ZEENAT YAR JARIDAH THEND
ZEENAT YAR JARIDAH
CHAPTER 16 THEND
Sallah tayi ta zauna tai addu’ointa sannan ta kalla agogon jikin Dakin taga to 5, cewa“ tayi lalle yau Ahmad da alama fitan na yamai dadi don ya Dade sosai
Mik’ewa tayi ta ninke sallayar sannan ta cire duguwar rigan dake jikinta tasa wata Yar tshirt ta daura zani ta shiga kitchen, doya ta fere ta daurawa akan wuta sannan ta wanke kayan miya tai blending dinshi, ta tafasa Nama ta soya sannan tazo ta hada miyarta, Kam magrib ta Gama komai nata ta daura akan dinning sannan ta shiga wanka, Tana futowa wando three quarter tasa black sannan ta dakko wani Riga pink handless ne Shima ta saka ba wani make up tayi ba Amma tayi kyau ba laifi Kirin sallahr magrib taji dama da alwalanta zani ta daura tai sallarta kafin ta idar taji shuguwar Ahmad Shuguwa Yaji ko in na kamshi A mind dinshi Yace wow sannan Yace” ba oyoyo nayi late k0? Yaga Tana salla Dan haka ya shiga toilet ya watsa ruwa Shima yazo yai sallarshi a daidai kusa da ita, Suna idar wa Yace zaiyi addu‘a kome Yace Tace Ameen Tace” 0k Nan ya raftako addu’oi Tanata cewa Aameen, har suga idar ’ Ta kalleshi Tace” ka dawo lfy? Yace Alhamdulillah ina Chan Amma hankalina na gun gimbiyata, uhm Tace” muje kan dinning kaci abinci nasan yunwa kakeji Ahmad Yace” eh Amma plz ki kawo Mana food din Nan bazan iya hawa dinning ba, Tace” 0k cire hijab din tai da zanin data daura, ta tafi dakko abincin,
Binta da kallo yayi Yace” Wow Allah yayi halitta anan,Alhamdulillah, Harta dawo idonshi na kan boobs dinta tazo ta dire abinci, Kallonshi tai taga bama ita yake kallo ba, hannu ‘tasa Mai wajen idonshi Tace heyyyy what are you looking at?
Murmushi yayi Yace” kawo kunnanki na fada Miki, Matso da kunnan tayi taji yace” I love you my baby kinyi kyau sosai inason irin shigarnan, magana yakeyi Amma cikin wani irin yanayi, Matsawa tayi ta harareshi Tace Nidai kaci abinci plz cikin shawagaba
Yace” bazan iyaba sedai in Zaki feeding dina Tace” 0k Nan ta fara bashi abaki yanaci yana lumshe Mata Ido a ranta Tace” Ahmad akwai rigima 00!! Bayan sungama ne sunyi sallar isha’i TV suka kunna Suna kallo kanta nakan cinyarshi hannunsu na manne Yana wasa da yatsunta Hira yake Mata yaga Bata responding Yace” baby love Yaji Shuru Ashe har bacci ya kwasheta Wani murmushi yayi sannan ya dauketa yakaita room dinshi, bacci Takeyi ya kureta da Ido kamar be taga ganinta ba, Nan hankakinshi ya tashi yaga bazai iya hakura ba Nan ya fara sarrafata Yanda yakeso, Cikin bacci taji wani yanayi Ido ta bude Yaji an riketa gadagam ba damarta kwace
Kukan shagwaba ta saka Tace” Swthrt kayi Hakuri, Ai besan ma tanayi ba bin jikinta yakeyi da wasu irin abubuwa, ai tuni itama ta fara mayar Mai da Martani, a Daren dai Ahmad yacika burinshi, Amma Zeenat Kam Tasha wahala Dan har Suma tayi, Asuban fari ta kwace kanta tai maza tasa ruwa a kettle tai wanka sannan ta sake saka wani ruwan ta zauna a ciki kusan Minti 20 Yana kwance ya laluba gadon Yaji batanan bude Ido yayi ya tuno Abun da ya faru a jiyan, Smiling yayi Yace” Zeenat bazan taba Dena Sonki ba, Toilet ya nufa yaji alamun Tana ciki kwankwasawa yayi Yace” shine baza ai inviting Dina nazo nayi maki wankan ba? Tai kamar Bata jishiba tai maza ta Mike ta saka towel tadan gyara bayin sannan ta flto, Tana
fItowa Binta da kallo yayi itakam Bata saurareshi Shima Wankan ya shiga Yana fltowa yasa Riga da wando yazo ya tarar da ita har itama ta shirya tasa wata atamfa Riga da siket, yai Mata matukar kyau Zuwa yai ya zauna kusa da ita ya rungumota Yace” Zeenat nagode sosai, Allah ya Kara bamu Hakuri dajuriya, jinshi kawai Takeyi Dan ita kadai tasan abun da takeji, Tsintar kanta tai cikin kallonshi ta kasa dauke idonta a kanshi Kiss yai Mata a kumata Yace” menene nayi ,,,,,,,, jiya ko? Shuru Bata amsa ba yace” ko in Kara mikine? Da sauri ta girgiza Kai Tace” no please murmushi yayi ya Kara rungumota Yace” Ki kwantar da hankalinki ba Abun da zan miki!
Aranar dai sunsha Soyayya kam, ko ina zaije Suna makale da juna
Ahmad kuwa Washe Gari Yaji dadin yanda takemai ga ladabi ga biyayya da iya girki da komai da komai tanayi iya kokarinta, daukarta yayi sukaje shopping yace” duk Abun da takeso ta dauka, har chanza Mata waya yayi Tace” Mai nagode sosai Yace” nine da godiya zeen Ahmad
Suna zaune Suna Hira yace” next week zamuje mu neman ma mama daki inda zata zauna kwana biyu so nake a rushe gidan a sake Sabo Kuma a neman Mata me aiki Tsalle da saka tace” are you serious? Daga Mata gira yayi alamun yeah! Ita da kanta ta rungumeshi Tana Mai gode Yace” ba godiya tskaninmu, Hannunshi ta rike Tace” Allah sarki my boo, Ganin idonshi ya chanza Tace” wani Abun ne? Yace” bake bace kikeso nai Abun da banyi niyya ba Da sauri ta shige daki Tana Mai gwalo Tace” ah ah gaskiya ka huta Dariya yayi Yace matsoraciya kawai! Haka rayuwarsu taci gaba Abun sha’awa saboda yanda suka shaku har yar kama ma sukeyi
,,,,,,,,
Satinta biyu a gidan Amma fatarta tayi kyau ta murje har Yar kiba tayi, Suna zaune Tace” to ya maganar aikina ya kamata na koma ko sweet Dina Yace” no ai ke da ‘Yar jarida‘ Kuma har abada saboda aikin is very Risk ke kinsan badan Allah ya rufa asiri ba da yanzu Allah kadai yasan inda kike? Idonta ne yacika da hawaye Tace” yanzu shikkenan bazan sake zuwa aiki ba? Yace” bawai bazaki sake zuwa be no bansan aikin jaridan ne zan Nemo maki wani aikin a office dinmu, hayewa jikinshi tayi Tace” da gaske? Yace” sure my baby, tace” gaskiya bazan iya gajiya da yi maka godiya ba…Yace” shiii bakomai fa
Tace” hmm Yace” ki shirya gobe Sunday zamuje gidan mama, ai Kara kankameshi tayi Tace” Habibi nahhhhhh ta manna Mai kiss a baki Washe gari Da sauri sauri ta shirya saboda yace Mata yanada meeting,
Waje suka yo ya kalleta Yace” kinyi kyau, Tai smiling tace ai ta dalinka nai kyau, Kama hannunta yai sai cikin mota, suna shiga ba Bata lokaci ya Fara driving be tsaya da ita ko Ina ba sai gidan mamma dinta. Suna shiga da gudu ta karasa ta kankameta, Mamanta Tace” cikani, har yanzu baki Dena abun da kikeyi ba halan da Ahmad kuke k0? Tana dariya Tace” Eh Bata Gama rufe baki ba se gashinan yai sallama, da hanzari mamma ta dakko hijab dinta ta saka Nan suka gaisa, Zeenat Tai Mata albishirAhmad Yace zaisa a gyara gidan, Godiya tamai sosai Tace” baka gajiya da dawainiya, angode sosai, Yace” to zai tafl sai in yadawo zaizo ya dauketa Tace” To sai ka dawo! Yana flta ba karamin Hira sukasha da Mammanta ba, Zata flta mamanta Tace” kin tambayeshi? Zeenat Tace” ah ah, Dan haka Tace sai ki dawo ki zauna, ciro wayanta Tai ta Kira Asma’u Tace” gatanan Tana gidan mama
Asma’u Tace” eyyah kaman kinsan yau nake Sa ran zuwa gidanki,Amma No P ganinan zuwa sannan sukai ending din call din Zeenat ce ta Mik’e tana ta wa mamanta Yan gyare gyare, saiga Asma’u,
Dakin ta shiga ta gaisar da mamanta sun Dan taba Hira kadan, maman Tace” bari naje Chan gidan anyi rasuwa, 0k sukace sai kin dawo Tana fita Asmau ta Matso kusa da ita sosai Tace” Yaya maganin Nan nada kyau kuwa? Zeenat Tai murmushi Tace” yanada kyau sosai, Ballema Wanda Kika fadamun na in dinga jika kanunfari inasha da Madara Asmau Tace yap, ance Kam Yana aiki sosai, Zeenat ta kalleta Tace” ya shirye shirye ? Asmau Tace“ anatayi kinsan yau SAURA 3 weeks, Zeenat Tace” Allah ya kaimu da Rai da lfy zamu kwaso shoki Lolz Asmau Tai murmushi Tace” har nifa na Fara jin tsoro, Zeenat Tace” haba karki wani ji tsoro gamunan munsaba lolz duka suka kwashe da dariya! Da daddarene Ahmad yazo ya tafi”: da matarshi, Tun ahanya ya Fara Mata wani shagwaba, Aranta Tace” yau baby akwai shagwaba kenan, se Wasu abubuwa yake Mata Tace” look baby driving fa kake, Kabi ahankali karmu fada Rami Dariya yayi Yace” Lol da munji Dadi kuwa uhm kawai Tace” duk ta kosa sukai gida Suna zuwa gida Ya marairaice” Yace” baby yunwa nakeji, Tace ohh Yanzu nake tinanin Shiga kitchen ai, matsowa kusa da ita yayi ya Fara Mata surutai a kunne Yace” sedai muyi tare, Tace” 0k no P, Tare suka Shiga Kitchen Tace” meza mu dafa? Yace” tunda babu time kawai ki dafa Mana
indomie Yaji kayan Miya see ki soya Mana kwai Lakatan hancinsa tayi Tace” Wai Yaji kayan Miya, Rikota yayi Tace” No Please kabarni nayi aikina, Yana tsaye a kitchen din ta Gama komai Amma duk inda ta Shiga Yana makale da ita, Suna gamawa kowa tailet ya Shiga sukai wanka suka sai night gown sannan sukai bacci
Haka dai rayuwarsu take ta tafiya abun gwanin sha’awa, Har Ahmad yaje ya dakko masu gini an Fara gyaran gidan maman Zeenat din cikin 2weeks aka Gama komai gidan ya koma kamar bashi ba, Har Yar Aiki ya dakko Mata yanzu maman Zeenat Alhamdulillah rayuwa ya dawo Mata sabuwa, Bata komai taci me kyau Tasha me kyau, Zaurawa kowa sai flto Mata suke sunga Tsohuwa ta dawo yarinya, itadai sedai Tace ba wani auran da zatai!
Bikin Asmau da Kabir se matsowa yakeyi yanzu before saura 4 days ba, Ahmad be cika Zama a gida ba saboda sune manyan abokai, Zeenat itama Tace atafau bazata zauna ita kadai ba sedai ya kaita gidan su asma’un tunda itace babban kawa, ya amince ya kaita Itama Asmau kamar Zeenat Tai gidan gyaran Amarya taje aka gyararta Tai kyau, Ranar daurin aure Zeenat da asmau komai tare suke hatta kayan sawa komai iri Daya baka banbance wace Amarya, Ahmad kuwa tun da aka Fara bidirin bikinnan ko Ina Zeenat tasa kafa idonshi na kanta Wai tsoro yakeji yanda Tai kyau dinnan wani yace Yana sonta |olz.. Anyi biki laflya Lau komai ya tafl daidai ankai Amarya asma’u gidan Mijinta Kabir, Bangaren Ahmad kuwa ranar da aka Kai Asamu gidan ta yai ma Zeenat text kamar haka, _ya habibaty, Ina kawarki sosai, na kosa ki dawo gareni, Ina missing dinki sosai I love you_ Tana Gama karantawa tamai reply kamar haka _lol Habibi na har Ina Shirin ana Gama bikinnan naje gidan mamma na zauna saboda ka huta, I love you_ Yana karantawa kasa Mata ma reply yayi ya kirata Kai tsaye Yace” plz don’t punish me plz kinsan Ina son kasancewa dake ko? Dariya tayi Tace“ nasani Yace” good baby, I love you na kosa gobe tayi, Dariya Tai Tace” sarkin rigima
Tana Gama wayan frnds din Asmau, kallonta sukai wata aciki tace walhi kina burgeni, wata ma Tace” hardani kinmun walhi, Asmau Tai dariya Tace” to kardai amun kwacen kawa, Asmau tace” halan mijinki ya kiraki? Dukansu suka maido idonsu kanta sukace” dama matar aurece? Amma rayuwarta so simple, Asmau Tace” yanzu kusan 2months kenan kilama ansama baby Zeenat takai Mata duka Tace” ke bakyaji wallahi, irin kune da Zaran mutun ya haihu sai su fara cewa yaushe akai auran, Dukansu dariya sukai sukace” taji dadi, Asmau Tace” kunsan ma waye mijin? Barr Ahmad ne, Sukace Allah sarki lalle kinyi Dace
,,,,,,,,,,,
Ahmad da Zeenat cin amarcinsu haryanzu suke kamar ba gobe, tayi kyau tayi fresh dan wajen abinci se Wanda takeso takeci ko Tace” batason wannan ko tanason wannan Ahmad na lura da ita sosai, Itadai Bata flto tacemai Tana da JUNA biyu ba, dan ita Bata sani bama Cikin dare suna bacci ta tashi da kakarin amai, Da sauri Ahmad ya tashi ya temaka Mata suka Shiga toilet, Sun Dade Batai komai ba hakanan suka koma daki Tace” batajin Dadi Sam komai be Mata Dadi jinta Takeyi wani iri Dakyar ta Samu Tai bacci, Saflya nayi bayan sunyi breakfast sukaje asibiti,
Direct office din Dr suka wuce Nan yai Mata Wasu gwaje gwaje aka gano ciki Gareta wata biyu, Wani murna Ahmad yayi sosai Yace” Nagode doctor ’ Gida suka koma sai Nan Nan da Zeenat yakeyi, ko waje me Nisa da ita yake tafiya Cikinta nada wata 5 Sukaje akai Siyayyan komai da komai, kawai jiran haihuwa ake Wani shakuwa Soyayya sosai ke Kara shiga tsakaninsu, Lallabata yakeyi kamar jaririya,
Tunda ta Shiga watan haihuwanta Barr Ahmad ya rage flta, komai shi yake Mata
Cikin darene Labour ya kamata Dan haka ya tattara kayan haihuwa suka tafl hospital, suna zuwa Batai one hour ba ta haihu, Aka sama Da namiji Yayi murna sosai kowa ma yayi murna,
Ranar suna Bama a gidan akai suna ba babban Hotel aka Kama akaje akaci suna sannan aka dawo gida
Yaro yaci suna ‘Ibrahim’ ana cemai khaleel, sunan dad din Ahmad kenan,
Bakuga Soyayya da Ahmad ke nuna ma Khaleel da Zeenat ba, Komai na tafiya musu normal Khaleel yayi 2years ya biya musu umrah Sukaje Dukansu, Nan ma aka kwaso Mai kayan Wasa Dana sawa
Yana 3 years aka Sashi school, Ita Kuma ya neman Mata Aiki wajen aikinsu, Rayuwa na musu Dadi sosai Khaleel nada 5 year’s akai Mai kanwa, aka sama Mata shukrah, Rayuwarsu na tafiya gwanin sha’awa,
Bangaren maman Mudansir kuwa komai nata ya kare Dan Ya flto daga prison Amma har yanzu shuru, ta dalilin Mudansir kuwa ta dawo hankalinta, ta koma ga Allah
Allah yasa mu Dace
‘ALHAMDULILLAH’
Mu tara cikin wani book din