya haka akai tafiyar,,”….

Lokacinda suka isa ma sune agaba ango da amarya nabin bayansu MUFIDA sai rufe rufe take wai kar aga cikinta kasancewar doguwar riga gown ce ajikinta ankonda sukai na ranar dinner pink and white color material da d’an kwali na nad’i, saida suka raka ango da amarya agunda aka tanadar dominsu sannan suma sukaje suka zauna, anci ansha ansha shagali daga bisani kowa ya watse, yaudai MUJAHID d’aukan matarsa yai yawuce da’ita wani hotel, badan tasohakan ba dole tabisa saboda ita kanta tana missing d’in habibyn ta sosai,,,”….

Room no 13 ne yakama a wani katafaren shahararren hotel dake wata hamshakiyar unguwa acikin Abuja, suna isa yad’auketa suka wuce toilet sukai wanka sannan suka fito, koda suka fito kuwa tini ankawo masu abinci danhaka suka zauna sukaci sukasha, suna kammalawa yad’auketa sai kan bed, cikin tsintsar k’aunarta yakai hancinsa yafara shinshinar wuyanta yana fad’in “i really miss u my only one ina cike da k’ishinki sosai” murmushi tai takai hannayenta ta tallafo fuskarsa tacusa idanuwanta acikin masa cikin murmushi tace “nima haka habiby na ina kewarka sosai kuma ina missing naka fiye da tinaninka” murmushi yai yace “Allah kuwa” tadaga masa kai alamar eh,   hanunta takai tarufe idanuwansa sannan talumshe nata idanuwanta tareda kai bakinta a nasa tafara tsotsar lips d’insa na sama cikin salo mai wahalar fassara, ahankali shima yakama nata na k’asa yafara kissing sai kawai yarungumeta tareda fara shafa surarta cikin wani irin salo da kwarewa,,,….

STORY CONTINUES BELOW

Haka sukacigaba da kissing d’in junansu cike da kewar junansu, can ahankali yarabata da towel d’inda take d’aure dashi ya cakumi bobbs d’inta yafara tsotsar kan nipples d’inta cikin wani irin salo, dad’in salon nasa takeji sosai har takejin yana birkita mata brain nantake tafara nishi tana cusa yatsunta acikin sumarsa shikuwa saiyakejin kamar tanamasa sosane sai yakejin tana Kara tinzirashi, tsotsar ‘dayan yake yayinda ‘dayan kuma yake acikin hanunsa yana wasa da kan nipples d’in, hakan kuwa bak’aramin dad’i yakemata, sakkowa yai izuwa k’asanta ahankali yafara shafar kan hq d’inta sannan yasaka yatsansa aciki yafara fingering nata cikin wani irin salo, wani irin nishi tafara tana gantsarawa tareda fad’in “AAHHH…!!!” fingering nata yake kuma yana saka harshensa yana lasar wajen, saida ya tabbatar da tagama shed’ewa ko yatsanta bata iya d’agawa sannan yai addu’ar saduwa da iyali yafara kusantarta, ahankali yadinga bi da abarsa tayanda bazai takurataba bazai takuri babyn suba har yasami nutsuwa itama tasamu sannan yakyaleta “hmm nikuwa nace aaramma MUJAHID harda ciki ma bazaabari ahutaba hhh Lol”,,,….

Bayan sunsami nutsuwa ma k’ank’ameshi tai saida tahuta sannan tasakesa shikuwa sai dariya yakemata yana cemata raguwa tai murmushi batareda tacemasa komaiba, daga nan yajanyomasu blanket ya lullubesu nantake baccin gajiya yai awon gaba dasu,,,….

Washe gari sai kusan 12pm sannan yamaidata gun amare aikuwa Amira taita tsokanarta tana kyalkyala mata dariya wai tabi miji hotel takasa hak’uri saida taje yabata zuma, itakuwa dik kunya tagama mamayeta sai noke noke take kasancewar sunada yawa acikin d’akin, ranar itace zaai mother’s night dan haka washe gari kuma za’adaura aure da marance ayi walima,,,….

Around 2pm bayan tagama sallah tana zaune kan sallaya saitaji wayarta na kara, daukowa tai taduba mai kiran saitaga uncle hashim danhaka tadaga tareda karawa a kunne, batareda yamata sallama ba kawai taji yana fad’in “MUFIDA ina kikai wayarki tin d’azu ina neman layinki amma bakya d’agawa” saida yai maganar sannan taduba taga har kusan 12 miss call’s yamata, dasauri tace “ohh am sorry uncle wallahi nabarta a d’aki ne ina waje” “MUFIDA kidawo gida wallahi tin jiya ake ana neman munira amma baagantaba ko’ina da ko’ina anje amma baagantaba tin daga gun dinner bayan antashi baasake ganintaba ma’aruf ma yace baisan yaakayi tafitaba”  dasauri tamik’e tsaye cikin tsintsar tashin hankali tareda fad’in “what….? Uncle kana nufin kaceman munira tab’ata ne kokuwa” rasa mezaicemata yai saikawai yace “MUFIDA kawai kidawo gida pleace a yanzu haka hankalin kowa atashe yake abban ammar yakira Commissioner of police da I.G yasanardasu harma sunzo” “ok ok ganin zuwa” saitakashe wayar, number d’in MUJAHID takira yana d’agawa tasanardashi halinda ake ciki sannan takira Amira tafad’amata kankace me zancen yakarad’e ko’ina, abban Amira naji yace “wannan ai zancen banzane yazaayi ace kamar munira da girmanta ace ta bata saidai in saceta akayi kuma koma waye dole badan Allah yamayardaita wallahi” kunsan soja nantake allurarsa zata iya motsawa hhh Lol,,,,”….

Cikin gaugawa MUJAHID da MUFIDA sukabi flyt d’in 3pm suka wuce kebbi state, koda suka isa kuwa gida dikya rikice hankalin kowa a tashe hajiyarsu dady ma kuka take wiwiwi gashi har yanzu ko an kira number munira baya shiga, hankalin MUFIDA yamatuk’ar tashi dikta rikice ta rude nantake hawaye suka fara aikinsu, dik yanda MUJAHID yaso ya kwantar mata da hankali gazawa yai saboda takasa kwantarda hankalinta musamman dataga har hajiya na zubda kwallah tana kuka tamkar karamar yarinya, ganin haka yasa MUJAHID yashiga mota yawuce izuwa station gun D.I.G da IG,,,….

Baifi 15mnts da fitaba saiga kira yashigo wayar MUFIDA koda taduba saitaga number d’in munira ne aikuwa dasauri tadaga tareda fad’in “hal….hall…hallooo munira” saitaji wata murya sab’anin ta munira “ke dakata malama kada kasheman kunne to ba itabace, hmm eyyah Allah sarki babbar yaya izuwa yanzu dai nasan hankalinki na nan atashe bakiga y’ar kanwarkiba kuma marya, saidai inason kisani taurin kanki da jiji da kankine yajanyo hakan yafaru saboda dakin daga sabon kiranda muke maki tin a BAGDAAZ dadik haka bata faruba to amma saboda rashin daga koranda muke maki yasa raina ya baci zuciyata ta harzuka sai kawai naturo yarana suka bazama acikin ahalinku sukeman aiki, ahalin yanzu dai munira ta hanunmu yayinda masoyinki kuma yake acikin tarkonmu saboda motarda yake acikinta akwai bom aciki idan kikaki bin umarninmu to zai iya rasa ransa kuma kanwarki dake hanunmu itama tarasa nata” cikin sauri acikin in ina tace “daa….da….dakata dan Allah yanzu mekukeso namaku dan Allah kada ku cutarmin da mijina da kanwata koma me kukeso kufada zan baku”,,,….

Wata iriyar dariya taji ankyalkyale da’ita sannan akacigaba da magana “Ah dawuri haka lallai kinason kanwar nan taki da masoyinki ok no problem yanzu dai the only solution kawai kikawo mana kanki da kanki sannan kada ki yarda kusako hukuma acikin wannan lamarin sannan kada kifadawa MUJAHID zancenda mukai zamu fad’a maki inda zakizo mukuma zamu saki munira zamu kuma cire bom d’indake a motar MUJAHID inba hakaba kuma to komai zai iya faruwa” dasauri har muryanta na rawa tace “ohhk… Ok ok inajinku” dariya tasakejin anyi sannan akace “kijiramu nanda anjima zamu sake kiranki amma bada wannan number dinba saboda daga yanzu ita tagama aiki”  ana gama fadar haka aka kashe wayar daganan kuma batasake jin komaiba, wani irin kuka MUFIDA tafashe dashi mai cike da tsintsar ban tausayi mai raunana zuciyar mai karatu………….

Ganin kuka bashine mafita agaretaba a yanzu yasa dasauri tamike a tsaye tadauki wayarta tai dialing number na MUJAHID, ringing daya ana biyu yadaga dasauri tafara magana cikin sauri “hall…hall…halloo MUJAHID kana inane” jin yanayin yanda take maganar yasa yakwantarda muryansa yafara mata magana cikin tattausar murya “pleace MUFIDA come down relaxed relaxed pleac…” baik’arasa tai saurin katseshi da fadin “MUJAHID kana inane?”  jin yanda takemasa maganar yasa yatabbatar akwai wata matsalar dan haka yace “yanzu ina acikin mota ina driving zanje station ne” dasauri tace “MUJAHID ka tsayarda motar kafito karufe motar” cikin mamaki yace “lafiya kuwa MUFIDA station fa naecmaki zanje” cikin tashin hankali da tace “nace MUJAHID katsayarda motar kai sauri kafita akwai bom ne acikinta kaninan zuwa yanzu” aikuwa yanajin haka dasauri yai birki yatsayarda motar yafita batareda ma yarufetaba sannan yai nesa daita,,,….
+
Cikin sauri da gaugawa tafita takarbi key car ahanun driver’s tashiga mota tawuce, koda taisa yana tsaye kan titi yana jiran isowarta, tana karasowa tatsayarda motar tafito tazo da sauri tarungumeshi, d’agota yai saitai kissing nashi a goshi tana shafasa tana fadin “kana lafiya MUJAHID” tana maganar ne tana zubda kwallah, rik’o hannayenta yai yakuramata sexy eye’s nashi ciki tattausar murya yace “am fine my only one kwantarda hankalinki kinji” itama kuramasa nata idanuwan tai kwallah nabin kuncenta tace “MUJAHID narasa wane irin laifi nayiwa ubangiji dayaketa jarabtana da k’addarori kala kal….” bata karasa yai saurin rufemata baki tareda fadin “shiiittt…..!!! Kada kice MUFIDA haba kamar bamai ilimiba karki manta komai yasami bawa to acikin k’addararsane haka Allah yarubutu masa sannan kema bawai dan baya sonkibane a,a yana jarabtakine domin yagwada k’arfin imaninki saboda haka inaso ki kwantar da hankalinki kinji ko my only na”,,….
Itadai kallonsa kawai take amma sam hankalinta ma baya gunsa, cikin raunin murya tace “MUJAHID taya bazan daga hankalinaba asanadina kanwata tana nema ta hallaka ni kaina baabarniba yanzu kuma har andawo kan ahalina taya zan kwantarda hankalina kaimafa bom ne suka sakamaka acikin mota zasu kasheka wai idan ban amince da…..”  saikuma tatino da yanda sukai daita sai kawai tai shuru, kallonta yai cikin mamaki yace “idan baki amince dameba” shuru tamasa saida yadaka mata tsawa cikin kakkausar murya harta razana sosai “kifada man mana MUFIDA” sannan tafara masa bayanin dik yanda sukai daita, wani irin murmushi MUJAHID yai na gefen lebe sannan yace “umm lallai tsarin yayi to yanzu tinda sunyi nasu muma yakamata muyi namu ayanzu”,,,….
Dasauro tariko hanunsa cikin magiya tace “pleace pleace MUJAHID karmiyu haka mana sunface karna fadawa kowa idan ba hakaba zasu kasheka da munira pleace kabarni dasu kawai” rik’o hannayenta yai yai kissing nasu sannan yatallafo fuskarda da dika hannayensa cikin murmushi yace “karki damu nasan plan dinda zanyi tayanda bazasu gane kinfadawa kowa ba yanzu basunce zasu kirakiba” tace eh sannan yacigaba “yawwa to yanzu mujira kiran nasu muji abunda zasufada tukuna” itakadai kallonsa kawai take saboda gabad’aya kanta ya daure yadauki zafi hankalinta sam baya kanta, rik’o hanunta yai sannan yarufe motarsa daga nesa sannan yajata sukashiga motarda tazo da’ita suka wuce,,,”…
Gida suka wuce suna isa sukaje suka sami abban ammar suka fadamasa abunda ake ciki kiranda akayiwa MUFIDA da abunda aka fadamata nantake abban ammar yace “tabbas akwai waenda suke taredasu acikin gidannan akwai masu yimasu aiki waenda ke kaimasu labari saboda haka dole a tsaurara security’s anan gidan sannan a tsaurara bincike domin agano yan lek’en asirin ko su waye” MUJAHID yace “ai abba idan sunsan wata basusan wataba tawata hanyar zamu b’ullomasu tayanda zamu kamasu acikin sauk….” baiko karasaba kira yashigo wayar MUFIDA, koda taduba saitaga wata new number ce kuma daban ba waccan ba, dasauri tadaga hanunta har rawa yake, daga dayan bangaren akafara magana kamar haka “MUFIDA MUFIDA MUFIDA umm suna mai dadi kamar yanda itama mamallakiyar sunan take kyakkyawa kuma mai dad’….” Saikuma akaki k’arasawa aka sheke da dariya cikin dakewa MUFIDA tace “me kuka buk’ata gareni kufada koma menene nidai dan Allah kada kucutar man da kanwa narok’eku”,,,….
STORY CONTINUES BELOW
Daga dayan b’angaren akacigaba da magana “oohhh Mrs MUJAHID don’t worry ba abunda zai sami kanwarki matukar kikabi umarninmu”  dasauri tace “kufada inajinku” sai akacigaba da fadin “inafatar baki sab’a dokarmuba maana baki sanarda kowaba” saitace “Eh ba wanda nafadawa”  daganan akacigaba “yawwa saboda babban zinibine sab’a dokarmu, so now akwai wani daji dake cikin kauyen Zuru mai suna SAMA zakizo dajin kekadai around  5pm idan kinzo zakiji sauran bayani”  ana gama fadar haka saikuma aka kashe wayar, kallonsu MUJAHID tai batareda tace komaiba sai abban ammar yace “nakira DIG da IG zasuzo sannan nakira Canal Abba umar zaizo da sojojinsa” MUJAHID yace “ok abba nima inada wani aboki inspector ibrahim Adam zan kirasa saboda idan akahada hanu da hanu kowa yabada tashi idea abun zaifi  tafiya dakyau” abban ammar yace “ok badamuwa yanzu mujira zuwansu”  daganan suka zauna acikin parlon momyn faruk suna jiran isowarsu,,,…
Saikusan 4:15pm sannan sulaji jiniya matashi alamar isowarsu IG donhaka suka tashi suka fita domin taryansu, bayan sunmasu barka da zuwa sannan suka shigo ciki suka zauna nan abban ammar yamasu bayanin komai daganan suma su IG sukai nasu bayanin suka tsara yanda komai zai tafi batareda sunsan MUFIDA tafadawa kowa ba,,,…
Bayan sungama sannan suka fito suna fitowa saiga inspector da canal Abba umar sun’iso atare danhaka suka dakata saida suka gaisa akayi bayanin komai da yanda su IG sukai tsarin komai sannan suka wuce domin su shirya su shirya yaransu,,,”….
4:20pm dot MUFIDA tashiga taxi tawuce izuwa dajin SAMA, dajin SAMA wani k’asungumin dajine wanda bakowacce halittar mutum ke shiga acikinsaba sai mafarauta kawai saikuma matafiya masu tafiyar kasa saboda dajine wanda bashida kyau mai cike da hatsarin gaske, dik shekera sai antsinci gawar mutane sama da goma sha acikinsa waenda kuma ba’asan waye yake kashesuba, kuma har izuwa yanzu ba’asan wanda yakeyin kisan ba, wasu sukance fatalwa ce wasu kuma suce halittun jeji ne kamar zaki damisa da kura, wasu kuma sukance mutanen boye ne wato aljanu da fatalwa to Allah nedai kadai masani,,,”….
4:40 dot MUFIDA taiso dajin SAMA ita kanta dataga dajin saida hantar cikinta takad’a saboda yanda dajin yake, rintse idanuwanta tai taita karanto adduoi kala kala saida tagama sannan tai bismillah tashiga dajin, tafiya take cike da tsintsar tsoro gaba da baya bainda take hango halittar yayan adam saima wani kuka datakejiyowa wanda batasan ko namenene ba itadai addua kawai take tana tafiya, tana cikin tafiya saitaji wayarta tai kara aikuwa dakarfi tazabura harsaida wayar tafadi kasa saboda tsoronda taji nan tadakkota sannan tadaga kiran, ji tai ance ‘Barka da zuwa Mrs MUJAHID idan kin isa kusa dawata bishiyar kuka kiduba akwai wata phone da takarda wacca zata nunamaki inda zakije batareda kinsha wahalaba” daga haka sai aka kashe wayar,,,…
Ahankali tacigaba da tafiya tana adduoi harta iso gun bishiyar da sukace, koda taduba kuwa saitaga abunda sukace nanta dauka tabude kwalin saitaga wayar da takarda, bude wayar tai tana budewa kira nashigowa nanta daga sai akace “yawwa good Mrs MUJAHID kiyi amfani da wannan takardar dakuma wayar ki yada wayarki” daga haka kuma aka kashe wayar, kamar yanda sukace haka tai tayada tata wayar sannan taduba takardar tacigaba da tafiya,,,….
Har kusan 6pm bata isa gunda sukeba gawani kishi datakeji gashikuma tagaji sosai da tafiya kafafuwanta harsunfara kumbura saboda tafiya, kishi takeji sosai sannan tagaji tanaso tahuta amma idan tatina da munira ko yanzu awane irin hali takeciki nantake saitaji gajiyar tab’ace mata, haka tacigaba da tafiya acikin wannan dajin har dare yayi duhu yashigo dole tabude fitilar waya tacigaba da tafiya,,,….
Can kusan 7:30pm sannan taiso gunda alama ta karshe tanunamata, wani gidane tagani wanda aka gina da kasa acikin katon dajin kuma a gefen teku ruwa, ahankali takarasa kofar shiga tai bismillah sannan tabude tashiga, tana shiga kofar tarufe aikuwa nantake gabanta yafadi tsoro ya mamaye ta dikda kuwa fitilar wayar a bude take, dagacan gefe taji anshigo ana tafi, dasauri ta waiga saitaga wazata gani, mubina ce tagani tareda wasu gardaye kusan shiga kowanne kagani kasan a koshe yake sai huci suke tamkar kumurcin maciji, cikin tsintsar mamaki MUFIDA tace “mubina kece?” cikin murmushi takaraso kusa daita tana fadin “Barka da isowa Mrs MUJAHID sarauniyar masarautar BAGDAAZ, of course nice mubina kinyi mamakin ganinane ko”  shuru MUFIDA tai batace komaiba sai taji mubina tace wa gardayen da sukazo atare “kutafi daita ku daureta” dasauri MUFIDA tace “a,a haba dai aibahaka mukai dakuba kunce idan nazo zaku saki munira to inatake ne munirar” dariya mubina tai tace “ai mu bama cika alk’awarin da baizama dole akanmuba wannan yazama darasi gareki” tana gama fadar haka tajuya tawuce abunta sai gardayen suka kama MUFIDA suka wuce daita,,,”…..
Suna isa suka daureta akan wata kujera, can saiga mubina tasake dawowa amma yanzu baita kadai bace, wani abun mamaki da MUFIDA tagani shine tareda asmau tashigo kowaccensu sanye da wata transferent din riga wacca daita gwanda ma babu shigar tamkar arnar yanzu masu ji da kansu, kansu ba mayafi sumarsu a baje tamkar arnar England kafafuwansu sanye da wasu takalma hills masu shegen tsini, cikin takon kasaita suke tafiya suna taunar cwingom suna magana suna dariya,,,….
Gefensu kuma wasu karti ne har shida suna takemasu baya daya na rike da hanun munira an daure mata hannaye da igiya sannan sunrufe mata baki jikinta sanye da kayanda tasaka ranar dinner kanta ba mayafi sumarta dikta barbaje, cikin tafiyar isa da kasaita suka karaso gun MUFIDA asmau tafara magana cikin murmushi tana taunar cwingom “ur highly wlcm Mrs Biryama princess of BAGDAAZ” tana fadar hakan tana zama kan kujera tadora kafa daya kan daya, mubina ma zama tai munira kuma tana rike a hanun dayan gardin, asmau ce tace “nasan zakiyi mamakin ganinmu ko to ba’abun mamaki bane mudai agaremu yanzu acikin sauki gaki agabanmu, MUFIDA wani abu dabaki saniba wanda ni yanzu zan sanardake shi shine har acikin gidanku na aure inada masu man aiki saboda tinda nake bantaba son wani da namiji ba kamar MUJAHID, dik wani buri nawa na soyayya na tattarashine akan MUJAHID, tin muna yara ummi tace tabani MUJAHID ta mallaka manshi amatsayin mijin aurena, nadauki son duniya nadorawa MUJAHID amma kwatsam saikikazo acikin kankane lokaci kika rabani dashi kikasanya wata katuwar katanga wacca tazama shamaki a tsakanina dashi, tin daga lokacinda sarki yace bani ba MUJAHID nadaura damarar yaki dake dama dik wani wanda zaice nabar MUJAHID, itakanta ummin danagano yanzu raayinta ya karkata agareki a yanzu haka tana hanuna bayan nagama dake kanta nai itama nagama daita sannan na dauki abun kaunata yazama mallakina nikadai” tana gama fadar hakan saita kyalkyale da wata iriyar dariya,,,,…..
Kallonta kawai MUFIDA keyi har tagama maganarta sannan tafara magana “wulakanci tozarci ya tabbaga ga macenda ke neman so agun namiji, asmau wani abu dabakisaniba shine babu macenda ke cin nasara arayuwarta kamar macenda mijinta yafi sonta ba ita tafi sonsaba, to Alhmdllh nidai ba yabon kaiba ko a yau kasuwa tawatse naci riba saboda zan iya daga murya nai ihu ina daya daga cikin matanda mazansu suke mutuwa suna dawowa akansu maana dai mijina yanasona fiye da sonda nakemasa to kinga kuwa Alhmdllh kuma kan mafara nunamasa so shine dakansa yafurtaman kalmar so” ran asmau yai mugun baci wato magana MUFIDA takemata mai harshen damo wacca sai cikakken bahaushe ke ganeta acikin ruwan sanyi tawatsa mata magana mai kona zuciya sosai mai zafi,, dasauri ta taso tawatsa mata mari har biyu sai bakinta yafashe da jini tasake damko bakinta cikin tsintsar mugunta da bacin rai tana huci tace “yau zakiga yanda ake operation batareda anshiga dakin theater ba zan fasa cikin ki nafito da abunda ke cikinsa agabanki tinda anbaki magani kinsha amma yaki barewa”,,,,….
Abunda tafada bai batawa MUFIDA raiba na wai zata fasa cikinta abunda tafada dai na anbata magani tasha amma yaki barewa shine yasa ranta yabaci wato ashe itace tasaka aka xubamata magani a ruwa tasha don cikinta yazube,,,….
Tasowa mubina tai daga inda take zaune tazo tadamki sumar MUFIDA da k’arfi MUFIDA tai kara saboda zafinda taji sannan tace…………Tasowa mubina tai daga inda take a zaune tazo ta damki sumar MUFIDA da k’arfi sai MUFIDA tai kara saboda zafinda taji sannan tace “dik abunda zakuman kuyiman amma nidai dan Allah karku cutarda munira ku barta tayi tafiyanta kada kucutar daita narok’eku” wata iriyar dariya suka kyalkyale daita mubina tace “karki damu MUFIDA bazamu citarda munira ba saidai laifinkine zai shafeta tinda ita yar goyon bayanki ce ra’ayinku iri daya ne saboda haka gwanda kutafi barzahu atare idan kunje saiku gaidamana da dady da hamma faruk”,,,….+
Wani irin kallo munira kemata cikin tsintsar tsana da takaici dakuma danasanin kasancewarta yar uwa agaresu, mubina tace “ai asmau gwanda ke yanzune kikaji kin daura damarar yaki da MUFIDA to ni tin muna yara nadaura damarar yaki daita saboda natsaneta, tinda muka tashi kan mugirma mu mallaki hankalin kanmu zuciya tafara cika da tsintsar tsanarki MUFIDA, natsaneki natsaneki natsaneki har abada MUFIDA babban burina naga nakawardake a doron k’asa naga nashafe labarinki gaba daya kuma burina yana gab da cika” saikuma ta kyalkyale da wata iriyar dariyar farinciki da tsintsar mugunta,,,”…..
Murmushin gefen lebe MUFIDA tai wanda yafi kuka ciwo sannan tace “tabbas masu iya magana sunyi gaskiya dasukace HASSADA GA MAI RABO, TAKI CE mubina kokiso ko karkiso nariga dana shiga gabadake kuma bazaki taba iya cimmaniba har abada wallahi Allah yariga daya d’aukakani akanki, ni yayarki ce sannan rikonda mahaifinki kike tink’aho yaman harya fifitani akanki nayi k’ok’ari narabu dashi lafiya saboda dady har yabar duniya bashida tabon bakincikina a zuciyarshi saima tsintsar so da sanya albarka wanda nasan ke dakike tink’ahon mahaifinkine baki samu hakan agareshiba zanma iya cewa da bak’incikinku ke da mahaifiyarki yabar duniya, dikda bashine mahaifina ba amma yafi yarda dani kuma yafison ace ni yarsa ce fiye da ke har yabar duniya yana alfahari dani to kinga kuwa Alhmdllh ko ahakama naci ribar rayuwa gakuma mijina abun alfaharina burin zuciyata yana taredani ko a yau kasuwar duniya ta watse wallahi naci riba” ta k’arasa maganar cikin murmushi, munira kuwa dariya sukaji tana kyalkyalawa hadda rike ciki, gaba dayansu zuciyoyinsu sun harzuk’a rayukansu sun baci matuka mubina tanamata wani mugun kallo tana huci hancinta yana budewa tana gallawa munira daketa faman sheka dariyarta harara,,”….
Juyawa tai izuwa ga gardayenda suke atare tace “a shirya tafiya yanzu gobe zamuyi sammako mubar nan mukoma dayan gidan inda yafi dacewa da ayanke masu hukunci” takarasa tana kallon MUFIDA cikin murmushin mugunta sannan tajuya tawuce abunta, asmau tace “kurufe koina sukuma kubarsu anan sukwana” itama tana gama fadar haka saita juya zata wuce,,, jiyo sautin kukan jirgi dataji yasa tadakata daga tafiyarda take tai shuu tana saurare,,,….
Ba shakka inda take tinaninsa nanne yake wato dai akan gidan dasuke aciki “ohh shiirrrttt…!!!” tafurta afili sannan tace “kuje kukira mubina tazo akwai matsala”  sai gardaye biyu suka tafi suka fadawa mubina aikuwa saigata tafito ba shiri cikin tsintsar tashin hankali, asmau tace “Ashnoorpyar akwai matsala wallahi” mubina tace “kuyi sauri ku d’akko kayan aiki kusanarda na waje sushirya” ji tai MUFIDA na dariya tana kyakyatawa, tana ganin hakan tasan akwai abunda ta kulla, dasauri tazo ta cafki sumarta cikin zafin nami harsaida MUFIDA tai kara saboda zafi tace “kisani dik abunda yasamemu kuma bazaki tsiraba”  sannan takasheta da wani mahaukacin mari harsaida MUFIDA taga wasu taurari namata yawo a idanuwana nantake jiri yafara diban ta gakuma jininda ke zuba a bakinta, cikin gaugawa yaransu suka shirya kasancewar akoda yaushe cikin shirin fada suke yasa basuwani damuba nan wasu suka tsaresu MUFIDA dasu mubina saura kuma suka fita domin gwabzawa,,,….
STORY CONTINUES BELOW
Kankace me tini dajin yahargitse da kukan jiragen sama na sojoji da kukan jiniyar motocin police, hankalin su mubina yatashi matuka diksai suka rikice suka daburce, sunacikin haka saiga d’aya dagacikin yaransu yashigo a hargitse yana shesheka yace “ranku ya dad’e akwaifa matsala wallahi sunzo dashiri yawansu ya ninka namu sau dubu sunkashe mana mutane sosai yanzu haka suna gab dashigowa nan”  ran mubina yak’ara baci sosai hankalinta yak’ara tashi, dasauri tace “ku kwance wannan ku dakkosu mubi hanyar baya muwuce” dasauri yaron yace “ai gaba d’aya bawata hanya da kafa wacca basu tosheba ko’ina sun zagaye gaba d’aya dajin nan sunzagayesa da sojoji da police ba adadi” “ohh my God” asmau tafada afili “to yanzu yazamuyi kenan miye mafit….”  batako k’arasaba sukaji shigowar mota tafasa k’ofar shigowa tashigo ba shiri, dasauri sukaja da baya saida motar ta tsaya sannan wanda yake acikin motar yafito,,,”….
Hmm wazasu gani, MUJAHID ne sanye acikin English where’s wandon jeans da t-shirt blue color, fuskarsa babu alamun faraa ko dariya tsuke take tamkar baitaba sanin miye dariya ba MUFIDA na ganinsa tai dariya, ahankali yatako zai karaso kusa dasu sai mubina tai saurin rik’o wuyan MUFIDA tareda nuna bindiga akanta tace “kada matso dakata anan sannan kabamu hanya muwuce idan bahakaba kuma wallahi yanzu alburushi yashiga a brain din matarka” dasauri MUFIDA tace “kada ka yardasu MUJAHID mak’aryatane kada kabarsu sutafi sune suka sakaman magani acikin ruwa nasha domin su b’ararda cikina sannan sune suka turaman gardi a gidana saboda su rabamu sannan yanzi haka sunkama ummi tana hanunsu sunce idan suka kashemu itama kasheta zasuyi,kada kayarda dasu MUJAHID” gyara bindigar mubina tai alamar akoda yaushe zata iyayin harbi donhaka dasauri MUJAHID yaja da baya MUFIDA tasake cewa “kada ka damu dani MUJAHID ka kamasu kada kabari sutsere” bayanda yaiya dole ce zatasaka yabarsu sutafi saboda bayason yarasa MUFIDA sa,,,…..
Cikin sauri ta kwanceta daga kan kujera sannan tariketa tacewa su asmau “kuzo muwuce” dasauri dayan gardin yariko munira da har yanzu take a tsaye kuma a daure zasu wuce, har mubina tajuya zata wuce kawai saisukaji k’arar bindiga daga bayansu alamar anyi harbi, atare suduka suka juya domin ganin mai harbin saikuma sukaga mubina tazube akasa, wani sojane dasukashigo atare da MUJAHID amma shi saiya lab’e ya buya a cikin wajen shine yaharbeta, gardindake rike da munira ne yajuya tareda ciro bindiga zaikaiwa sojan harbi sai MUJAHID yai saurin ciro tasa bindigar yaharbesa a k’afa donhaka yafadi bindigar tafadi, nan dasauri sojan yakama dayan gardin MUJAHID kuma yakama wanda ya harba din suka fita waje dasu,,,….
Suna fita sauran sojojin sukazo suka kama asmau da sauran gardayen sannan suka d’auki gawar mubina kasancewar a ka akaharbeta tini talula lahira sukuma su asmau aka sakasu mota aka wuce dasu sannan aka kunnawa gidan wuta aka konasa gaba d’aya, MUJAHID kuwa rungume MUFIDA yai yana kissing nata tareda dudduba jikinta idan batasamu rauni ba, murmushi kawai tai tacemasa “habiby lafiya na fa kalau banji rauniba kawai dai bakinane dayafashe saikuma k’afafuwana dakeman ciwo sosai saboda tafiyanda nai”  cikin murmushi ya sumbaceta a gishi sannan yace “to Alhmdllh amma wannan ma ai raunine kai banma yardaba saimunje doctor tadubaman lafiyarki” saitai dariya tareda kara rungumeshi sannan tace “k’ishi nakeji sosai tinda nazo basu bamu komaiba” aikuwa yanajin haka yadauketa yashiga mota daita yadakko ruwa a gora Yabude yabata tasha,, saida akagama komai sannan akawuce dasu gida,,,”….
Koda suka isa gidan acike yake taff da mutane harsu Amira sunzo dik suna nan aikuwa suna iso Amira tazo dagudu tarungumeta tana kuka sannan taje tasake rungume munira itama taredayin kissing nata a goshi, daga nan suka wuce cikin gida saboda kowa yagansu hankalinsa ya kwanta, suna isa hajiya tafashe da kukan farinciki sukaje suka rungumeta suna rarrashinta, sai kusan 1am sannan su MUJAHID da abban ammar suka dawo bayan angama komai Canal abba umar ne yadauki gawar mubina dasu asmau yawuce dasu bayan anyi cike ciken komai sannan su MUJAHID suka dawo gida, aranar dai baccin farinciki sukai saboda yau MUFIDA tasan damuwarta takau Allah yamata maganin mak’iyanta,,,….
Washe gari saida aka kira family doctor yazo yaduba lafiyan MUFIDA data munira kuma Alhmdllh dikansu basuda wata matsala ko mummunan rauni saidai wahalan d’aurinda akayiwa munira MUFIDA kuma marinda sukamata bakinta ya kumbura kafafuwanta suma sun kumbura sosai saboda wahalan tafiyanda tai, nandai likitan yai nashi k’ok’ari sannan yabasu magani yawuce,,,”….
       ________________
Ahalin yanzukam hankalin kowa ya kwanta danhaka akacigaba da shagalin biki, washe gari ranar Friday around 3pm dot aka daura auren Munira da Ma’aruf, Barrister Rayyan da Amira, Alhmdllh d’aurin auren yasamu hakartar manyan mutane daga ko’ina kasashe daban daban, Governor Atiku Abubakar ma yazo tareda PA dinsa da Vice dinsa na yanzu wanda aka dora bayan rasuwar dady da dai sauran mutanensa, sarki da mai martaba dik sunzo, bayan angama daura auren sai angwaye da abokanansu suka zo suna gaggaisawa da mutane, bayan angama anwatse ma’aruf yakwashi tawagarsa suka koma BAGDAAZ MUJAHID kuma da Rayyan suka wuce habuja domin yin walima acan,,,….
Around 4pm dot amare kuma suka gudanarda tasu kasaitacciyar walimar inda manyan mata malamai suka zazzaga ruwan nasihohi ga ma’aurata dakuma amare, 6pm dot aka k’are kowa yawatse,,,….
Around 8pm dot aka wuce da amarya Amira izuwa garin yola adamawa kasancewar acan zasu fara zama kamin yakamalla gininsa na habuja sannan sukoma can, MUJAHID yaso yahana MUFIDA zuwa saboda ganin yanda tawahala gashi cikinnan nata yayo k’asa k’asa sosai ga k’afafuwanta har yanzu basu cire kumburarda sukaiba amma haka tadage tace saitace, badan yasoba haka dole yabarta suka wuce, munira kuwa sai washe gari sannan yan d’aukan amarya dasukazo suka wuce daita izuwa BAGDAAZ, haka kowacce amarya aka kaita gidanta cikin koshin lafiya,,,….
Su MUFIDA kuwa sai washe gari sannan MUJAHID yadauketa suka wuce tabar Amira a yola sai kuka suke tamkar rabuwace zasuyi ta har abada,,  saida Rayyan da kannensa suka rakasu har airport suka shiga jirgi, bayan jirginsu yadaga sannan suka dawo cike da kewar juna,,,…..
            *****  *****
Rayuwa tacigaba da tafiya cikin tsintsar farinciki da kaunar juna  ahalin yanzu ummi kauna take nunawa MUFIDA fiye da tinanin mai karatu saboda yanzu dai tagano MUFIDA batada wata matsala yar tata datakeyiwa yak’i don tasami farinciki itace kenema ta rabata da rayuwarta ashe dik wahalan banzace takeyi nata buri da k’uduri daban akanta, “kai duniya ina zaki damu yaudai kowa son abun duniya da ita kanta duniyar yarufemasa ido komai zaa iya aikatawa dik dan asami duniya ko abunda ke cikinta, Allah yak’ara shiryardamu da zuriyarmu daki dai,,,….
Tini akayankewa asmau da yaransu hukunci a court inda aka yanke masu hukuncin zaman gidan kaso na har abada tareda horo mai tsanani batareda fita acikin gidan kasoba kuma har abada, mubina kuwa wani gu sojojin suka samu suka rufeta bama acikin mak’abartar musulmi ba, wannan shine k’arshen mubina da aminiyarta wacca bamusan inda suka haduba har suka zamo abokan junaba yazo k’arshen,,,”…..
MUFIDA kuwa yanzu rayuwar aurensu suke cike da tsintsar farinciki dakuma k’ara kaunar junansu, ahalin yanzu cikinta har yawuce watan haihuwa yashiga wata na goma gashi kuma EDD dinta yawuce saboda haka yanzu akodayaushe ana duban zuwan haihuwa,,,….
Cikin yak’ara girma sosai yak’ara yi k’asa k’asa sosai kafafuwanta sun kukkumbura zama dakyar tashi dakyar wani lokacin sai MUJAHID yaita dariyanta wai tazama cima zaune komai sai anmata nantaita kukan shagwaba saiyakoma rarrashinta, ganin cikinta yatsufa sosai sannan yanzu gaba d’aya hadimanta yakoresu saboda sam bai yarda dasuba saiya dakko Nasmat da Nasma yamaidasu gun MUFIDA tinda yak’i yamaidata gun jaddati………..

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE