YAR BARRACK PART 1 BY MAMAN NUR
Police barrack block 11room 13
Tsaye take da sauranyita Peter Wanda shima d'an sanda ne but kurtu ne a bachelor blocks yake Wanda yake d'auke da d'aki daya sai toleit da kicin
Cikin so da kauna ta kalleshi tace"eyyah Peter why are you like this?kullum Ina nuna maka soyyaya da kauna but Kai baka da buri sai kuntata min ta hanya niman Mata haba "
Yace"ke da anyi magana ki ce kin bani komai but yet har yanzu ban Shiga ciki ba"
Tace” cikin Ina?in gidan mu ne muje ciki Mana me ke ciki, daddy baya Nan kuma Samuel baya gida muje ka gan gidanmu”
Yace”don’t play dump with me Gladys kin San irin cikin da Nike nufi “
Tayi kicin kicin da fuska tace”Ban gane ba wani irin cikine wanan”
Hannun ya Kai kirjinta ya shafo ai buge hanun tayi tace"useless boy you think iam stupid da Zan Bari ka tab'ani toh ka je yau ko kaine autar maza iam done with you useless boy look at him like you want to shiga ciki,oyah Shiga ciki nahhh let see "
Ganin zata Tara me jama'a yabar wurin da sauri Yana mamakinta ta bishi da zagi
Matsifa take dama ya lafiyar Kura balle tayi hauka ita dama abin fad'a baya Mata kad'an shiyasa kowa a barrack ke kudun shiga harkarta in Banda kawarta hafsat Dake jure matsifarta ko da yake kusan halinsu d'aya ai"
Hafsat ce ta fito ta backyard tace”you and who again?”
Cikin matsifa tace”isn’t that useless fellow Peter Wai in Bari ya shiga daga ciki ni na ma d’au wani d’aki zai shiga ashe Wai gindos yake nufi zaici”
Hafsat ta kyalkyale da dariya tace”tell me something ba kunya ya fad’a Miki zai shiga ciki sai ka ce wani shagon wanki da guga”
Cikin matsifa tace”he better not let us meet ko a hanya if not I will give him the disgrace of his life useless boy just because na bashi fuska he has the audacity to tell me nonesense”
Hafsat tasan mitar kawarta ta katse maganar da cewa mu bar maganar in mun dawo we are getting late for the birthday party wohhh and kisan irin sha’anin da za ayi “
Cike da matsifa tace" ai uwarsa zanci shege kawai atsararre,Dan Gani karuwa yace"zai shiga ciki"
Hafsat tace”hurry nah go and get ready,nifa matsalar dake mita”
Shigewa tayi ciki tana wakanta na choir,Jesus na you be oga,Jesus na you be oga every other God na so so yeye,Every other God na so so yay......."
Karasawa tayi ta bude gana most go dinta ta ciro kayan Christmas dinta,tace"God no go shame us,God don't let us die in poverty please God of mercy,kayan Nan kullum sai ka ce dashi aka haiho Ni kullum fa shine a ko wani hoton sha'ani karfa a zo a Samin suna "
Mikewa tayi ta koma falo hango kayan blessing tayi a shanye kofar room dinsu ta karasa da sauri tana kalle kalle kayan Basu Gama bushewa ba suna da sanyi ta ja skirt din sanan ta ja top da gudu ta shige dakinsu ta kulle tana cewa'god no go shame us"
D’aki ta Shiga ta kunna fan tasa kayan a saman fan ta Shiga wanka wanka ta fito sai warin sabulun s t take ta karasa saman kujeransu ta zauna tana shafa Vaseline bayan ta Gama ta shafa Jan Hoda da man Baki tayi kyau ba laifi ta shiga tasa under wears bra dinta ma an gyara shi da zare wajen hannu Saida ta tsaya tana kallo sai Kuma ta Fara sawa tace”God no go shame us,if not because of that useless fellow Peter na Gama sa raina na kusan aure ya kawo zancen Shiga ciki useless fellow but in my heart I know God no go shame me”
Shiryawa tayi cikin kayan da Suka Mata yawa ta nade hanun rigar a ka'ida siket din iya guiwa ya kamata ya tsaya mata amma da yike blessing ta fita tsayi sai ga skirt ya Zama 3qter sai beyi Mata kyau ba ga shi Suna warin sanyi ta zuba turare splash sai ya bada wani kamshin daban tana gyara wajen kugun da yayi Mata yawa ta kalli kanta a madubi ta girgiza Kai tace"God no go shame us we trust him"
Shiryawa tayi tasa lofers ta fito tana tafiya da k'yar gudun Kar siket din ya
Zame
Tunda ta fito hafsat data fito daga kofar gidansu ta zuba Mata idk
Tace”ah’ah Gladys what happened
Ajiyar zuciya ta sauke tace”hafsa God no go shame us wohhh e no go shame us”
Hafsat ta fashe da dariya tace
DOWNLOAD COMPLETE BELOW ⬇️