WATA RANA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ASMY ALIYU

Manya -manyan motoci ne na alfarma bakake wuluk kirar ( *Range rover*) sae kwaya daya tak ! Da ta kasance fara Sol wadda itace cikon ta biyar din hka kuma itace a tsakiya.


" A hnkali motocin ke shigowa cikin unguwar (Namadi Azikwe)" dake a garin Bauchi. Haka tsaddiyar unguwa ce ,cikin jeren gidajen masu kudi kosasshin ya'n siyasa manya-manyan ya'n kasuwa na Nigeria da wajen ta  waya'ndda ake damawa dasu.

Kae tsaye wani katon gida naga sunyi parking " tsayawa ,tsara gaban gidan xai daukeni tsayin minti biyar ban gama ba.yana da bakin rufi na zamani kalan rufin gidan da get din gidan duka baki ne. Haka a gaban gidan anyi wani irin Rubutu da farin fenti Mae dauke da sunan ( *Mrs. Sameer meera Estate*)" horn aka danna.


Da sauri mai gadi ya wangale katotuwar kofar gidan Kai tsaye motocin suka soma shigowa cikin harabar gidan wani bangare daban suka dosa inda aka kafa manya-manyan Rufuna Dan aje motoci kurum."

   Wanda a kalla mota takae kwara 10 a gurin ,tsawon minti biyu da tsayuwar motar ,da sauri wadan su irin mutane suka fito dai daga cikin motocin masu wata irin kira ,waya'ndda bature ke kira da(( body guard)).

A kalla xasu kai mutum biyar  cikin sassarfa suka nufi farar motar gefen barin dama dayan yasa ya bude marfin motar .

   Wani hadadden guy ne naga ya fito daga cikin motar yana cikin fararen kaya sol da kuma babbar Riga ya kafa hula akan sa haka kuma glass din frada ne a idonsa baki mai dihun gaske wandda ba'a hango kwayar idanun sa rufaffun talkami ne a kafan sa " sae a gogon hnnunsa wandda kudin sa yakai kimanin dubu Dari biyu da hamsin ."

Kyakkyawa ne na karshe hka fari ne tas kamar balarabe yana da kirar maxa dogone mai ingirma jiki wato yana da fadeden kirji sae Dan karamin gemun sa da ya aza ." wandda yyi matukar kayata fuskarsa , hnnunsa yasa a hnkali ya cire babbar Riga gamida mikawa ,dae daga cikin yaran sa ...da sassarfa cikin takunsa na kasaeta ya nufi kofar shiga babban falon dake kallon gabas ..

Abdul jabbar sameer meera kenan matashin saurayi wandda bai wuce shekara talatin da biyar ba a dunia ,wandda ya'mmata da yawa ke haukan so ...fans karku ga laifi na wollah koni Asmy ina cikin ya'mmatan dake da burin su mallaki Irin Mrs. AJ lolxxxxxxxx...


Body guard din dake biye dashi yyi saurin bude kofar falon ,ya shige manya -manyan mata na hango dam acikin falon da alamr akwae wani gagarumin taro da akeyi kowace tana cikin kaya na Alfarma ...


Dai daga cikin matan ta taho da fara'arta itama tana cikin shiga na alfarma ,haka gwala gwalai ne dam a ajikin ta tun daga kan Sarka ya'n kunne xuwa a warwaro.

Sannu da xuwa my son!
Ta fada cike da tsantsan farin ciki haka ta amshi babbar rigarsa dake hnnu body guard din ya russuna ya bata cike da girmamawa , dai daga cikin kujorun dake babban falon na Alfarma mom ta samu ta xaunar da Dan nata.


Gaba dae falon ya hau ihu ana masa kirari yehhhhhhh! Ango ! Ango! Ango kasha Mae  ,a hnkali ya xare gilashin idonsa subhanalillahi ! Nan na kara tabbatar da kyawon Mrs .Meera wasu irin idanu garesa masu ban Sha'awa wandda bako wace hallitta keda irin suba. Wandda bature ke kira da (blue eyes) yana da Zara -zaran gashin ido haka yana da yalwar gira sosae wadda ta kusa gamewa ,Amma tayi masa masifar kyau!

A tsakiyar goshin sa yna da tabon sallah wandda ya kara kaya ta fuskar sa hka tun daga saman bakinsa xuwa kasan sa gashine kwance baki wuluk sae kasan habar bakin sa Inda ya aza karamin gashi hka ya masa kyau sosae sabida Dan tsayin da yyi ,hancinsa mikakke har baka hka kanshi akwae tarin suma.


Mom ta kalli Dan nata a karo na biyu ,ta sassauta murya hba Abdul jabbar meye hka??"

Dan saki fuskar mna ,ranar farin ciki kowa na murna kai kuma ka tanke fuska kamar an aiko maka da sakon mutuwa."

"Murmushi kadan yyi wandda ya bayyana fararen hakoransa farare tas ,mom na gaji ne shiyasa ynxu ma hka ina son naje na huta  xanje nayi Abincika fa?..

Tuku na mom sae xuwa anjima su sagir  fah?".. Suna tareda friends din Aliya ko suna mgana akan yarda xasu tsara denern da xasuyi ohoooo!

Ya Dan tabe baki nidae  na fada masu baxan jeba mom ya kara sa xance gamida mikewa tsaye ,cikin fushi mom din ta Mike tsaye me kake nufi jabbar??"


Meye abun fushi mom?? Ya fada cikin sanyi muryar sa nifa tun farko na fada masu baxan jeba ! So plzzzzz mom karki tilasta ni akan abunda xa'a xo a samu matsala !

"Auren da kike so an daura  so plzzzzz excuse meeeeee....

Anan ya wuceta ,ya nufi wani bangare mutane sae tsokanar sa suke yi ..bai kulasu ba burin sa Kawae " A wannan lokacin yaje yaga kakarsa ya shiga ajikinta  ko xaiji sauqin abunda yakeji a xuciyar sa..
WATA RANA !

wani hadadden estate naga Aj ya nufa katon gaske hka xakayi mmki idan nace, duk fadin wannan gidan macce daya ke rayuwa ,acikin sa ,wato Hajia Asma’u mai kimanin shekara 70 a dunia tsohuwa mai ran karfe mai halin dattako ,duk da kasan cewar ita dai acikin gidan hka yasa aka xuba mata ya’n aiki mata zalla kwara biyar masu hidima a gareta . Da sallamarsa ya shiga kayatatta cen falon Wanda aka kawata da kayan zamani ,ba kajin komae a katafaren falon sae karar Ac. Ga masu aiki nan birjik! Sae kai da kawo sukeyi yyi mmkin da bai samu hajja a wannan falon ba Dan yasan anan ne.gurin xaman ta “kai tsaye dayan falon ya nufa gabansa sae da ya buga hada ido da yyi da hajja a wannan lokacin sae ya’yanta da suke xaune a gefenta ganinsa yasa sukayi shuru da tattaunawar da sukeyi ,hka suka xuba masa ido sabanin kakar tasa da bata kalli ko inda yake ba balan tana tasan akwae halittar sa… Kanwar mahaifinsa kurum CE tayi karfin halin fadin kara so daga ,ciki abdul wato aunty salma. Har an daura auren kenan?” Ta tambaye sa gamida tsaresa da ido kuttttt! Ya hade wasu yawu masu dacin gaske.” Karka kuskura ka karaso min cikin falo ,cewar hajja ka koma gurin matar da ka fito,cikin bada umurni take mganar fuskarta bbu alamr fara’a wani irin tashin hnkali ya shiga tunda yake da hajja bata taba irin fushi dashi hka ba ,tun kuwa tasowar sa har girman sa rau rau’ yyi da ido ya kara kallonta idanunsa taf ! Da kwallah .” Da sassarfa ya isa gareta ya kankameta ajikinsa tamkar xai shige ciki ya Dora Kansa a bayanta “hka hajja ta dinga jin bugun xuciyar jikan nata. Na tuba hajja! Nabi Allah ki yafe min Dan Allah fushin ki na azabtar dani ,nikaina bansan meyasa bana iya yiwa mom gardama ba ” Aure anriga an daura addu’arki nake bukata.” Kinfi kowa sanin bana kaunar Aliya !!. Hasali ma ban taba sonta ba! Na yiwa mom biyayya kurum ne kasancewar ta uwa a gareni matar Uba” hka hajja ta dinga jin saukar hawayen sa a bayanta. “Da kyar aunty salma ta samu ta jaye Abdul jabbar daga jikin hajja ta xaunar dashi dae daga cikin kujorun dage xagaye a falon saukar hnnun hajja yaji akan cheeks nasa hawayen idonsa ta shiga goge masa .” Granny! Saurin daka taar dashi tayi karka ce komae a hnkali hajja ta kalli aunty salma .”salma a hada masa lunch da alamr bbu komae acikinsa . Hka aka cika gabansa da cima kala-kala tareda axa masa katuwar darduma tsakiyar falon sauko na ciyar da kai Abdul cewar hajja ta fada tana kallon AJ cike da so . Bbu musu ya rarrafo gurin hajja ya xauna tamkar yaro karami ,takun tafiya sukaji cikin falon kwas ! kwas!! Cikin wani irin sauti gaba dayan su suka mai da hnkalin su inda su kejin sautin. “Ido biyu yyi daita cikin wani tattausan less Wanda fadin kudinsa baxa fadi ba fuskarsa tasha make up!! Kallo daya zakayi mata kaga amarya ..bbu laifi tana da kyau na ban mmki.. Kai tsaye ta tun karesu da sauri hajja ta dauke kanta itakam Allah ya gani bata son Aliya da jikanta .” nan ina tarbiya take??” Wannan rashin tarbiya har ina ace amarya ta biyo ango har gidan su.” Barka da gida hajja! Aliya tayi saurin katse ma hajja tunani ,tareda yin masauki dae daga cikin kujorun dake ,xagaye da falon kannan mahaifinsa kuwa ko kallonsu batayi ba.” Aunty salma da Aunty sadiya sae sakon harara suke aika mata Allah ya gani basa son Aliya da Abdul jabbar! “Jabbar !! I want to speak yhu in Private ! Not now Aliya! Muyi mgana xuwa anjima mganar yana da muhimmanci honey dama A……stop it ! I don’t wan’t to hear all of dis.” I don’t want 2 plzzzzz leave me a lone….ya fada in a angrily voice nasa ,just gooooooo out of my side “A fusace Aliya tabar part din na hajja cikin wani irin fushi…

DOWNLOAD BELOW ⬇️

WATA RANA(1toEnd)complete-1

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE