ZAFAFA HUDU BY MOMIN HANEEF

ZAFAFA HUDU BY MOMIN HANEEF

Www.bankinhausanovels.com.ng 

AK’IDAR MASARAUTA 

****Airport kuwa fadawane acike da dogarawa suna staststaye,anajiran sauk’an Yarima d’an sarki.

Sun juma awaken kafin jir ginsu yasauk’a mutane suka fara futowa can naga wani matashin saurayi yafuto kyakkyawa dashi kamar d’an India.

Yana karasa sakkowa daga, matatta kalan benan fadawa suka isa kusa dashi suka dur gusa suna kwasan gaisuwa.

D’an sarki jikan sarki gaba salamun baya salamun Sarkin gobe dayardan Allah.

D’aga musu hannu kawai yakeyi yasa kai yawuce dasauri sukaje wajan wani jibgegiyar Mota,Suka bud’e masa yashiga yazauna suka rufe motan kowa yashiga mota suka fara tafiya duk Wanda yaga moto cinsu yasan Yarima fu’ad yashigo gari….

Wani katafaren Masarauta naga sunnufa tun kafin su’iso aka wangale,musu get d’in suka shiga damoto cinsu cikin Masarautar.

Wani bafade ne yazo yabud’e mishi Mota yajima aciki kafin yafuto, 

Nan danan bayi da dogarawan gidan sukazo suna gai suwa hannu kawai yake d’aga musu dan shi wani irin misline bai fiye magana ba sai yasa wa’anda basu San shiba”suke masa kallon mai girman kai….

Wucewa bedroom d’insa ya yi do garawan wajan suka bud’e masa yashiga, wow porlon ma kawai abun kallone d’akine Babba yahad’u iya had’uwa,  kayan jikinsa yacire.

Yashiga toilet  waton shikan shi toilet d’in abun kallone kaman wani d’aki ya yi wanka yajima kafin yafuto.

D’aure da towel ajikinsa dawani k’arami ahannunsa yagoge jikinsa, wasu mayika yashafa masu futinannen dad’i da k’amshi.

Wasu” kaya irinna Sarauta yasaka dahula datakal minsa irin nasa rauta yad’akko wani sihir taccen turare mai k’amshi yafesa ajikinsa.

Ya yi bala’in yin kyau Yarima fu’ad kenan matashin saurayi mai’ji dakud’i damul ki.

Tafiya yakeyi cike da k’asaita yafuto parlor yasamu an shirya masa abinci  akan draining, wata jakadiyace tazo tayi seven nashi yafara cin abincin kad’an yaci yasha ruwa yatashi.

Yafuta masu take masa baya suka fara binsa dakatar dasu ya yi, ya wuce yatafi abunsa.

Duk yanda yawuce bayine kawai da kuyangi suke dur k’usa masa suna eban gaisuwa.

Yawuce fada saida aka masa iso wajan mai martaba,tukun yashiga duk wastewa sukayi subar Takawa da d’ansa sugana.

Yarima dur kusawa ya yi har k’asa yagaida Mai martaba,cikin gir Mamawa “Takawa ya’amsa yace” kadawo lafiya “lafiya kalau Abba.

 Tom madallah dafatan kowa yana lafiya “eh kowa k’alau yake,To haka akeso kashiga wajen Maman ka Zulfane,b’ata rai Yarima ya yi dan shi ko sunanta bayason a’an bata bare ace yaje wajanta.

Takawa yace” inama magana kayi shuru “a’a ban jeba sai nafuta anan” OK Takawa yafad’a yana mai farin cikin zuwan d’annasa.

Dan shine d’a Namiji Agun  sarki sai yasa duk acikin y’ay’ansa yafisan shi saboda duk sauran matane shika d’aine namiji.

Sun juma suna hira da Mai martaba har yake tan bayan sa yajikin kakansa”yarima yace”dasauk’i.

Yakama ta Babana kayi aure kagir mafa sun kuyar dakai ya yi shi Yarima arayuwar sa yastani amasa maganan aure sai yasa baya son jimawa awajan mahai finsan”Abba  insha Allah Nasamu Matan Zanyi”Dariya Mai martaba ya yi yace”To ameen “mur mushi yarima ya yi yace “nabar ka lafiya Allah yakara girma da d’aukaka ” ameen takawa yabashi amsa yafuta Afadan.

Tafiya yake cikin k’asaita duk yanda yawuce gai shesa akeyi hannu kawai yake d’aga musu dan shi bayason hayaniya.

Yana isa sashin Ginbiya Zulfa yasa kai yashiga  dogara wan sashin tan suka dur kusa suna gai sheshi ya’amsa yawuce.

Sallama ya yi yasa meta tana zaune tana cin kayan furut kuyangin ta sunke wayeta  suna stugunne biyu kuma suna mata fifita.

Ginbiya Zulfa kenan Uwar gidan Sarki kenan Mata maiji damulki datak’ama.

Kuyangin duk sukabar parlor suka waste,dan k’aidar masarautar ne indai d’an sarki zaije wajan wani Babba to dolenku kubar d’akin har sai yagama abunda yaka woshi yatafi kafin kushigo,…

K’arasawa ya yi yagai sheta” cikin izza ta’amsa tana masa mur mushin yage kaman Wanda aka sata dole..

Tatan bayeshi mai jiki”yace”dasauk’i “tom Alkah yak’ara sauk’i” ameen yabata amsa,dan shi bayason yawan magana..

Yatashi staye ya yi mata Sallama  yafuta ad’akin  bai koma fadaba yawuce part d’insa yashiga kwan ciya ya yi abunsa dan yagaji sosai.

*********************************

Meenal! Kina ina kifuto mana kinje kin kunsu ad’aki kaman wata amarya.

Umma gani wallahi kaina ne yake ciwo” Aiya to Allah yasau wake kid’au ki magani kisha sai ki kwanta”tom Umma Meenal tafad’a, tana tashi daga kwan cen datake,..

Tad’akko maganin ciwon kai tasha tayi bacci Umma kuwa taci gaba da’aikin ta daman zata tayatane,gashi Amira tatafi Makaranta,bata dawoba amma takusa dawowa..

Sauran matan gidan kuwa bawanda yaturo mata d’ansa bare sutai maka mata” fiddausine Innar ta tace” tazo ta taya Umman,..

Haka kuwa akayi tazo ta tayata”Umma kuwa sai samata Albarka takeyi,suna kamma lawa Fiddausi tatafi d’akin su”Umma tana mata godiya”Haba Umma dan Allah kibari dan na tayaki shine kikemun wannan godiyan.

Murmushi Umma tayi mata  Fiddausi tayi d’akinsu.

Meenal tatashi tasamu Umma har takam mala aiki”Umma har kingama, Amma kinyi sauri Umma.

Eh Munyi sauri dai nida Fiddausi mukayi “Allah sarki Allah yasaka mata da Alkari,Amirane tashigo gidan da Sallama abakinta”suka amsa tagaida Umman su da auntyn ta tashiga d’aki domun tacire kayanta,

Umma suna hira da Meenal har taga aikin Naman taraba tatura Meenal takaiwa Su Uwale da jummala a yastine suka karb’a bako godiya,.

 Umma ta zubama Malan nashi tarufe masa”Uwalene taban kad’o labule tace” yanzu duk Naman da Malan yakawo Wanda za’asamun kenan zaku shiga d’aki keda Y’ay’anki kucinye,

Amira ne zatayi magana Umma tada katar da’ita, tace” jeki karb’o takarb’o”Umma takara mata tajuya d’aki abunta,………

Dan Allah naga ruwan comments da sharhi shi zaibamu gwarin guiwan yimuku typing akai_akai,

DOWNLOAD HERE👈

KAMARSU DAYA

Wata yarin yace” Wan da ba zata wuce she kara 16 ba. d’au ke da tulu aka kan ta ta e’bo ruwa tana ta fiya. tana y’ar wak’e wak’en ta tayi nisa da ta fiya taji a’na ki ranta dije dije  juyowa tayi,,

bin talo ina kika shiga ina ta ne man ki naje gi”dan Ku inna ta cemun kin je eh bo ruwa,,

Wallahi. inna ce” ta turoni ai ina shi rin zuwa gi dan Ku ta aikeni ba yan da na iya ne kawai za ta daura abinci ne sai ya sa, muyi sau ri mukai mata muta fi dandali,,

to dije bin talo ta fa d’a suna ta fiya suna hira har suka isa gi dan su dije ajiye ruwan su kayi suka futa ko wan nen su ta ci d’ara kamar za a’tafi danbe,,

Suna ta fiya duk wan”da suka gani sai sun sto”Kane shi suna tafiya,suka hadu da lan tana zata kai nik’a ai’tana ganin su, ta can ja han ya, 

Ai da sauri dije suka kwasa! a’guje sai wajen lantana. Ita kuwa sai wik’i_wik’i take yi da idanu,

Dije, taca kumo rigan lantana. wana kama jiya adan_dali. Har’da ce mun Dije ga” garau wallahi yau mai rabani dake sai allah, suka had’u da binta suka mata duka zubar da masaran da za takai Nina.

Lantana sai kuka take yi yau iya zata ci’ubanta in tace gida, sun fasa mata baki haiya kun bura kwashe masaran tayi sama_saman ta tafi kai nik’an ta.,

Su Dije suna tafiya suka ga Mero zata tafi tallan g’ad’a suka nufeta ke Mero kawo g’ar nan to tafad’a ta nufesu suka d’auki guda_guda suka tafi,

Mero tace. baku bani kud’in ba na k’arfine Binta tafad’a tana wasta mata kallo suka k’ara wuta abunsu suna tafiya suna cin g’ad’a suna hira.

Dije tace Binta ni wallahi ina son naga naje birni. nazama y’ar gayu, irin Jummala,

Binta ta fashe da dariya.tace yoke d’in waye zai kaiki burni ahaka! ai’sai kinfara yin gayu irin na Jummala,

To yanzu, Ya ya zamuyi Binta dan i’naso duk mufi y’an garinnan wa yewa.

Binta tace muje wajan jummala.tafad’a mana yanda zamuyi gayu duk garinnann mufi kowa gayu Dije.haka dai suka dinga yanda zasu zamo  gayun garin Bishi,,

Sun isa dan_dali kowa na harkan gaban shi masu wasa nayi masu hira nayi.haka masu tallama ba abarsu abayaba, kowa daya gansu yashi ga damuwan sa dan Dije da Binta sunga”gari kowa ak’au yanna. Kata b’osu katab’o masifa makan ka?

Aikuwa suna zaune suka ga wata yarinya tasa riga da siket tad’ame ta sosai. a’ikuwa Dije tacuro roban har binta tahar biyarin yar aduwa wunta.jikake d’as aikuwa bakaramin zafi tajiba sosai. dan sai gansta rewa takeyi,

Sukuwa maiza suyi banda dariya suna kwai_kwayan ta dan ba kara min zafi tajiba.

lndo ne y’ar gidan mai gari tazo ta samesu haba Dije maita muku zaku har beta.

Bakiga yanda tad’ame ba sai kace y’ar i’ska sai wani cin_cin gam takeyi,

Indo tace”to ina ruwan ki bakiga bakuwa bane. Zaki mata haka a’i k’ya muta uzuri,,

Wallahi kika mana rashin kunya yanzu zamu sacaki anan wajan kema. Eh hem.

Allah yabaku hakuri taja hannun bakuwa suka tafi tana ta kuka suka bar wajan.

Su Dije kuwa suna zaune suka hango Malam Buba ha k’afa mai kaci ban_bakaba suka ari nakare dagudi ko sta yawa ba suyiba aikuwa. Shima yabisu. dagudu amma ina har sun b’ace kamar aljanu,,

Sukuwa basu suka sta yaba sai’agi dansu Binta sai haki sukeyi suna maida numfa shin wahala dan sunci gudu bana waba.

🌼 GADUNA🌼

Wani mota nagani d’auke  da wata yarin ya aciki direba natu ka’ta da alama daga makaranta ya d’aukota suna tafiya. Wani tan k’ame_men gida naga sun shiga. Fakin ya yi tafuto daga Motan. Suman staye nayi ganin yarin yar domun kaman su d’aya da Dije na k’auye saidai wannan tafi Dije wayewa sossi da ilimi  tashiga cikin gidan fat biyu ne ta shiga na hannun da man ta. Sallama tayi wata yar datti juwane Zaune d’aya daga cikin lunstuma_lustuman kujerun d’akin tana danna wayanta,,

Da gudu taje tafad’a jikinta. Haba Khadija a’i sai kiyar dani wai ke bak’a gir mane gaki da k’ani koshi baya abun da kikeyi. To a’i Momi murnan ganin kine to sannu nagode, jeki cire yunifom d’in kiyi wannaka kizo ga abinci akan daining kizo kici in kingama,,

To Momi ta kama han yar d’akin ta tacire kayan ta d’aura tawul tashiga wanka bayan tafuto tagoge jikinta. mai tashafa mai k’amshi tasaka humra tad’auki riga da wando tasaka sun bala in mata kyau. tad’auki ribon ta faka gashinta tad’auki wani karamin g’ale ta d’aura akanta  tafuto falo kan daining tanufa ta zuba abinci tafa racin abincinta cikin gwan ciyar hankali.

Momi ne tafuto daga d’aki Khadij har kingama.

 Eh Momi tafad’a tana gurban jus tana kam mala cin abincin takira lami ta tattara su takai kicin tawanke……

DOWNLOAD HERE👈

GIDAN NASEER

Wani matashin saurayi nagani mai cike da haiba da kwarjini kana ganin shi sai ka gyasa fari ne tas dashi gwanin ban sha’awa  yana tuka motar sa sauri sauri yake domin ya samu ya isa gida saboda amatukar  bukace yake yana bukatar mace akusa dashi gashi matarsa bata kulada shi yanda yakamata gashi yana da karfin sha’awa amma ya ya iya dole ne ma yanemi matar dazata dunka dauke lalurar sa tun kafin zahida takashe sa,

 Yana tafiya yana wannan tunanin, haka harya iso katafaren gidan sa mai dankarran kyau ni kaina da ganin gidan saida narazana dan gidan ya had’u iya had’uwa horn ya yi maigadi da gudu yazo ya bude masa gate, gate din gidan ma kawai abun kallo ne, yana wangale gate d’in ya danna hancin motanrsa ya shiga wajen faking ya faka mortar ya futo kan shi tsaye ya shiga cikin gidan part biyu ne d’aya part d’in arufe yake dayan naga ya shiga bakin sa d’auke da sallama aka amsa mishi Wanda ta amsa kana ganin ta kaga Yar aiki ne dan batayi kama da matar gidan ba, har kasa ta tsuguna  ta gaida shi ya amsa yana tambayan ta Zahida tace masa tana ciki kai kawai yad’aga mata kan sa tsaye yawuce d’akin’…….

 Zahidan  ya sameta dauke da tawul ajikinta da alama daga wanka ta futo tana goge jikin ta, sallama yayi ta amsa tana oyoyo my love “kadawo yace mata eh na dawo mai aka tanadar mun da fatan kin shirya mun kanki domin amatse nake, hararan shi tayi tace ka dawo kenan haka da safi ma daza ka futa sai da kata ramun gajiya kayi gaba, yanzu kuma ban jima da dawowa daga wajan aiki ba zaka takura mun, yace “to ai nima yanzu na dawo ke da har kin huta ma, dan yanzu kin kai awa 3 da dawowa “hmmm tace shi kuwa yanda yagan ta ne bakaya hajiyarsa tasake harbawa kayan sa yacire yashiga wanka ita kuwa wajen mirro ta nufa ta fara shafa mayukan ta dasuke sata fari dan Zahida bawata fara bace sosai amma dai tana da d’an kyawunta  kad’an toh shiyasa take karawa da mai yar boko ce sosai dan ba’a Nigeria tayi karatu ba yana futowa daga wankan ya goge jikinsa ita kuwa har tafara sa kaya shi kuwa yana gama goge jikinsa komai bai saya sa     waba yaje yacire rigan data ke kokarin sawa yazama daga ita sai pant da brezia,…….

 Rungume ta  ya yi yana kissing d’in ta, nan danan ya d’aura harshen sa cikin bakinta yana tsosan bakin ta sun kai 15 minit Sannan ya kwantar da ita akan gado yafara shafa ko ina ajikinta, ni kuwa ganin abun ya fara fin karfi na sai na fita na bar musu d’akin, suna kammalawa yashiga toilet yayi wanka ya futo yana goge jikinsa da tawul mayuka yashafa masu kamshi da dad’i……..

DOWNLOAD HERE 👈

RAYUWAR SAFEENAT

Wata yarinya nagani kyakkyawa sankowa kinwanda yarasa tana tafiya fuskanta da damuwa, kana ganinta kasan batacikin haiyacinta sauri_sauri takeyi tasamu ta’isa gida…….

Tanazuwa kofar gidansu tashiga dagudu tafad’a d’akinta,wani k’ara tasaka maicike dak’unan rai nantake tasuma awajen……Ammi dagudu tashigo d’akin tasameta kwance babu ninfashi,dasauri tagwa la wa Hafsat kira dagudu tazo tasameta……Ammi lafiya kuwa mai yasamu SAFEESAT d’in keyisauri kikawo munruwa tukunna,………..

Dasauri tafuta taje ta’ibo ruwa takawo suka yayyafa mata amma shuru bata farkaba dasauri Ammi tasun gumeta  suka futa waje…. Hafsat nabiye dasu abaya duk hankalinta atashe ganin k’anwan nata awannan halin datake ciki Allah kayaye mata duk abun dayake damunta Ameen,…….

Suna futa bakin titi adai_daita sawu suka stara sai Hospital suna zuwa dasauri aka amsheta suka shiga da’ita d’akin duba marassa lafiya itak’a d’antane ad’akin suka kwantar da’ita akan karamin gadonsu suka shiga bata taimakon gaggawa………..

Suka Samara abunnun fashi dakyar sukasamu nunfashinta yadai_dai’ta suka mata alluran barci, suka futo ad’akin gaba d’ayansu sun had’a zufa….dagudu Ammi taje wajansu Dr ya ya jikintan tafarka kuwa”yace kikwantar dahan kalinki…kene mamanta eh nine to kibiyoni office to sukabishi ita da Hafsat..suna shiga yabasu wajan zama suka zauna,shima zama ya yi………

Yadubesu yace akwai abun dakuka matane a’a Ammi tagirgiza kai,tokun a’iketane a’a nidai kawai tacemun zataje gidansu suk’awanta Zaliha to tunda tadawo sai ihunta naji ad’aki kafin naiso tasuma,to akwai abun datagani ya yi matukar razanata yafigitar da’ita…..

Domun saura kad’an zuciyanta yatabu tana cikin damuwa datashin hankali mai firgitarwa,…..

Tosuma dai sunshiga rud’ani anya Zaliha zata mata wani abukuwa yandasuke aminan juna basu rabuwa dajuna saibacci…..

Dr isma’il yace to a’ihajiya d’an Adam najanzawa akowani lokaci,kudai kud’ink’a kula da’ita domun tana cikin damuwa sosai dan zata iya rasa rants akowani lokaci,…….

Ihunta sukaji dasauri suka tashi suka tafi d’akin har suna karo dajunansu, suna shiga suka sameta aburkice”Ammi takarasa kusa da’ita, tanaga ninta tafad’a jikinta tafashe dakuka Ammi Zaliha taci amanata tayau dareni tacuceni tamun tabo azuciyata tabo mai muni Wanda bazan tab’a manta waba,…….

Ammi naje gidansu saina sameta suna hirada da faruk ina zuwa nace kaikuma inata kiranka baka d’aba saibud’an bakinsa yacemun akan mai zaid’aga yana tare da masoyi yarsa,yanunamun Zaliha….

Nacemasa Faruk Zalihan ce maso yiyarka tace gwaraima dagaske dama kecan ancemiki sa’an a’uren kine to Faruk baidace dakeba dani yadace kina y’artala kawa, a’i said’an talaka irinki amma ba Farukba na kwaceshi yazama nawa nikad’ai…….

Tunran da kika gwadamun Faruk naji nakamu dasanshi tundaga lokacin nake kok’arin yazama nawa togashi nasameshi yazama mallakina kimanta dakintab’a sanin Faruk arayuwarki,……..

Kuma karkisake koda zuwa kofar gidannan barema wataran yasake komawa gareki” Zaliha nikike gayawa haka angaya miki ked’inwa,…

Faruk kanajin abundatake fad’amun bazaka yimaganaba to a’i gaskiya tafad’a ni’itane azuciyata bakeba koga ninki banisanyi ko maisunaki nastaneshi bareke………

Wani abu yaji yataso mata rai batace komaiba tajuya tabarwajen.Zaliha wani shu umin mur mushi tayi…..

Nafeesat tafashe dakuka takankame Amminta Hafsat tace wallahi bata isaba saidai kurasa dukanku………

DOWNLOAD HERE👈

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE